Sashe 97
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 7 min read
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:53 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
Inna da Bappa suka fara bin asibitin suna bincikawa, Malam Sule kuma ya dauki wani bangaren, tun suna dubawa da tunanin za a ganta har abun ya fara bawa Inna tsoro, a tare suka dawo office din Shattima sai su same shi tsaye jikin window office din ya bawa kofar shigowa baya.
“Wallahi mun duba ko'ina ba mu ganta ba, nan dai kusa, kuma ai ba zata iya zuwa nesa ba�
Juyowa yai ya kalli Bappa kansa na mugun sarawa.
“Kun tambayi mutane kuma? Ni dai a nan na bar naje na amsa waya ko da na dawo ban ganta ba, so n dauka ko ta fita ne ko kuma kun zo kun dauke ta ne�
Ya karasa daker numfashinsa na dannewa, yana nuna musu kujerar da su kar barta. Inna ta kalli Bappa idonta na cika da kwalla.
“To ko sun sake dauke ta ne?�
“Su wa?�
“Aljanun mana�
“Aa kar ma ki kawo wannan maganar, haba dai�
Cewar Bappa yana kallon Malam Sule daya shigo yana tambayar Bappa.
“An ga yarinyar?�
“Ina fa�
“Na tambayi mutane sun ce an ga wani namiji fari ya fita rike da hannunta�
“Wani kuma?�
Bappa ya tambaya? Kamin ya juyo ya kalli Shattima.
“Ka san shi ne?�
“No, ban san shi ba, na fada muku a nan na barta�
Ya dauki labcoat dinsa da wayarsa da keys dinsa ya nufi kofa sai suka biyoshi, fitowa yai ward din yana tambayar Nurse din da suke nan, sai sun suka bashi amsa daya.
“Ba mu ga shigarsa ba gaskiya, amman mun ga fitowarsa tare da ita, yana rike da hannunta har tana fadin gurin na da nisa ne? To ni n dauka kana ciki ma Wallahi�
“Ina yabi da ita?�
“Fita sukai ta kofar can, yana ssnye da kananan kaya bakake da facing cap ja, fari ne sosai ina ganin fulani ne dan'uwanta�
“Aa bata da wani dan'uwan ba mu zo da kowa ba, sai dai idan aljani kika gani�
“Aljani kuma?�
Nurses din suka hada baki gurin fadar hakan suna kallon Inna da tai maganar tana kuka. Bappa ya daka mata tsawa da halshen fulantanci.
“Wai wane irin maganar banza kike haka ne? Idan ma shi ya sace ta ai kin bashi damar kubuta,bana son shashanci Wallahi�
Fulatancin Katsina da na Yola akwai bambanci amman hakan be hana Shattima fahimtar abunda Bappa ya fada ba.
“Me zai saka na sace ta? Me zan yi da ita idan na sace ta? Ina zan kaita? Wata kila akwai abun da kuke boyewa, wanda ni ban sani ba�
Bappa yayi shiru yana kallosa kamar mai tunani, shi dai kam be yarda wani ne ya shigo ya dauke ta, idan ma aljani zai dauke ta ai sai dai ace ta bata ba wai ace anga wani ya fito tare da ita ba, waya sani ko siyar da ita yai duk da be yi kama da mai yin hakan ba, amman sanin mutum ai sai Allah.
“Zan sanar da hukumar asibiti, za a ganta inshallah, ni ma hankali ba kwance yake ba yanzu aka kirani yaya biyu sun rasu, so duk abunda ya kamata asibiti zata yi�
A nan Nurses din suka masa gaisuwa, shi kuma ya wuce da su Inna gurin hukumar asibitin ya sanar musu abunda yake faruwa, sannan ya sanar musu rasuwar yayansa saboda yana son ya wuce gida ya shirya komai tun yanzu, alam baram Bappa yace babu inda Shattima zai je sai an ga Fadime, Inna kam bata aikin komai sai kuka, kamin kace kwabo labari ya karade asibitin, a lokacin da bincike ya kai har gurin masu gadin asibiti sai su bada shaidar cewar tabbas sun ga shigowar shi da kuma fitarsa tareda yarinya, a gurin da ake faka napep din haya ya nufa da ita ta shiga Napep din nan. A lokacin ne Bappa ya kara yarda cewar ba aljani ne ya dauke ta ba, likitan ne ya siyar da ita. Shattima ya rasa da wanne zai ji mutuwar yayansa ko kuma wannan abun daya same shi? A dole ya koma office dinsa ya zauna after ya yi sallah la'asar. Yana nan zaune kiran Baba Waziri ya shigo wayarsa, ya dauka ko Baba Waziri zai masa gaisuwa ne ko kuma ya bashi hakuri, ashe wata mutuwar zai sanar masa.
“Ka yi kokari ka zo gobe da Safe, bayan yaya da ka rasa ka sake rasa dan'uwan, Talba ma Allah ya karbi abinsa�
Kamar an jefo masa aradu haka yaji maganar Baba waziri ta sauka kunnensa, ya mike tsaye da sauri ya cire wayar a kunnensa ya duba sunan mai kiran ya ga Baba Waziri ne, ba zai masa wasa ba, ko ma zai masa ba zai masa ta mutuwa ba.
“Talba fa kace Baba�
“Talba Shattima, wai yaje Abuja, jirgin daya biyo ya fadi�
“Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un�
Ya furta yana sauke wayar daga kunnesa, Talba ne kadai dan'uwa namiji da yake da shi, how could he bear the lost of him kids and his only brother at the same time? The pain was almost more than he could bear. Yadda hawaye suka fara saukowa daga idonsa sai ka rantse da Allah saboda irin wannan ranar kawai aka halitto masa su, he couldn't bear the thought of losing them, be bude baki yayi kuka da haniniya yadda mata suke ba amman be iya tana hawayensa zuba ba, zuciyarsa kuma bata iya daukar nauyin ita kadai ba, har sai da ta rabawa wani bangare na jikinsa wanda hakan ya haifar masa da zazzabi da nauyin kirji ga gumi, da wani sabon ciwon da suka sallamo masa.
Babu wanda ta fado masa a rai a wannan lokacin sai Hajiya Babba, saboda yasan yadda take son Talba fiye da duka yayanta, kuma Talba is the only male son da ta haifa da Mai Martaba, after ita ya tuna halin da Mai Martaba zai shiga idan ya ji wannan labarin. Ta sauri ya dauki tissue ya goge hawayensa ya kira number Baba Waziri ringing tai har ta katse be dauka ba hakan yasa ya kira number Ammy, a maimakon ya ji muryarta sai ya ji muryar Nana ta amsa cikin kuka.
“Ina Ammy?�
“Ta tafi bangaren Hajiya Babba, Ya Luma da Labib sun rasu, Ya Talba ma haka�
Ta fada cikin kukan dake nuna da gaske kukan take irin kukan nan wanda baya jin rarrashi.
“Nana...�
Ya kira sunanta sai ta amsa masa da muryar kuka.
“Na'am�
Sai kuma ya rasa abun da zai fada mata ba, shi kan shi yana bukatar wanda zai fada masa wasu kalamai da za su sanyaya masa zuciya, duk wani karfi hali da dakiyar zuciya a yau ya neme su ya rasa.
“Nana ki fadawa Ammy kar ta fadawa Mai Martaba�
“Ya gaba daya gidan kuka ake, i don't want to lost someone again, I'm scared�
Kasa ce mata komai yai ya aje wayar wayar saman teburinsa ya lumshe ido, duk wanda zai ce yana jin tsoron rasa wani a gidan a bayansa yake, tun yana rasa mata yana jin tsoro har abun ya soma zame masa jiki yanzu kuma yaya ya rasa da kuma dan'uwan.
Sai biyar har da yan mintuna ya bar office din ya nufi gurin da ya san ya bar Bappa da Inna da kuma sauran ma'aikatan asibitin. Ko da yake ya tarar an tafi da su zuwa police station domin bada cigiya bisa ga shawarar da hukumar asibitin ta bayar, sun fada masa sai idan anyi bincike ba a gano inda take ba sannan yake da damar shigar da kara ko kuma daukar matakin daya dace akan yarsa amman for now ya fara zuwa ya sanarwa hukuma ayi bincike har gidanje redio za a saka cigiyar.
Shattima be bar asbitin ba har sai da ya rubuta takardarsa ta neman transfer, domin a yanzu ya yarda da maganar Baba Waziri cewar Familynshi suna bukatar shi a kusa da su.
FALMATA POV.