Sashe 87
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Amman miyasa a lokacin da naje garin matsafan nan Garuk suka bani nama na ci be min komai ba har suke furta cewa ni jininsu ce?�
Take gumi ya karyowa Iya, gabanta ya shiga faduwa.
“Zainab? Kina tunanin ni mahaifiyarki zan miki karya? Wayewa ta saka kin fara min kallo makaryaciya?�
“Ba haka bane Iya, kawai ina mamaki ne,domin yarinyar da muka je tare da ita ta ci kuma abun yayi effecting dinta, a can ma na bar ta�
“To ki daina mamaki, domin tun kina ciki mahaifinki ya bani wani magani n sha, daga ni har ke babu abun da zai iya futar da mu na ci ko na sha, kamar ya san hakan zai faru�
Zainab ya dauke kai daga barin kallon Iya ba dan ta gamsu ba.
“Kuma shi Wasim din a lokacin daya rika hannu sai yace min ke jinin Iya ce, na yi mamakin yadda akai ya san haka, ko da yake ance suna da tsafi wata kila shiyasa ya san haka, har yana fadawa yarinyar cewa a masarauta nake zaune kuma ba tare da na fada masa ba�
“Wasim.... �
Iya ta ambata da karfi, numfashinta na sarkewa. Kamar wacce ta tuna wani abu sai tai saurin cewa.
“Wane irin sunana ne wannan?�
Zainab ta tabe baki.
“Haka dai ake kiranshi, saurayi ne kyakkyawa, da a nan ne sai kin ga yadda yan mata za su yi rushing dinsa, gashi yana da ji da kai kamar ba dan garin ba�
Ta karasa tana dan murmushi, kamin ta maida dubanta gurin zaren daya daura mata, haka nan ta samu kanta da kasa tsinke zaren ta jefar duk kuwa da kasancewar ta san ba abu ne mai tsada ba, kuma ba kasafai take saka abu a hannunta ba bayan agogo.
HAJIYA BABBA POV.
Tun a daren ranar data kudirta ta fadawa Mai Martaba cewa mun babbar yayarta wanda ita kadai ta rage mata a raye, sai yai mata izinin tafiya tare da tambayar a mota zata tafi ko jirgi, saurin katse masa hanzari tai da cewar jirgi zata bi kuma Jurry ce zata siya mata ticket din domin a tare za su tafi, bata bar bangarensa ba sai ya kira Baba Waziri a waya ya fada masa kudin da zai sakawa Hajiya Bilki a account wanda zata tai hidima da shi, daman ya sama musu a duk lokacin da irin wannan tafiyar ta taso, biki ko suna ko gaida marar lafiya ko kuma ganin gida.
Washe gari suka fara duk wani shirye shirye da za su yi, the following day suka ama hanyar airport, Jarma be san da Hajiya Talatu za ayi tafiyar ba sai da ya ganta a airport din, ta sha uban gilashi ta rufe ido ga mask amman hakan be hana shi gane ta a kasancewar tana da jiki sosai fiye da Hajiya Babba, ga shi kuma tana tare da Hajiya Babba da Jurry, shi akansa yadda ya sha hular sanyi ya saka mask da glass ba lallai ne kowa ya gane shi ba. A waware suka kasu, hakan ya bawa Jarma damar komawa gefe ya kira Hajiya Babba.
“Hajiya ya haka na ga Hajiya Talatu tare da ke?�
“Karka damu, ni da kaina na nemi ta rakani, ai ta hannun damana ce ita ma, zan maka bayani daga baya�
Ya kashe wayar badan ya jidadi ba, daman can zuciyarsa na raya masa Hajiya tana munafuntarsa kamar yadda shi ma yake nasa shirin ba tare da saninta ba.
Daga Hajiya sai Jurry ne suka zauna a kujera kusa da kusa, Hajiya Talatu kam da Jarma suna can baya kowa daban daban kai kace ba su san juna ba, kamin Jirgin ya sauka Katsina Jarma ya cika ya batse da takaicin Hajiya Babba. Suna isa airport Hajiya Babba ta kira Hajiya Amutu ta shaida mata sun iso, ko minti 20 ba ayi ba direba ya zo ya kwashesu zuwa gidan Hajiya Amutun, a can suka huta su kai sallah sannan direban ya kama hanyar kauye da su, tun suna cikin garin Kaita Jarma ya kira mutumen dayai musu jagoracin wacan tafiyar zuwa garin Garuk ya sanar da shi sun kusa isowa inda yake, daman tun a Yola ya sanar masa da tafiyar saboda ya zama cikin shiri, sama sama Hajiya Talatu da Jurry suke zancen hanya da irin dajin da suke wucewa, Jarma dai be ce komai ba balle kuma Hajiya Babba da tunaninta yai nisan kiwo.
FADIME POV.
Gaba daya ta kasa natsuwa ta kasa kwantar da hankali, babu inda take tunani sai gida, babu yadda Wasim be yi ba dan ya kwantar mata da hankali amman ta ki ta natsu, kullum maganar ta Bappa da Inna.
“Yau fa kwanana na uku kenan? Ka ce ba zaka bari wani abu ya same ni ba, amman baka min komai ba, na san yanzu Inna ta yi kuka har ta gaji, kuma Bappa har jininsa ya hau kila ma sun dauka na mutu�
Wasim ya kalleta.
“Da baki a nan ciki da ke kanki baki san iya abun da ya same ki ba, bana son na fitar da ke garin nan ne sai da izinin Baba, idan ba haka ba zaki iya cutuwa, amman ki kwantar da hankali Kaka ya masa magana wata kila ma gobe ki koma gida�
“To ka canja min guri, kullum gurin wannan makahon tsohon nake kwana shi kuma da macirai yake kwana, ina jinsu a jikina suna bi na har a bachina, kuma kullum nan nake wuni�
Ta fashe da kuka, sai ya kai hannu ya shafa kanta.
“Amman ni ma ai a nan nake kwana ko? Kuma saboda ke ne, idan ba a nan kika kwana ba za a iya miki wani, ki kwantar da hankalinki Fateme zan maidaki gida lafiya na miki wannan alkawarin babu abun da zai same ki�
“Ni daga yanzu ma har abada ba zan sake cin nama, ko wane iri ne, kuma ba zan sake kin jin maganar iyayena ba, Allah ka yafe min...�
Ta fara rera masa kuka kamar yadda ta saba masa kullum yana rarrashinta, ko abinci yake son ta ci sai ta masa kuka yana lallabata kamar ba cikinta ba. Mai yi wa mutane iso gurin bokan ne ya shigo yai magana da shi da yarensu sannan ya fita ya shigo tare da wani bahaushe wanda zai fassara musu Hajiya Babba da Hajiya Talatu da Jarma da Jurry suna biye da shi, Fadime na ganinsu ta tashi ta koma bayan Wasim ta boya, haka take a duk lokacin da wasu mutane suka shigo wai dan kar wanda ya santa ya ganta yaje ya fadawa Bappa.
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:53 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 0314795884 Abubakar Hadiza Gt bank, then send the evidence via 08036126660*
Ko kallon inda Fadime take ba su yi ba suka zauna a inda mutumen ya nuna musu. Kana ganinsu kasan a tsorace suke, domin fuskarsu ta nuna hakan, ba kamar Jurry da bata saba shiga irin wannan sabgar ba.
Ganin hakan yasa Fadime ta dawo inda take ta zauna tana ta kallonsu, Sai da suka natsu sannan Hajiya Babba ta kalli Jarma ta ce.
“Jarma a dan daga mana kafa za mu yi magana�
Kadan ne ya rage mamaki be kashe shi ba, lallai a yau ya san wacece Hajiya, har akwai abun da zata boye masa? Be isa yai mata musu ba, daman tun a airport yake jin haushinta balle kuma yanzu da abun ya karu, be ce komai ba ya mike tsaye ya fice daga dakin yajin nadamar kawosu a gurin da yai.
“Daman abun da yake tafe da mu...�
Hajiya Babba ta fada sai bokan ya daga mata hannu alamar ta dagata, ya fara karanto musu abun da ya kawo su mai fassarar yana fassara musu.
“Kin zo ne akan maganar mijinki, wanda kike son ya mutu danki ya gaje shi, kina son a kashe babban dansa Shattima, kuma kina son a rufe bakin yar mijinki mai suna Nana, kina son a saka mata kaunar danki Sirleem, kuma kina son ki mallake komai na gidan? Sannan kina son a yiwa Falmata da Sardauna iyaka da masarautar, kuma kina son a fada miki wacece Fadime?�
Mutumen na kai wa nan Fadime ta kalli Wasim tana dariya jin an ambaci mai irin sunanta. Hajiya Babba kan ita da Hajiya Talatu mamaki ne ya kashe su. Bayan ya gama ya koma gurin Hajiya Talatu.
“Ke kuma kina son a saka mijinki ya fasa hada auren yar ki Maijidda da Shattima�
“Haka ne Wallahi tabbas haka ne�
Cewar Hajiya Talatu cikin tsananin mamaki da al'ajab domin bata taba shiga wani guri da aka karanta mata abun da ya kawo ta ba tun kamin ta fada.
Bokan ya mika hannu ya tabo macijin dake bayansa, daga shi sai Fadime da Wasim dake zaune bayansa ne suke iya ganin macijin, kamin ya sake magana Hajiya Babba tace.