Sashe 153
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan duk wanda yake shakiki a masarautar kuma yake da alaka da Hajiya Babba ko Ammy da Mai Martaba ya jin abun da Hajiya Babba ta aikata, an fi jin nata sama da na Iya, domin ita take labarwa mutane abun da ta aikata da kanta, ga bakinta a juye gefe daya abun har ya fara tana kafarta da hannunta domin bata iya amfani da bangarenta na dama hagun ma sai ta dade tana tunani kamin ta iya mika hannu ta karbi abu ko ta rike, and when ever tana cin wani abu a bakinta ko da abinci ne sai ya zuba ta gafen bakinta ta zama kamar wata musaka, duk kalar juyin duniyar nan da akai mata bata gane Kausar ba, yar autarta ta manta da shafin rayuwar Kausar a cikin tata rayuwar, sai dai tai ta kallonta amman bata san wacece ita ba, gashi idan yanzu za ka fada mata abu anjima kadan ta manta sai an sake fada mata, amman bata mantawa da fadawa kowa labarin abun da ta aikata. Kusan asibiti uku Sirleem na canja mata yana ganin kamar za ta samu lafiya amman shiru. Hakan yasa danginta suka dauke ta aka maida cikin familynsu da niyar za a rika yi mata na hausa, hakan kuma be saka Sirleem ya saduda ba sai ya fara planing din fitar da ita waje. Hakan ya saka aka daga ranar da za a bikin mika masa ragamar kamfaninsa da kuma kananan kamfanonan da suke karkashinsa har zuwa karshen sabon watan saboda halin da yake ciki na tashin hankalin mahaifiyarsa da kuma kanwarsa Jurry, ciwon kai ya sakata gaba duk ta bi ta rame ko abu ta tauna a bakinta sai ta ji kan kamar zai rabe biyu, ruwa ne kawai zata sha ta samu salama amman bayansu duk abun da ta ci sai ta ji kamar zata mutu tsabar ciwon kai, duk asibitin da aka kaita cewa suke ba su ga komai ba, wasu kuma su ce tana shaye shaye ne ko ta taba yi shine abun ya dawo mata yana son taba mata kwakwalwa, alhalin bata taba shaye shaye ba, sai dai mutanen da suka ji abunda Hajiya Babba take fada ya san tare suka shirya sherin suna gane cewar hakkin mahaifinta ne da kuma abubuwan da suka kulla ne ya dawo kansu, daman can idan kai sheri abun ya dawo maka zai maka illa fiye da wanda akai wa sherin, musamman abun da ya shafi aljanu.
Two days after an maida Hajiya Babba gurin Familynta da suke nan Yola Karima da Kausar suka koma can domin kula da mahaifiyarsu yadda ya dace kasancewar bata da wanda ya fisu a yanzu domin mostly wadanda suke uwa daya uba daya duk sun rasu, sai dangin yaya da kane ko kuma yayansu, and when ever abu ya same mutun mai nauyi irin wannan ba kowa zai Iya jinyarka ba sai na ka, su kansu zama gidan ba zai musu dadi ba saboda abun da Hajiya Babba ta aikata duk da kasancewar babu mai tsangwamarsu sai dai su suna tsarguwa a cikin gidan sun saka sakewa, musamman Kausar da take ganin gidan ya mata empty saboda babu Hajiya Babba a ciki.
 Sati daya da maida Hajiya Babba Family house aka sallamo Jurry daga asibiti ba dan ta ji sauki ba domin babu abun da ya hausa, daman can babu jikin balle yanzu da ciwo yake ta mata dariya, sai ta koma kamar wata ce mai cutar kanjamau, daga asibitin kai tsaye aka wuce da ita family house na su, a ranar ne Sirleem ya shigo masarautar domin rabonsa da masarautar tun a lokacin da aka kai Hajiya Babba asibiti, bamgaren Ammy yai parking motarsa ya fito a matse ya nufi kofar da zata sada shi da cikin falonta, kamar wani bako haka ya shiga bangarenta, a da idan ya shiga kai tsaye yake wucewa dakinta saboda yana daukar kansa kamar dan gidan saboda Ammy bata tana nuna masa banbanci ba ko kadan, sai dai a yau sai ya samu kansa da kunyar shiga dakin nata, ba dan komai ba sai dan abun da mahaifiyarsu ta aikata, kusan Kausar da Karima da suke cikin hankalinsu ma duk suna cikin damuwa balle kuma da yake yayansu, a falo ya zauna har sai da Jekadiya tai masa sannan ya shiga dakin da sallama. Ammy dake zaune rike da cup ta amsa mata tare da aje cup din kasa.
“Sirleem ya ka zo mana da bakon abu haka? Daman can ka saba idan zaka shigo inda na ke sai an maka iso ne?�
Ammy ta fada da muryar da ke karantarda mai saurarenta wato Sirleem cewar ranta a bace da abun da yai. Kasa dago kai ya kalleta kana kallonsa kasan yana cikin matsala da damuwa kala kala.
“Agafarce ni Ammy�
“Na maka uzuri na yau kadai amman karka sake min haka, akwai abinci a dinning�
Ammy ta fadi hakan ba da dan ta san yana jin yunwa ba ko akasin haka sai dan sanin cewa Hajiya bata masarautar a yanzu, bayan kuma ta san most zamansa a masarautar ne tare da mahaifiyarsa kusan cikin masarautar yake gudanar da rayuwarsa gaba daya.
“No na gode Ammy, daman magana na zo mu yi, kuma na roki wata alfarma a gurinki�
Sirleem ya fada murya can kasan makoshi, har lokacin yana jin kunyar ya dago idonsa ya kalli Ammy. Ammy kuma sai ta gyara zamanta tana fuskantarsa domin alamunsa sun nuna mata maganar da yake son mata mai muhimmanci ce.
“Ina saurarenka�
Ajiyar zuciya ya sauke a hankali sannan ya dan dago kadan yana matsar hannunsa na hagu a cikin na dama tare da hade yawun bakinsa.
“Ammy... Na san kin ji komai kuma kij san komai a yanzu, kuma na san abun da Hajiya da Jurry su ka aikata ba abu ne mai kyau ba, kuma na san irin zafin da kike ji, amman hakan ba zai hana ni roka musu gafararki ba, dan Allah Ammy ki yafewa Hajiya abun da tai miki, kuma ina rokon ki ki roki Mai Martaba shi ma ya yafe mata, ita da juri, ba dan komai ba sai dan su samu sassauci a nan duniya kuma su tashi kiyama ba tare da hakkinku ba, Wallahi har ga Allah Hajiya ko wani be taba labarta mana wani abu ba ni da Kausar da Karima, na mu san komai ba kuma ina fatar laifin Hajiya ba zai yafe su ba...â€Â?
Yana cikin maganar idon Ammy ya cika da hawaye.
“Madallah da da kamar kai Sirleem, hakika Allah yayi yana fitar da mai kyau daga marar kyau, kuma yana fitar da rayeyye daga matacce, hakika Hajiya ta yi sa'ar samun da kamar kai, Allah ya maka albarka�
Ta yi shiru tare da sauke ajiyar zuciya sannan ta cigaba.
“Ko kadan ban taba rikon Hajiya da wani abu a raina ba, duk da an san kishi gaskiya ne, amman a tunanina yadda muka girma a haka muna gina rayuwa da yaya komai ya wuce, sai dai ka san zuciyar dan'adam kowa da irin tasa kuma, hakika abun ya ba ni mamaki kuma ya tsorata ni, kuma zan yafewa Hajiya saboda saboda kai kadai Sirleem, ina son ka shaida Allah ma ya shaida na yafewa Hajiya abun da tai min na boye da na bayyane, ina kuma fatar saboda wannan abun da na yi Allah ma ya yafe min, kuma ina tabbatar maka cewar inshallahu Mai Martaba ma zai yafe musu, daman shi sarki ai baban kowa ne, koda baka da alaka da shi ka samu matsala a wani gurin ya sakan kira yayi sasanci balle kuma abun a gidansa? Na tabbatar zai yafe masu�
Sirleem ya saka hannunsa ya taba idonsa dake cike da kwalla.
“Na gode sosai Ammy Allah ya saka da alheri, kuma ina son ki roka min izininsa ina son na fitar da ita waje saboda nema mata lafiya�
“Aa wannan kam hakkin Mai Martaba ne, nema mata lafiya cin ta da shan ta duk abubuwa da suka rataya a wuyansa saboda shi yake aurenta, hakki ne da Allah ya dora masa, kuma na san zai fitar da ita Inshallahu, duk abun da Mai Martaba zai yi a yanzu, yana cikin fushi ne da bacin rai dole mu masa uzuri, amman ina tabbatar maka idan ya sauko komai zai wuce�
Sirleem ya kalleta da duba na girmamawa da ganin kima.
“Na gode sosai Ammy, hakika da ko wace kishiyar uwa za ta zama kamar ke, da yayan kishiya da yawa ba su yi maraici ba�
Ammy ya yi murmushi irin na su na manya.
“Sirleem kenan, kai ma ai da ce yayan kishiya za su zama kamar kai da ko wace kishiyar uwa ba tai bakinciki ba, baka taba ba nuna min banbanci tsakanina da Hajiya ba, Allah ya maka albarka�
“Amin na gode, ni zan tafi a tashi lafiya�
Ya fada sannan ya mike tsaye da zimmar lafiyar sai Ammy ta kira shi.
“Sirleem�
“Na'am�
Ya amsa tare da juyowa ya, sai ta nuna masa gurin zama, komawa yai ya zauna.
“Kar abun ya faru ya saka ka ji wani iri! Har yau har gobe har a bada mi mahaifiyarka ce, kuma Mai Martaba mahaifinka ne, bana son na ga wani canji ko rashin sakewa, kuma kar wannan abun ya saka wata matsala ko rashin jituwa ya shiga tsakaninka da Nana! Ka ji ko?�
Ya dan dago kadan
“Ammy, maganar gaskiya ni a yanzu ba ni da ra'ayin auren Nana, daman can ra'ayin na Hajiya ne ba nawa ba, kuma a halin da ake ciki a yanzu ina da aure...�
Ammy ta masa wani kallo na ban mamaki tana gyara zamanta.
“Na yi aure few days ago ba tare da kowa ya sani ba, kuma na yi hakan ne saboda na ceto rayuwar yarinyar da na aura duk da na san Hajiya ba ta son ta...�
“Ban gane wannan maganar taka ba Sirleem ka yi aure kamar yaya? Kai kake ka haifi kanka balle kai aure ba tare da sanin mu ba? Hajiya ma bata sani ba kenan balle dangin mahaifinki wane irin aure ne wannan?�