Sashe 109
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daga cikin kansa ya ji wani abu na taso masa yana saukowa har kasan kafafuwansa, be taba jin nauyi wani abu a duniya kamar maganar Hajiya a yanzu ba, sai yaji kamar ta dauki wni katon dutse daya fi garin Kano girma ta dora masa a kai. A duniya babu abun da yake so yake jindadin yinsa kamar waka, ya dauke a amatsayin sana'a kuma abun da ke bashi farinciki da sayyana a cikin al'umma, mahaifinsa ya bar masa dukiya da kamfanona masu yawa amman kanen mahaifinsa yake kula da komai shi kuma ya maida hankalinsa gurin wakar. Sanin kansa ne Hajiya bata son wakar tun farkon tashinsa ta kyale shi ne kawai saboda yana ra'ayin abun, yanzu kuma ta masa mai gaba daya wanda be san ta inda zai fara ba, the most painful part is tace masa umarni ne ba shawara ba.
“In dai hakan zai faranta miki rai, kuma ya saka ki koma da walwala kamar dai, na miki alkawari zan tattara duk wani abu daya shafi waka na aje a gefe, zan maida hankali gurin dukiyar da Daddy ya bar min inshallah�
Ta yi murmushi daman ta san indai har ta bawa Sirleem umarni ba zai iya tsallakewa ba, ba kamar Talba ba da bata isa tai masa haka ba, har sai idan abun ya biyo da son zuciyarsa.
“Allah ya maka albarka ta taimaka maka, ai kara ka maida hankali tun wuri domin nan gaba kadan kenen mahaifinka zasu iya cewa rabin dukiya ta su ce�
Shi dai be ce nata uffan ba ya mike tsaye ba dan yana da tabbacin ta kare maganarta ba sai dan yana jin duniyar tana juya masa a yanzu. Da kallo ta bishi har ya fice sannan ta sauke ajiyar zuciya, ta bar shi ya tafi ne kawai saboda ta san abun da ta dora masa mai nauyi ne, ba zata bijiro masa da zancen Mansura da Falmata ba a yanzu sai hankalinsa ya kwanta, daman kuma ba fasa shiga malamai zata yi ba.
Karamar wayarta ta dauka ta aikawa Hajiya Talatu kira, sai da wayar tai daf da katsewa sannan Hajiya Talatu ta dauka tana randaga sallama.
“Hajiya Talatu ban ji ki ba�
“Yanzu yanzun nan na fito wanka Hajiya, gidan zan zo amman kamin na iso bari nai miki albishir, na yi magana da matar nan laraba tace min zata zo, kin ga sai mu je gidansu Hajiya Uwani tun da yafi sirri, idan kuma kina ganin ba matsala bace idan ta zo gida sai ta tsaya bangare mu yi duk abun da zamu yi�
“Aa bana son zancen Hajiya Uwani, zuwa gidan ai tonon asiri ne, kara dai inda kike tun da Hajiya Mairo ba shigo miki take ba�
“To ba Ba matsala sai ayi haka din�
“Ya maganar wacan Malami kin tafi?�
“Eh na tafi, shi ma ya duba mana yace yarinyar ma aure za ayi mata, Na Mai Martaba ma ya bada magani a kawo miki ki bashi wai a abinci ya ci, na fada masa a warware kullin, Nana kuma ya bada wata laya yace a samu katon dutse a saka karkashi idan za a saka a ambaci sunanta sau uku, ya tabbatar min da an yi haka ba zata iya fadawa kowa ba ko da kuwa an dora mata wuka a wuya ne�
“To yayi kyau ba sai kin kawo min ba, ki samu dutsi a can ki yi, ko kuma ki saka wani wanda kika yarda da shi yai, ai kara a warware kam tun da mai gaba data ta afku, Allah na tuba ko mutuwa yai a yanzu ai Ammy da Jarma ne ke da harka�
“Shine ai, ita da su kowa wane murna zai yi tun da danta take zaton a bawa Jarma kuma kan sa zai yi wa yaki�
“Hmm Ai indai ina da rai Wallahi Shattima ba zai yi sarauta ba, ko Jarman idan ya samu ai ba gata zai mana ba, ni Wallahi har gani nake kamar da sa hannun Jarma ko Ammy a mutuwar Talba, ko tsawa suna iya tura musu ko kuma ayi wani abun jirgin ya fadi�
“Tsab za su aikata, musamman ma Jarma, ko da yake ita ma Ammyn ba kanwar lasa ba ce tun da gashi ta mallakewa kowa ta kama komai ta rikr sai yadda tace ake�
“Hmmm ai wannan matar ko? Allah kadai yasan irin tsafin da take takama da shi, ke kina ganin wani abu kin san ba banza ba ne, wai ya maganar auren Maijidda?�
“To har yanzu dai be sake ce min komai ba, kin san daman wannan bokan na can ya fadi cewar ba za ayi auren ba, ban sani ba ko dan an yi mutuwar nan ne ko kuwa saboda na yi yaji ne, ko kuma Ammy ta sake masa wata shawarar oho�
“Allah dai ya rabaki da wahala, wannan ai kisan kai ne za ayi miki da ya, Allah dai ya kyauta�
“Ameen Hajiya sai na shigo, yanzu da na gama shiri�
“To sai kin iso, daga nan ki ji yadda muka yi da dan gidanki Sirleem�
“Au to gani zuwa yanzu kuwa�
Hajiya ta sauke wayar tana dan murmushi da be kai ciki ba.
SHATTIMA POV.
Sake fita yai ya dauko key wata motar ya saka ta tashi, har sai da ya juya kanta ta kalli gate, sannan ya fito ya riko Fadime ya fito da ita a motar da take cikin ya saka a wacan Fadime na zaunawa Motar ta mutu, zagayawa yai ya shiga driver side ya kunna ta ki tashi, haka yai juyin duniya motar ta ki tashi. Can wani tunanin ya zo masa sai ya fita ya zagaya side din Fadime ya cireta a motar ya sake zagayowa ya shiga yai mata key sai mota ta tashi.
“Oh... �
Ya furta sannan ya fita, a kunne ya bar ya sake zagayawa ya saka Fadime sai motar ta sake mutuwa.
“Miyasa motar take mutuwa?�
“Saboda kina ciki ne�
Ya amsa yana jinginawa da kujera yana kallonta.
“Wallahi ba dai ni ba, sai dai idan daman can motarka bata da kyau�
“Duka motacin uku?�
“Na sani ko mota daya ce kake juyani kana min wayo�
Yayi murmushi duk da baya cikin yanayin nan.
“Yanzu ba wannan ba, idan tafiyar da ke ba zata yiyu ba, ki zauna sai naje na fadawa iyayenki idan ma kama na zo tare da su sai na kawo su�
Ta lake kafada.
“Wayonka kenan? Wallahi ni ba zan yarda ba, ka bar ni a wannan gidan Allah kadai yasan zuciyar mutum...�
“Ni ma ba nan zan barki ba ai, masarauta ki zauna tare da mutane�
“Masarauta?�
“Eh�
“Gidan Sarauta kenan fa?�
“Yes�
Ta wara ido kamar tana gani har da sy bude baki jin an ambaci masarauta, sai dai tunawa da Wasim ya kaita gurin mayya yasa ta hade jindadinta.
“Gurin wa zaka kai ni?�
“Ammy�
“Ita ma tsohuwa ce kamar Iya?�
For the first time Shattima ya daka mata tsawa.
“I will slap your mouth, and Ammy mahaifiyata ce, so control your tongue, kuma matar sarki ce karki je kina mata zuba anyhow take zaki ji mari, ba zata dauki abun da nake dauka ba�
Ta kara fito da idonta waje kamar za su fado.
“Kai kenan dan waye?�
“Dan Babansa�
Ta yamutsa fuska.
“Kenan kai agola ne ko?�
Kai ya girgiza be sake ce mata komai ba, ya kai hannunsa ya murda key motar sai ta tashi.
‘Oh�
Ya fada a ransa kamin yai danna horn ya nufi gate, kamin ya karasa mai gadin ya bude masa gate din. Sai da suka hau titi Fadime tace.
“Akwai nisa sosai?�
“Ko mu wuce airport din da motar ta tashi�
Yana fadar hakan motar ta fara fisga tana gaba da baya, take Shattima ya fara addu'a.
“Aa mu dai fara zuwa gidan Sarkin, Sarki fa, gobe sai mu tafi gida, ka daina wannan abun da kake da mota bana so�
Ta turo baki gaba, ya dan wara idonta yana kallonta kamin ya dauke kai yai murmushi yana cigaba da karanta addu'o'insa. Sun isa cikin masarautar lafiya kalau, a harabar Ammy yai fakin sannan ya zagayo ya budewa Fadime ya fito da ita. Sai da ya rufe motar sannan ya kai bakinsa saitin kunnenta ya rada mata.
“Dan Allah karki gisgani a gaban mutane kinji? Zan siya miki kaza da yogurt�
Ta washe hakora.
“To...�
Ya kama hannunta suka nufi hanyar shiga ciki yana daure fuska kamar ba shi ba. Sai da suka fara hawan stairs din sannan tace.
“Me muke hawa?�
“Ciki zamu je, pls ki daina yawan min magana, da tambaya any how a gida ma ina amsa miki ne saboda muna mu kadai ne amman nan akwai mutane, daman can bana son yawan magana sai dole�
“Tsoron mutane kake ji? Ko kuma magana ciwo take maka?�
Ya daga hannunsa kamar ya kai mata rankwashi a ka sai kuma ya fasa, ya shareta kawai suka cigaba da tafiyar, ta kofar fadar Ammy ya shigo hakan yasa shi shiga bangaren kai tsaye, sai dai yana shigowa cikin falon hadiman dake ciki suka fara mika masa gaisuwa daman tun a bakin kofar shigowar wasu hadiman maza dake tsaron kofar suka gaishe shi. Fadime sai ta ji wani girma da kwarjini ya kamata duk da kasancewar bata ganin mutanen kuma bata san da waye Shattima ba. Bata dai ce masa komai ba har sai da taji sun bude daki sun shiga mai cike da sanyin ac ga kamshin turare kamar kamfanin turare.
“Daki muka shigo�
“Eh�
Ya amsa ta dan dole.
“Na ce dan sun ga Mamaka tana auren sarki shiyasa suke ta gaishe ka ko?�
Shattima ya kalli Ammy dake zaune tana cin abinci ita na ta kalleshi sai kuma ta kalli Fadime, be dai ce mata komai ba har sai da ya zaunar da Fadime shi ma ya zauna.
“Ammy ina kwana?�
“Lafiya kalau an tashi lafiya?�
“Alhamdulillah�
Yana rufe baki Fadime ta mikawa Ammy gaisuwa.
“Ammy ina kwana?�
Sai bayan few sec Ammy ta amsa mata tana ta mamakin inda Shattima ya samo ta daga ganinta dai bata gani.
“Lafiya kalau�
Fadime ta dan jingina jikin Shattima tana masa rada baki bude hakora har kunne tsabar far'a.
“Ita ce matar sarkin ko?�