Sashe 5
Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da ido kawai yake binta domin bayan ta samu amsa irin ta fatar idannuwansa dan son gane me take yi haka?
Ita kuwa cike da takun kasaitar nan tata ta nufi wajen cin abinci tana fadin" Menene bukatar Uban gidana? A nan zaka ci abinci ko a dakinka? Domin burina na ciyar da kai da hannuna ko zan samu albarkar mai Albarka"
Jin shirun ya yi yawa dosai fiye da da, domin a da din takan samu dan gyaran murya ko kula irin ta dan sasaukan murmushi ya sakata juyowa itama ta zuba masa idon
Sake gyara tsayuwarsa ya yi a tsayen da yake yana harde hannayensa a dake ya furta" ME KIKE YI HAKA?"
Ido ta zuba masa na dan sekwani, sai kuma ta sada kanta a sanyaye ta ce" Allah ya huci zuciyarka, shin na aikata laifi ne?"
Lebensa na kasa ya dan dantse a hankali , sai kuma ya saki a hankali ya ce" Allah ya saka da alkhairi, ki je bangarenki"
Ido ta dake zuba masa, kallo irin mai tafe da ma'anonin da bakinta ba zai iya furta masa kai tsaye ba
A harhade ta iya budar bakin nata ta ce" Me yasa kake sake saka nisa a tsakanina da kai? Shekara tara fa ba kwana tara bace"
Kafarsa ya daga da kyar ya karasa cikin falonsa ya zauna saman lalausar kujerar falon mai laushin gaske da shinfidar dake samanta ta alfarma dannan ta daga kansa sama yana mai lumshe idannuwansa
Karasowa ta yi ta sake dukawa a kusa da shi sosai ta kamo kaffafuwansa ta dhiga cire safar nan sannan ta kama dogwayen yatsutsansa ta shiga matsawa a hankali a hankali tana dan shafa gashin dake kwonce a saman yatsutsan nasa lufluf masu tsantsi da baki
A hankali ta ringa yin dan sama da hannayenta tana dan matsa masa kafafuwan nasa tana jin yadda gashin jikin ƙafafuwan ke yi mata susa a tafukkan hannayenta
Idannuwanta ta lumshe da ciwo a ranta sosai na yannayinsu ta ce" Bayan na san cewa matsalar mijina a kaina kadai take da tasiri? Me zai hanna yauma mu kwatanta ko maganin da ake nema ya yi anfani? Ina tunanin irin yadda ake rokon Allah a lamarin ta yiwu a yau mu samu magaji?"
Kafarsa ya janye a hankali ya dago idannuwansa da sukai masa ja
Da kyar ya iya budar bakinsa a hankali ya furta" Ki tafi bangarenki"
Kai ta sake sadawa tana hadiye hawayenta sannan ta mike a sanyaye ta nufi hanyar fita tana rufa alkyabarta a saman kanta tana rike kukan da ya zo mata dan kar ta yi a gaban tarin bayin bangarensa da ba kasafai suke kwonciya ba
A hankali ya saka hannunsa ya ringa warware rawanin dake nade a fuskarsa har sai da ya dauke shi baki daya sannan ya sauko hular da aka dora masa aka nada masa rawanin a saman kanta
Gashin kansa baki sidik irin na bugaje ne ya warware daga nanadewarsa ya sauka a saman kafadunsa haka kuma sajen dake gefe da gefen fuskarsa mai baki da lufluftu ya wanzu a saman fuskar tasa da tsararen halitar fuskar
A hankali ya dago fuskar tasa, nan halitar ubangiji mai cike da kamala da tsari ta bayana, watau kyan halitar fuskarsa har zuwa kan jajayen lebensa dake walwali da dogon karan hancinsa wanda ya tafi har kusan girarsa mai cika fa baki a tare da ita sai razananun idannuwansa da suka dauki ja da kallo irin na hatsarin gaske wa'inda suka kawatu da gazar gazar din gashin ido masu duhu da kyali
Lebensa ya dake dantsewa, alamun maganar dake cikin zuciyarsa mai cin zuciyar ne, watau mai zafi ce a cen kasan zuciyar tasa ya mike tsaye yana saka hannayensa ya cire babar rigarsa sannan ya cire karamar ya rage masa dogon wandon shadar dake jikinsa fari kal sai dan shatin wando irin na maza na ciki baki wanda kana iya ganninsa ne ta cen saman tsatsonsa a lokacind a ya mike tsayinsa yana lumshe idannuwansa ya nufi baban dakinsa da tafiyar nan tasa tamkar wanda bashida laka a jikinsa
Bayi ya zarce direct yana idasa sabule dukkan wani abu dake sutura a jikinsa sannan ya shige cikin ruwan jakuzi mai hasken blu da aka hada da turaran ruwa na wanka mai sansanyan kanshi da dumi daidai misali ya zauna a ciki har gashinsa ya shige ya lumshe idannuwansa yana sake jin halitar jikinsa dake murde masa tamkar wace zata iya aikata masa wata tsiyar, bayan idan har ya fito da ita a haka ya tarbi wace take da damar karbarsa yanzu zata lange ta koma tamkar lagwami......? Wannan abin na ci masa tuwo a kwarya, haka kuma shine gagarumin matsalar da ya kasa daukan mataki a kanta, domin ya fi a irga ya nuna zai sawakewa iyalinsa dan kar a shiga hakinta ama firrr an tare gaba an tare baya, ita dinma ta kafa kai da kasa ta nuna ita ba dan wannan take tare da shi ba, bayan yau da gobe kayan Allah ko a yanzu shi yana hangen cewa matarsa ta kawo gabar nuna bukatuwarta a lamarin nan, kawaicinta na iya karewa wata rana, idan har sanadiyar haka ta fada halaka shin WANENE SILA?, tun bai yarda ba cewa aikin sihiri ke tare da shi har ya yarda bayan dogon bincike na kwararun likitoci da tabatar masa lafiyarsa kalau, a dole ya dawo yake sauraron SHEIK, domin lamarin abin duba ne, har yanzu kuma shiru, shi bai san dadin abin ba, ita bata sani ba, wannan makanta da me ta yi kama?...........
Mikewa ya yi ya fito daga cikin ruwan ya karasa kasan shower ya tsaya lokaci daya yana danna ruwan sanyi dan baya so ruwan dumi ya dakeshi sannan ya sake lumshe idannuwansa
Sai da ya dauki lokaci a cikin bayin nan ya fito ya cenza kayansa
Shi dake dauke da muguwar gajiya, maimakun ya nemi waje ya kwonta sai kawai ya fice ya shige dakin Gymnastics dinsa ya rufe a hankali ya karasa wajen yar karamar redion dake ajiye ya danna karatun Alkur'ani ya karasa wajen injin gudu ya hau ya danna ya shiga gudun da dukkan jarumtar da Allah ya bashi, wace idan har ka dubeshi a haka ba zaka taba yarda cewa wai UMUGHLUK ITIFAL ne a haka , watau *ASADEEK BRAHAM*
______________________________________
Karfe goma na safe ya fito daga bangarensa, da yannayi irin na dan gagawa
Ja ya yi ya tsaya sakamakon kanwarsa da ta karaso da sauri jikinta na rawa ta zube kasa muryarta cikin alamun Kuka kuka ta ce"
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
_FREE BOOK_
*Na*
*SAJIDA NIGER*
0️⃣4️⃣
Ja ya yi ya tsaya sakamakon kanwarsa da ta Karaso da sauri ta zube a gabansa, yannayin nan nata na kulun mai tafe da alamun tashin hankali wanda magabatansu suka tabatar masa ciwo take fama da shi, wanda ya kaita asibitin, haka kuma ana yi mata rukiya ama abin sai a hankali, harta zama da mijinta na neman gagararta domin abin rikicewa ya fi yi ba sauki ba
Muryarta na rawa, alamun kukan zata fashe da shi kanta a kasa da jajen da ya zamto mata jiki ta dago rinanun idannuwanta da sam bata samun isashen barci da su ta zuba a saman fuskarsa
Mruyarta a raunane ainun ta ce" Aba?"
Idannuwansa ya lumshe, yana jin zuciyarsa na dokawa da karfi
A hankali ta fashe da kuka tana sada kanta, kuka ne take yi wanda idan har ka dubeta zaka gane akoy abinda ke damunta, gaba daya baiwar Allah a birkice take, tarin dukiyar gidansu da sarautar gidansu bai hadata da komai ba fface tashin hankali da rigingimmun rayuwa, gaba daya ana kallonta da haka ne ana danganta hakan a matsayin dan ta wayi gari ta ga gawar umansu gangar jikinta rabe da kanta ta samu tabuwar hankali, babu wanda ya san menene CIWON wannan baiwar Allah
Kukan ta idasa fashewa da shi, wanda ke hadasa masa hauhawan jinni da tashin hankali
A hankali ya sake rintse idannuwansa a hankali ya duka, lokaci daya dogarin da ya shigo dan tabatar da fitowarsa dan su gyara abinda zai kaishi filin jirgi ya tafi garin dogon dutsi da suka wayi gari a safiyar yau ba gimbiya ba danta hankali tashe ana nemansu baki dayansu wanda a yanzu mijinta da kansa ya bada umarnin idan aka gansu a kawo su baki daya masarautar garin agadez dukkan hukuncin fa ya hau kansu a zartar, dan kuwa ba zai yarda ta jaza masa masifa ba yana zaman zamansa
Da sauri Dogarin ya tare hanyar shigowar yana hakimcewa a dokin kofar
Hannayensa ya saka a hankali ya dagota
Bai ce da ita komai ba har sai da ya dangantata da doguwar kujerar falon a hankali ya zaunar da ita sannan ya zauna ya kuma riko hannayenta duka biyu yana murzawa a sanyaye ya ce" Autana? Menene? Kin ji jikinki kuwa? Zafi sosai, me kike so ne?"
Shigowar UMMA ya saka Auta saurin sake damke hannunsa sannan ta nemi shigewa jikinsa tamkar wace ta ga wani dodo
UMMA ta karaso tana rage tsayinta sosai, cike da iya tafiyar da wanda ta saba ta shiga kawo masa gaisuwa sannan ta tambayi lafiyarsa tana hankalce da Auta da abinda take yi
Auta muryarta na mugun rawa tana sake shigewa jikinsa ta ce" ABA, dan Allah ka maida ni gidana ka ji?"
"Wani irin gidanki za'a maida ke a haka Auta? UMUGHLUK yayanki ne ba abanki ba kulun nusar da ke nake yi, ki dauki dangana kin ji babyna?, Zo nan zo mana jikina na rarasheki yar autana kin ji?" Ta fada tana mika hannunta da nufin janyo autar
Da sauri Auta ta doke hannun UMMA tana sake shigewa jikinsa, sai dai wannan act da ta yi ya saka shi dakatar da ita yana nuna bacin ran da yake ta dannewa , da dan kausashiyar murya ya ce" Hey, UMMAN kike dokewa hannu?"
A dan zabure ta dago tana kallon idannuwansa domin a cikin rawani yake , fuskarsa a boye take