← Book details Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 99

Sashe 55

Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dukkan abindayake gannin ya dace ya yi mataa ne yake yi mata, kuma kwarai ya ga ikon Allah a pant dinta, ama kuma sam bata da alamu ta saku bale har ta gane abunda yake faruwa da ita hannunta ya kamo a lokacin da ya karasa kusa da bakinta a hankali ya shiga kissing din bakinta sannan ya dora hannunta a lamarinsa ya jimkaa ko zai samu abinda yake so, duda hannun nata ya yiwa abin kadan, ama haka ya rike sosai yana ta so ya samu kansa

Tun yana tunanin yana iya kawowa har ya fara sarewa, sam ya gaza kawowar gashi kana kallonta zaka gane ta fa fara jigata da jijigar nan

A jigace ya sauka daga jikinta ya koma gefe ya yi reran yana kallon sama

Idannuwansa sam basu da dadin kallo a irin wannan yannayin

A hankali yake kiran sunnan Allah a bayane, sai kuma ya rintse idannuwansa yana adu'ar Allah ya raba shi da wannan ciwon
Ciwo ne mai tsananin gaske wanda sai shi da yake rayuwa cikinsa ya san zafinsa
Ciwo ne mai saka shi jinsa shi ba kowa ba, ba komai ba,
Idan ya samu mikewar lamarinsa yanna jinsa wani kakarfan mutun, mutun mai daraja
A lokacin da abin ya kwonta lagwab sai ya ji du duniya banzama ta fi shi a idannuwan macen da ya dace ace shine Hero dinta
Haka kawai ya ji bama zai yarda ya ji irin wannan sensation na humiliation din ba a gaban yarinyar nan, sai dai zuciyarsa tai masa nauyi
Ga mace fa, mace har mace, sai dai ba damar ya bata abinda namiji ke ba mace, me ya kai wannan karyar da zuciya?

Dumin fatarta da ya ji a gefen cikinsa ya saka shi rintse idannuwansa da suke bude yana kallon sama

Sukur sukurtu da take yi dan mararta ba wani sakuwa ta yi ba ya saka shi dan matsawa kadan yana sake rintse idannuwansa, kai yau ya ga tashin hankali da yarinyar nan, wai ba zata barshi ya dan yi jinyar zuciyar tasa bama?

Hannunta ta sake kawowa dan ta kuma damkar mararta, ta haka ta sakkar masa dukan da ya saka shi bude idannuwansa da sukai masa nauyi a karkato da dubansa gaba daya ya zuba mata ido a hankali ya ce" Me kike so?"

Shi ya yi maganar, kuma shi ya ba kansa amsa

Sake zuba mata ido ya yi, ta firgice, ta rikice, ama a haka bai taba gannin halita mai laushin kallo a ido irinta ba, bai san dalili ba

A hankali ya sake yi mata runfa , ba dan zai iya cire mata damuwarta ba, sai dan ji da ya yi a ransa kamar yana iya kai harshensa wajen da zai iya sama mata nutsuwa

Bai san baban tashin hankalinsa ya tono ba a lokacin da ya cire dan kankannin abinda ya rage mata a jiki

Duhu duhun dakin bai hannashi bin abinda ke jikin pant din da ido ba

A yanzu kam ba hannayensa kadai ke rawa ba, gaba daya jikinsa ne ya kwashi rawar har ya manta da humiliation din da yake samun kansa a ciki idan ya kasa tabuka komai ya wara kafafuwanta yadda yake gannin ya dace da bukatarsa a rikice bai ko yi addu'ar saduwa da iyali ba, domin tun a farkon romancing yake yi, ba dan komai ba sai dan ya tsaftace taba iyalinsa, ya san iyakarsa nan, bai sabawa kansa yi idan ya zo zuwa baban birni ba

Cinyoyinta kataba kataba ya rike, yana sake kallonta a birkice ya kawo jikinsa zuciyarsa na babalewa , yana tare da tsoron kwashe abinsa kamar tsuma ya auna kansa yana mai rintse idannuwansa

Zaburaran ihun da ya ji an ce wasu matan na saki na wahala idan aka ratsa tantanin budurcinsu ne ta saki, wanda bai taba tunanin zai ji a kunnayensa ba, hakan ya saka masa tsoro da firgici ya dago a gigice yana kallonta fa kuma kallon jikinta

Eh haka ne, shine ya samu isa wannan duniya, dumin duniyar ne ya samu sauka a jikinsa

A rikice ya sake riketa fan son kubcewar da take yi tana bude idannuwanta tarrr tana saukewa a saman fuskarsa da sake dagowa a haukace ta saki kuka tana rarumar fatar jikinsa tana kaima yago dan ya saketa ya barta da azabar nan da ta farkar da ita daga wata azabar

A hankali ya kwonta a jikinta, da dan karfi ya hannata motsi ya kai bakinsa wajen kunnenta, muryarsa bata fita da kyau, karshema dumi dumin abinda bai san yana fita a idannuwansa ba ke diga a kumatunta, karshe sai a zuciyarsa ya iya kamala adu'ar sannan ya shiga gwada abinda a kulun sai dai ya yi a mafarki,
Innalilahi wa inna ilaihi rajune, ya Allah, ya Allah, ya Allah, baban rikicewa kam ya samu kansa a ciki
Du yadda yake tunanin abin ya wuce da tunaninsa, karfinsa ko dabararsa
Allah ne ya halatawa bayinsa wannan ni'ima, ya basu damar ziyarta a duk lokacin da suke so
Allah ne ya basu wannan dama da malakar wannan lamari
Ya jima da gonar a gefensa ama bai taba shiga ba
Yau, lokaci daya, gona ta yi yabanya ta yi kyau, bai zaci zai anfana da albarkatun cikinta ba sai gashi tsamo tsamo a ciki? Dole ya wawuri nan, ya cafki cen, dole ya ci itatuwar da ta dace da wace bata dace ba
Tun yana gane kansa har ya saki kansa
Tun yana jin wahalar wajen da matsewar wajen har ya saba
Baiwar Allah a matse take tam, ama a haka aka mata huji zuwa daya, sannan aka shiga sabar da ita da kayan manya
Wahala ta sha, tana kan sha, domin bata san lokacin da numfashinta ya bar gangar jikinta ba, ta summe gaba daya, domin a zuwan farko da ya yi mata wata wawuyar damka du ta san me ake yi, a zuwa na biyu ne karfinsa ya ninka na da, yake hakarta tamkar ba gobe, da kyar ya iya sarara mata ba dan baya son kai safe a kanta ba, sai dan a yanzu ne hankalinsa ya dawo jikinsa har gane halin da suke ciki

Jikinsa ba karfi ya konta a gefe, jikinsa da mugun zafin zazabin da ya karyo masa ya mika hannu wajen da ake ajiye masa ruwa ya dauko jug din a hankali ya bude ya shiga diba yana shafa mata kadan kadan a fuskarta

Wani irin numfashi ta ja, watau ta dawo daga duniyar summar, ama kuma idannuwanta a kule ruf

Idannuwansa ya rintse bayan ya ajiye a hankali ya sake daidaitawa ya dagota ya dorata gaba dayanta a jikinsa sannan da kafarsa ya janyo abin rufa ya rufa masu

A irin wannan lokacin da ace zata iya daga dan yatsarta, da ta daga ta aikata aiki irin na mahaukaciya

Sai dai azabar da take ji, ita bata gane komai
Wannan mutun da fuskarsa ke cikin idannuwanta bata sanshi bama, azabar da take ji ta tsayar da tunaninta waje daya,
Radadi, zogi kuwa ji take yi ko numfashin nan da take saukewa idan har ta yi da karfi to fa lalle zata iya idasa hade gabanta da bayanta ne
Lahaula wala kuwata ila bilah
Innalilahi wa inna ilaihi rajune
Wayo Allah
Wayo Allah
Wayo Allah
Menene wannan?
Wace rayuwa ce ita kuma wannan?
Me ta gani a yau?
Me ta rayu a cikinsa a yau?
a cen kasan zuciyarta, sunnan mutun daya take ihun kira, watau *INNNNMNNNNNNNNNNNNNNNNAAAAAAAAA*

Barci mai nauyi ne ya dauke shi, irin barcin da a tarihin rayuwarsa bai taba yi ba, kila ko da yana jariri, ama a yanzu kam, barci ne da ya gagari idannuwansa da dadewa

Irin motsin da ya yi a tunaninsa motsawa ce ta farko ta tsakiyar dare ya bude idannuwansa ya ji hannayensa sun wani urin sagewa sakamakon irin kwoncin da ya yi da rikon da ya yi mata da hannayensa biyu duka a kirjinsa ya saka shi dan sasautawa yana sauke idannuwansa a saman gashin kanta mai yalwar baki da cika

A hankali ya juya wajen agogo
Abinda ya gani ya saka shi tunanin yaushe agogon dakinsa ta lalace?

Juyar da kansa ya yi wajen taga, duda a rufe ruf ama ya zuba idannuwansa

Kyalin ranar da ya gani ya saka shi zarro ido a bayane ya furta" Subahanalah"

Da sauri ya dago da ita a jikinsa, hakan ya sakata sakin dan karra tana sake rintse idannuwanta kam

Fuskarta yake dan kallo, sai kuma ya yaye abin rufar gaba daya ya nufi bayi da ita

Shi bai san abinda ake yiwa amaryar da ta kawo mutuncinta ba gaskiya, ama duda haka sai ya so tsayar da ita kasan pampo dan ya taimaka mata ta yi wanka

Yanzu kam cizon da ta dirtsa masa a kirjinsa ya saka shi sakin dan kara yana dago fuskarta ya zuba mata ido

Wani mahaukacin harara da take zabga masa ya saka shi kikifta ido yana kallon fuskarta ya ce" Kai me na maki?"

Wani hararen take karra zabga masa mai tafe da sakon zuciyarta sannan ta rike abin shower din da hannunta ta masa nuni da ya bata waje

Ido ya zarro yana kallonta, sai dai yadda gaba daya jikinta ya dauki ja bama iya fuskarta ba da irin fushin da yake gannina fuskarta ya isa ya saka shi bin umarninta

Da baya da baya ya ja Tawul ya daura a iya kugunsa sannan ya fice ya nufi waje ya nufi bayi da sauri dan sallah itace yake so ya fara gabatarwa kafin komai, duda ya san me shirunsa yake nufi a waje , ama ya fi so sai ya yi sai ya fuskanci sauran

🙄🙄🙄🙄 Kai ku fa hawayeni🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻

_FREE BOOK_

*Na*

*SAJIDA NIGER*

3️⃣8️⃣

A dan hanzarce ya yi wanka hadi da wankan tsarki da ruwan dumi sannan ya fito ya koma dakin nasa

Cikin gagawa ya saka kayan sallah sannan ya karasa kilatatacen wajen da yake gabatar da sallarsa ya shinfida dardumar dake kilace ya hau ya tayar da sallah cike da jin kunyar gabatar da sallar asubah karfe takwas da wani abu
Chapter 55 · 0% Book details