Sashe 68
Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A lokacin da ta ga da gaske yake ya zo gadan gadan zai sake ratsata da abin da take kira tabarya dan firgita ta dago a gigice tana kallon fuskarsa da tata fuskar mai dauke da hawaye shabe shabe muryarta a raunane ta ce" Kar ka yi, dan Allah kar ka yi, ba ni bace *BAHIJA*, ni sunnana *NADIRAH*, kar ka kuma buda ni na rasa amsar da zan ba *AMINU*, dan Allah kar ka min....................."
A lokacin ta gane ita din shashasha ce, sannan tana iya jan abinda za'a kasheta muttttt har kiyama, domin a nutse ya mayar da ita baya ya kwontar da ita ya warata ta yadda bata tunanu sannan ya antaya mata tashin hankalin a kayan kaniyal ( kashhh maman jariri Allah ya shiryeki ), ta yadda sai da ta ja sheda mai karra sannan ta yi lakwasss tana kallon ikon Allah da jiran mai zare ran ya zare, fatanta Allah ya sa yar aljana ce ita
Hakarta ya yi tamkar rijiya, sai da ya jijigeta iya jijiga sannan ya sakar mata rikicin a cikin jikinta ta yadda wannan lokacinma ta ji kamar zai rabata biyu dan azaba
Ya jima a jikinta yana rike da ita a cikin jikinsa , yannayi mai girman gaske dake bijiro masa daga cen kasan zuciyarsa mai zafin da bai taba ji ba yake ji yana hadasa masa gumi mai zafin gaske, bai san dalilin da ya saka sunnan nan mai daraja ke son zame masa kamar sunnan makashinsa a zuciyarsa ba, me zata cema AMINU?
Sarawar da kansa ya yi ya saka shi dan sake riketa a jikinsa, Kamshi take yi jama'a, jikinta dumi yake fitarwa, idan ya riketa a jikinsa kuma laushin jikinta, taushin jikinta, komai nata kan saka shi jin kamar su dawama a haka, a hankali ya dan sasauta mata rikon da ya yi mata yana kallon fuskar tata, sai kuma ya saketa kadan ya dan mike yana zare jikinsa a nata ya zauna bakin gadon bayan ya ja hijabinta ya raba a jikinsa
Tana kukan iya shege ta kama da kyar tana juyawa tana jin zafi ta ja rigar barcin dake jikinta ta mayar jikinta jiki a sabule ta ziro kaffafuwanta sai kukan iya shegen take yi ta mike da kyar ta yi duku duku ta sake dukewa ta shiga kama abu tana dan tafia a hankali da nufin tafiya haka dinta bangarenta ta labe ta ji muryarsa a kausashe ya ce" WANENE *AMINU?*"
Bata san lokacin da ta mike tsaye daga dukewar fa take yi ba tana jin jikin nata na yi mata zutzutzutzut ta zuba masa ido tana tunanin Aminu kuma? Waye ya masa maganar Aminu shi kuma?
Muryarta a raunane ta ce" Aminu kuma?"
Yana kallonta, nasa kirjin na dokawa shima ya mike har sai da hijab din ya sauka daga jikinsa ya kamo ya dan daura shi iya kugunsa ta yadda ba zai yi sallah ba kuma sai an wanke ya nufota gabanta na sake bugawa hankalinta gaba daya na neman tashi ya tsaya a kanta ta yadda gaba daya ya rufe ganin nata har ta yi baya baya zata kifa
Hannunsa daya ya saka ya tarota a jikinsa yana kallonta a hankali ya ce" NADIRAH, wanene AMINU?"
yanzun kam kuka ta fashe da shi har tana wani far far far da idannuwanta tana neman kifewa irin zata summe din nan
muryarta cikin kuka ta ce" NADIRAH kuma? Wace NADIRAH jama'a? Nice Bahija fa?"
Cike da jure yannayin bacin ran da yake ciki ya sake juyota yana kallon yadda take wani abu kamar zata summe a dan dake ya ce"
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
_FREE BOOK_
*Na*
*SAJIDA NIGER*
4️⃣8️⃣
Alhamdulilah na dawo, in sha Allah zamu dora daga inda muka tsaya, ina fata baku manta labarin ba🤣 sannan zaku yi min cmmnt? Godiya nake na nesa da na kusa Allah ya saka da alkhairi
Cike da jure bakon yannayin bacin ran da yake ji yana sake game ilahirin jikinsa ya dake juyota ta yada idannuwanta zasu shiga cikin nasa, ya sake riketa ta yadda zata daina zaburar da take kamar sabon kamu, a gajiye ainun da son ganar da ita ya ce" Zuwa yanzu bai dace ace baki gane ba sannin wacece ke ne damuwar ba a wajena, Je te demande une stricte explication !"
Ido take kiftawa tana kallonsa, gaba daya da zai sanar mata ko wani kuda ne ya zo masa da sunnanta da bayanin Aminu da ta rage fargabarta a kansa, gashi yana yaren da bata iya ba kwata kwata, ita kam ina zata shiga da ranta yau?
Muryarta a sanyaye bayan ta saka idannuwanta cikin nasa da suka yi ja a hankali ta ce" ASADEEK, hausar da ka fada kadai na gane, Dan Allah ka ringa yi min hausa dan ba kaunar wani yaren nake yi ba"
Shine ya iya lumshe nasa idannuwan sakamakon abubuwan da zuciyarsa ke ta sasaka masa
Ikon Allah, ashe hargitsi na iya samunsa mai duka zuciya wanda bai shafi talakawansa ba ko hakin Gimbiya? Ashe wata damuwa na iya shiga zuciyarsa wace yake son sani ido rufe fiye da damuwar dake damun Auta?, Ashe zai tsaya kerere da daurin gyauto irin na mata a kugunsa yana jiran yar tatsitsiya ta bashi amsa ama su ringa tarere sunna ja in ja? Ashe zai riski irin ranar nan da yana kallo a ambatar masa wani namijin bayan ya gama gane shima namijin ne, wadataciyar bulalar da Allah ya haliceshi da ita tsaf take iyo ta gigita kowace irin rijiya ce? Ashe zai bude kaya sababi ya saka a matsayin na aro? Wacece ita yarinyar nan ne? Me take tafe da shi matsayin aikin da aka bata ta aikata a kansa? Bakinta ya fada, a cikin firgicinta ta zayane, yanzu da ta dawo hankalinta ta karyata!
"Hum" ya furta daga ciki ciki, sannan ya saki hannunta ya ringa matsota tana matsawa jikin garu har suka dangane da garun tana jin abinda aka gama wanka mata na bin kafarta kamar makeken ruwan fitsari
A hankali ya dake kure fuskarta da kallo
A matsayinsa na alkali, ja gaban talakawa ya lakanci sirrin da mutane da yawa basu lakanta ba, a matsayinsa na Uba wa baba da yaro ya lakanci furuci irin na fuskar bawa, wanda yake da gaskiya da wanda bashi da shi
Idan ya kalli fuskarta a yanzu kwarai yana karantar rashin gaskiya, sai dai ya fi karantar gaskiyarta a kan rashin gaskiyar, hakan sai ya raba masa abin gida biyu, ta yiwu ita din lwarariya ce wajen iya aikinta na mugun nufi ya sa aka turota, ko kuma gaskiyar da Allah ya haliceta da ita ke son hayowa ta bayanar da kanta?
Lebensa ya lashe a hankali yana sake tabatar da abinda zuciyarsa ke wakawa cewa koma mecece ita a haka ya fito dan yakarta, babu abinda ya shafe shi da tarin rikicin dake tare da ita, rikici yau ya fara gani ne? Shi kam a yanzu itace abokiyar gabarsa ita kadai, domin ta hayo ta hanyar da baya tunanin in har zai iya kawar da kai, kau anya kuwa zai iya? Ita wannan ta kama masa wani sunnan daban a gabansa? Aa wannan ba wasan da zai dauka bane!
A nutse ya yi mata daukan jariri, daukan da bata zata shi zai yi mata ba, gaba dayama irin tsayuwar yar Indi ta neman hanyar zabgawa a dubun lamba ce dan ta tsiratar da kanta ta kuma kaima innarta rahoton an samu wani shege mai shegen baki ya kaima ASADEEK bayani dala dala dan haka su shirya cire kai a cikin fada dan a yadda ake maganarsa sam ba adalci a lamarinsa, daga ka dan aikata laifi sai ya sare kanka? Ai ba tausayima kwata kwata a lamarin!
Da suturun dake jikinsu ya tsaya a kasan shower irin ta zamani wace ke zubowa dan kankin kanta dan aljanci irin na nasara
Ta ko'ina ruwan ya ringa sauka a jikinsu, hakan ya sakata tsorata har ta saka hannayanta dake rike da hijabinta wanda ta gama tunanin wannan kuma ba zai yi sallah ba dan ya ga uwawun maza domin da shine ya yi tawul ta hanyar daurawa a kugunsa, ta rukunkume shi sannan ta cusa kanta a cikin kirjinsa muryarta a raunane ta ja sheda tana buda bakinta dan yin numfashi ta bakin
Ita kam ta ga abu, a haka a jikinsa ta ringa jin hannunsa mai laushin balaki yana kamar shafata kamar kuma yana dan wanke mata wani abu, gaba daya sai ta sarewa duniya domin wani abu ya fado mata a rai ita da kawarta Yar dubu, a cen kauyen LABA akoy wata kawarsu da aka yiwa auren dole, a dandali suka ringa jin wani bayani wai mijinta manau makaleta ne, bata da hutu ya mayar da ita kamar sutura wace mutun dai mai hankali ba zai fito babu ba, tsegume tsegumen ke yawo a kauye har ta je da maganar gaban Innarta, a ranar innarta ta bige mata baki sannan ta ringa salalami tana shela gudu bayi da balbalin gida tana tambayar shin ta dan me ake nufi ne? Kai karshe dai a rikicewar innarta ita ta zauna ta zayane mata me ake nufi din sannan ta ringa wasa wuka tana cewa idan ta yarda ta je Aminu ya mata irin haka sai ta yankata sannan ta je lahira walakiri ya fara cin ubanta a kabari kafin ta tarda mai kankatttt din wanda ya haramta, sai gashi itama kamar dai makalematan ne Allah ya kawota wajensa, gaba daya sauraronsa da take yi dan ta gane yarensa ne, nufinsa zai karra ko zai ji tsoron Allah ne ya kyaleta?
Wani irin body contact ne yake gabatarwa a tsakaninsu mai wuyar fasara, cikin salama ya darwaye mata abinda ke jikinta sannan ya sauketa kafafuwanta a saman nasa cikin dabara ya ringa kai hannunsa kasanta a hankali duda tana tarewa tana dan kura masa ido kamar ta kama kwarton nan, har sai da ya gamsu da abinda ya daukarwa kansa niya a cikin zuciyarsa