Sashe 15
Tsuron Tsirin Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta mun godiya. Sallah nayi na É—an tsinto mata kaya kala uku, da mayafi baÆ™i, sai humra na tsiyaya mata a kwalba, sai É—an kayan kwalliya haka da basilin. Fitowa nayi da mayafi a jikina na leÆ™a nace mata ta fito muje. Ta fito muka jero har zuwa Æ™ofar falo. Azgar yana zaune yana latsa laptop mijinyawa kuma yana kallon labarai yana shan koren shayi ( green tea) Azgar bani kin mota zan kai baÆ™uwa gida" Tasowa yayi da sauri ya miÆ™a mun. "Ko in zo in tuÆ™a motar naga kin gaji gashi ko abinci baki ci ba" Kar ka damu inna dawo zanci. Akwai Ahmad shayi a É—akina ka dafa mun fulebon girfa. Sai ka dafa mun taliyar Æ´an yara ka kai mun É—aki saina dawo" Ban jira komai ba na fice Mijinyawa kuwa ban ko kalli inda yake ba. Azgar ya buÉ—e mun get muka fice. Har muka isa Æ™ofar kwaraÉ“aɓɓen gidansu ina bata shawarar yadda zata zama mace ba muna mace ba. To shikenan Baiwar Allah mun iso gida naga waje in sha Allah. Sunanki fa? " "Ashe ban faÉ—a miki sunana ba, sunana Badia Malama. Kuma naji daÉ—in shawarwarinki, wallahi naji sanyi sosai a zuchiyata, na samu sassauci gobe zan kiraki kiji hukuncin dana yanke" Hmmmmm mata da yawa bamu fiye tunani ba, wai akan Baballe sai Badia ta zatsa tayi tunani tukunna. Murmusawa nayi na jawo ledar kayan dana riÆ™o na bata tai ta zuba godiya. Nan gaba kada ki kuma fitowa a haka dan Allah. Ko da baki da kaya mai kyau ki tabbatar a wanke suke fes, kuma kema ki tsabtace jikin naki. Ki shiga sai da safe" Godiya tayi sosai ta sauka saida na tabbatar ta shiga ciki ni kuma na juya na tafi. Ina tafe ina jujjuya maganganun Badia da ragowar mata da basu da aiki sai rusa ma namiji kuka. Naji inaso da ra'ayi akan kes É—in Badia, in da tace tana son hakkinta wallahi da sai inda Æ™arfina ya Æ™are akan Baballe. Naji na tsanashi sabida Æ™in Æ´aÆ´a mata da yake yi. Kuma ko babu komai zai zama na farko da zan taimaka ma wata mace hakkinta ya fito ba wai a iyakar shawara ba kawai, ya kamata ace nayi gaba kuma. Da tulin tunane_tunanen faÉ—aÉ—a abinda nake kai na isa gida na danna hon Azgar ya buÉ—e mun na shiga na ajjiye motata muka shiga tare. Zanje in kwanta gobe ina da aiki mai wuya. In ka gama karatunka ka tabbatar ko wacce Æ™ofa a rufe take" "Sannu da dawowa Tutar so" Na jiyo mijinyawa ya ambata. Yi nayi kamar banji ba na wuce ina tambayar Sabira nayi shigewata ciki. Wanka na soma yi na shirya cikin kayan baccina kafin na zauna zaman cin abinci goman dare lokacin. Ina buÉ—ewa na tabbatar mijinyawane ya dafa taliyarnan sak irin wanda yake dafa mana ni da Azgar lokacin yana shekara biyar ya shiga makaranta. Lokacin bani da lafiya ciwon makarai mai tsanani. Hakan ya dawo dani wata ranar manday a daren monday ko bacci bamu iyaba, a hakan ma Yaya Saratu tazo ta kwana dani, kwana suka yi a kaina suna mun hayaÆ™i da karatun Qur'ani. Ajjiyar zuchiya kawai na sauke. Na rufe taliyar Æ´an yarannan dan wallahi sai naji tana Æ™oÆ™arin fama mun miki a raina. Shayin kawai na shanye na haye gado nayi kwanciyata. Sai naji wayata tana ta Æ™aran shigowar saÆ™o, amman ina baccine mai nauyi a kaina. Sai da na tashi sallar dare wanda ni da yarana ya zame mana jiki, kana na É—auko wayata na duba wannan saÆ™on. Ina buÉ—ewa hmmm wai kunsan me wai na gani? Mijinyawa na gani a hoto tare da wata mace. Tana kan cinyarshi yana riÆ™e da Æ™ugunta tayi hoton, gata kyakkyawa wanke hannu ka taÉ“a. Kunji wannan sai kuma hoton maganarsu ta hanyar chart. (Screenshort nake nufi na chart É—in sai aka turomun hotunan chart É—in Allah yasa bayanin ya fita kun gane? ) Hoton mama aka turoma mijinyawa. Ga abinda ya rubuta. _wayyo Babyna wato so kike ki É—aga mun hankali dan kinsan nayi kewarki, kuma kinmun nisa ko_ Sai ta turo mishi da hoton mai gaba É—ayan. Shi kuma ya tura mata irin wannan gwaigwai É—in me tambarin zuchiya biyu a ta ka daÆ´a a baki 🥰, sai na ayabaðŸŒ, na sumba💋, da na rigar mama da É—an duros. (aimun afuwa ba saina nuna ba, kunya zata halakani) Sai hoto na gaba shi kuma ya tura mata jikinshi, gashinan muraratan. Da kuma hoton la'anannen Æ™irjinshi. _kai Jarumina gaskiya gobe zan dawo irin wannan kaya ai ba zasu barni bacci ba_ Abinda ita ta rubuta mai kenan shi kuma sai yace. _gobe mu haÉ—u a zangon baÆ™i amman ke zaki kama mana. Duk da gobe asabar, zan san yadda zan yi da Tutar so in samu in zo ko minti ashirinne in baki ai zai ishemu. Wannan zumar ina son É—anÉ—anarta_ Sai ta turo mai dariya kawai. _Me yasa kike dariya?_ Sai tace. _Ai kasan me nake ma dariya, amman zan yi maganinka in muka haÉ—u sannan ina kishin wannan Tutar so_ Sai yace da'ita _A yanzu ai kinfi Tutar so samun gurbi, da mahimmanci a wajena_ ÆŠayan hoton bai buÉ—e ba sam, nayi_nayi ya buÉ—e yaÆ™i buÉ—uwa. An goge shine kamar. Murmushi nayi kawai, na sake bubbuÉ—a hotunan ina kallon lokacin, da kuma kwanan watan da akayi abun. Da wayar mijinyawa akayi hoton ( screenshort) É—in ga lambar yarinyar nan ko suna babu, sai lambobin a jejjere. Murmushi nayi na kwashe hotunan zuwa labtop É—ina, lambar kuma na kwafe a wayata na sa sunan da zan gane da kyau. Na koma kan manhajar WhatsApp na duba lambar a Æ™asan lambar naga an rubuta Talatu Ibrahim First Bank. Murmushi ne ya suÉ“ucemun. Ohh abokiyar aikinshi ce Talatu uhm Mijinyawa kenan, a.a maza Æ´an gatan mata. Lambar da aka turo da saÆ™on na duba Æ™asanta babu suna ita sam. Amman zan barma gobe ya zama dole in san wacece mamallakiyar wannan lambar. Kuma ya zama dole in san komai akan Talatu Ibrahim First Bank Alwala nayo, na ta da kabbarar sallah Æ™irjina na wani irin daka tamkar zai fashe wallahi haka nake ji. Ni kaÉ—ai nasan irin yadda nake ji, duk da ma inaji tamkar bani É—in bace. Namiji tuwon reza miyar allura hmm. Ra'aka biyu nayi, sai nai wutiri, nafi minti goma a sujjadata ina faÉ—ama Allah damuwata. Ko da na É—ago zaman tahiya na kai minti goma ina sake jaddadama Ubangiji na sirrin zuchiyata kafin na sallame. Sai Æ™arfe huÉ—u da rabi na kwanta. Baccin awa É—aya nayi kacal, na wayi gari da zazzaÉ“i da matsanancin ciwon kai marar misalin misaltuwa. Duk da dai hakan, bakwai da minti biyar na yi ficewata na bar yaran duk a gida Mijinyawa ya kaisu ko ya basu kuÉ—in mota, wannan matsalarsu ce dukkansu. A ranar na sha wuya na shiga wudil É—akko rahoto na dawo gidan rediyo edita a ranar bata zo ba ni na zauna nayo editin da yamma kuma na nufi hanyar gida, bayan naje ofishin Æ´an doka, daga ofishin Æ´an doka zuwa ofishin kamfanin layin waya. Gashi na gaji in Æ™i zuwa gidan ace dan Salamatu ba Æ´ar É—akinmu bace shi yasa naÆ™i zuwa. Ga Æ™irjina sai rawa kawai yake yi mun. Ai kuwa ina shan gwanar gida naga jerin gwanon manyan motoci Æ™ila na masu kawo akwatine. Ilay tun daga lungun Innah Mairama ake shaidamun masu kawo akwati suna ciki. Da sallama na shiga falon namu daya cika ya batse da akwatuna. Wallahi irin wannan akwatunan a soshal midiya kaÉ—ai nake ganinsu suma a wajen yaran manya, yau sai gashi a gidanmu a gidanmun ma a falonmu kuma wai Salamatu aka kawo ma. Da ganin dangin mijin suna da wadata ya nuna ma a jikkunansu. Innah Abida sun cika falon da bokiti _bokiti na cincin, soyayyun kaji, samosa, da mutu fab, harda alkaki. Gaggaisawa nayi da baÆ™i Innah Abida ta dubi wata farar Hajiya mai haÆ™orin makka tace. "Wannan ma Æ™anwar Salamatu ce. Bata jima da dawowa daga landan ba tayi aiki da Bbc landan, ta kuma hada mastas É—inta" Tabb yau Innah Abida ke wannan maganar sabida ta É—aga ma Salamatu darajarta. Wannan Hajiyar tace. "Masha Allah. Ashe dai zani ce ta tadda muje mu muma a gidanmu maza da mata daga masu mastas sai Phd, muna boko sosai katsina ana karatu sosai. Sai da na kalli Hajiyarnan da kyau sai naga kamar fa Mrs Bash ce, gata jajir da'ita Æ™ibarta tayi mata kyau dan mazaunaine da'ita haka_haka. Sai da na kuma kallonta da kyau sannan na gane kamace kawai, Mrs Bash ta fita kyau da Æ™ibarma. Akwatuna kam kusan kala huÉ—u ko wanne seti akwai mai huÉ—u, akwai masu uku, dizaina kuma, ga manyan Adudu shaÆ™e da takalmi da jakunkuna ko rufuwa basa yi tsabar tumbatsa. Hmmm kuÉ—i na inda suke ya ilahi da aka buÉ—e kayannan gaskiya babu wanda bai yaba ba, kayan kece raini sosai suka zuba harda dubu É—ari biyar wai fa kuÉ—in É—inkin kaya. Sai a bakinsu muke jin ashe babban ma'aikacin hukumar fasa Æ™warine, babbane inaga kwanturola ne ma. Innah Abida da Æ™annenta da dangin Baba Sojanmu suka harhaÉ—a har dubu É—ari biyu cib kuÉ—in tukuici, da kaÉ“akin toye_toyennan. Akayi adda'a baÆ™i suka tafi. Ai fitarsu ke da wuya ruwa ya É“alle ruwan farko kenan a watan damuna da muka shiga. Dama yau an wayi gari da hadari tun safe sai yanzu Allah ya umarci ruwan da sakkowa. Kuma sai yazo da Æ™arfi harda Æ™anÆ™ara tamkar watan marka_marka. Mu dai muna zaune mun yi É—ai_É—ai a falo anata sake tusa kaya masu Æ™irgawa nayi. Innah Abida da dangin Baba sojanmu sai giggiwa suke yi har Goggo Tandama tana cewa. "Ruwa ya sakko alkhairi ya sauka a lungun Soja. Salamatu a kaf yaran gidan Soja tafi kowa sa'a wallahi." Yaya Saratu tace. "Ah haba dai Goggo Tandama nata dai ya fito fili ai kowa da irin Æ™addararshi, da kuma irin sa'arshi. Tunda a kaf lungun Baba Sojanmu babu wacce aka taÉ“a sakowa sai ita ta birekin rekot kuma" DaÆ™uwa tayi ma Yaya Saratu sai abun ya zama wasa, Innarmu kuma ko a jikinta danne_ danne waya ma take yi. Sun yi ne dan ta tanka tunda dama ita tunda aka