Sashe 137
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:59 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Khadeeja Candy*
Da farko ya tsorata sosai zuciyarsa ta raya masa aljanunta ne suka taso, a hankali ya kara karanta mata ayatul kursiyo yana tofa mata a kai a hankali, sai ta zabura ta mike tsaye tana ta kalle kalle baki har kunne can kuma sai ta rufe idon tana dariya.
“Yasmin?�
Ya kira sunanta a hankalin bayan ya mike tsaye, sai ta bude idon ta juya bayanta ta ga wanda ake kira da Yasmin din, ganin babu komai a bayanta sai gina yasa ta juyo kalletashi, sai ya sake kiranta.
“Yasmin�
A nan ma juyawa tai kamar dazun ta duba bata ga kowa ba, sai ta juyo tana ta taba jikinta da fuskarta, A tunaninta ko ta canja kamanin ne.
“A ina nake?�
Ta daga kai tana karewa dakin kallo, a nan ta fahimci asibiti take.
“Taba min idon akai? Ai dai Wasim yace kar a taba idon, yace idan aka taba ba zai bude ba har a bada na shiga uku�
Ta fara kirkira kuka, a tunaninta aiki akai mata idon ya bude, shi dai Muhseen kallonta kawai yake ba dan ya fahimci yarenta ba, ba wai hausar ce baya ji ba, no the way da take maganar ne be gane komai ba.
“Waye kai? Waya kawo ni asibiti?�
Ta tambaya tana jin kamar ta dade tana bachi. Ya nuna mata kujera.
“Zauna�
Sai ta zauna tana murzar idon dake mata kaikayi, kuma tana jin kamar haske ya mata tawa.
“Ya sunanki?�
“Fadime a kauye, a birni Fateema�
Dan mamaki ne ya kama shi sai ya gane da gaske a hayyacinta take, amman abun mamakin dawowar tunaninta da idanuwanta a lokaci daya kuma a take kamar abun aljanu.
“Ina ne garinku?�
Ta yi shiru tana kallonsa, sai kokarin tuna abun da ya faru take.
“Laaa na tuna daga na gama cin abincin zan wanke hannuna sai na gan ni a nan me ya faru to? Waye kai? Ina Shattima da Bappa?�
Ya daga kafadunsa yana mata kallon ban fahimce ki ba.
“Daga wani kike?�
“Katsina, a katsina a kaita, a kaita a garin, kaita a bandalo, amman wani sarauyina Wasim wadan yake a garin Garuk ya kawo ni a garin Yola gurin wata mayya yace ta ga ajiya nan na kawo miki idan kin ga dama ki cinye idan kin ga dama ki aje....�
Shi dai kallonta kawai yake ba dan ya fahimce wani abun ba, sai ta sake komawa can baya ta dauko asalin yadda komai ya faru ta fada masa har zuwan su Bappa da tafiyar da za su yi a gobe.
“So Shattima na Yola kike magana kenan? And Iya mahaifiyar Hajiya Karama kenan?�
“Aa ba Hajiya Babba ba, ita wacan Zainab ne sunanta ai�
“Eh haka ake kiranta�
“Kuma na je zan wanke hannu sai kawai na gan ni a nan, amman dai wani abun kuka min nai bachi ko?�
“Aa wani brother na ne ya tsince ki a titi yana tare da matarsa, Aliyu da Ataa�
“Minene Ataa? Tsuntsu ne?�
Ta tambaya a bakin gaskiyarta domin ita bata fahimce mutun ne Ataa ba. Muhseen be san lokacin da dariya ta zo masa ba.
“Matarsa ce, sunanta Aisha Ataa i think sunan buzaye ne�
“Okay to yanzu kenan ba waya kawo ni asibitin?�
“Ni ne�
“To ina Shattima?�
“Nan ba Yola ba ne, kina Abuja ne, and you got lucky Shattima is my cousin�
“Abuja kuma? Na shiga uku? Waya kawo ni Abuja kuma? Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un�
Ta dafe kanta.
“To ko Wasim din ne ya sake kawo ni? Ina ne Abuja ma?�
Kamin Muhseen ya ce mata komai wayarsa tai ringing, sai ya nufi wayar dake saman tebur ya dauka, at first ya dauka Mama Fulani zata tambaye shi ya jikin yarinyar sai dai yana picking sai ya ji wani mummunnan labari.
“Muhseen yanzu aka kira ni, wai Maijidda ta rasu�
“Wace Maijidda?�
“Yar wajen Waziri Diyar Hajiya Talatu�
“Innalillahi Wa'inna ilaihirraji'un, yaushe?�
“Yau, ni ma yanzu Ammy ta kira ni sai kuka take�
“Allah ya mata rahama, yaushe za ki je?�
“Gobe tun da safe Inshallah�
“Allah ya kai mu, ni ma gani nan zuwa yanzu�
Ya sauke wayar cikin rashin jindadi daman can sanarwa mutuwa ba ta yi ma mai hankali dadi.
“Dan Allah ka kira Shattima ka fada masa ya fadawa Bappa ina nan su zo su tafi da ni�
“Rasuwa akai musu ba zan iya kiransa a yanzu ba�
“Waya rasu? Allah yasa ba Iya ba ce ta sake cinye wani�
Muhseen ya mata kallon tsaf ita ko ta sako masa ido tana son jin amsarsa idonta kamar za su yi magana.
‘It can be possible, kai no... Be kamata ya yarda da zancen yarinyar nan ba, daga ganin yadda take da surutun nan za ta yi karya�
Ya fada a ransa.
“Dan kawai kin ji labari haka sai ki ce Iya mayya ce kin san shekarunta a idan nan?�
“Ko ma dai wacece Wallahi mayya ce, kuma ka tambayi Shattima idan baka yarda da ni ba shi ya yarda da ni�
Be ce komai ba ya zauna yana ta kallonta wata zuciyar na raya masa duk yadda akai aljanu ne suke dawainiya da ita ko kuma ma aljanar ce maybe. Baya son kiran Shattima a irin wannan lokacin amman ya zame masa dole ba dan ya labarta masa komai ba sai dan ya tambaye shi. Few seconds wayar tai tana ringing ya daga ba tare da yace komai ba, domin har ga Allah yana cikin damuwar da idan ma ya dauki wayar be san abun da zai fada ba.
“Shattima�
“Muhseen�
Ya kira shi yana shafa fuskarsa cike da damuwa.
“I know mun rasa Maijidda be dace na zo da new thing ba yanzu, amman tambayarka kawai zan yi�
Shattima yayi shiru be ce komai ba, wanda hakan ke karantar da Muhseen cewar ya ba shi izinin magana kenan.
“Wata yarinya muka tsinta day before yesterday, tace sunanta Fateema kuma ta... �
Muhseen be gama ba Shattima ya mike tsaye da sauri rike da wayar.
“A ina kuka ganta? Tana kusa da kai? Bata wayar�
Shattima ya fada har kalaman na hade masa, Muhseen ya saka wayar a speaker ya mikawa Fadime, sai ta ta so ta amsa ta kai a kunnenta.
“Hello Assalamu Alaikum�
Shattima ya lumshe ido tare da saka hannunsa yana taba hancinsa.
“Shattima Fadime ce...�
A hankali ya hade yawun bakinsa sannan ya ce.
“Fateema ina kika je?�
“Ni ma ban sani ba, shi wannan mutumen...�
“Muhseen�
Muhseen ya katseta tare da fadar sunansa.
“Muhseen ya ce wai ina nan Abuja kai ka kawo ni?�
“Ba ni na kawo ki ba�
“Amman ai yace shi dan'uwanka ne�
“Ba ni a kawo ki ba, nemanki kawai mu kai mu ka rasa but Alhamdulillah�
“Kuma idona ya bude ina ganin komai har wannan mutumen da ke tsaye gabana ina ganinsa�
“Da gaske?�
“Wallahi kuwa amman a asibiti muke, ban sani ba ko ya taba min idon ne, kuma Wasim yace idan aka taba min ido a zai bude ba�
“Hey... Karki sake maganar wani Wasim ko Hajiya Karama ko Iya, mutanen nan ina tunanin suna da hannu a abun da yake samunki, and now babanki yayi fushi ya tafi, sai kuma aka tsince ki Abuja? Wannan wane irin abu ne?�
“Bappa ya tafi?�
Ta tambaya tana shirin fashewa da kuka.
“Zan kira anjima�
Ya katse kiran wanda hakan yayi daidai da saukowa hawaye a idon Fadime. Muhseen ya karbi wayarsa yana kara yarda cewar ta san Shattiman da kuma labarin da ta ba shi na Iya da Zainab.
Fashewa tai da kuka marar sauti tana ta sharar hawaye, shi dai be ce mata komai ba ya fita ya barta a office din.
Sai da ya gama abun da zai yi sannan ya dawo ya dauki abun da zai dauka ya ce mata ta ta so su tafi.
Sai da ya ga tana bin hanya daidai sannan ya mara tabbatar da tana gani, ko a gurin motarsa ma ita da kanta ta bude ta shiga ta zauna, sai dai bata daina hawayen ba har ya fara tuki.
“Ki daina kuka idan aka maida ke gurin Shattima sai ya saka a kaiki gurin mahaifinki ai�
“To�
Ta share hawayenta, tana bin titin da kallo.
“A ina kuka tsince ni a kasa?�
Sama sama ya labarta mata abun da Aliyu ya fada masa, suna isa gidan Mama Fulani ta fara bude ido tana kallon katon gidan.
“Nan ne gidan ka?�
“Gidan Mamata�