Sashe 1
Tsuron Tsirin Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
TSURON TSIRIN...
TSANDAURI
Littafin
Badia'at Ibrahim Mrs Bukhari gidan ƙamshi
HARƘA TA BIYU (2)
LAMBAR FARKO
*Godiya ta tabbata ga Allah subuhanahu wata ala daya nuna mana wannan lokacin cikin ƙoshin lafiya. Kamar yadda muka kammala harƙa ta ɗaya lami lafiya. Ubangiji ya nuna mana lokacin da zamu kammala Harƙa ta biyu, harƙa ta uku, da harƙa ta huɗu lami lafiya amee*
*Sannunku masoya da jumirin jira, yau dai jira ya ƙare in sha Allah*
*Masoyan alÆ™alamina na duk duniya, ina miÆ™a saÆ™on gaisuwa da godiyata gareku. Ubangiji Allah ya bar mun ku son so💪ðŸ¼*
*( Ina da tsokaci kaɗan kamar dai na baya. Wannan littafin yana buƙatar karatun nazari sosai da sosai. Inaso masu bibiyar wannan labarin su karanceshi da kyau domin gane haƙiƙanin inda labarin ya dosa, manufarshi, da saƙon da yake isarwa kai tsaye dan Allah.*
*Sannan mu sani ba duk littafi bane ake yinshi domin jin daɗi ko nishaɗi ba. A lokacin da wasu ta ɓangarensu labarin zai tafi yadda suke so, ta ɓangaren wasu zasu ci karo da abinda zasu ji su kamar ba'ai musu daidai ba.*
*Ko mu karan kanmu ba duk abinda muke so muke samu ba, ba duk yadda muka tsara rayuwa muke samu ba. Yayin da wasu yadda suke so haka Allah ya so yai musu, sabida haka yaso ba dan su yafi so ba, sai dan rayuwa shirin shi ce yadda yaso haka take tafiya*
*Almuhim shine mu É—auki darasin dake cikin labarin Hindu Duwaf da Gawata zamu amfana da abubuwan ban mamaki in sha Allah)*
*sannan ƴan ƙungiyar Gawata da ƴan ƙungiyar Hindu dan Allah ayi sharhi na girmama ra'ayoyin juna. A fito a fafata a baza hujjoji ta ko wanne ɓangaren a rungumi juna ai mutuwar kasko ma in ta Allah*
*Allah ta'ala yasa mu dace. Ku gyara zama da kyau yanzu zamu soma wannan tafiyar.*
*Kuzo muje filin jirgi mu ji yadda zata kaya*