Sashe 147
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya zauna a gabanta yana kallon yadda bakinta ke motsawa.
“Kin ci abinci?�
Ta daga masa kai alamar eh.
“Me kika ci?�
“Shimkafa da kaza�
“Eyyy kaza dai?�
Shiru tai bata ce komai ba.
“Ni dai zaka saka a kai ni gida gobe?�
“Why gobe? Kin gaji da ni ne?�
“Ina son na ga Bappana da Inna...�
Ta fada idonta na cika da kwalla, sai yai murmushi.
“Duk wannan saboda Wasim ne ko?�
Kamar yace bude baki yi kuka, sai kawai ta fashe da kuka. Ido ya sakar mata hakan nan kawai ya ji cewar ba zai iya rarrashinta ba, tun tana kuka a hankali har ta fara yi da karfi.
“Ba zaka ce na yi hakuri ba, ba za ka ce na yi shiru ba?�
Ya kalleta yana kallon yadda kuka yana mata kyau.
“Kin min kyau da kike kukan nan�
Ta saka hannu ta dafe kirjinsa domin har ga Allah tana jin zafi a zuciyarta irin zafin da ba zata msaltashi a siffa ba balle har ta fadi yadda kirjinta yake mata. Mikewa yai tsaye ya isa guri tissue dake dakin Nana ya dauko box din gaba daya ya zo gabanta ya zauna ya cire tissue din ya kama kanta ya rike ya goge mata fuska ya gyara mata hancinta kamar wata yar yarinya.
“Tashi ki hau gado ki kwanta�
Ta make kafada alamar ba zata hau ba, sai ta kwanta a kasa. Mikewa yai tsaye ya dauko filo ya daga kanta dora mata kanta akan filon sannan ya janyo bedsheet din dake kan gadon ya lullube ta, haka nan kuma sai ya ji duk ya damu da rashin sakewarta kukan da tai sai ya dawo a ransa ya tsaya. Kwantowa yai kadan ya saita bakinsa saitin kunnenta ya soma karanta mata zuciyar kur'ane wato Yasin, cikin kira'a mai dadin saurararo da kwantar da hankali, lamo tai tana ta sauraren yadda zakin muryarsa ke ratsa kunnenta yana isarwa zuciuayrta da sassan jikinta, can kuma ta lumshe ido tana maida numfashi a hankali. Be kai karshen ayar ba bachi mai dadi yai gaba da ita.
ZAINAB POV.
Sai da ta ci kukan ta koshi sannan ta fito ta baro dakin zuwa dakinta, sai kuma ta rasa abun da za tai a dakin kamar wanda ta manta komai haka ta zama sai safa da marwa take a dakin tana tunanin abun da za ta yi. Sake fashewa tai da kuka, tana jin cewar mutuwa zata yi idan ta bar garin Yola, ta ya zata iya rayuwa garin da bata san kowa a can ba, kuma bata saba ba, gashi ba su yarda da komai na zamani ba balle cigaba? How? Ji tai ita kan ba zata iya bin Wasim ba hakan yasa ta juya da sauri ta fice daga dakin zuwa dakin Iya da zimmar yi masa magana sai ta tararda dakin babu kowa a ciki sai ko matsan kayan Iya. Juyowa tai ta fito ta koma dakinta ya shiga bathroom ta hada ma kanta ruwan wanka ta watsa a jikinta ta fito kamar wata marar lafiya, wardrobe dinta ta nufa ta dauko wani yadi marar nauyi ta saka bata shafa komai a jikinta ko turaren da take so a yau sai ta ji bata bukatarsa abubuwa da yawa sun taru sun mata tsaye a rai, idan ta fara tunaninsu sai ta ji kamar ta kashe kanta ta huta. Tana cikin dakin ta ji sallamar Mai gadinta, ba karamin faduwa gabanta yai ba, domin a yanzu tsoron komai take ciki har da sautin mutane. Haka nan dai ta unkura ta tashi ta fita cikin rashin kuzari, sai ta same shi tsaye jikin kofa yana matsar kwalla.
“Hajiya yanzu aka kirani daga kauye wai Mahaifiyata ta rasu�
Ya fada mata karyar da ya ke ta tsarawa tun dazun, bayan mahaifiyarsa ta dade da rasuwa, kawai ya zabi yai haka ne domin ya tsorota da jin cewar mayu ne kuma ya zai iya tafiya ya bar hakkinsa ba. Zainab ta yi murmushin bakinciki domin ta san karya yake yayi hakan ne kawai saboda ya tsiratar da rayuwarsa.
“Ina zuwa�
Ta fada sannan ta juya ta koma ciki, albashinsa na watan gaba daya ta dauko ta ba mika masa.
“Kana da gaskiya, dole ne zaka tsorata kuma ban ga laifinka ba na gode�
Ta fada masa haka a yayinda yake karbar kudin, shi kam godiya kawai yai ya fice daga falon, sai ta juya ta koma ciki ta dauko babbar jakarta ta dauki wasu tufafin ta zuba a ciki da kuma wadansu abubuwan da zata iya bukata, sannan ta dauko wata karamar jakar ta zuba tarkacenta ta fito rike da makullin gidan a hannunta, sauran tufafinsa duk a ciki ta bar su sai da ita gurin motarta ta saka jakar sannan ta dawonta rufe ko'ina na gidan, sai kuma tai baya baya tana kallon gidan hawaye na sauko mata.
“Allah duk yadda ka tsara a gareni haka zai kasance, Allah ka min mafita ka yaye min damuwata ka shiga cikin lamarina�
Ta saka hannunta ta share hwayenta sannan ta juya ta nufi gate ta bude ma kanta ta dawonta shiga motarta ta fita da ita sannan ta sake dawowa ta rufe gate din ta saka masa key, har ta juya sai kuma ta juyo ta kai hannu ta taba gate din, sannan ta koma cikin motarta ta ja motar bata tsaya ko'ina ba sai gidansu kawarta Amina, duk da wani shiri suke irin sosai ba but ta san Amina mace ce mai amana kuma mai sanin ya kamata. Amina ta yi mamakin ganinta a irin wannan lokacin da ake ta kira kiren sallah magariba. Bayan sun gaisa Zainab ta kama hannunta ta danka mata keys din motarta da na gidanta, Amina ta kalli keys din da mamaki sannan ta kalleta.
“Na meye?�
“Na motata ne da na gidana, na yarda ke shiyasa na baki ajiyar wannan, kuma dan Allah a rika kula min da gidana�
“Miya faru?�
“Ba komai kawai zan bar garin nan ne, na wani lokaci ke kadai na yarda da ke a duk kawayena�
Amina ta mike tsaye tana kallon yadda hawaye ke saukowa a idon Zainab.
“Dan Allah ki fada min idan wata matsala ce�
“Zan kira ki a waya anjima, na baki mana, idan kuma kika ga na dauki lokaci ban dawo ba ki siyar da komai ki min sadaka�
“Wannan wace irin magana ce Lafiya kike Zainab?�
“Lafiya kalau na ke Amina�
Ta fashe da kuka, tare da saurin mikewa tsaye domin bata son mijinta ya dawo ya tararda ita a gidan.
“Amman zan fada wa Mai gidana, idan be aminta ba zan hannata fada miki a waya sai ki fadi wanda a hannatawa abun�
“Ba matsala na gode�
“Allah yai miki mafita ya yaye miki ko miye a ranki�
“Amin sai wata rana�
Zainab ta fada cikin kuka sannan ta juya ta fice da sauri, daman ta cire akwatinta a wajen motar sai ta karasa ta ja shi zuwa gate Amina ta fito ta tsaya bakin kofar falonta tana kallon Zainab hawaye na sauko mata. A Hotel Zainab ta kwana tun a dare ta siye ticket din zuwa Katsina, washe gari ta shirya ta nufi airport cikin shiga ta doguwar rigar atamfa da mask sai dan karamin mayafi da kwatinta sai yar karamar jakar hannunta.
Karfe goma daidai jirginsu ya daga zuwa Katsina, sai a lokacin ne ta ji wani irin kewa da tausayin kanta ya kara kamata.
<<<<<<<<
Da 9pm zan turo wani Inshallah, jiya ban samu na yi ba saboda ba nepa.
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:59 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Khadeeja Candy*
*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
Lumshe ido yai ya bude har lokacin idonta a rufe suke tana murmushi.
“Fateme..�
Ya kira sunanta da muryar da bata taba jinsa da ita ba. Hakan yasa tai saurin bude idon sai tai arba da hawaye da ke sauka fuskarsa. Take hamkalinta yai mugun tashi.
“Miyasa kake kuka? Me ya faru? Ko dan an taba min ido?�
“Aa�
“To me ya saka ka kuka?�
Ya kai dubansa gurin rigar da ke jikinta sannan ya kai hannunsa ya kama hannunta ya dora saitin kirjinsa.
“Ban kwana na zo na yi miki�
“Ina zaka je�
“Babu inda zan je?�
“To miyasa kake min bankwana? Ko mutuwa zan yi?�
Yayi murmushi wasu hawaye na sauko masa.
“Aa, bankwana na har abada�
“Mutuwa zan yi? Ko jirgin zai yi hadari damu mu mutu?�
Ya girgiza mata kainyana yawo da idonsa a fuskarta.
“Zan miki bankwana ne, irin na tafiya ba na mutuwa ba, zan tafi garinmu ja zauna tare da yan'uwana, ke kuma na bar ki da na kin yan'uwan?�
Take ta ji wani iri sai a bata fuska kamar ta fasa kuka.
“Me na yi?�
“Ba ki yi komai ba, ba za ki taba min komai ba�
Ya fada sannan ya kama tafin hannunta ya saka cikin na shi.
“Saboda wannan...�
Wani irin jan numfashi tai cike da tsoro, ba tsoro na ganin wani abun gudu ba, sai dan tsoro na sanyin da bata ji ba a hannunsa.
“Miyasa ban ji sanyin ba?�