Sashe 126
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cewar Ataa tana dariya, shi kuma sai yai murmushi ya zagaya side dinsa. Ataa ta leki fuskar Fadime.
“Ta so mu je�
Fadime ta dago tana kallon Ataa kamar tana ganinta.
“Su waye ku?�
“Ni sunana Aisha amman ana kirana Ataa, mijina kuma sunansa Aliyu, cutar ki zamu yi ba taimakonki zamu yi�
Yunkurawa tai ta mike tsaye sai Ataa ta kama hannunta suka nufi gurin motar, sai da tai addu'a sannan ta saka ta a motar ta rufe, ta bude front seat ta shiga ta zauna.
“Ka wo Haidar din�
“Kyale shi bachi yake�
Ya fara tuki da hannu daya yana fadin.
“Za mu fara zuwa police station�
“Why? Ni fa ka san na tsani police, saboda Doc Asim mutanen nan suka rufe ni a cell kwana na biyu a ciki, bayan kuma ni ke da gaskiya, sanadin haka na rasa Lukman the one and only brother da nake da shi�
“Miyasa kike ta kokarin sai kin tuna min da abubuwan da suka faru a baya ne Ataa? Kin san zafin da nake ji? Yanzu ai komai ya wuce ya kamata ki manta�
Ta furta cikin muryar da ke nuna ransa ya bace, kallonta ta kwantar da kanta jikinsa.
“Im sorry�
He kiss her front head sannan ya cigaba da tukin. Lokaci zuwa lokaci take juyawa ta kalli Fadime da ke bayan motar duk da bata ganinta sosai saboda duhun motar sai dai ta gane kuka take saboda yadda take ja majina.
Fadime dai sai hawaye take tana ta sauraren tafiyar motar da take jin kamar ta taba jin irinsa amman ta kasa tunawa idan tai kokarin zurfafa tunaninta sai ta ji kamar an mata yaki a cikin kai.
___________
Ba mu da nepa jiya shiyasa ban samu na yi typing ba. Sai yau da safe aka kawo I'm sorry.
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:59 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
Ta yi shirin bachi cikin kayan bachinta ba dan tana da tabbacin bachin zai dauke ta ba, sai dan ya zame mata al'ada saka kayan bachi a kowa ne dare. Kwance take a dakinta hannunta rike da waya tana ta kallon sakwannin dake shigowa ta kasa amsa ko daya kuma ta kasa kashe datar gaba daya duniyar wani irin take mata, tun daga lokacin da abubuwan da suka faru suka faru ta saka komawa daidai kamar da. Har kusan 10:30pm bachi be dauke ta ba, sai da ta gaji da rikon wayar ta kashe data ta aje tana kokarin sauka ta leka bandakinta ta ji karar bude gate, hakan yasa ta nufar windows dakinta ta bude lalulen ta leka waje, sai ta hango mota ta shigo cikin gidan, kamin tai tunanin komai Jekadiya ta bude ta fito tare da dogarai. Barin jikin window tai ta bude kofar dakin ta fito falo kamin ta karasa gurin kofar ta bude har gabanta ya soma faduwa, domin ta san ba lafiya ba, ganin Jekadiya a irin wannan lokacin cikin gidanta. Jekafiya na kai hannu ta kwankwasa Zainab ta bude kofar.
“Lafiya?�
“Ba lafiya ba, Shattima ne ya turo mu bincika wata yarinyar Fateema makauniya�
“A nan?
Ta tambaya da mamaki, Jekadiya bata sake ce mata komai ba ta kunno kai cikin falon, mutanen da take tare da su ma suka shigo kowa ya hau aikinsa, har karkashin kujerun falon sai da Jekadiya ta leka duk da tana da tabbacin ba za ta iya boya a gurin ba. Zainan dai na tsaye tana kallonta da mamaki da kuma tunanin inda Fadime ta tafi, wata kila ta sake bin wani ko kuma ta fito gurin karanbaninta wani yayi gaba da ita. Iya ma fitowa tai bakin kofar dakinta ta tsaya tana kallon ikon Allah ba dan ta ji Fadime ake nema ba da tace bincike aka zo mata, ita kanta mamakin yadda akai Fadime ta bata take. Sai da suka bincike dan madaidacin gidan kaf har da harabar ba su ga wani alama na an boye mutum ba. Sai da za su tafi sannan Zainab ta biyo bayan Jekadiya tana fadin.
“Jekadiya ki fadawa Shattima idan an ga yarinyar, Wasim ya ce kar a kuskura a taba idonta, kuma yace akwai masu kokarin cutar da ita, komai zai same ta kar a taba ta ko a ce za a mata magani�
Jekadiya ta juyo tana kallonta kamin ta gyada kai ta dan saci kallon Iya dake tsaye bakin kofa sannan ta juya ta cigaba da tafiyarta har ta isa gurin motar ta bude ta shiga, hankali be kwanta ba sai da ta ga sun bar gidan, har ga Allah da ba umarnin Shattima ba ne babu abun da zai saka ta zuwa gidan mayya har tai mata bincike bayan kuma ita Ammy ta saka tai mata turaren nan ko dan shi kadai ya isa ya saka ta kame mata kurwa, hakan yasa tun da suka kamo hanya take ta addu'a.
Bayan sun wuce Zainab ta dawo cikin falon tana ta mamakin batan Fadime? Daman abun da Wasim yake nufi kenan da cewar za a cutar da ita? Ko kuma dai wannan batan nata ne na kanta daga baya cutarwa zata zo? Ko kuma wani abun ne dabam? Tana ta kokarin kawar da abun da zuciyarta take son raya mata akan mahaifiyarta na ganin kamar tana da hannun a batan Fadime idan ma ta bata din da gaske. Dakinta ta nufa tana kara nitsawa cikin tunanin, ko dai Wasim ne ya dauke ta? Ko kuma Iya ce tai wani abu?
“Ko dai minene ita ta sani can, ai ita ta jawa kanta�
Ta furta tana zaunawa saman gadonta, mamaki da tunanin da ya bijiro mata ya saka ta manta da zancen fitsarin da take ji, babu abun da ta hango a abun da akai musu sai cin zarafi da zubar da mutunci wanda take ganin Iya ce ta haifar da komai, domin da ada ne ko wani ne ya ce zai yi musu haka hanawa zai yi saboda yana ganin kimarta da kuma ta Iya sosai, amman a yanzu Iya ta barar musu da komai.
Ba ta yi waya daya da kwantawa ba ta sake jin an bude gate din, saurin tashi tai ta leka window sai ta sake hango motar dazun, daman ta san indai ba daga Masarauta ba ne babu yadda za ayi mai gadinta ya bude gate a irin wannan lokacin. Kamar dazun haka ta sake fitowa ta bude kofar falon da kanta sai dai wannan karon tsoro ya cika mata zuciya, sama da dazun da mamaki ne kawai da tunanin dalilin zuwan.
“Shattima yace mu ta ho da ke?�
“Ni..?�
Ta nuna kanta.
“Akwai wanda take tsaye a gaba ne bayan ke?�
Jekadiya ta amsa mata ta sigar da ba ta yi zato ba, daman can basa jutuwa ita da jekafiya saboda tana da dagawa da ji da kai wanda 80% din mutanen gidan suka tsaneta da shi musamman wadanda suka san asalinta. Bata ce komai ba ta juya ta koma ciki, Wardrobe dinta ta bude ta dauko after dress dinta ta dora kan rigar bachi, bata damu da saka mayafi ba daman can rufe jiki ba al'adarta ba ce, tana daf da isa kofar falon gurin da Jekadiya take tsaye Iya ta bude dakinta ta fito.
“Lafiya ina zaki je?�
Jeakdiya ta fara karanto addu'a tana dan kawar da kai wai dan kar ta ga kurwarta.
“Shattima ne yake nema�
Zainab ta amsa mata kamar bata son magana, ba dan tana a halin da bata isa tai fada da kowa ba da sai ta fadawa Jekadiya maganar da har ta mutu ba zata manta da ita ba. Wannan karon Jekadiya ta riga fita sannan Zainab ta biyo baya, mota daya suka shiga, zuciyar Jekadiya na raya mata wata kila ita ma Zainab din tana yi, take ta cigaba da addu'a babu kakkautawa. Har suka isa masarauta ba ta kalli gefen da Zainab take zaune ba kuma ba ta fasa addu'a ba.
SHATTIMA POV.
“Amman ka aika gurin mahaifinta a sanar masa halin da ake ciki ba sai gobe ba yana tunanin tafiya da ita�
Ya mike tsaye.
“Da kaina ya kamata na yi magana da shi...�
Ammy ta kalleshi da mamaki.
“Da kanka...?�
“Yes Ammy ba ki san yadda na ke jin yarinyar nan ba�
Ya fada kamar ya manta cewar a gaban Ammy yake, a karo na biyu ta sake masa irin kallon dazun, sai ta dauke kai yana jin kamar be fadi daidai ba.
“Ammy ba ki irin sadaukarwar da tai mana ba? Ko tantama bana yi saboda mu ta bata idan ma ta bata din da gaske�