Sashe 86
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta amsa tana kallon yadda Jekadiya ta tsare mata kofa.
“Kina son magana da Ammy ne? Idan wani abun ne ki fada min sai na sanar mata domin tace bata bukatar ganinku a falonta ke da Iya indai ba wani babban abun ya taso ba�
Wani irin abu Zainab ta ji kamar an caka mata mashi a kahon zuciya, sai duk ta ji ta muzanta, ba a taba wulakanta kamar haka ba.
“Oh No daman zan duba Labib ne ki gaishe shi�
Bata ko tsaya jiran abun da Jekadiya zata ce ba ta juyo ta fara saukowa stairs din tana jin cewar ba zata iya kwana a gidan ba, domin bata dauka cin mutuncin da wulakancin ya kai haka ba. Silently ta shiga dakinta ta bude drawer ta, ta dauko keys din gidanta dake million quarters ta fito waje, sai da ta iso harabar gidan sannan ta kalli agogon hannunta, biyar saura kwata ya nuna mata, dan tsayawa tai tunani sai kuma ta nufi bangaren da Hadiman gidan suke zama, uku ta kira suka biyota har gurin motarta, sai da ta bude motar tana kokarin shiga sannan ta fada musu abun da take bukata.
“Wani gida zan kai ku ku gyara min dan Allah�
“To ranki ya dade ba matsala�
Sai da tai ma motar key sannan ta basu izinin shiga cikin motar jiki na rawa suka bude suka shiga, ya fisgi motar kamar ba a cikin masarauta take ba.
Sun yi yar tafiya mai nisa kamin su isa million quarters, domin irin sabuwar unguwar nan ce da ake yi a bayan gari. Gaban wani madaidacin gida ta faka motar ta fito tai knocking, a zatonta mai gadin zai bude mata gidan ne daga ciki, sai ta hangosa tafe da gudunsa ya baro wata runfar da suke hutawa.
“Sannu da zuwa Hajiya�
Ya fada yana daga mata hannu, wata uwar harara ta watsa masa mutumen da ya ci ace ta kira shi da Baba ko Malam sai ta kira shi da ainahin sunansa.
“Ali... Gadi na dauke ka ko kuma dan kaje wata rumfar kana shan inuwa?�
“Gadi kika dauke ni Hajiya�
“To ya zaka bar min gida ka koma can wata inuwar kana hutawa?�
“Na ga gidan ba kowa ne Hajiya, kuma duk wanda ya zo daga inda nake zaune ina hangoshi�
“Ai na san gidan ba kowa na dauke ka aiki, idan ka sake bar min gida ka koma gurin wata inuwar ka zauna a bakin aikinka�
Tana fadan kai ta kai makulli a jikin gate din ta murda ta bude da kanta.
“Allah ya baki hakuri Hajiya, Allah ya baki hakuri Allah ya wadata kowa�
Bata kula shi ba ta shiga cikin gidan hadiman na biye da ita, madaidacin gidane mai wadace da shuke shuken fulawa sai kuma tiles a ko wane lungu da sako na gidan idan ka cire tsakar gidan da akai masa ado da interlock. Kofar gaba da bude ta wuce cikin matsakaicin falon su kuma suna biye da ita kamar bawa da ubangidansa.
Kallo daya zaka yi wa falon ka san sabon gida ne da ba a taba zauna shi, sai dai komai akwai na more rayuwa kama daga cushion har plasma, daman ta dade da gyara gidan da zimmar dawowa sai Iya ta hana tun a wacan lokacin tana nuna mata be dace dan ta yi arziki ta yi gidan kanta ta bar masarautar ba, hakan kamar butulci ne wa Hajiya.
“Ta mun dawo tun a wacan lokacin a yanzu duk haka bata faru ba�
Ta furta cike da jin zafin abun da akai mata, Hadiman dai sai kallonta suke domin babu wanda ya san wani abu a cikinsu.
“Akwai mopper da tsintsiya a side din can, wata tai shara wata tai mopping, ruwa yana ta can baya bohore ne kunnawa kai zaku yi ku debi ruwa, idan kuna neman wani sai ku tambayi mai gadin nan, zan koma gida yanzu after isha zan dawo na dauke ku, har two bedroom din nan a gyara ga kitchen can shi ma a gyara komai ayi matsa tsab�
Duk suka hada baki gurin amsawa da
“To Hajiya an gama�
Ta juya rai ajagule ta bar falon, tsakanin abun da Ammy tai mata da kuma mutuwar Auwal sai ta rasa wanne ya fi yi mata zafi. Cikin Masarautar ta koma ta sake saka wasu Hadimai su hada mata kayanta a guri daya, wato tufafi da kuma kayan aiknta sai yan abubuwan da take amfani da su na yau da kullum. Sai da suka gama hada mata komai sannan ta saka suka kwaso kayan suka kai gurin katuwar motar bus dake gidan, da kanta tai ma direban magana cewar tana son ya saka kayan aciki da ma sauran da za a kawo, sannn ta nufi dakin Iya da Hadiman.
“Ku hada komai ba guri daya kamar yadda kuka min�
“To Hajiya�
Tana fada suna fara aikin, da kanta nufi wardrobe din Iya ta bude ta fara fiddo kayan ciki, tana kai hannunta saman wani wata atamfa sai ta ji abu a ciki kamar kololon wani abu, dayan hannun ta kai ta dauko atamfar da aka nade tukunya a ciki ta bude. Wani irin faduwa gabanta yai a lokacin da Idanuwanta su kai arba da karamar tukunyar kasa an rufe bakinta da jan kyalle, juyawa tai ta kalli Hadiman dake ta aikin hada kayan Iya, ganin hankalinsu ba a kanta yake ba yasa ta maida tukunyar a cikin zanen ta aje a inda take ta maida wardrobe din ta rufe, juyowa tai zuciyarta cike da tambayoyi kalakala, sai kuma ta ji tana bukatar ganin abun da ke cikin tukunyar, tana kokarin juyawa Iya ta shigo dakin hankali tashe.
“Waye da wannan aikin? Ina can gurin dawakai jikina ya fada min an taba kayana�
“Hajiya ce ta saka mu hada kayanki�
Sun nuna mata Zainab, sai a lokacin ne ma ta san da Zainab na cikin dakin domin hankalinta gaba daya yana kan kayan tsafinta.
“Zainabu lafiya?�
“Iya ba mun gama magana ba? Ina son a hada komai ne a akwashe, ba dan yamma ta yi ba ma da yau zamu koma, amman gobe inshallah zaman mu ya kare a gidan nan�
“Hana Abule, ai ba a fushi da matan sarki da Sarauta... Nan da dan lokaci zata fuce komai ya koma daidai, ni kam zamana a gidan nan yana min dadi�
“Wallahi na rantse da Allah ba zamu zauna a gidan nan ba, kin ji na rantse k Iya? Dan Allah ki bar su su yi aikinsu, idan sun gama za su fitar da kayan gurin mota�
Iya ta dafe goshinta tana jin kamar ta fasa ihu, domin ko kadan bata son barin gidan, da ta san Zainab zata zabi barin gidan ne da bata fada mata abunda ya faru ba, domin ba haka aka so ba kanen miji ya fi miji kyau, sai dai babu yadda ta iya dole ta amince tun da Zainab din har ta yi rantsuwa.
“Su kwashe komai, amman kar su taba min wardrobe, da karkashin gadon can ni zan hada komai nawa�
“Ba tufafinki bane a wardrobe?�
Zainab ta tambaya tana kallon Wardrobe din, irin wardrobe nan ce ta tsofi da ake zuba taikace da kuma tufafi a ciki.
“Eh amman dai bana son kowa ya taba min kaya, ni zan hada abuna�
Kallonta kawai Zainab tai for the time zuciyarta ta raya mata kamar akwai wani abu duk da bata san ko minene ba.
“To ki hada komai na ki, mota tana jira Mibahu zai saka komai a bus ya bi bayana ya sauke mana a can�
“Sai sun gama aikinsu sun fita tukuna, sai na samu natsuwar hada kayana�
Zainab dai bata sake ce mata komai ba ta fice daga dakin ta koma dakinta. A daren ranar babu abun da ya kwana a gidan na Iya ko a Zainab, tas ta saka aka kwashe komai aka saka a bus din sannan ta shiga motar ya bi bayanta, be sauke kayan a ko'ina ba sai gidanta, da taimakon hadiman data bari su gyara mata gidan aka shigar da kayan ciki, sannan ta kira Baba Ali ta bashi kudi nepa tana nanata masa.
“Kaje gobe ka kai kudin nan fa, da yamma zan dawo gidan nan ina son kamin na dawo n tarar sun zo sun maida wutar nan�
“To Hajiya, safe zan tafi ma kai musu kudin in Allah ya yarda�
“Ku kuma idan kun tashi ku zo ku shiga mota na maida ku�
Shine kawai abun da ta fada babu sannu balle na gode, jiki na rawa suka shiga motar gudun laifi, domin sun san halinta ba tun yau ba.
Sai ta maida su Masarautar sannan ya ciro kudi tai musu ihisani daidai gwargwado, suka karba suna godiya da sanya albarka.
A cikin daren babu yadda Iya bata yi ba akan na son ta canja ra'ayin Zainab na barin gidan amman ta tsya kai da fata akan ita a zata iya cigaba da zama a gidan ba, bayan ta labartawa Iya abun da Jekadiya ta fada mata ta kara da.
“Yanzu aka fara haka kenan? Nan gaba me kike tunani? Ba wai alaka zamu yanke gaba daya ba, no tun da bata son muna kusantarta kara mu yi nisa da ita kowa ya huta�
“Ke yanzu ba zaki yi tunanin yin abun da zai janyo hankalin Shattima ba? Sai neman barin Masarautar da tai miki riga da wando? Haba dai?�
“Iya sau nawa zan fada miki babu komai a raina akan Shattima? Dan Allah karki sake min maganarsa? Kuma idan baki son zuwa ni ba zan miki dole ba amman ni kam ba zan zauna ba�
Iya ta rafka uban tagumi tana ta tunani a ranta, sai yamutsa abincin dake gabanta take. Zainab ta kalleta tana murza zaren da Wasim ya daura mata a hannunta na dama.
“Iya akwai tambayar da nake son yi miki�
“Ina jinki?�
“Kin fada min cewar, ku bayi ne da aka kamo daga Masarauta borno bayan an ci taku masarautar da yaki, aka dawo da ku wannan masarautar tun kaka da kakanni har kika kawo yanzu�
“Wannan haka yake tabbas�
Iya ta amsa mata tana tsame hannunta daga abincin da yake gabanta.