Sashe 85
Tsuron Tsirin Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Tsokacina ga masu ganin sharhin da nake yi yana yawa. Ga amsarku ayau na zaɓi in baku dan ku fahimta.
Ko wacce marubuciya da salo, da tsarin zubin rubutun data fi sha'awar yi. Ni wannan yana daga cikin salon rubutuna. A wannan sharhin nake sake faÉ—aÉ—a tunanin mai karatu ta yadda zai fahimci asalin inda na dosa.
Naga wasu suna tunanin sharhin bashi da amfani, ko kuma yayi yawa.
A wajen mrs Bukhari bai yi yawa ba, kuma yana da matuƙar amfani, musamman a labarin Hindu wanda al umma suka kalleshi ta fuska biyu.
Nagode muku sosai. Haƙiƙa kuna bibiyata da kyau, kuma ƙorafi halamace ta son aikin da mutum yake yi, kuma halamace ta tabbas ana bibiya.
Ko wanne irin saƙo kuka aiko yana zuwa gareni, kuma ina godiya.
Son so masoyana💪ðŸ¼ðŸ’ªðŸ¼ðŸ’ªðŸ¼ðŸ’ªðŸ¼
Inason yau inji kwament sosai, ku tattaɓo abubuwan da baku taɓo ba.
Ku jira fitowata a cikin tafiya ta uku dan jin yadda zata kaya.
Ina mai tabbatar muku yanzune zamu dulmiya sosai, zaku tsinci abubuwan ban mamaki a gaba wanda baku yi zato ba.
Ta ɓangarena ina miƙa godiyata ga masu jajircewa wajen sharhi tim mijinyawa da tim Hindu
HaÆ™iÆ™a kun yi rawar gani sosai wajen sharhinku, madallah daku, Mrs Bukhari na godiya shi kanshi oga mai daraja lamba ta É—aya eh mr Bukhari ba Abu khalil yace in gode muku, in sake gode muku, godiyarma da kanta ta gode💪ðŸ¼ðŸ’ªðŸ¼ðŸ’ªðŸ¼ðŸ’ªðŸ¼ðŸ’ªðŸ¼ðŸ’ªðŸ¼
Akwai wata gaɓa da nake jira wacce in anzo zan muku magana, zan muku bayani dogo in sha Allah, game da babban dalilin daya ja ra'ayina naji na zaɓi labarin da Hindu ta bani a matsayin littafina na gaba in sha Allah.
Na faÉ—a na kuma littafin Hindu labarine na gaskiya.
Akwai Hindu, akwai Mijinyawa da duk waɗanda aka lissafo akwaisu. Babu abinda na ƙara, saima ragewa da nayi, sabida wasu dalilan da ni da Hindu ne kaɗai muka san dashi.
Zamu sarara na kwana biyu, sai kun ganni kawai.
Kuyi haÆ™uri hutun zai É—an yi tsayi ba kamar yadda aka sababa. â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸ðŸ¤ºðŸ¤ºâš”ï¸âš”ï¸âš”ï¸âš”ï¸âš”ï¸âš”ï¸ðŸ¤ºðŸ¤º
Wuya a tafa, wuya a mararraba wuya a gida, wuya a eh daji.
Inji Gaza Baban eh Rahine, rabin ran Rakiya eh kayi eh nayi😆😆😆😆