Sashe 90
Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta ringa son juyowa har ya fahimta daga riketan da ya yi ya dan sasauta mata ta yadda ta juyo idannuwanta lumshe sunna zubar da ruwan da baya san ko na meye ba
Kanta ta dora a saman kirjinsa ta danna da dab karfi tana jin irin yadda kirjinta ke bugawa, ta rasa a wani mataki zata ajiye abinda ke son girmamar tunaninta
Muryarta a raunane ainun, cen cikin da bata yi tunanin zai iya jiyota ba, bayan ta dora kaffafuwanta a saman nasa hankali kwonce, muryar cen ciki ta ce" Aban Datawa, kai kuwa mai zai raunana maka zuciya har ya saka ka bugun zuciya haka?"
Subahanalah, watau ko a ina tuzuruwar kauye ta koyo salon nan ta koyo shi daidai da zamani, idan da gangan ta yi zai iya cewa Allah ya karro rashin ji, idan kuwa a rashin sani ta yi haka take tabara a jinnin jikinta ne zai iya cewa Allah ya karawa mata daraja duniya da kiyama
, Sai ya ringa jin kamar ya fashe mata da kuka wollah, kamar itace babar shine karamin, bale da ta zagaya hannunta daya ta rungume bayansa da shi, sai ya ji shi a yau baya jin wani dar a kan tuzuruwar kauye
A sanyaye ya furta" Waye ni, da ba zan ji tsoro da abinda zai iya mugun tsoratar da ni bs?"
"Kaine fa , UMUGHLUK ITIBEL, kaine jiran Maza, kaine Aban su Innata........" Ta fada a sanyaye bayan ta dago rinanun idannuwanta tana kallonsa
Hawayen dake saman kumatunta yake ta kallo, a hankali ya ce" Nine kuma bakon INDIH, nine wanda indi ta ki duba, nine mai bara da kokona a gabaan Indi, NADIRAH zuciyana na dokawa ne idan na kalle ki na shiga halin tsaka mai wuya a tunanin kar aje har yanzu kina kwana da wanina a zuciyarki............" Ya karashe yana fadin wani da wani yannayi na jin daci, wanda kiri kiri ta fahimci hakan
Idannuwanta ta mayar ta lumshe, a ranta ta shiga ayanno kalmar wani, da kuma wannan dake gabanta,
A dama fa, tunda ta ga ASADEEK ba rawani, sai da ta ce dole zata kiyaye yawan matse masa waje da kallo dan kar Aminu ya dawo yi nata muni a idannuwanta, sai kawai Aban datawa ya tube a gabanta malan...., Ba fa zata manta ranar da aka yi tsere a kauye ba, samarin kauye suka cire rigunnansu dan a yi gudu a sake jama'a, kowace budurwa ta je gaba tana doka yar gangarta dan ta karrawa gwarzonta kwarin gwuiwa, ana sako samarin nan suka bazo a waje jama'a yar dubu ta karewa Aminu kallo tace Ke indi duba ku ga Aminu kamar dan yayen kaka, tana kallon Aminu ta hango wuyan da kan sunna rangaji na gudu, dan cikin nan nasa ya yi dan tumbin kunnu gefe daya, Aminu gudu yake kansa da kafarsa yana jan wandonsa, a dole ta kawar da kai domin har ga Allah yar dubu ta cuceta, ta jims tana nazarin zululu wuya uwa marikin lemar da ta ringa hangowa, a dole da Kato ya cire riga ta baza ido tana kallon ikon Allah, Aban datawa kam ba dai kirji ba, harda wasu gida gida a cikinsa, ko baua shan koko ne shi?
Hannunsa dake ta yawo a saman cikinta, irin shafawar da yake yi da son cusawa samn cikinta ya sakata tuna abinda aka ce, wai tana da ciki, sai ta karra jin wata kunya na son lulubeta wollah, idan labari ya fita cewar ta samu abin nan da sai an yi abin nan ake samu yaya zata kalli jama'a, jama'a su kalleta?
A hankali take dan ture hannun nasa, hakan ya saka shi sakw tsureta da kallo zuciyarsa na dan bugawa a hankali
Muryarsa a sanyaye ya ce" Ba dai zaki daina tureni ba ko?, Wai meye tuzurun kauyen ya fi ni da shi?"
Kai jama'a, sai da ta zabura, Aminun ne tuzuru? Wannan ai kalmar aban birni ce, ba shiri murmushi ya subuce a saman fuskarta, ta sada kanta kasa kasa ta ce" Ka takurawa tuzurun kauye , bayan kaima mijin HUZNAH ne"
Murmushin ne shima ya sake kwonciya a saman fuskarsa, ya salam, da gaske kennan itama tana jin haushin matarsa dan tana kishinta, wannan dadi da yaya zai kamanta shi? Jinsa yake a cikin zuciyarsa har cen kasa kasa
Gabansa na dari dari ya fitar da abinda ya fi saka shi bugawar zuciya, a sanyaye ya ce" Wai kina da ciki?"
Dum ta ji gabanta ya fadi, da sauri ta rufe idannuwanta tana son janye jikinta daga nasa da kuma harhade fuskarta hankalinta na dan nuna alamun tashi
Sakinta ya yi ya zuba mata ido yana kallonta har ta karasa wajen gadon ta zauna ya saka Hannayenta ta dafe kanta da su tana kallon kasa
Sosai hankalinsa ya nemi tashi,
Juyawa ya yi yana dafe gaban goshinsa dan kansa ne ya sara masa
Lokaci daya ya yankewa réaction dinta hukuncin hakan na nufin bata son cikinsa ne?, Cikin da ya tabata kowa yake jira? Cikin da za'a fitar da maganarsa yau garin AGADAZ da kewaye sai an wuni ana bikin samunsa? Cikin da kowace mace marar aure wace take cikin hurumin malakarsa zata so ace a cikinta ya samu?
Hankalinsa a matukar tashe ya karaso gabanta, yana tsayen nan , muryarsa a tausashe ainun ya ce" Zaki mike, mu tafi wajen likita ya aunaa ki, idan kina fauke da cikina daga bakin wannan lokacin zaki dawo rayuwa daf da ni, ba zan iya raba daki da ke ba sai idan ranar yar uwarki ne, a bangarena inada dakunna sun ishemu daga ke da ita da ni kowa ya kama dakinsa,......."
Gaban goshinsa ya karra rikewa dan gaba daya abin ke son saka shi fasa mata ihu bayan bai sani ba idan har cikin ne da ita ko ana yiwa masu ciki ihu
A hankali ya ce" Ban saba da irin wannan shara'ar ba, kin ga abin ya shafi cikin zuciyata ne, NADIRAH da garaje kika shigoni kika gama shuke shuken ki, ban hannaki ban ruwa a jikina ba, a yanzu kuma ba zan hannaki cire itatuwanki ba, sai dai ni din gonar ki ne, baki da wata sama da ni, ke din kuwa kasar cikin gonata ne,.....
Ba zan iya hakura da ke ba, ba zan iya barawa wani ba, ba kuma zan yarda ki min wasa da cikina ba!.............. Sai dai Allah ya baki hakuri................., Ba zaki bata min cikina ba, ba.................."
"Batawa?, Wani irin batawa?" NADIRAH ta fafa a sanyaye, tana kallonsa, irin yadda jijiyoyin jikinsa suka mike yake zuba masifa har yana hade kalma da kalma ta rasa me aka yi, me ya kawo haka, me yake nufi
Dakatarwa ya yi, ya hadiye magangannunsa gaba daya yana kallonta, har sai da ta sake maimaita tambayarta, sannan ya shiga tambayar kansa shima dan son sannin me yake nufi
Zaunawa ya yi a gefen gadon yana hade hannayensa a saman jikinsa , tamkar ba ASADEEK namu mai tsayawa a gaban duban al'uma ya kirta doka a bi ba, yana kallonta ya ce" Wannan hade ran da kika yi ba tsare tsaren gudun min bane kike dan na miki ciki?"
Da sauri ta rufe fuskarta da hannayenta , ka ji fa danyar magana daga bakin Aban datawa
A hankali ta kuma bude da dan mamakin dake saman fuskarta, a hankali ta ce" SAI KACE SHEGE?"
Maganar, ta zo masa a ba zata, hakan ya sa ya dan saki bakinsa kadan yana kallonta
Nadirah, ta sauke ajiyar zuciya tana dan kawar da kanta, kasa kasa ta ce" To ko shege ne tunda ya samu ai bana tunanin akoy dan Adam din da zai sakani zubarwa, bale dan halal....., Kawai dai ni mamakin da nake sau nawama aka yi abin nan, kuma innata bata san abin nan ya samu ba, idan aka ji ai na shiga uku, bama a kauyen labba, Aban Auta mune fa ke zuwa gidajen amare a LABBA idan muka ji labarin cewa wata ta dauko ciki daga kaita mu titsiye yarinya sai ta fara kuka a biyomu da gudu, Aban datawa a kai kashe wajen kakar yar dubu, dan ni basa kaiwa Innata kashedi, yau idan ya faru da ni kaf kauyen Labba sai sun sakani a dandali"
Murmushi yake yi, kumatunsa sunna lotsawa, hakoransa a fili,
Rayuwar kauye na son saka shi a baban nishadin da baya tsinta a rayuwar Birni, furucinta ya saka masa jin wata saukar nutsuwa a cikin zuciyarsa......., Kennan ba zata aikata sabo ba dan dan Adam ko dan zuciyarta, dama ta matukar bashi mamaki da ta ki amsar tayin kashe shi bayan ya shigo rayuwarta a matsayin wanda ya katse mata soyayarta da wanda take so tun yarinta, sai kuma yanzu ......idan har tana da cikinsa zata rainar masa abinsa ne?, Ya kasa gaskata irin dokawar da zuciyarsa ke yi da karfin gaske har sai da ya wartota jikinsa ya rukunkumeta irin rikon da zai iya rantsewa bai taba yiwa wata mace a duniya ba sai gawar mahaifiyarsa a lokacin da ya samu a shinfide babu numfashi
Idannuwansa rufe yake kaiwa dukkan wajen da ya samu sumba, har ya samu ya hade bakinsa da nata a hankali ya ringa tsotsa..........idannuwansa a lumshe yana kokarin lalubarta, har ya ji hannunta saman nasa ta rike a hankali ta kai cen wajen mamanta dake ta yi mata zogi ta dora, idannuwanta a rufen nan da mugun jin filing muryarta a raunane ta dan cire bakinta a nasa tana boye fuskarta ta ce" Nan ne, ke damuwa, yana ta so ka yi irin abin nan da kake yi Aban datawa......"