Sashe 68
Tsuron Tsirin Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wanne darasin kika É—auka a labarin Saudat?
Menene a tunaninki kuskuren Saudat?TSURON TSIRIN...
TSANDAURI....
LITTAFIN BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI GIDAN ƘAMSHI.
LAMBA TA GOMA SHA TARA (19)
✨ JAMRAT AL_ DHAHAB MAKHMALIYA:
SIRRIN ƘAMSHIN GASHI! ✨Kuna neman ƙamshin gashi na alfarma wanda baya gushewa? Ga sabon haɗina na musamman a cikin kyawawan kwalabe masu adon gwal da glitter.
MatuÆ™ar ÆŠorewa. Yana manne wa gashinki yana fitar da daÉ—aÉ—an Æ™amshi na tsawon kwanaki.Aji Da Alhari Æoyayyen sirri ne na mata masu son kamshi mai sanyaya rai da burge na kusa da su.
Kada ki bari a ba ki labari, sanya naki odar
( farashin wannan makhmariyya 27k ne Hajiyata)
Inna kallesu sai inji sanyi a raina.
Iyaye sun tauyeni, sun hanani rabuwa da auren.
Tun ina ɓoye damuwata, harna fito na fayyacema Anti Kulu halin da duk nake ciki.
Sai haƙuri ta dinga bani dai, akan inna kashe aurena ma, bansan gidan wa zan faɗa ba. Gara Nazifi shi yana girmama dangina.
Wata mijinta ya zageta, ya zagi iyayenta amman tana zaune.
In dai taƙaice muku haka nake rayuwata da yarana sanyin idaniyata.
Shi kuma Nazifi yana can, duk randa yazo ina maraba dashi, ina kuma sauke mishi hakkinshi da duk ya rataya a wuyana.
In ya tsallake ya tafi sai na ganshi.
KuÉ—i dai kam, yana sake mun, ni da dangina dana dawo Najeriya. Baya son aga gazawarshi tako ta ko ina."
Wannan shine labarina amman na tsallake abubuwan da suka kwanta mun da dama.
In da mai tambaya akan inda ya shige mishi duhu bismillsh."
Duk muka yi shiru ita kuma sai raujin kuka take yi zuchiyarta ta taɓu, ta fama babban miki a zuchiyarta mai ciwo.
Duk muka tsaya akan bamu da tambaya.
Ni dai ina da tarin tulin tambayoyi wallahi, amman na dannesu da zoɓo, da nayi magana sai tawa ta yi raɗaɗi.
Nana ce ta numfasa tace.
"To ni dai bani da ƙalubalen komai. A wajen aikine kawai nake fuskantar matsalalo da abokan aiki.
Ina aiki a gidan ruwa water bot.
Amman ta ɓangaren miji, suruka, dangin miji na zame musu abun marmari da so tamkar watan Ramadana.
Ina aji na uku a jami'ar ATBU Bauchi muka haÉ—u da Ibrahim, a lokacin ina zaune a dutsen tanshi gidan Kawuna.
Ibrahim yana daga cikin É—aliban ilimi masu so da sauraren karatuka da bin majalisin Dr Idris dutsen tanshi, Allah yayi mishi rahama ameen.
Kamar wasa yace da Kawuna ai shi yana sona. Shi kuma Kawu yace yaje ya nemo yardata.
Ya ko zo muka daidaita kanmu, ina gama karatu muka yi Aurenmu anan garin Bauchi muka soma gudanar da rayuwar tamu, dake yana daga cikin ma'aikatan gwamnatin jihar ta Bauchi.
To rayuwa mai kyau, kamila tartibiya muka gina, mai cike da fahimtar juna.
Ya taya ni grki, inya rigani dawowa office ya É—aura girki, asabar muyi wanki, lahadi muyi guga. Haka muka tsara komai nama rayuwa na tafiya sumul.
In nayi ba daidai ba, zai zaunar dani mu tattauna. Zan bashi haƙuri in karɓi lefina.
Haka in shi yayi mun laifin ma, zan zaunar dashi mu tattauna, ya bani haƙuri.
Shi ya bani wannan damar.
A haka har muka tara yara guda Biyu, mace da Namiji.
Namijin sunan mahaifinshine, macen kuma Sunan Mamane Binta.
To inaga sabida yarane har Ibrahim yake mun faɗa, ni ina da duka, shi kuma sanyi da sauƙi gareshi.
Bayan faɗa da ɓacin rai akan dukan yara.
Gaskiya bani da matsalar komai.
Yana sauke dukkan hakkokin dake kanshi.
In kinga na sai abu a gidan, ta ganin daman kainane. Ina taimaka ma mahaifanshi, da nawa mahaifan sosai.
Ina da cikin Balaraba Ibrahim ya shigo ranar wata Juma'a jikinshi a mace.
"Lafiya na ganka ka shigo tun É—azu wani iri?
Na tambayeshi, bayan na bashi abinci, na rakashi yayo wanka, muna kwance ne ina taya shi hutawa lokacin.
" Babu komai, wani al'amarine ya taso mun, bagatatan ban shirya ba. Ke kuma bansan ya zaki É—auki lamarin bane. Shine dalilin damuwar"
Dariya nayi, kana nace.
"Babu komai, na yarda da rayuwa shirin Allah ce. Menene koma menene sanar dani. Nice a haƙƙu da insan damuwarka".
" Aure zan ƙara Nana. Ba dan kin rageni da komai ba. Bazan kin gaza ta ko ta ina ba. Sai dan lokacin ƙarin aurenne yayi. Kuma ina fatan zaki tsaya mun"?
Kukane yaso ya cuceni. Wallahi bazan ɓoye muku ba, Hindu ce ta soma faɗo mun a raina. Saina dake, na mayar da hawayen nace.
"ÆŠari bisa É—ari ma kuwa zan goyi bayanka.
Wannan ai abu mai kyaune Abban Binta. Ubangiji Allah ya sanya alkhairi. Ya bamu zama lafiya, yai mana suttura da'iman"
Gaga_gaga aka shiga gyaran gida, ni kuma na shiga siyan kayan lefen amarya. Miliyan huÉ—u ya bani cib, akan amarya miliyan biyu, nima miliyan biyu.
Ita dai nayi mata kaya na gani a kuma.
Ni ko ƴan kuɗaɗena cib na danƙama Yayana na zuba hannun jari a katafaren shagonshi dake singa, dama Yayata ce naga tayi. Duk sati, ko wata yana tura mata kuɗi.
Akaita tsoratani da sunan shikenan na rasa Ibrahim. Hatta ƙannenshi sai da suka ce haka.
Ni dai Allah kawai nake faɗama. Kuma ya amsamun, Ibrahim bai taɓa wulaƙantani dan yayi aure ba.
Akayi biki, na sake samun daraja a wajen dangin Ibrahim.
Amarya ta tare. Ta ko zo da rawar kanta sosai.
Ganina ne ya kashe mata jikinta sosai.
Wannan ɗokin angwancin Ibrahim ya ɓoye, har ga Allah ban gani ba. Haka suka gama Amarci aka soma rabon kwana.
Tana aikinta, nima ina nawa, ga ciki ma yana ta faman bani wuya.
Shekararta uku, sai zaman yaƙi daɗi, a tsakaninsu. Duk da tayi wata shida cib nima tana mun wasu abubuwan da ban gane musu ba. Habaice_habaice kullum cikin yinsu take.
Saina fita harkarta, to ba wajen bane.
Ranar da abun zai faru dai, bayan ya saketa sai take cewa.
"Dama kasan mijin tace ne kai shine ka auroni.
Kasan kana son matarka, da yaranka to menene amfanina? "
Kunji tunanin da yawa yawan matan da suke shiga gidan Aure a matsayin mace ta biyu ko?"
Amman Hindu kina ganin daga ina ake samun matsalar ne?"
Tai mun wannan tambayar, sai nayi murmushi.
Luba bata amsa, zaki fi yin bayani"
"Hmm daga Mazanne a yayin da suke zuwa wajen matan zance.
Wani a ƙoƙarinshi na shawo kan macen yake wannan furucin, yace ai matata ta gida, bata iya kwanciyar aure ba. Ni bata iya girki ba, ƙazamace, bata da wayewa, ko lob yu lob yu bata iya ce mun. Inna aureki na samu aljannar duniya.
In ta shigo gidan kuma ya nuna mata a aikace, cewar baki da daraja, ke ba'a bakin komai kike ba, dake da banza duk ɗaya, ke matar ƙaddarace.
To kinga wannan mashin, su matan suka riƙa. Ko da namijin bai faɗa musu cewar matarshi ta gaza ba.
A ranta haka ta ɗauka, ai gazawarmu ce ke sa mazan ƙaro aure.
A kunnena naji Sunusi na ce ma Amarya.
"Ni yanzu ne nasan nayi aure. Dama gazawar Luba ne yasa duk aure ya fitar mun a ka."
Sai kawai taja fasali.
Nana Kaburi tace.
"To a haka wannan aure ya ƙare, da rabon yarinya mace ɗaya.
Ba'a rufa shekara ba Ibrahim ya sake auro wata Bazawara da mijinta ya rasu.
Muna zaune lafiyar Allah, muna mutumta junanmu sosai. Har dai yanayi na aiki ya dawo damu nan garin Kano.
Muna tare dukkanmu baki É—aya.
To kunga ai babu abinda zance na ƙaras na takaicin ɗa namiji ko? "
Saudat tace.
"Ba'a yabon É—an kutu... "
Kash hakan kuskurene fa, yafa kamata mu dinga gyara kalamanmu.
Saudat baya kufin dan ke baki dace ba, Nana ma dole sai ta ƙi dacewa.
Ba haka rayuwa Allah ya tsarata ba.
Shi yasa aka ƙagemu mabambamta. Masu kuɗi da talaka.
Musulmai da kirista, maza da mata, yara da manya fa. Masu hankali da marasa hankali.
Masu ilimi da jahilai.
Nana madallah da Ibrahim, kuma na taya ki murna. Fatan rayuwa cikin aminci É—orarre.
Mariya Habibu gareki."
ita kuma Mariya Habibu ta soma bamu nata labarin kamar haka......
Labarin Mariya Habibu