Sashe 12
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
“How babur na maida ke�
Bata ce komai ba ta bude jakarta ta ciro 7k ya mika masa.
“Gashi�
Ya kalli kudin be karba ya ce.
“Wa yake ba ki wadannan kudin?�
“Hajiya Babba�
“Mahaifiyarki?�
“A a Step mother dinta, wani lokacin kuma Hajiya Karama ma tana ni kudi sosai idan ta samu Ya Shattima ma yana bani amman ba sosai ba, sai Ya Sirleem shi ma yana ba ni sosai, ka karba�
Ya kara mika masa, ya dade yana kallon kudin da mugun mamaki sannan ya karba yana tunanin anya ma mutum ce? Ko dai garin shegen son kudinsa ya kwaso aljana? Yanzu akwai yarinya karama mai rabon kudi haka dan bata san zafin su ba?
Ya hau babur din ita ma ta hau baya suka cigaba da tafiya, be yarda ya isa har cikin restaurant ba ya sauke ta a titi ya shiga ciki, ita kam bata ma shigo ciki ba sai ga direbanta ya zo daukarta sai kawai ta shige mota suka kama hanyar gida.
03/12/2021, 08:07 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *ðŸ„🄠FULANI ðŸ„ðŸ„*
By Khadeeja Candy
*5*
HAJIYA KARAMA (Zainab) POV.
Ta bude motar ta fito tana karewa gidan kallon kamar wani bakonta, ko da yake kusan gidan bakonta ne domin tun zuwanta na farko ba ta sake ba sai yau, Zainab irin matan nan ne da basa bin kawaye sai dai kawaye su bi su dan suna jin sun isa, tana ji da Sarautar da ba ta jininta ba tana jin naira ga kuma daukaka da ta samu sakamakon aikinta na daukar hoto wanda ba kasafai kake mace bahaushiya kuma musulma tana yi ba, bayan daukar hoto Zainab fitattaciyar yar daukar wanka ce Instagram hakan yasa hotunanta suka yawo a duniya kamar wata yar film ko mawakiya ga kuma kyau da Allah ya hore mata da cikar sura irin ta ya mace.
 Katon bakin gilashin idonta ta cire tana kara kallon mijin kawarta da kyau, sai ta ga yafi kyau a fili ma fiye da hoton da Humaira ta dora lokacin anniversary su. Daga inda take tsaye sanye da dogon wando na jean da half gown ta atamfa kanta da jar hulla waccw ta bayyana rabin gashin kanta daya sha gyara, ta daga masa hannu alamar HI tana wani yauki da fingers dinta kamar ba farata ba sai wani murmushi take masa na daukar hankali. Da mugun mamaki ya dago mata hannun shi ma wai celebrity ta dago masa hannu da kanta ya santa dan yana daya daga cikin followers dinta na instagram, secondly kuma Humaira na yawan ba shi labarinta ta nuna masa hotonta ya fi a kirga third kyauta ya wuce yadda yake ganinta a hoto domin a fili farinta har wani haske yake kana ganinta ka ga yar fulanin asali kuma wayayyiyar mace.
“Ba laifi bayan kyau kana da naira�
Ta fada a ranta tana karewa tsaddadiyar motar da yake kokarin hawa kallo, sannan ta doshi cikin gidan tana wani irin taku na daukar hankali, murmushi ya cika kyakkawar fuskarta ko ba komai zuwan da tai yau saboda mijin kawarta ne domin tun a lokacin fa Humaira ta saka shi a status dinta na happy anniversary ta ji ranta ya biya, kuma bukatarta ta biya tun da ta yi arba da shi.
Door bell din ta danna in few minutes house help din Humaira ta bude mata kofar, sai ta nasa kafarta a katon falon tana kare masa kallo, a ranta ta raya ba laifi ita kam ta ga gurin zama. Cike da far'ah da jindadin ziyarar Humaira ta fito ta rumgume ta.
“Oyoyo manyan kasa yau ke da kanki Hajiya Karama�
“To ya za'ayi muna so ne ai dole mu biyo, ykk�
“Lafiya kalau ya gida ya su Hajiya da Ammy�
“Suna nan kalau ina yaranki?�
“Suna makaranta�
Ba laifi Hajiya Karama ta saki jiki suka sha fira da Humaira har abun ya bawa Humaira mamaki domin ba kasafai Hajiya Karama take sakewa tai fira da kawaye haka ba no matter how close they are, ita din tana da wani irin jin da kai da isa idan ana fira sai dai ta rika jefo zance can sama-sama, hakan kuma be hana kawaye binta domin tana kashe musu kudi kamar bata san zafinsu ba, ga kyauta da alheri ga kowa.
“Bude min wayar na ga hotunan anniversary tun da ba a fada mana ba�
Ba musu Humaira ta cire mata password tana dariya tare da fadin.
“Ba mu gayyaci kowa ba fa daga ni sai yara mu kai sai uban gayyar�
Cikin hotuna Hajiya Karama ta shiga tana dubawa, sai da ta bari Humaira ta tashi sannan ta shiga long calls dinta tana bin numbers din da kallo, number da aka sakawa Alone da hoton heart ta bude tayi copying digit din ta shiga message ta saka number ta ta aika ma kanta da number sannan ta goge sakon ta aje wayar tana murmushi.
“Humi zan wuce daman na biyo ne kawai na gaishe ki�
Har gurin motarta Humaira ta rakota tana ta mata godiya domin ba karamin dadin ziyarar taji ba, ba ta bar Hajiya Karama ta wuce ba sai da su kai hoto.
Cikin farinciki ta dawo Masarautar ranta fes domin ta samu abunda take so, part din Ammy tai parking sannan ta fito tana wani irin taku na kasaita kamar wata yar sarki ta shiga cikin gidan. Ko kallon mutane dake gaisheta ba su isheta ba, balle har ta amsa gaisuwar da suke miko mata, yadda take lumshe ido ta bude ma kadai wani abun kallo ne. A natse ta shiga katon falon na Ammy, babu kowa a ciki sai plasma da Ac dake ta aiki bada sanyi, ta kalli farantin dake cike da sweet an dora shi saman kujera, ko ba a fada ba ta san aikin Nana ne ko Yusra. Kusa da farantin ta zauna ta bude wayarta ta soma dannawa, can kuma ta kai hannu ta dauki sweet din ta bude ta fara sha. After like 30 minutes Ammy ta fito daga dakin sanye Holland Nana na rike da gyalen nata tana kuka kamar wata yar 6 years.
“Baby what happened?�
Hajiya Karama ta tambaya tana kallonta cike da kulawa. Nana kamar mai jira ta saki hannunta ta dawo gurin Hajiya Karama ta zauna tana kukan da ba hawaye.
“Ammy ce Hajiya�
Hajiya Karama ta kalli dake kokarin zama a dinning.
“Ammy me aka mata?�
“Iskancinta ne ya motsa�
Ammy ta fada ba tare da ta kalli inda suke ba. Hajiya Karama ta kamata ta dawo da ita saman kujera ta zaunar da ita.
“Fada min me kike so baby?�
“Wai na ce ma Ammy bana son driver dake kai ni school a canja min shine tace wai ba za a canja ba�
Ta karasa tana rushewa da kuka kamar gaske alhalin idon nata ko hawaye babu. Hajiya Karama ta kalli Ammy.
“Haba Ammy dan wannan dai?�
“Ki tambaye ta me direban yai mata da za a canja shi? Tsabar iskaci da jindadi? Wata na can kullum a kafa zata je makaranta ta dawo a tsakar rana ke dan kin samu ana kai ki a dauko ki a mota da ac da komai ki dawo mana wani zance na banza yanzu�
Hajiya Karama ta kalli Nana.
“Mi driver yayi miki?�
“Hajiya Tsoho ne fa, kan shi har da hurhura ni bana son gani�
Ta karasa da kukan da ba hawaye tana buga kafa kasa, Hajiya Karama ta mike tsaye ta nufi dinning room taja kujera ta zauna tana kallon Ammy.
“Haba Ammy idan ba yi ma Nana abunda take so ba wa za ayi ba? Canja driver ba wani abu ba ne fa, ita yake kai wa kuma ya dauko idan bata ra'ayinsa ba dole�
Ammy ta tsayar da cin abincin da take ta kalli Hajiya Karama.
“Nana da ban isa na saka ta aiki ba, ko kofi na ce ta dauko yanzu zata ce min ta gaji jikin ta ciwo yake bla bla bla iskanci kala kala, tun dazu na ce yarinyar nan ta dauko min abin ci na ci a daki ta ce min kafarta ce ciwo, na ce taje waje ta kira min wani daga masu aikin gidan nan a kawo kin abinci a daki na ci tace kafartana ciwo ba zata iya sauka kasa ba, and now kina tunanin tace na canja mata driver saboda wani selfish interested na ta kuma na yi saboda ita ta haife mu�
Shiru Hajiya Karama tai, ita kanta ta sani idan halin Nana za ayi mata abu to ba za a mata ba, domin ko ita da take mata gata bata isa ta saka ta aiki ba, wani lokacin ko cewa tai ta dauko mata abu sai tace kaza nata ke ciwo bata iya tashi.
“Gurin Mai Martaba janye na fada masa, ai Wallahi shi komai na ce ina so yi min yake, yana so na�
Nana ta fada cikin daga murya dan Ammy ta jiyota domin akwai tazara sosai tsakanin falon da dinning room di. Ammy ta juyo daga inda take zaune tana nuna Nana da yatsa da fuskar dake nuna babu wasa a tare da ita.
“Kin fi kowa sanin halin da Mai Martaba yake ciki, Wallahi ko da wasa kika kuskura taba kofar dakinsa da sunan kai masa complain sai na baki mugun mamaki Nana kuma ki gwada�
Tashi tai ta fice tana kuka kamar gaske.
“Zainab ki daina biye Nana kuna kara lalata, duk abunda take da gangan take dadi ne yake mata yawa�
Ammy ta fada ba tare da ta kalleta ba, domin har cikin ranta bata jindadin yadda Hajiya Karama, Shattima da Hajiya Babba suke yi ma Nana. Hajiya Karama ta yi murmushi tana mikewa tsaye.
“Ai mun kusa bar miki gidanki Ammy, ina yin aure zan dauke Nana mu tare a can�
“Auren da babu rana�
Ammy ta fada tana tabe baki, sai Hajiya Karama tasa dariya.
“No very soon Ammy, domin na samu wanda na ke so�
Ammy ta kalleta.
“Da gaske?�
“Wallahi Ammy, yana da mata daya yara uku ban dai san real name dinsa ba amman dai ya min, ban fada masa ba but very soon zan sanar da shi ina son shi kuma zan aure shi da gaske�