← Book details Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 99

Sashe 66

Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NADIRAH ta daga kanta itama ta zubawa hanyar ido, dan tsai ta yi tana kallon hanyar, da sauri ta kade komai a idannuwanta ta juya ta fara tafiyar tana fadin" Auta na kula ke kam baki da gagawa, bara na yi tafiyata tunda ba zaki je ba"

Da sauri ta daga kafarta ta bita suka nufi bangaren NADIRAH tare

A lokacin da HUZNAH ta kama kofar dakinsa ta bude yannayin hankalinta a tashe, idannuwanta har bata gani da kyau ta yi salama ciki ciki sannan ta shiga lalubar inda yake a idannuwanta

Hango shi da ta yi a saman ni'imataciyar shinfidarsa ta farin zannin gado karkar ya sakata nufa jikinta na rage karfi wajen nuna bacin ran da tashin hankalin har ta karasa inda yake kwoncen a hankali ta zuba masa ido, yannayinsa har zuwa rigar dake jikinsa da irin lumshe idannuwan da ya yi wanda ya nuna mata cewa idannuwansa biyu ba barci yake yi ba

Jiki a sabule ta duka a gaban bed din, ta yada zata iya dubansa da kyau sannan zata iya dora kanta a saman cikinsa

Kanta ta dora a saman cikin nasa sannan ta kawo hannunta wajen fuskarta a hankali ta shiga tare hawayen da ya ki tsaya mata wanda ya bale mata ne sakamakon ciwo da magangannun NADIRAH suka yi mata

Muryarta a raunane, sannan a sanyaye , cike da kwontar da kai ta ce" Dan Allah kar ka yarda haka ta faru da ni, dan Allah kar ka bari haka ta sameni SULTAN"

Idannuwansa dake lumshe ne suka dan motsa, alamun muryarta na zuwa cikin kunnensa, haka kuma yannayin muryar ya fara damunsa alamu na ya fara jin kamar zai dago daga duniyar tunanin da ya afka

"Ka ga, ni kaine duniyata, ba kuma zan iya hadaka da kowace duniya ba, haka kuma ba zan iya kyaleta ta kwace mun kai ba koda kuwa yar uwarka take, ai nima matarka ce ko?" Ta sake fada wannan karron hawayen nata ya yi karfi sosai har ya fara jike rigarsa kadan irin digon da yake yi ya taba fatar cikinsa har ya ji sanyinsa sakamakon sanyin ACn da ya yi kaukau a dakin

A hankali ya dora lalausan hannunsa saman alkyabar dake kanta,
A hankali ya janye rufar alkyabar ya karasa saman daurin dake kanta shima ya ture shi a hankali sannan ya dora hannunsa saman gashin kanta yana dan shafawa a hankali a hankali sannan ya gangaro wajen idannuwanta ya dan shafo dan ya gasgata kuka take yi? Me ya saka ta kuka ne?

Jin lemar ya saka shi dan dakatawa, sannan ya saka hannayensa bayan ya dan dago ya dagota daga duken da take ya haurota sama har ta haye saman ruwan cikinsa yana janye alkyabarta gaba daya ya yarr yana jin ta zamto takura a tsakaninsu

A hankali ya dan bude bakinsa kasa kasa ya ce" Menene? Me yake damunki?"

Hanci ta ringa ja tana ta kallon fuskarsa da yannayinsa, kanshin turarensa kuwa hadi da na wuta wanda take ji idan matarsa ta gifta ta gefenta take shafa a jikin fatar wuyansa, a hankali ta lumshe idannuwanta hawayenta na sake barkewa
Muryarta a raunane ta ce" Yaushema ta shigo da har zata ce ta soke zamana a gefenka idan ranar girkinta ce? Wai a barta ta mori amarcinta? Yaya zata ringa magana kamar ta fini sannin waye mijina?............. Har cewa ta yyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyy"
Zazafan harshensa, mai hadi da ni'imtacen kanshi, da dumin bakinsa ya sakata hadiye maganar a cikin cikinta a lokacin da ya rike lebenta na kasa a hankali yana bude jajayen idannuwansa ya sauke a saman fuskar tata.......
A hankali ta ringa kallonsa, a lokacin da ya shiga bata a aikace cewa ya iya wasanin nan da take hasaso yadda zata koya masa dalla dalla har fiye da tunaninta , a lokacin da SULTAN dinta ya dawo mata wani gagarumin bijimin zaki mai yinwarta ya ringa kai dukkan abinda take ji a labarun dandali yana aikata mata a aikace
Idannuwanta ta ki kiftawa dan kar aje ta kifta ta ga mafarki take yi,
A hankali ta ringa jan numfashi tana sake kallon Mijinta tamkar zata summa dan dadi a yau itama yan jikinta a matsayinta na mace cikakkiya ba wannan
dakatar da ita din balle ya koreta

A yau ita ke jin gabanta na faduwa na idan ya zo shigan fa abinda ya saba faruwa ya faru da su?, Itace ta rikice ta rasa yaya zata tuna masa halin da suke shiga idan ya kasa samun nutsuwa, tsoro ya gama cikata mai karfin gaske a lokacin da take ta gannin yannayinsa kara rikicewa yake yi, bata taba ganninsa a haka ba, bata taba ganninsa da karfi hankalinsa kwonce zai antaya mata irin na yau ba

Muryarta a raunane take ta riko dim diman damarsunnn hannayensa tana kallon fuskarsa mai dauke da ni'imtacen saje baki sidik tana son ankarar da shi lalurarsu. Lokacin da ya kama pant dinta kwalin kwal da ya rage a jikinta ya janye shi ya rabata da shi yana shafa jikinta idannuwansa lumshe kunnayenta suka ringa jiyo zazakar muryarsa yana adu'ar saduwa da iyali idannuwanta a waje gaba daya tana kallonsa har ya yarda ya fitar da abinda sam baya bari ta gani ido bude dan yakan ce cikar banza ne abinda ke sacewa kamar ball idan an sace mata iska du idan zai amfani iyalinsa?, A yau gashi a hannunsa hankali kwonce yana ta kokarin lalama mata dan amsar budurcinta ya nufo da karfin gwuiwarsa ya nemi shiga, sai dai abinda suka gani gaba dayansu ya saka su jin juwa , domin tamkar an saka abin sace abu an sace masa halitar dake hobbara dan tauri da cika ta koma ta yakune tamkar ta tsumma

Idannuwanta ta rintse, jikinta na daukan rawa a lokacin da ta ga jikin nasa yake kallo, ga nata jikin a bayane a gabansa hannayensa a jikin cinyoyinta , a hankali ta barke da kukan da bata san dalilin fitowarsa ba, wanda ya fito daga cikin zuciyarta sannan bashi da amo mai karfin da zai saka yan waje su jiyo su, haka kuma tana ambaton sunnan ALLAH ne kirjinta na dokawa da karfi da karfi

Tabbas sai a yanzu ya dawo hayacinsa, lokaci daya kuma maganar SHEIK ta dawo masa a lokacin da yake ce masa idan fa abin a jikin HUZNAH yake ne ake ta neman magani ana bashi shi kadai ita kuma ana gannin ai ba a jikinta yake ba?, Sautin muryar kukanta ya saka shi sassauta rikon da ya yiwa cinyoyinta , cike da tausayin iyalinsa ya mayar da gajeran wandonsa da kyar ya iya cira kafar tasa ya haura saman gadon ya janyo abin rufa ya rufa masu a jikinsu sannan ya janyota jikinsa sosai ya rungumeta yana sake lumshe idannuwansa muryarsa a raunane cen kurya ya ce" HUZNAH, ki daina kukan kin ji? Ki yi hakuri plz"

HUZNAH cike da tsoro da fara tunanin to wai ko dai itace mai matsalar nan ta ringa rage kukanta har ta dauke kukan gaba daya sannan ta rukunkumeshi a jikinta tana cusa hancinta a kirjinsa tana dan girgiza kanta cike da tunani kala kala, sai dai yau da sauki take ji sanadiyar ganin har gata a jikinsa a haka ya rungumeta har yana bata hakuri, tabbas bata da ja mijinta ba zai bari a wulakanta ta ba komai wuya!, Matarsa kuwa ta zo ta ga karshen zama a gefen mijinsu, uwa uba gata a jikinsa a ranar kwanan nata ta yi abinda take ikirrin zata yi a gani! (😁).............................

Tsaf ta fito daga bayin dakinsa bayan ta yi wanka har ta dauro alwallar sallar asubahi sakamakon kiran da aka yi ta fito a hankali ta rufo bayin ta nemi ficewa dan bi ta boyayiyar hanya ta karasa bangarenta dan a tunaninta tuni UMUGHLUK ITIBEL ya jima a masalaci, domin da ta motsa a barcin ta tabbata shima ya tashi daga barcin ya shige wani Bayin

Saman gadon ta kai kallonta da shaukin farin cikin kwananta a samansa yau a cikin jikin mijinta,
Kara kurawa gadon ido ta yi, gannin tabas ba abin rufar bane a sama shi ne ya sakata nufa da dan sauri ta hau a hankali ta saka hannunta ta yaye rufar ta kai hannunta da nufin tashinsa, sai dai zafin da ta ji a jikinsa ya saka gabanta yankewa ya fadi da karfin gaske , a tsorace ta dan shiga ambatonsa da sunayen da take kiransa da su irin na girmamawa tana tambayarsa bashi da lafiya ne? Me yake damunsa ne?, Gaba daya hankalinta tashe tana neman fashewa da kuka

Idannuwansa da ya kasa dagawa dan zafin ciwo yake ta motsawa , sai kuma ya samu da kyar ya kamo hannunta ya kai wajen da har ya dan kumburar masa dan azaba yana neman kashe shi

Duka kirjinta yake yi, da sauri ta haura ta shige ciki, a matsayinta na mace wace ta san kanta daidai gwargwadon iyawarta ta shiga bashi taimako dan gannin ya samu sasauci cike da kula da tausayi da tarin soyaya ko zai iya fita masalaci, sai dai abin ya ci tura, domin tun tana yi da karfinta har kanta ya kage hannayenta suka yi sanyi ya kasa samun nutsuwar da ake lalube, hasalima yannayin bashi da alamun sadakawa sai dai sake yin kiri kiri

Muryarsa a jigace , cen ciki ya ce"

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻

_FREE BOOK_

*Na*

*SAJIDA NIGER*

4️⃣7️⃣

Muryarsa a jigace ya ce" HUZNAH???"

Dagowa ta yi tana talabe kanta da ya kage tana kallon yannayinsa cike da tausayi, muryarta a sanyaye ta ce" Yaya zan maka ka samu nutsuwa ne?"

Idannuwansa ya sake rufewa da karfi yana jin kansa kamar zai fashe, muryarsa a tausashe ya ce " Ki je ki yi sallah, kar mu rasa mu dukanmu"

Idannuwanta ta lumshe wasu hawayen na sake ziraro mata a hankali ta ce" Yaya zan iya barinka cikin halin nan bayan na san idan ka kara wasu lokutan a haka zaka iya summa?"
Chapter 66 · 0% Book details