Sashe 57
Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fita ta samu ta daura alwallar tana jin du idan ta motsa azaba take ji a jikinta
Tana fitowa ta shiga tambayar suturarta
Jalabiyar da ya miko mata atafau ta ce ba zata saka ba gaskiya, kayanta take si, bangarenta zata je
Du yadda ya so ya dan rarasheta da iya kalmomin da yake da su a bakinsa ta ki yarda, ta kasa aminta, ta ki ta saurara, karshe dole ya koma falo wajen SHEIK da matarsa dake kasa zaune kanta a kasa ya dan kwatantawa Sheikh cewa yarinyar fa ba dai taurin kai ba, wai bangarenta zata je, shi kuma gaskiya ba zai barta ta tafi ba
SHEIK ya dube shi ya ce" Kamar yaya ba zaka barta ta tafi ba?"
Shima Duban Sheikh ya yi da kula ya ce" Ta yaya zan iya barinta tafia? Idanfa in ta tafi ta gudu kuma yaya zan yi kennan?"
Aya, abu biyu ne ya kama Sheikh a irin wannan lokaci, tarin tausayinsa da kuma dariyar lamarinsa
Da kula ya ce" Idanfa, a bangaren nata, akoy wanni abin da zai iya kwontar mata da hankali fiye da nan?"
Tap, sai ya ga sam Sheik baya fahimta, to mema zai kwontar mata da hankali fiye da shi fisabililahi? Ai baya tunanin akoy abin nan gaskiya, to yanzu shi ta yayama zai yarda wannan mai rawar kan ta fita daga ɓangaren nan? Aa fa, baya son garaje, shekara goma ya yi yana cin wuya, ya dace a gane abinda yake ciki
Dubansa ya kai kan Matar Sheikh dake nesa da su sosai, sai kuma ya maido kan SHEIK da sigar bada umarni ya ce" Ka ce mata ta je ta dubata ta sauko ku tafi, ba inda yarinyar cen zata je yau sai ta fada min wacece ita!"
SHEIK ya tabe baki ya gyara zamansa, ya kula kam ASADEEK ya yi sake har an ga inda yake da mugun rauni
Hankali kwonce ya ce" Ka je ka fada mata mana kai da kanka, kar ta je ta korota ai ka ga kasa take da ita dole ta bi umarninta, ita Matar taka umarninka kadai zata ji a masarautar nan baki daya ko?"
Tsuru ya yiwa SHEIK, sai yake gannin kamar SHEIK na son ya nuna yana jin tsoron wancen yar tatsitsiyar? Kai ina shi UMUGHLUK ITIBEL? Shi ASADEEK? shi ANNEMOKAL ITIFAL?
😁😁😁😁😁😁😁😁😁
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
_FREE BOOK_
*Na*
*SAJIDA NIGER*
3️⃣9️⃣
Asalamu alaikum, oh 😁, ku yi hakuri kun ji? Kira ne message ne😁, ku yi hakuri, ina cikin uzuri mai girman gaske ne, bana din yanke maku ko yi maku shirme, in sha Allah zaku jini a kai a kai da zarar hankalina ya kwonta, ga daya ba yawa😂
Lebensa ya dantse yana mikewa ya ce" Ham bara ka gani!"
Da murmushi Sheikh ya raka shi da kallo har ya bacewa ganninsa, sai kuma.ya maido dubansa kan matarsa da kanta ke kasa baiwar Allah
Murmushi ya yi ya ce" Madam ya tafi fa dago kan mana?"
Kai ta girgiza kasa kasa ta ce" SHEIK bashida rawani fa, ba zan dago ba ka rufa min asiri"
Yar dariya ya yi yana kada kai bai sakata dagowar dole ba, domun ya san yadda mutan garinsa ke girmama shi, kuma dai buzu da nadi aka sanshi gaskiya
Da isa ya bude ya shige dakin, sai kuma ya tsaya yana kallonta, jalabiyar da ta ce ba zata saka bace ta saka, ruwan milk
Jalabiyar ta amshi kalar fatar jikinta, gashinta dake jike kuwa ya yi wani lufluf a gaban fuskarta
Dan cire idannuwansa ya yi yana kallon bed din, yanna nan yadda yake, ya sake kallonta a hankali ya ce" Bafa inda zaki je!"
A da ta ki kallonsa ne, a yanzu sak ta dago tana kallonsa, ido cikin ido
Kai ta gyada ta taka a hankali ta bude wajen kayansa ta dauko jan hirami dake cikin ledarsa ta bude ledar ta yafa a saman kanta tana gunguni kasa kasa ta ce" Sai ka hannani tafiya!"
Kai tsaye ta tunkaro shi, ko nace ta tunkaro hanyar fita, idannuwanta tar cikin nasa, duda tafiyarta dake murgudewa , da azabar da take ji bai hannata dantse lebenta tana masa hararar da ita kadai ta san me take rayawa a ranta, abubuwan kuwa sunna da karfin da a gaskiya ba zata ji tsoronsa ba, jama'a Aminu fa ya sa ta ci amana, Aminunta me zata cewa duniya? Me zata cewa Aminu? Innalilahi wa inna ilaihi rajune
Sai da ta zo daf da shi, face da shi, tsayuwar da ta zamto tamkar zata shige jikinsa, ta dago kanta ta sake zuba masa ido kamar yadda yake kallonta da mamakinta, walahi yana matukar mamakin halayanta, ya rasa a wani bigiri zai ajiye yarinyar nan, tunda Allah ya haliceshi bai taba dora magana aka ce da shi aa ba, yana iya cewa wani abin SHEIK kan dawowa ya zauna ya yi ta rarashinsa sannan ya ce da shi idan da hali da kaza ya dace a yi maimakun kaza, to fa ta haka yake samunsa, bayanshi ko Sheikh da yake amini na kud da kud da mahaifinsa baya yi masa haye, ama wannan yar itace ta masa tsaye kikam Shi UMUGHLUK ITIBEL kan sai ta yi abinda ya ce ba za'a yi ba?
Idannuwansa ya lumsje, a lokacin da ya ji kamar gumi ke tarin masa a kofofofin hanci da habarsa
A hankali ya dan goge saman karan hancinsa sannan ya kauce kadan ya jingina da garun yana kallon ikon Allah
Ai kuwa kai ta saka tana dan dafewa a hankali sannan tana rike rigar, domin rigar ta yi mata bululum kamar ta zurma buhu, fadin da tsayin duka ta mata yawa, hiramin kuwa iya saman gashinta kawai ya rufe bai rufe sauran gashin ba
Kai jama'a, yau yake koyan darasi, yau gashi ga fitsara gannin idannuwanshi, yace ba inda zata je ta je din, la ha ila ha ilalahu muhamadu Rasulullah salalahu alaihi Wasallam
Kai ya gyada yana daga kafarsa a hankali yana biye da ita, dududu da hannayensa fa sai ya dunkuleta walahi, a kasa take sosai tsayinma da takeda bata kawo ko saman kirjinsa ba, ama take masa kallon cikin ido
A wajen saukar na karshe ta yi tsaye tana kallon wajen, domin wajen da dan tsayi gadkiya, idan ta sauko a haka sosai zata fi da jin azaba, kai in bandama kokari irin nata walahi kai sake ba zata iya wannan aiki ba, ama da yake tana da kokari gata ta sauko
Daga tsayen da yake a daf da ita ya rage muryarsa sosai ya ce" Ama ai kin san bin miji aka ce a adinance ko ba wai na ringa binki ba ko?"
Baki ta tabe tana karra dantse bakinta, mutumen nan ya ki ya gane, ya ki gane idan ta bude bakinta komai na iya fitowa, ya ki ya gane tana rufe bakin ne dan kar dan mutuncin da take tunanin tana da shi a idannuwansa su zube
Gannin tana ta son ta duka irin zata zauna din nan sai ta sauka ya saka shi sake gyada kansa yana kifta ido ya zagaya ya mika mata hannunsa mai girma da fadin nan irin na maza da idannuwansa ya mata alamar ta zo
Kadadarta ta noke tana hanna kanta fashewa da kuka
Ido ya sake zuba mata, a sanyaye ya furta" BAHIJAHHH"
"NI BA BA.................." Sai kuma ta yi dif da maganar , irin bara ta mantar da shi din nan sai ta yarda ta miko masa hannun
A hankali ya janyoto jikinsa ya cicibota ya daukota gaba daya ya karaso falon da ita
Kasa kasa ya ce" A bangarenta za'a dubata"
SHEIK da kansa ke kasa shima ya saki murmushi yana sake sada kansa
Kara cijewa ya yi yana dan sake tarota, hannunta na wuyansa kanta na kife a kirjinsa, jikinta kuwa zafi ne da shi sosai har huci yake bayarwa,
A hankali ya nufi hanyar dake iya sadashi da bangaren nata yana tafe a nutse har ya kawo daf da kofarta
Hannunsa ya saka zai bude hanyar ta shiga ta nan din ya ji dumi a gefen kuncinsa a hankaki tana fadin" Ka rufa min asiri ka ajiyeni a nan, kar innata tace na zama yar a zuba ido duniya ta bi da tofi"
Dakatawa ya yi, Innarta? Mahaifiyarta? Ko me? Ya Allah, bai taba jin son sannin abu a rayuwarsa irin a kan yarinyar nan ba, yana ji kamar ya bude din ya shige din
A hankali ya sauketa a kan kofar da ya san tata ce, domin kofofin hudu ne reras da ake dauka a karasa nasa falon
Yana tsaye ta bude ta shiga ta rufo , a hankali ya karra kunnensa ko zai ji wani abu? Ama shiru bai ji komai ba dan haka ya juya jiki ba karfi ya koma falo
NADIRAH na shigowa sai da ta cuje dan kwallin ta yar a nan sannan ta gyara tsayuwarta da kyar ta takarkare da karfin da ya rage mata ta fasa ihun da ya saka innarta dake zaune da redio a kafe a kunne tana jin labarin hantsi leka gidan kowa tana dariya da gyada kai ta kafa dauri da sabuwar atampa, domin tunda garin Allah ya waye ta tsinci sarki bai samu sallar asubahi ba ta kada kai ta karra zuba ido yar bata dawo ba ta haye ta tsala wanka ta rangada sabuwar atampa ta kafa dauri, ta tabata alkhairi zata ji da yardar ubangiji!
Redion ta wancakalar gefe da sauri ta sauke daurin ta mike tana nufar hanyar da ta ji kukan yar tana salalami da fadin" Wayo ni ta Habu yar nan ina kika kwana?"
NADIRAH dake kuka bilhaki a zaune dandabar hannaye kawai take watsawa tana cije lebe da furta" Hummmm, Humm" ta bi innarta da ido muryarta a kurya ta ce" Innata wanka kika yi?"