← Book details Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 99

Sashe 36

Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Karra zubawa abin ido ta yi tana jin wani irin yamyamyam a jikinta, domin wasa ne na kwararun wa'inda suka iya sarafa mota, ko babur, uwa uba DAWAKAn da suka sha ado , ga wata mahaukaciyar busa da manyan makadan kwararu masu gadon abin a jinninsu sunna aiko da busa da kida irin na sarauta sunna karra rike gangar kamar zasu tada wajen

Tabas abin ya kayatar da ita, a hankali kunnenta ya tsinkayo mata muryar Umma tna fadin" Murna suke yi, farin ciki suke yi, burinsu suke gannin har ya cika, Uban gidansu mai tausayin talakawa ya karra aure, ta yiwu a yanzu su samu magaji mai halin datako, sunna farin ciki ne dan burinsu a wayi gari matar UMUGHLUK ITIBEL ta dauki ciki, uwa uba ta haife masu , a yanzu kyauta zaki gabatar masu ta wani abun dake jikinki, ko menene, kina iya basu zoben nan, ba kudinsa zasu auna ba, darajarsa da ya fito daga wajenki zasu duba, idan mun karasa Fada an fito da ke zaki yi kyautar"

Janye idannuwanta ta yi daga kanta, yanzuma bata ce mata komai ba, hakan ya sa Umma karra kallonta, ikon Allah take ta kallo, bata taba gannin yar bayi da saurin daukan abin sarauta a jinni ba irin na yarinyar nan!

Get din gaba daya aka wangale motar dake dauke da ita kadai ta hau baban hanyar su kuwa du suka layu ana ta buda irin ta bugaje ana yi mata oyoyo

Umma ta fara fitowa bayan ta sanar da Innar Kauye cewa ta dakata har a mikata dakinta sai ta shiga, idan ta shiga kar ta zauna a saman kujera ta zauna a kasa har a gama gaishe su a watse

Ita dai NADIRAH tana zaune ta ji Umma ta kamota, a kasan zuciyarta ta rinha addu'ar da Innar birni ta koya mata cewa ta shiga da ita du inda za'a sakata

A hankali ta dan dakata da Adu'ar ta zubawa hannunta dake cikin na umma ido sakamakon jin da ta yi tana dan murza mata hannu

A hankali ta janye hannunta tana mayar da shi kirjinta sannan ta ringa bin sawun Ummar wace ke ta son karra lalubo hannunta

A kofar tamfatsetsen falonta Aka ja aka tsaya da ita

Da wata irin isa da kuma iy sarafa harshe Umma ke yi masu godiya, ta gabatar da NADIRAH a matsayin yar sarkin Tanut sannan mata a wajen Sarkinsu

Sosai wajen ya karra daukan budar farin ciki

A hankali ta juyo wajen NADIRAH kasa kasa ta ce" Ki kwatanta kyautarki wa jarumin matasan garin nan baki daya dan ya isar da sakon wa matasa"

Dan tsai ts sake yi, a hankali ta sake yin yadda zata hangi taron mutanen nan, har jikinta wani irin rawa yake yi idan ta ga wai taronta ne, a gaskiya ta haka ta yarda ko yayane yanada masoya shi baban nasu, domin ba'a yiwa talaka dole, koda an sayi wasu a cikin talakawa wasu ba zasu sayu ba, wandinnan jama'ar kuwa da du fadin masarautar nan ta ki daukansu ta tabata sa kai ne, yan gani a kasheni ne a kan sarkinsu

A hankali ta kai hannunta wuyanta ta bale tafkekiyar sarkar nan ta zinari, ta cire awarwarayen zinarin gaba daya tana murmushi ta fitar da farin hannunta wanda shi an ganshi sanadiyar hasken wajen na fitilu ta mikowa UMMA wace ta yi mutuwar tsaye ta kasa karba har sai da ta budi baki kasa kasa sosai ta ce" Kadan ne, Allah ya sa zasu ji dadin karamawata, na gode"

Wani irkn abu ya sara a gefen kan UMMA, maganarta jakadiyar UMUGHLUK ITIBEL ta ji, nan take ta daga murya ta rangada buda tana sheda kalaman uwar gijiyarta,

A dole Umma ta amshi sakon, tana ji tana gani ta mikawa Hakadiyar sarki sannan ta juya ta budewa NADIRAH kofa tana kallonta har ta gama murmushin tana jin kamar ta cire alkyabar nan ta kwaso shokiiii ta juyo ta shiga falon da take kyautata zaton na sarkin ne ko? Domin tana shiga ta tiles din dake malale ta fara tunanin nan din dakin mai gidan ne gaba daya

Rufewar kofar da muryar Umma kamar cikin fada fada tana fadin" A kan wani dalili zaki dauki zinari irin wannan ki ba wa'inda basu san darajarta ba, ba zasu iya bata darajar da take da ita ba, ko dan kema ba sannin darajar tata kika yi bane?"

Da mamaki ta dan zubawa Umma ido, a hankali ta dake zuba mata wani kallon da ya daka Umma dan sasauta muryarya dan sai take gannin kamar yarinyar na yi mata kakausan kallo ne, gashi bata riga ta san har ina yarinyar ta kai da iya juya nata mumunan halin ba, ba zata so a yanzu wannan ta zame mata matsala ba sam

Dan murmushi NADIRAH ta yi ta ce" Na ji kin ce a karamasu, kuma na ga ku manyan sarakai ne ko?"

Umma ta karra zuba mata ido tana nazartarta

Hakan ya saka NADIRAH dan waskewa tana dafe goshinta ta ce" Baki ji zuciyata ba, Wai dan Allah zinari ne ko menene? Ki ce min karfe ne marar tsada , walahi idan zinari ne zan iya neman wanda zai je ya sato min abina a daren yau!"

Da takaici Umma na sauke boyayiyar ajiyar zuciya na damun nutsuwar tunaninta ta lai zaune ta ce" Ba maganar ki tura a sato maki, ke da muke so ko menene ki zamto a boye ba a bayane ba? , Kawai kin yi n farko gaba sai ki kiyaye, ki cire alkyabar mana ki huta? Sai fama kike gashi da an ganni ana gane tana wahalar da ke"

NADIRAH ta dan yi murmushi tana girgiza kanta ta zauna itama a saman kujera bata ce komai ba, a ranta tana ta karra yin waje tana ajiye Umma

Mikewa Umma ta yi tana fadin" Ohk, ni zan je bangarena na huta, na gaji sosai, sai da safe"

NADIRAH ta yi mata murmushin da ya sakata sake kureta da ido, sannan ta fita a ranta tana ayana a yau dolema ta samu yarinyar da zata dan abinnan, dan gaba daya jikinta har rawa yake idan tana kallon yarinyar cen.....lalle sai ta mayar da son banzanta gefe ta sakarwa yarinyar cen kudi ta yadda zata yi gagawar siyanta, dan ta kula itama mai son banza ce!

Nadirah, kallon Innarta kawia take yi, sai karra bayani take du ta rude na girman gidan nan sannan ta sauke ajiyar zuciya tana kallonta ta ce" Indi, gaba daya na fara tsorata, anya zamu iya kuwa?"

NADIRAH ta sauke ajiyar zuciya ta yaye alkyabar nan hadi da mikewa tana jan zip din watsetsiyar shadar da aka watsa mata a hankali ta ce" Allah zai doramu a kansu in sha Allah"

___________________________________

"Yaushe zamu koma ne Sarkina?,, Kanwata ta tare ba nan, ya dace ace ni na amsheta na tarbeta fa"............... Matarsa ke fada a hankali bayan ta zauna a kusa da shi sosai tana kallonsa

Idannuwansa, masu kashe mata jiki da sakata a yannayi na bege ya zuba mata, sai kuma ya yi dan murmushi ya dauke idannuwan nasa yana tunanin wunin da suka yi yau da Auta, irin hirar da suka sha hankali kwonce, har waya ta yi da mijinta normal, daga baya na da tace masa yaushe zai zo su tafi sula yi fada dan yace yana jira a bashi dama, sarki yace zai tabo shi, sai ta samu lafiya, daga nan ne suka yi fada

Shi abinda yake mashi mamaki da ciwon auta kamar bata son zama a fada, ko tunanin iyayensu ke hadasa mata rikicewar yannayi ne?

A hankali ya kai idannuwansa saman hannun Matarsa, wace ta sakalo da hannun wajen cikinsa a hankali ta shafa cikin nasa, sannan ta kawo kanta wajen wuyansa ta ajiye tana sauke masa numfashi kasa kasa ta ce" Baka ra'ayin, ko shafaka ne na yi, ka samu nutsuwa?, Ta haka kana iya zuba min nutsuwar taka fa, sai ka ga na samu ciki................"

Idannuwansa ya lumshe, kirjinsa ya fara daukan zafi zafi hadi da caji,

A hankali ya dan karra riketa, sai dai yanzu ta masa wani rikon da ya fi na dazu watau gaba dayanta tana neman kanainaye shi ne

Idannuwansa da suka fara zama wasu kala ya bude ya sauke a saman fuskarta, a hankali yake kallon lebenta da lalausar fatarta

Bugawar kirjinsa na karra hauhawa, yannayinsa na neman fin karfinsa ya sake riketa kam a jikinsa bale da ya ji hannunta ya kai babar jihar da take rufe tana hutawa, wace ke fushi take iya amayar da fushinta a kowani lokaci

Da sauro ya kai hannunsa ya.............

🫢🫢🫢🫢🫢🫢🫢🫢
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻

_FREE BOOK_

*Na*

*SAJIDA NIGER*

2️⃣5️⃣

Da sauri ya kai hannunsa yana kallonta, idannuwansa da suke karra juyewa ya sake dora mata , muryarsa cen ciki ya ce" Bana tunanin, wasa da ni zai rage wani abin, sai dai ya tado abinda ke Kwonce girl"

Harshenta ta ciro a hankali ta shiga lasar wuyansa, haka kuma hannun nasa ta sake rike abinda yake nufin ksr ta rike din

Gaba daya , lokaci daya, ya nemi ficewa a hayacinsa

Idannuwansa ya karra rintsewa, jikinsa ya ringa amsa, domin abu kankani ke iya tayar da shi, ko dan a jike yake?.....da wani karfi kadan ya sake damje haannayenta a hankali ya furta" Kar ki rikitamu, bayan kin san ba zamu anfani junna ba...."

Idannuwanta dake zubar da hawaye ta dago tana mai zumudin son gannin abin nan a bayane yau ta zuba masa idannuwanta muryarta a raunane ta ce" Kana iya samun nutsuwa fa ba tare da ka shigeni ba, ka bari na yi abinda na karanta a labaru da kwatance, ka bari na kwatanta ko yau zaka zubar da ciwon nan"

Kansa ya girgiza a hankali yana saka hannunsa ya riketa wannan karron rikon da ya hannata wani motsi yana kallonta, sam bakinsa ya gaza furta mata wani abin, sai abin wuyansa dake ta sama yana kasa, fuskarsa ta dauki wani irin ja, lebensa ya yi kamar ya dan kumbura, haka kuma idannuwansa jansu har ya so ya zarce misali
Chapter 36 · 0% Book details