← Book details Tsuron Tsirin Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 85

Sashe 58

Tsuron Tsirin Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Wuuu akwai ƙura.
Mu kwana anan sai Allah ya kaimu gobe.

(Masu tambayar turaren wutan da Hindu take amfani dashi, dasu makhmariyya, na jiki, ta na gashi, kuimun afuwa zuwa gobe zan sanya muku farashinsu in sha Allah)

Mrs BukhariTSURON TSIRIN...
TSANDAURI...

LITTAFIN BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI GIDAN ƘAMSHI.

LAMBA TA GOMA SHA SHIDA (16)

✨ MAKHMARIYYAH OUD_ AL _NAFEES
MRS BUKHARI ƘAMSHIN ALFARMA DA GYARAN JIKI! ✨
Kuna neman ƙamshin da zai riƙe jikinku kuma ya daɗe, kina neman man da zai gyara miki fatarki ta dinga walwali da sheƙin kyau.
Ƙamshi kike so ki dinga yi mai ɗorewa da kama fata da kaya yayi daram?
Ga samfurinmu na musamman da aka tace shi don mata masu aji da son tsafta.
Riko a Fata, shafawa kaÉ—an yana manne wa fata na tsawon lokaci,
In na jikinki ya manne a kayanki yana daɗewa a kaya har sai kin wanke tasirin ƙamshinshi zai gushe.
yana fitar da daɗaɗan ƙamshi a duk lokacin da kuka juya kwalbar kawai.
Kula da Fata
Saboda ingancin haÉ—in, yana taimakawa wajen lafaza jiki, yana ba da taushi, kuma ba ya barin kowace irin matsalar fata.
Adon Sarauta.
Ta zo a cikin babban akwatin gilashi mai kauri da adon gwal na gaske wanda ya dace da darajarku.
(Farashin wannan makhmariyya mai suna a sama shine 28k ce Hajiya. Siyan nagari maida kuÉ—i gida)
Chapter 58 · 0% Book details