← Book details Tsuron Tsirin Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 85

Sashe 46

Tsuron Tsirin Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

(Kuyi haƙuri ku bini sannu_ sannu har zuwa inda nake son kaiku. Wannan labarun tafe suke a cakuɗe a cikin rayuwa, da gwagwarmayar Hindu, in zan rubuta rayuwar Hindu, dole aikinta na yau da kullum ya shigo cikin labarin nata, harda aikace_aikacen agajinta. Akwai ilimi da ɗunbun darasin ɗauka gaya a cikinshi. Ku bini sannu kan hankali, ba rubutun gaggawa bane, ba kuma karatun gaggawa nake son kuma kuyi ba. Tafiyar fa da tsayi)
Mrs Bukhari........TSURON TSIRIN....
TSANDAURI...

LITTAFIN
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI GIDAN ƘAMSHI

LAMBA TA GOMA SHA ÆŠAYA (11)

_(Tsokacina a kullum zaku ji ina cewa ayi karatun nazari, kuma a karanta a tsanake domin asan abun nufi, mu isa ga manufar anan ribar take_ _mui aiki da hankali da fikira wajen gane ina labarinnan ya dosa dan Allah_ _na fahimci da yawa sun juya manufar labarin izuwa mahanga, bigire daban, duk da bani da tasarrafin da zance kowa saiya fahimta irin tawa fahimtar, a tawa mahangar. Amman a dena juya manufar dan Allah nagode._)

_Saƙwannin gaisuwa, gami da jinjinarku gareni yana zuwa mun. Kuma ina yabawa gaya, nagode da soyayya Ubangiji Allah ya bar so da kuma ƙauna_

https://chat.whatsapp.com/Gy2EPyKkG3IHqSxSzf0aCl

https://chat.whatsapp.com/Gy2EPyKkG3IHqSxSzf0aCl?s=cl&p=a&ilr=1&amv=1

✨ DA YAWA SABABBIN KWASTOMOMI SUKAN TAMBAYA... ✨

"Shin kayan naku suna da kyau kuwa?"

Amsarmu ita ce: Ku gwada sau ɗaya, ku zama shaidun ingancinmu. 🥰

A HAFSAT COLLECTION, muna kawo muku:
🌸 Kayan Kitchen masu inganci
🌸 Atamfa masu kyau
🌸 Laces na musamman
🌸 Abaya masu ƙayatarwa

💯 Inganci tabbatacce
💯 Farashi mai sauƙi
💯 Amana da gaskiya
💯 Ba cuta ba cutarwa – gamsuwar kwastoma ita ce fifikonmu.

Kar ki bari a ba ki labari. Ki yi odarki yau, ki ga bambanci da idanunki.

📲 Order yanzu:
☎️ 08131850861
☎️ 07076403211

HAFSAT COLLECTION – Inganci, Kyau da Amana. 💖
Chapter 46 · 0% Book details