Sashe 168
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Komai ya wuce, ni kaina ban tsammaci zan samu rayuwata a haka ba, Baba ma ya dawo kamar ba shi ba ko shekaranjiya sai da ya aiko Inna A'i ta kawo min daddawa da kayan yaji mai yawa, ita ma tana da kirki sosai, ko kanen na tana kula da su sosai kamar yayanta, dawo da su da Baba yai a hannunsa ba karamin dadi n ji ba Wallahi�
“Ai yanzu kowa kirki zai miki Falmata, saboda anga kina auren mai arziki, da dai a dane za ki fi gane mai son ki da gaske da mai miki sheri, ita kanta Tumba da zata samu damar rabarki soyayya zata nuna miki�
“Haka ne, ko tana ina yanzu? Wannan matar ta cutar da ni sosai�
“Wallahi ni a yadda na ji wai tana cikin garin nan gidan wani kawunta�
“Da gaske ashe bata koma kauye ba? �
Khadija ta mere baki.
“Hmm ina zata iya zaman kauye ta saba da birni, ba shiyasa tai yadda tai ta aure Babanku bayan mijinta ta mutu�
“Su ma ai yau da gobe gajiya za su yi�
“Wallahi kuwa ai ni idan ban ga Tumba a titi tana bara ba, burina ba zai cika ba�
Cewar Khadija tana mikewa tsaye ta dauki atamfar ankonta, sai Falmata ma ta mike tsaye da cikinta tana fadin.
“Ni dai idan akwai babbar ki siyo min�
Khadija ta mata wani kallo.
“Iyyyyy yayi matar manya wato kin bar bangarenmu ko? To dole sai kin saka irin ta mu Malama�
Falmata ta yi dariya.
“To ai ina son kalar atamfar ne, ko bayan bikin ne na rika sakawa�
“Eh na ji dai, sai kin saka kalar ta mu, ko kuma na kawo kayan lefena duk mijinki ya siya min masu tsada sai mu zama daidai�
Falmata ta yi dariya.
“Ai zai siya miki indai mijina ne ba shi da matsala, Amaryar ba kya laifi, zan miki order kaya na musamman gurin yar gidan Mai Fata, kayanta na da kyau sosai�
“Yauwa kawata haka nake so dai, a gyara ni�
Falmata ta kai mata duka.
“Khadija ba ki da kunya�
“Ke kina da kunya kika yi ciki ne? Ana ganinki ai an san me kenan�
Dariya sukai dukansu sannan ta raka kawarta har gurin gate, sannan ta dawo ta kwashe plates din da suka ci abinci ta kai cikin ta gyara ko'ina na falon, sannan ta haye sama tai alwala tai sallah ta azahar tai addu'a tai ma mijinta sannan ta mike tsaye ta nade carpet din ta aje a muhallinsa, ta sauko downstairs ta shiga kitchen ta soma dora girki, sai biyar ta gama komai tuwon shinkafa tai miyar taushe sannan ta dauko komai ta kawo dinning da jera duk da ta san mijinta ba mutum ne mai son cin abinci a dinning ba, musamman da cikinta ya girma din nan ya fi son su zauna kasa su ci abinci a tare.
Bayan ta gama komai ta shiga tai wanka ta shirya cikin jar abaya ta saka hula ta zauna saman gadonta tana kallon tv, after like 30 minutes wayarta tai ringing sai ta mika hannunta ta dauka ganin number Sirleem yasa ta murmushi.
“Hello�
“Babyn Baby?�
“Na'am ya aikin?�
“Da godiya i miss you�
“I miss you too�
“Fada min me zan siyo miki?�
“Bana son komai kuma karka mana takeaway na dafa tuwo�
“Oh baby ke da kanki?�
“Yes�
“Kin saba alkawari�
“Na ji zan iya ne, kuma ai likita yace na rika motsa jiki�
“I love you, kuma ina big surprise da zan miki ina tafe da shi?�
“Minene?�
“Idan na fada miki ai ta zama ba surprise ba, ina tafe da shi ke dai ki shirya kawai�
Kamin tace komai ya yanke wayar yana murmushi, mamaki ne ya cika ta jin yace yana tafe da surprised na minene, tana ta tunani kala kala amman ta kasa cankar ko minene, tana zaune a dakin har ta ji karar bude gate, wanda hakan yai daidai da kiransa a wayarta.
“Ban yarda ki leko ni ba, kuma ban yarda ki fito ba�
Shine abun da ya fada mata a wayar sai gai shiru tana sauraren wayar da be yanke ba har ya fita motar ya rufe, sannan ya nufo falo manne da wayar a kunnesa ya bude ya shigo sannan ya ce.
“Za ki iya fitowa yanzu�
Aje wayar tai ta sauko saman gadon tana jin gabanta na faduwa for no reason, tafiya ta fara yi kadan kadan kamar wanda bata son fita daga dakin, kamin ta kai hannunta ta bude kofar dakin ma wani aiki ne, a hankali ta bude kofar dakin ta fito ta janyo kofar ta rufe ta fara saukowa a hankali, da Sirleem ta fara arba ya sauko mata da sakon murmushi, sai ta mayar masa kamin idonta ya sauka gurin Ameer da ya mike tsaye daga zaunen da yake yana kallonta, idonsa cike da hawaye tsayawa tai cak tana kallonsa hawaye na sauko mata, sai kuma ta sauko da gudunta har sai da Sirleem ya tsorota ganin cikin dake jikinta, sanin zata iya rumgumar Ameer ko kuma shi ya rumgume ta yasa Sirleem yai saurin riketa ya rumgume sai ta fashe da kuka.
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:59 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Khadeeja Candy*
*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
Kuka tai sosai kamin ta samu natsuwa, sannan Sirleem ya rikata suka zauna saman kujera daya, Ameer kuma yana zaune a dayar kujerar yana kallonta idonsa cike da kwalla.
“Momy ta fada min komai, na fahimci komai a kuraren lokaci...�
Ya fada hawaye na sauko masa, Falmata kan kuka take tana kallon dan'uwanta tana jin wani irin shaukin kaunarsa na ratsata, bayan kanen da take da su yanzu ma tana da wani yaya. Sirleem ya sake ta ya nufi kitchen ya dauko musu ruwa da cup ta zuba ma Ameer ita kuma ya dauka ya bata da kansa ta sha.
After ya sha ya aje cup din yana murmushin takaici.
“I wonder how ban gane cewar ke jina ce ba, na tafi na bar gida ina da dan wayo na, amman sai komai ya soma shafe min a kai, and the most painful thing�
“An shafe maka komai ne saboda barin gidan da kai ba a banza ba ne, na san kana som Mama a yadda ka lake sai ka dawo kusa da ita kadai ya isa ya sanar da kowa ba da son ranka ya bar gidan ba, amman na san shirrin na Umma ne�
Ya daga kai.
“Haka ne ni kaina ina ji a jikina kamar ba a banza ba, saboda na saka zuwa neman mahaifiyata, bayan kuma tana cikin rai a kullum, na yi sa'a a lokacin da na bar gida, na yi nisan zango ban san inda zan je ba kawai dai na ji ina bukatar nisa da gidan ne, Allah yasa na hadu da abokin Daddy shi ya dauke ni ya kai ni gida gurin Daddy, tun daga lokacin sai na fara fuskantar wata wahalar daga gurin Inna Kulu (Uwargidan Daddy) a kullum ina mafarkin Mama ina ji kamar zata nemi inda nake amman shiru, na sha wahala kamin Allah ya budewa Daddy ya zama babban mutum kamar haka, sai kuma na kara samun wata sa'ar na aurin Momy da yai mace mai hakuri da sanin ya kamata, ganin irin wahalar da nake sha a can yasa Daddy ya maida mi hannun Momy saboda bata da yara kuma tana nuna tausayi da kulawa a gareni sosai, Matar nan ta rike ni kamar ita ta haife ni, ban san zafin rashin uwa ba saboda ita, sai dai hakan ina fatar wata rana zan ga mahaifiyata, ashe lokaci ya kure min�
Ya fashe da kuka.
“Da Mama tana raye, ta ga yadda ka zama da ta yi farinciki�
Sirleem ya rumgume matarsa dake ta kuka yana lallashinta.
“Yadda Allah ya tsara abu haka yake kasancewa, kin ga da Allah ya so sai yayi ki a gidan masu hali inda ko ciwon kai kika yi sai an shiga damuwa, Allah yana da iko da power da zai iya haka amman be yi ba, sai ki fahimci akwai hikima a cikin lamarin, ku yarda da kaddara ku gode Allah da yai muku tsawon rai har kuka gane junanku�
Sirleem ya fada sai Ameer ya girgiza kai yana murmushin da yafi kuka ciwo.
“Haka ne, ni kaina na san Allah ne ya tsara min haka, sai kuma ya kawo min Momy kalar yadda ya kawo miki dauki a yanzu bayan abubuwa da yawa sun faru�