Sashe 79
Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawaye na balewa a saman kumatunta ta kuma cewa" Mamah ina ta magana kin kyaleni, gaba daya kin min shiru, bayan ina ta jin maganganun da ba dadi daga bakinki da bakin Umma?, Mama me yake faruwa ne? Sai na ji wai kamar wai wai wai......" Wasu hawayen suka kuma balewa a saman kumatunta shap shap shap tana kallon Hindu, wace itama jikinta a mace yake ainun ita din take kallo
Hannayenta ta miko mata , hakan ya sa ta rarafa ta karasa inda take zaune ta zauna hadi da dora kanta a saman cinyarta
Ajiyar zuciya take saukewa, a sanyaye ta ce" Auta, Dole fa sai kin yi yaki da kuka, da rikicewa, da saurin nuna tsoro, sannan sai kin dage da addu'a, na dan kina yi, na kuma san kina da hakuri, ina so ki ninka ne, in ba haka ba kema shafeki zata yi daga doron kasa kin ji?"
Auta ta dago tana kallon Inma, muryarta a raunane ta ce" Mamah, tsoronta nake ji sosai, ama yanzu da kuke nan na rage jin tsoronta walahi, kin ga Mamah na tabata ba zaku bari ta cuta min ba ko?"
Hindu ta lumshe idannuwanta zuciyarta na yin rauni
A sanyaye ta ce" Mu fa bamu isa mu saka ko mu hanna ba, muma da kika ganmu a nan ta ranmu muke , kin ga an wayi gari babu danginmu, babu mahaifiyar NADIRAH, kuma babu mahaifinta, gashi ta je ta tona mu da kanta, bayan shi din baya ragawa masu laifi irinmu"
Irin yadda ta kureta da ido ne ya saka Hindu sauke nata idannuwan, a raunane ta ce" Bari ki ji su waye mu, ta yiwu ke zaki yarda da mu, sannan ki yi mana kyakyawar fahimta ko?"
Auta dai gaba daya magangannun bakinta sun shafe sai kallon Inna take yi
Inna ta shiga warware mata dukkan abinda ya faru a sanyaye, tun tana fada idannuwanta na kallon kas har ta dago tana kallonta ido cikin ido tana yi mata bayani...........tun daga kuruciyar NADIRAH, har zuwa yanzu...............
A bangaren NADIRAH kuwa
Gangar jikinta ce ke tafia, hankalinta kuwa ya yi nisan da bata gane komai, watau bata jin kira in ji hausawa
Da manya manyan idannuwanta take dube dube a falon, bata ga kowa ba, hakan ya sakata fara taka matatakalar ta nufi baban dakinsa wanda take tunanin samunsa a cen
Fitowarsa kennan daga bayi, ya yi wanka ne domin bai jima da gama Gymn ba, gashin kansa a jike yake, kirjinsa a bude ya dakata yana amsa waya a karamar wayarsa na maganar kasuwancin masarautar , watau maganar tanada mahinmanci shi yasa ya dakata yake amsawa
Tunda aka murda aka shigo ya saka a ransa HUZNAH ce, domin a sanninsa kai tsayen nan ita bata zuwa, a jiya ba irin kiran da bai mata bama a karshe tace da shi ita kam zata fada masa gaskiya bata son wasan tabe taben jiki, kowa ya kama kansa kawai gaskiya ita fa ba wata mai jimawa a waje bane idan ta zo, haka ta kashe kiran hankali kwonce ta barshi zaune kamar sumame yana al'ajabin duniya da abinda ke cikinta, sai gata yau ta shigo, shigowar kuma kai tsaye shi ta nufo, ko bata lura da bashi da sutura a jikinsa bane ko me?
Sai da ta zo daf da shi, kamar zata shige jikinsa, ta kurawa fuskarsa ido da duba irin wanda ake yiwa abinda ake son gane fari ne ko baki, sannan ta ringa dauke duban nata har zuwa wajen kirjinsa, a hankali ta tsayar da dubanta a nan kirjinta na dokawa kamar zai bale ya bar gangar jikinta
"Hey?" Ya fada da wata murya dake fita daga cen lungun makogwaronsa, sannan dan dabinon dake makogwaron nasa ya yi dama kadan ya dawo tsakiya tsakiya yana dan motsi a hankali
Wayar dake kange a kunnensa ya janye a hankali yana furta" Ina zuwa" ya datse kiran ya yi tsaye yana sake kallonta, gannin kamar bata san ta zo wajen ba ko menene?
A hankali ya saka hannunsa ya janyota dan gannin ko zata tirje? Sai gani ya yi gaba dayanta ta fado saman jikinsa har dan kwalinta ya fadi kasa
Hankalinsa ya ji yana neman tashi, hakan ya saka shi dagota da sauri yana kallon fuskarta ya dan girgizata ya ce" Lafiya? Menene?"
Sai a lokacin ta gama yanke shawarar ba zata iya yin shiru ba, ko wace wace, a kan iyayenta ya kasheta idan yanna so
Silalewa kasa ta yi tana watsa zannin dake jikinta, lokaci daya ta kai kwonce ta mike hannaye da kafafuwanta ta saka ihun da ya saka shi sake zuba mata ido yana kallon sarautar Allah
Neman yin birgima take yi bakinta na fadin" Wayo Allahna sun sace min innar birni da Aban birni, na shiga uku, na mutu na lalace mahaifiyata da mahaifina ban san inda zan samo su ba, innalilahi wa inna ilaihi rajune iyayena ne ala nema aka rasa"
Lebensa na kasa ya danne da dan karfi, ba dan komai ba sai dan ya hanna kansa fashewa da dariyar da ta tuko shi yana kallon cinyoyin da ake masa kwalele, uhum su tuzuruwar kauye manya
Da kyar ya iya cijewa ya nuna alamun tashin hankalinsa ya duka yana biye da ita har ya riketa ya dagota yana kallonta ya ce" BAHIJA, meye kike fadi haka? Su bafa je aka sace kome? Wani irin sacewa kamar kwondala?"
Fuskarsa ta tsurawa ido, shi kuma a dole ya kawar da nasa duban dan kar ya fashe da daria, sai dai idannuwansa na sauka a kan fari kal din pant dinta da ya bayyana sakamakon birgimar da take yi a kasan
Daukewar kukanta ya yi daidai da daukewar son ya kwashe da dariyar da yake yi, a hankali ya dora hannunsa saman cinyar tata cen kusa da pant din nata a hankali ya hadiye wani irin wahallalan numfashi ya ringa matsa hannun nasa da dabara yana ta lumshe jarabar idonsa
"Zan sanar maka komai dalla dalla , ka yiwa Allah kafin ka kasheni ka nemo min iyayena ka ji? Kuma ka sani basu da laifin komai, gaba daya laifina ne ni dayan nan da ka gani, komai nice na yi, komai laifina ne, ka rufa min asiri kamar yadda Allah ya rufa maka kar ka sako min iyayena a cikin fadan nan, kai baka san me yake faruwa bane, a zaunen nan da kake baka san komai ba, kana ji ko, ni din nan ba kowa bace face gagarumar yar cin amana, nice nan na zo gidanka a matsayin wace zata kashe ka.................................................... Kai, tsaya mana, cire hannunka a nan yanzu yanzun nan, ana maka maganar Allah kana kawo irin abubuwan nan wayo Innat................................."
Ta rike hannunsa da duka nata hannayen, tana girgiza kai
Idannuwansa ya dago a raunane yana kallon fuskarta, a haka din da ta rike shin babu abinda ta hanna shi domin ya idasa kai hannun nasa ita kuma sai zarro ido take yi
A ransa ya ayyana ' dama kashenin kika yi ke kam'
A bayane kuwa kasa kasa sosai ya ce" Wannan dinma ai sunnah ce, mai ladan gaske, bari mu dan bata hakinta sai mu ji option din gaba me yake faruwa......... NADIRAH.......yanzu banaa gane komai, ke fa kika bude.....mmmmmmmmmmmmmmmmmmmmm"
A yanzu kam sai ta rasa BAHIJA yace ko NADIRAH, kokowa ta shiga yi da tunaninta dan ta tinano me ya ambata yanzu yanzun nan, jama'a kamar yace da ita NADIRAH fa? Kamar NADIRAH yace fa?
🤔🤔🤔🤔
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
_FREE BOOK_
*Na*
*SAJIDA NIGER*
5️⃣7️⃣
Tabas baya gane komai, domin gaba dayanta ya dauketa ya karasa saman bed da ita
Sai da ya rikita mata jiki iya rikitawa, sabon salon da ya dauka ne watau sai da ta nemi fasa ihu dan rikicewa da irin salon nan nasa sannan ya auna mata lamarin nan nasa mai wuyar fasara
Ya jima yana abu daya sannan ya samu saukin nasa lamarin, inda mararta ta dauki dumin da take dauka a kwanakin nan ta yi wani iri kamar ya ajiye mata wani dutse a wajen
Hannunta dake kai idannuwanta a lumshe ya dauke ya dora nasa a wajen a hankali yana dan shafa wajen, ya kula yanzu in dai zai tabata ko yayane in dai har ya shigeta sai ya ringa damkar mararta
A hankali ya ce" Ko dai baki samu nutsuwa bane ?"
Jajayen idannuwanta ta dago a raunane ta tsare fuskarsa da ido
Nasa idannuwan ya lumshe mata, kasa kasa ya sake cewa" Na saka harshena?"
Ds karfi ta rintse idannuwanta tana son juyar da bayanta, ama ya kiya, a dole ra tsaya masa yadda yake so din, sai sake nanikar wuyanta yake yi ciki ciki ya ce" Kin ga, idan na yi kiranki dan Allah ki ringa zowa kin ji? Baki san ba kyau ba? Jiya fa da yau ranarki ne, ke ko irin a sayi zuciyar mijin nan bakya siya? Ki dan tausaya min mana maraya ne ni fa"................
Bakinta dake ta neman fasa ihu ta kwashashabe a hankali ta daka kuka irin na sangarta da shagwaba da kuma ambaton maraicin da ya yi tana kallonsa ta ce" Nima ai ina daf da zama marainiyar, kilama na zama, wayo Allahna innar birni"
Fuskarta ya zubawa ido, dan kuwa da ihu ta fadi haka din kuma ta wani dafe kyakyawar fuskarta , watau dai kukan na daf da balewa
Dan murmushi ya sauke ya gyara zamansa da kyau kasa kasa ya ce" NADIRAH"
Dif ta yi da kukan ta dago ta saka idannuwanta a cikin nasa tana kallonsa da Expression din son karra jin furucinsa