Sashe 56
Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana gama sallah ya dukar da kansa yana addu'a,
Gaba daya ya rasa wace irin farin ciki yake ciki a yau, farin cikinsa ya girmami tunanin bawa, wai shine mara a sake , shine yau magidanci? Ya Allah
A hankali ya mike bayan ya gama yiwa Allah godiya sannan ya koma hanyar bayin yana tattare hannun rigarsa
Da mamaki yake kallonta, ta hade jikinta da shower din ruwa na zuba a jikinta
Da dan hanzari ya karasa yana dan bin ruwan da kallo kamar wanda ke dan sauka ta cinyarta da dan jini jini
A hankali ya saka hannunsa a daidai bayanta ya tabata da nufin juyo da ita,
Tsorata ta yi, ta juyo da dan sauri dan bata ji shigowarsa ba
Rai bace ta saka hannunta ta doke nasa tana kara matsawa jikin garu a hankali kamar zata saka ihu dan azaba
Zuba mata ido ya yi yana karantar fushinta, wannan fushi nata anya na tana jin ciwo ne kuwa? Wannan fushi nata kamar na ya tabata ne?
Kara matsa hannunsa ya yi dan gaskatawa, ai kuwa ta sake doke hannun nasa tana rintse idannuwanta, hakan ya saka shi yin baya kadan yana zuba mata ido
Rasa abinda zai ce mata ya saka shi juyawa ya sake ficewa ya karasa wajen wayoyinsa ya dauki daya ya zauna yana dubawa
Tarin kiran dake wayarsa ya shaidaa masa tabas da jama'a a kofar dakinsa, watau cen kasa ana jira a ji ko lafiya
Bai taba rasa sallar asubahi ba, in dai ba tafiya ya yi ba, jinshi shiru zai saka mutane a damuwa da tunanin ko lafiya? , Ciki harda su Umma fa Auta fa Huznah
A hankali ya dannan number SHEIK
Ko ringin din kirki bata yi ba Sheikh ya daga yana yin salama hadi da fadin" Allaj ya taimakeka, me yake faruwa? Kana ina? Lafiyarka kuwa?"
Idannuwansa ya lumshe a hankali ya furta" Alhamdulilah, ka shedawa kowa Alhamdulilah"
Ajiyar zuciya Sheikh ya sauke yana ji yana fadin cewa alhamdulilah, UMUGHLUK ITIBEL ne a waya
Umma dake tsaye ce ta fara bukatar a bata wayar, ama sai Sheikh ya ce yana zuwa domin ya ji kamar ASADEEK din bai gama magana ba
ASADEEK dai da kyar ya iya samun bakinsa da sake fadin" Ban san ba, ko Umma za'a sanarwa, ko kuma yaya ake yi dan taimakawa, gaba dayama bata so na tabbata"
Shiru ne ya biyo baya
Gaban Sheik ya ringa dokawa da sauri da sauri
Cikin dabara ya juya ya yi nesa kadan da mutane, sannan ya sake juyowa ya hangi HUZNAH da bayunta a tsaye, babu wanda zai shiga ne dan bai bada dama ba, kuma adadin lokacin da ake dibar masu dan gannin ko lafiya bai cika ba bale su shiga
Muryarsa a sanyaye ya ce" Bata da lafiya ne?" Dan kar ya yi gagawar yanke hukunci a je ba hakaa bane kuma ya saka ITIBEL a wani tunanin daban
ASADEEK ya dan yi gyaran murya yana dan jan hanci, sai kuma ya sake waigawa wajen bayin kasa kasa ya ce"Nima fa da mugun zazabin na kwana, ba ita kadai ce take cikin halin neman taimako ba"
"Alhamdulilah, Allahu Akbar, Allah gagara misali, Alhamdulilah" SHEIK ke furtawa idannuwansa na neman fitar da kwallah, jikinsa kuwa na daukan rawa
Da kyar ya hanna kansa kukan a sanyaye ya ce" Ta yiwu ba wannan ya kawota rayuwarka ba, ta yiwu kuma wannan ya kawota, abinda na sabi koda aurwn soyaya ne sai an lalabasu a rarashesu an yi masu Bauta, ruwa ake tarawa masu zafi ama ka saka hannunka na hagu ka ji idan ya zauna a ciki, sai ka sakata a ciki koda bata so, bayan wannan in sha Allah yanzu zamu zo da Hajia ta boyayiyar hanya zata zo da kayan aikinta ta dubata fa kyau in sha Allah "
Asadeek ya dan lumshe idannuwansa alamun amsawa, domin nauyi ya hanna shi maganar gwa da gwa
SHEIK ya ce" Kar kowa ya ji, ciki harda UMMA, da HUZNAH, ASADEEK kar kowa ya ji!"
Da dan mamaki ya bude idannuwansa, lokaci daya sai kuma matarsa ta fado masa a ransa
Me kennan?
A hankali ya ce" Har HUZNAH fa kace SHEIK?, HUZNAH ai ya zama wajibi ta san na samu lafiya, domin babu wanda ya cemcenci sannin lafiyata irinta"
"Idanfa, dama abinda ke wanzar da rashin lafiyar a jikinta yake?" SHEIK ya fada a hankali
ASADEEK ya mike tsaye yana kallon waje daya, ya kasa yarda da abinda yake ji a kunnensa, hakan ya saka shi bada amsa da Uhum kawai ya katse kiran
Bayin ya koma, kai tsaye ya tara ruwan ya yi yadda aka ce, sannan ya dawo ba tare da ya jira amincewarta ba tana ta boye boye ko gajiya bata yi ya cicibeta ya kaita cikin ruwan nan ya danata
Tun koke kokenta na jiya dai yanzu ta sake fashewa da wani kukan ta rukunkume shi, a dole dai karshe ya shige shima ya rungumeta a jikinta yana dan bubuga jikinta, duda ruwan ya masa zafi shi sosai, ama ba dukansa ya shige ba
Hannunta dake tsakanin kirjinsa da nata yake ta ji, wanda ya tokare shi ya hanna shi rungumeta da kyau, hannun kuwa kamar da gangan ta saka shi a wajen, hakan ya saka shi sake zubawa fuskarta ido, yana so ya yi mata tambaya yana jin wani dari dari haka ƙadan a ransa kamar yana jin tsoron amsar da zai samu ta tambayar
A hankali ya sake saka hannunsa zai cire nata, kasa kasa ya furta" BAHIJA"
Dif ta dakatar da kokowar da take yi da shi na ya saketa ya daina tabata
Zaburarun idannuwanta ta dago ta dora a saman fuskarsa
A hankali zuciyarta ta karra karyewa, mikin da take ji ya karra sukanta
Ita wace riba ta ci kennan a duniya?
Wannan mutumen shine UMUGHLUK ITIBEL, tsayayen namiji, zaburaren namiji, zazafan namiji wanda ko ita fa baya cikin layin rayuwarya ta dan namiji ne cikake harda kari, Aban datawa kennan, mutumen da a da tske ba shekaru kusan sittin da wani abu haka, ko sama , domin a yadda ake fadin halaya irin na datakonsa
Mutumen da ta shigi gidansa dan ta ankarar da shi abinda yake faruwa a zagaye da shi ta gama ta yi tafiyarta ta auri masoyinta su yi rayuwar aure tare
Mutumen da idan ba dan wannan dalilin ba ko me ta taka bata isa ta hango nadin rawaninsa daga nesa ba
Mutumen da ko a jiya ta yi niyar idan ta zo zata zo masa da wani rikici irin na sake dora shi saman hanya, sai kawai ta samu kanta da rashin lafiyar da bata taba tunanin tanada ita ba, watau ta hauka, har ta bude masa rigarta tana tunanin Innarta ce?
Shine yau ta wayi gari, ita NADIRAH ta rasa budurcinta ma wannan bawan fa bai san wacece ita ba, itama bata san wanene shi ba a banza? To a banza mana bayan aurenta da shi na yan dakiku ne? Shikenan ta fadi a banza? Idan abin nan ya tonu ya gane da baiwa ya raba gado a yadda mahukuntan nan suka dauki bayi ko dabobinsu da suka tsana basu kaisu daraja ba me zai ce da ita?
Ita din kankin kanta rayuwar da take yi a tsaye a ra'ayin kanta shi din ba cikin tsarin rayuwarta yake ba, darajarta kwalin kwal da ba'a yiwa mace biyu itace ta rasa? Itafa ba ta balakin da take ji a kasan kasanta ya fi yi mata kunna ba, zata iya rantsewa da wanda ranta ke hannunsa firgicin tunanin nan ya fi komai rikitata
Me zata cewa Innarta?
Me zata cewa Innar Birni?
Da wani ido zata kalli Aban Birni?
Idannuwansa ya cire a cikin nata, zuciyarsa na bada wani irin gigitacen sauti mai saka bawa gumi
A hankali ya bude ruwan ya ringa tsiyayewa, fatar jikinta ta karra yin jajari ya karra tara wani ruwan yana ji kamar ya rufe idannuwanta dake binsa da kallo
A hankali ruwan ya sake hawa jikinsa har ya kai infa yake so sannan ya sake mayar da dubansa tarr cikin idannuwanta
A tarihin rayuwarsa zai iya irga sau nawa yake ido cikin ido da mutun haka
Ya ambaci sunnan da ba nata bane dan ya ga ko zata amsashi? Ko zata ce wani abu? Ama sai ya ga bata ce komai ba, hasalima kallon da ta bishi fa shi kallo ne mai dauke da kalaman da zuciya ta kasa amayarwa
Lebensa ya dan lashe ladan fan ya ji kamar ya mugun bushe masa,
Idannuwanta ya ga ta dora saman leben nasa, a hankali ya lumshe idannuwansa yana sake danne kansa, domin ya jima da sake daukan harami, kawai fada dai yake yiwa kansa da fadin ya dace a san kunya da kawar da kai
Mikewa ya yi da ita, ya ga yanzu kamar da dan sauki ta dan mike har tana son jan Tawul dake nesa da su kadan
A hankali ya ce" Wai da, wankan tsarki zan maki, saboda sallah?"
Da sauri ta kalleshi, sai kuma ta cire kanta, kasa kasa sosai ta ce" Sallarma yi mini mana" ta karashe tana gyatsina dan bakinta wanda tsaf ya ji, harda gyatsinen
Samun kansa ya yi da sakin dan murmushi a hankali ya cika ruwa a buta ta karfe mai tsafta ya rike yana cewa" Duka na maki tsarkin"
A zabure ta kalle shi, sai kuma ta budi baki ta ce" Me kake yi haka? Ka bani ka tafi dan Allah, baka jin kunyata ne? Dubi fa jikinka, ni kuma banida komai haba kaima"
Jikin nasa ya bi da kallo, sai kuma ya zuba mata ido
Da sauri ta juya tana jin kamar ta nutse dan haushi walahi
Sai dai bata san abinda ke yin sababar sababar din na baya shima abin kallon bane domin kallonsa ya saka shi jan numfashi ya ajiye a hankali sannan ya juya yana nufar waje a ransa yana ayyana ' ta yiwu itace ajalina ni kuma, ta yiwu ira zata kasheni, yanzu idan maganar Sheikh gaskiya ne cewa a kanta nake da lafiya a kan HUZNAH bani da lafiya ai na shiga uku, itama kuma ta shiga uku, dan walahi zan ringa ziyartar gonata a kai a kai sai inda karfi ya gaza'