Sashe 31
Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A sanyaye ta dan kawar da kanta, daga garesu kirjinta na wani itin dokawa fat fat fat na tsagwaron kaunar gudan jinninta
Bata shirya ba ta juyo da dubanta sanadiyar jin hannun NADIRAH a saman cinyarta ta rike a hankali ta ce" Innar Abana, ki yi hakuri kin ji? Ki yi hakuri innar Abana, tunda har Innata tace auren nan ba maganar soyaya bace, ceto ne, kuma idan komai ya wuce yana iya sawake min bayan ya gode min, Innata ba sai na zo na samu Aminun ba mu yi abinda ya dace?"
FADIME ta zubawa fuskar Yarinyarta ido, a hankali ta ringa hangen tsagwaron yarinta a tare da yarinyar bayan ta daurari furucinta
A hankali ta janyota jikinta ta rungumeta da runguma mai zafin nan, ya zamto kanta a saman kirjinta tana shafa bayanta kanshin turatenta gaba daya ya gogu a jikinsu kamar sunne suka shafa turaren,
A hankali Innar birni ta ce" Allah ya yi miki albarka, Allah ya baki ikon cin galaba a kan makiya, in sha Allah daga yanzu da kika san komai zamu dawo ne munna gabatar da shirinmu bayan sun gams nasu, kafin nan mu tafi ki kwonta ki yi barci kin ji yar gidan innarta?"
Wata irin ajiyar zuciya take karra saukewa tana jin wani dumi special daga kirjin mahaifiyarta marar cutarwa yana ratsa fuskarta, haka kuma murmushin mahaifiyar tata idan ta dago kai sai ta ji dama ya tsaya haka ta yi ta kallonsa kar ya katse
Ajiyar zuciya, hadi da lalausan murmushi HINDU ta yi tana jin wani irin farin ciki na ratsa mata zuciyarta ta dubi FADIME dake dubanta niyarta ta kai NADIRAH ta kwontar da ita
A hankali ta sakar mata murmushi tana girgiza kanta ta ce" Aunty ni da zan yi wancen, kaita dakinki dan Allah ta huta , na tabata bata yi barci ba, Indin innarta sai kin farka zan baki wani labari mai dadi kin ji?"
NADIRAH ta gyada kai tana biye da mahaifiyarta nesa nesa kadan tana jin banbarakwai , domin bata saba haka ba sam
Sunna shiga ta tsaya tana kallon maman nata dake gyara mata shinfidar
Bayan mamanta ta gama ta juyo tana kallonta
Wani murmushin ta sakar mata mai sanyi ta ce" Indi zo ki kwonta mana?, Cire wannan rufar ki kwonta ama banda safar , bara na gani cikin maganin Abanki ko akoy na zazabi na baki........"
Motsin da ta ji a bayanta, kusa da bayi ya sakata juyowa da sauri
Gannin mijinta ya sakata dan sada kai hadi da murza goshinta kamar wace kunya ta rufe din nan, sai kuma ta ce" Dama, dama innarta tace na shinfideta a wajena, kuma, kuma sai na ji kamar jikinta akoy zafi, shine nace bara na bata magani......"
Murmushi ya saki yana kallonta, shi dama ya san harfa kunyar kar ta ja y'ar a jiki ace tana nunawa yar fari so yake sakata aikata wasu abubuwan
Zagayawa ya yi yana sake dubanta ya ce" To ke da dakinki, magungunnan mijinki, da kuma yar hindunki sai kin fada min, kin ga ni na tafi masalaci a cen kuma zan yi la'asar da magariba, idan zan dawo ina son tuwo tukin Fadimatu Zahra"
Kai ta karra sadawa, NADIRAH kuwa ta saki murmushi domin mahaifinta sai yar dariya yake yi mata sannan ya daga mata hannu ya fice
A hankali ta karasa saman gadon ta hau tana sake bin mahaifiyarta da kallo, wace le boye nata murmushin itama , a ranta ta ayana' Irin rayuwarku na so samu, wace koda baku da yanci a tsakaninku akoy yanci, rayuwa mai cike da barkwonci da soyaya, bama tare da ku na lokaci mai tsayi ama na san a kan daya, daya sai ya bada kansa a sare, ina matukar girmamaku, ina kaunar dadadan amincinku, na so na gabatar da haka da Aminu, domin alamunsa sun nuna shima zai kasance uba, amini, masoyi, yaya a gareni, sai kuma ga bukatarku wace na rantse da wanda raina ke hannunsa koda hakan na nufin rasa numfashina zan aikata, domin ba haramun bane, ama na tabata in da rai da rabo, koda Aminu ya auri wata ni ya fara sanni a soyaya idan na dawo zai dubeni'
Sai da ya narke mamanta ta zuba mata siga sannan ta karaso ta zauna a gefenta ta mika mata tana fadim" Shanye, da innarki ta sakaltaki magani sai an narkar an zuba siga"
Murmushi ta yi mai sanyi, muryarta a sanyaye ta ce" Innar Abana, toh ki baki a bakina mana, innata ita ke bani na shanye kuma ta kama min kaina"
Murmushi innar birni ta yi ta kama mata ta bata da kan nata, tana shanyewa ta bata ruwa, nanma ta sha sannan ta kama mata kanta ta yi mata ADU'A, kuma ta gyara mata kwonciyarta ta zauna a gefenta tana kallonta
A hankali Nadirah ta dago idannuwanta tana kallon innar Birni, Innarta tace a duniya babu mai sonta irin innar birni, wannan magana ta tsaya.mata a zuciya har ta kori tsohon tunanin dake ranta
A hankali ta ce" Innah?"
Fadime ta kalli fuskarta
NADIRAH ta ja numfashi kasa kasa ta ce" Innah, idan na tafi, shikenan ba zan kuma ganninku ba?"
FADIME ta sake zuba mata ido, ta kasa ce mata A
NADIRAH ta ce" Ta yiwu a ranar da aka kaini ya gane ba wace aka bashi bace ya saka a gilen kaina ko?"
Kirjinta sai da ya doka, tana kallonta ta ce " Ki fadi alkhairi mana ko ki yi shiru INDI, sannan an ce bai san BAHIJA ba, ina gannin zuwanki ba damuwa bane tunda bai san wace tale y'ar sarkin ba"
NADIRAH ta gyada kanta, kasa kasa ta ce" Innata, sai nake jin abin wani iri, yaya zan rayu a cikin mutanen da duke baki a wajena?, Yaya zan iya kaucewa kaidin masu kaidin cikinsu?, Yaya zan iya kare mutumen da ban wanene shi ba?"
"Dama wanda ya isa ya kare ki daga dukkan abubuwan nan wanda ya baki aron numfashi ne NADIRAHNA, NADIRAH kowace mace bakuwa ake kaita bakon wajen da zata yi zaman aure, dama kuma rayuwa ta gaji ka zauna ka birge wani, wani ya tsaneka ba tare da ka aikata masa komai ba, halinka shine zai kwaceka NADIRAH................. sai maganar shi , shi Uban gidanki" FADIME ta fada tana shafa gefen fuskar NADIRAH a hankali
NADIRAH ta dago lumsasun dara daran idannuwanta da mamaki ta ce" Uban gidana?"
Mahaifiyarta ta gyada kai yana kallonta
NADIRAH ta ce" Innata, kina nufin ni baiwarsa?"
Mahaifiyarta ta zuba mata ido tana kallonta,
NADIRAH ta mayar da kanta a hankali saman cinyar mahaifiyarta ta lumshe idannuwanta, muryarta cen ciki ta ce" Ni ba baiwa bace, sannan ni ba yar kaso bace.....Innatah, ba zan rayu a gaban kowa kamar yar kurkuku ba , ciki harfa UMUGHLUK ITIFAL!"
A tsorace mahaifiyarta ta saka hannunta ta......
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
_FREE BOOK_
*Na*
*SAJIDA NIGER*
2️⃣1️⃣
A tsorace mahaifiyarta ta dago fuskarta tana kallonta ta ce" Me kike nufi?"
NADIRAH ta tsare fuskar mahaifiyarta da kallo, tsoro, tarin shaka na bayana a saman fuskar mamanta, dan haka sai ta yi murmushi a hankali ta sake komawa tamkar mage ta lafe a jikin mamanta ta yi lamo bata ce komai ba, hakan ya sa mamanta mayar da hankali, ta ci gana da tsoratar da ita wanene UMUGHLUK ITIFAL, da jama'ar dake tare da shi, da tunatar da ita wacece ita, lalle baiwar take tunda yar bayi take
Ita kuma a ranta murmushi kawai take yi, tana ayana abubuwa a ranta kamar haka' Ba zan je ko'ina na rayu kamar baiwa ba Innah, ban ce a aurani a kaini ba, ba kuma zan je a matsayin yar sarki ba, zan je a matsayina na ni NADIRAH, bayanshi bani da matsala da kowani sarki ko hadiminsa!, Ki kwontar da hankalinki, bauta ce ba zan yi ba innata' .................
Wannan shine mafarin shiryawar NADIRAH da iyayenta baki daya, sannan mabudi wata sabuwar rayuwa mai cike da sarkakiya da salo kala kala
A wunin rana ana kula da jikinta ne da gyaran ciki kamar za'a cenzata baki daya
Daga bakin lokacin da zata kasance da iyayenta su kuma nasu salon sunna kokarin karra taurara dukkan wani tsoron da zai sakata aikata aikin da za'a zo mata da shi dan a cutar da mutumen da suke kira Uban kowa ne....., Takan yi murmushi tace banda ita, ita kam ba ubanta bane gaskiya!
Da zarar innar Abanta ta matsa kuwa wani rikitacen yare innarta ke yi mata mai tafe da rikitaciyar tafia mai wuyar fasara a kwakwaluwarta ita NADIRAHn innar kauye
A gaban Innar birni sukan nuna mata Uban kowan nan uba ne ko kallonsa bai dace ta yi a cikin ido ba, innar birni na matsawa fakat Innar kauye ke fadin mace take, Allah ya gama bata komai tunda ya haliceta mace, a matsayinta na mace tana iya mayar da UBAN nan na Kowa dan jaririnta, ba aure ba, Allah ya sa mace dubu ya sani a duniya sannin ragage ne tunda mu'amalarsu ba ta shaƙar iskar junna bace, ta sunna ce!, Wai innar kauye ta dubeta duba irin na basira tace da ita zata fuskanci kamar bashi da lafiya, wannan rashin lafiyar tasa idan har ya yarda ya shiga harkarta zata yi wasa da ita, da rawa irin ta disko danser kugu a daure kafa a sama?, Ira innar Kauye ke cewa ta karkada kugu kamar zai tsinke fiye da dandali idan UBAN KOWAN cen ya shiga harkarta, to ira maganar gaba daya a duhu take zo mata kuma a dunkule, sai dai ta cira kaita kada kai ta fadawa kanta cewa ba zata dauki hudubar innarta ba, domin a hilacewar Innarta kamar tana son nuna mata zata je zaman aure, kamar yadda takan koya mata a da, bayan zam ne na ceto da rabuwa in sha Allah