Sashe 16
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin rashin jindadin ta isa gida tana jin ina ma ace tana da wata dama da zata hana kanta aiki a gidan da ta huta, domin abunda Zainab tai mata a yau be mata dadi ba ga Iya data saka ta gaba ga wahalar tafiya kasa kullum kuma ta dawo.
Sai dai babu yadda ta iya idan tace zata bar aikin ta san sakamakonta a gurin Umma wacce tai ruwa da tsaki ta sama mata aikin saboda ta rika bata albashin. Kamin ta isa gidan sai da ta biya ta gidansu kawarta Khadija ta su kai yar fira har ma ta kunan wakar Sirleem M2 a wayar Khadija ta kalli video wakar sannan ta wuce gida. Tana isa bata ko tsaya hutawa ba, ta dauki bokitin diban ruwa ta nufi bohol daman diban ruwa ne abu na farko da take idan ta dawo daga aikin, sannan tai surfe.
Haka ta cika komai na gidan sannan ta zuba surfe ta surfe iya wanda zata iya ta wanke ta bawa dabbobi kasarin, ita kuma ta debi ruwa tai wanka ta shirya cikin uniform dinta na islamiya wanda ya gama kodewa har ya fara yagewa a wani gurin ma. Ta dauki jakarta ta makaranta ta nufo dakin Iya.
“Umma makaranta zan je�
Iya ta hankada fillonta ta dauko naira talatin ta jefo mata.
“Kwadon da mu kai be ishemu ba, ga talatin nan ki siye awara ko dankali�
“To na gode�
Ta saka hannu biyu ta dauka sannan ta juyo ta fito daga dakinta idonta cike da kwalla. Idan zalinci da danne mata hakki ko kuma sakata aikin wahala ba yau Tumba ta saba ba, amman ta kasa sabawa a kullum idan akai mata sai ta yi kuka, cikin damuwa taje makarantar sai dai a yadda suke cikin ajin da dalibai ana wasa da dariya yasa ta waye kamar ba ita ba.
Kwalama ta siya da kudin a lokacin da suka tashi daga makarantar, bata ci abincin kirki ba sai da dare da aka sauke tuwo. A yau ma sai da wani ya sallamo mata wani dabam ba na jiya ba, shi ma ya mata siyaya kuma ya bata kudi after ya kunna mata wakar Sirleem M2 ta kalla a wayarsa. Yau kam kamin ta kwanta iya ta bata rubutun ta sha, hakan yasa da safe ba ta bata ba. Sai a kullum Falmata bata fashin bismillah idan zata sha addu'ar safe da yamma kuma ta zame mata jikin duk da karancin shekarunta.
Cikin tsoro da tunanin abunda akai mata a jiya ta shiga masarautar ga kuma tunanin haduwa da Iya. Sai dai har ta isa bakin kofar falon Ammy bata hadu da ita ba sai dai hakan be saka ta fidda ran haduwa da ita a dakin yaran ba ko a falon. Sai da ta karanta addu'ar neman tsari sannan ta danna door bell din, ba dadewa Nana ta bude mata kofar sai ta tsaya kallonta.
“Me aka yi?�
Har kasa Falmata ta sirina ta gaishe ta sannan ta ce.
“Zan gyara dakin yan uku ne�
“To shigo�
Nana ta matsa daga jikin kofar tana dingishi ta koma a set din kujerun farko da suke falon ta zauna ta cigaba da cin plantain chips. Da sauri Falmata ta shiga dakin ga mamakin yau kam sai ta samu Luma a kan gadon jarirai ta mike tsaye tana ta ihu sai zabura take kamar ana tsikararta. Da sauri Falmata ta karasa inda take tana kallonta.
“Laaaaaaaaaaa�
Ta fada tana kallonta cike da burgewa sai dai ganin yadda take zabura kamar mai tsoro yasa ta karanta ayatul kursiyu ta tofa mata a kai sannan tai bismilla ta kai hannu ta dauke ta tana mata wasa. Tana juyowa ta yi arba da Shattima tsaye bakin kofar yana kallonta fuska a hade. A rude ta aje yarinyar ta juyo ta kalleshi da sauri tana girgiza masa kai alamar ita ba ta yi komai ba.
“Wallahi Wallahi.... Wallahi ganin nai tana kuka tana zabura shiyasa nai mata addu'a kuma na dauke ta, Dan Allah kai hakuri na shiga uku�
Ta fashe da kuka ta duka har kasa tana rokonsa kamar ance mata dukanta zai yi. Be ce mata komai ba ya karaso cikin dakin ya dauki yarsa wacce ke faman kuka tun da Falmata ta maida ita cikin gadon, be ce mata komai ba ya fice. Ita kuma bata fasa kuka tana nadamar abunda tai ba har ta yi aikin ta gama ta fito, ba karamin dadi ta ji ganin babu kowa a falon ta fice da sauri har lokacin hawaye take.
Sai da ta fito daga habarar Ammy sannan ta ji kamar ana binta a baya, da sauri ta juya suna yin arba da Iya gabanta ya buga da karfi.
“Shattima ya ce a fada miki karki sake dawowa daga yau�
Kasa cewa komai Falmata tai Iya kuma ta juya ta koma ciki tana rumgume da hannayenta a baya. Babu wacce ta fado mata a rai sai Tumba, ta san idan ta fada mata abunda tai aka kore ta zata kara mata da nata ne.
Sai dai ya zame mata dole ta fadi gaskiya dole ne ta fada mata gaskiya. A kullum idan zata je gida tana ganin tafiyar tana mata nisa amman ban da yau da take cikin tashin hankali sai ta ga kamar an ragewa hanyar tsawo.
03/12/2021, 08:09 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *ðŸ„🄠FULANI ðŸ„ðŸ„*
By Khadeeja Candy
*7*
Dogon wando ne da da yellow t-shirt a jikinta, kanta ba dankwali gashin kanta na dunkule guri daya da ribbon, se kai tana ganinsa ka san ya kwana biyu ba a taba shi ba. Tana tafe tana dingishi har ta shigo cikin falon, Rima na kallonta ta dauke kai ta cigaba da damna wayarta, hakan yasa Nana ta ja mata tsaki kamar ba yayarta ba. Ta kalli Juwairiya wacce ke tambayarta abunda ya same ta.
“Anty Jurry ima Hajiya?�
“Tana dakinta, Nana me ya same ki?�
“Hadari na yi�
“Garin ya?�
Nana ba ta ce mata komai ba ta nufi hanyar dakin Hajiya, bata ko yi knocked ba ta tura kofar dakin ta shiga tana kiran Hajiya wacce take ganin har ta fi mata Ammy. Hajiya da ke makale da waya a kunne tana ganinta ta sauke wayar da sauri tana fadin.
“Subhanallahi Daughter me ya same ki?�
“Hadari na yi�
Nana ta fada kamar zata fashe da kuka, da sauri Hajiya ta mika mata hannu alamar ta karaso fuskarta na nuna tsantsan damuwa. Nana ta karasa kusa da ita ta zauna bakin gadon sai Hajiya ta kwantar da ita jikinta.
“Garin ya hakan ya faru daughter?�
Irin karyar da tai ma su Ammy ita tai ma Hajiya.
“Amman an kore shi ko?�
“Yes Ya Shattima ya kore shi�
“Da ba a sallame shi ba, da sai na saka an hukunta shi sannan na masa korar wulakanci�
Hajiya ta fada cikin bacin rai, wanda hakan ba karamin dadin yai ma Nana ba. Babu abunda ta rage bata fada mata ba akan abunda Baba Waziri yai mata jiya har da hawayenta. Hajiya ta shafa kanta tana murmushi
“Haba daughter kar hakan ya dame ki, ba dai ina raye ba babu wanda ya isa ya taba ki, nan da kwana biyu zan maida miki duk wani abu da Waziri ya cire a dakinki, ni kaina ya min magana wai ni da Sirleem mu daina ba ki kudi ko siya miki wani abu, amman kin san ba zan yi haka ba ko? Domin ni ina kaunarki sosai�
Nana ta rumgume ta.
“Na gode Hajiya, za ki rika ba ni kudi?�
“Sosai ma, duk lokacin da kike bukatar kudi ki zo ki min magana, amman fada min me kika masa?�
“Ni ban masa komai ba, ban san miyasa yai min haka ba daman can shi baya so na ai�
“Mu ai muna sonki, bari na kira Sirleem ya zo ya kai ki wata asibitin a duba ki�
“A a Ya Shattima ya Kora Doc Deen ya duba ni jiya�
Ta mike tsaye jin maganar asibiti, domin zuwa asibiti da allura sune manyan makiyanta a duniya. Hajiya ta mike tsaye ta nufi wardrobe dinta ta bude ta dauko kudin da za su kai 20k ta juyo ta dawo kusa da Nana ta mika mata kudin.
“Karbi wannan ki siye wani abu�
Da sauri Nana ta saka hannu ta karba tana murmushi.
“Na gode�
Murmushi Hajiya tai mata a respond ita kuma ta saka kudin cikin aljihun wandonta ta juya tana dingishin ta fita daga dakin, Hajiya ta bita da kallo tana murmushi. Hakan da Hajiya tai mata ba karamin dadi yai mata ba, daman can ta san babu mai sonta sai Hajiya domin ta fi kowa sakar mata kudi ita da Hajiya Karama. Sai da ta fito daga bangaren Hajiya gaba daya sannan ta fiddo kudin ta karga 20k ne cif ta maida a inda ta saka dazun sannan ta nufi hanyar da zata sadata da bangarensu.
“Imagine Muhseen ya tafi be min sallama ba�
Cewar Zainab tana mamakin tafiyarsa ba tare da saninta ba.
“Yana busy daman Mama Fulani kawai ya kawo, any problem?�
Shattima ya fada ba tare da ya kalleta ba.
“No kawai na ji tafiyar ta sa a ba za ta ne, ita ma Mama Fulani ban ganta ba ai ko tare suka tafi?�
“Tana cikin garin gurin yan'uwa�
Ya bata amsar still be kalleta ba sai aikin taba System dinsa yake, ita kuma tana shafa wani mai a fuskarta jikinta sanye da sleeping dress wando da riga. Suna haka Nana ta shigo falon ta nufo inda suke tun kamin ta zauna Zainab ta ce.
“Ammy na nemanki�
“Me nai?�
Zainab tai murmushi
“Sai kin yi wani abu Ammy zata nemeki? Haba Baby ta shiga dakinki bata ganki ba na fada mata kin tafi bangaren Hajiya, tace idan kin dawo na turo ki�
Ta juya ba dan ranta ya so ba ta nufi dakin Ammy, a kasan carpet ta samu Ammy zaune rike sanye da hijab hannunta rike da carbi. Ta karasa ta sauna bakin gadon tana turo baki tana kin kallon mahaifiyarta. Ammy ba ta bi ta kanta ba ta kalleta a natse ta ce
“Ya jikin na ki?�
“Da sauki�