Sashe 58
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fadime ta fada tana nuna magen cikin wani irin tsoro har bata iya numfashi da kyau. Kafadunta ya fada ya kara matsowa da ita kusa da shi ya rumgumeta ya lumshe ido yana sauke ajiyar zuciya.
“Kin cika tsoro...�
Ya fada a hankali hana shafa kanta, kamar wacce ta tuna abu tai saurim dagowa daga kirjinsa ta leka mage sai ta hango babu magen a wajen, ta kalli Wasim
“Kai ma ai kana keta ka maida min murya katuwa kuma ka saka min maciji a tulu�
Murmushin yai ya risino kusa da fuskarta yana mata wani irin kallo kamar maye.
“Ai ke kika ce na miki dabon maciji kin tuna?�
“Amman ban ce ka maida min muryar katuwa ba�
Nan ma murmushi yai.
“Wannan kuma ra'ayina ne, amman ba zan sake maida miki murya katuwa ba na yi alkawari�
Yana gama fada mata haka jikinsa ya bashi cewar akwai wani mai nemansa a kuwa da shi, tafin hannunsa ya bude sai sunan Liya ya fito da sauri ya rufe hannun ya juya gurin wata karamar hanya ya fara tafiya.
“Zan tafi sai na sake zuwa nan�
Wannan karon bata daga masa hannu ba kamar yadda ta saba sai kawai ta bishi da kallo har ya haye saman dutse ya dago mata hannu ya juya ya sauka ta dayan bangaren. Sai ya wuce sannan ta juya ta koma gurin ruwa ta cigaba da cikonta tana tunanin wasu abubuwan daya fada mata, tana daga kai ta hango Liya tafe ta gefen gulbin, Fadime ta tsaya jiranta har ta kawo.
“Dan Allah ki taimaka ki dora min tulun nan a kai�
Kallonta Liya ta tsaya yi sannan ta karasa kusa da ita ta rika mata tulun ta dorata a kai, a nan Fadime ta hango gashin kazar dake kanta ta kai hannu ta cire mata.
“Gashin kaza a kanki�
Fadime ta fada bayan ta kai hannun ta cire gashin ta jefar, Liya bata tsaya komai ba ya kaiwa Fadime bugu a baki.
“Kam Bala'in nan�
Fadime bata san lokacin data jefawa Liya tulun kanta ba ta fara zaginta bakinta sai jini yake.
“Shegiya muguwa shegiya shegiya shegiya daga taimako, muguwa Azzamula, muguwa ban yafe ba Allah ya isa�
Liya ta duka ta dauki gashin ta maida a kanta ta ranta a na kare. Fadime ta fara daukar duwatsun dake gurin tana jifanta da su iya karfinta tana zaginta tana kuka a lokacin daya, domin ba karamin azaba ta ji ba, daman mutane garin Garuk indan suka daki wanda ba dan gari ba sai yaji zaba saboda dafin hannunsa domin su komai na su a tsafe yake, ko dangwarar mutun su kai indai sun yi da keta sai yaji ciwo.
Da gudu Liya ta haye saman dutsen tana dukewa dan kar jifar da Fadime take mata ta same ta, daman can neman Wasim ya biyo da ita ta nan kuma bata ganshi ta kwashi ruwan duwatsu a gurin Fadime.
*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 0314795884 Abubakar Hadiza Gt bank, then send the evidence to 08036126660*
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 09:24 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: 25

FADIME POV.
Sai da ta saka ruwa ta wanke bakinta sannan ta kama hanyar gida tana tafe tana kuka kamar wata yar 6 years, ta yi wa Liya Allah ya isa ya fi a kirga tana tafe tana tofar da yawun da jini be gama mata zuba ba. Sai da ta iso kofar gidansu sai ta kara bata fuska tana son saka sabon kuka, sai dai jiyo muryar Amo da tai yasa ta manta da wani ciwo da taji a baki, sanda ta fara yi kamar wanda zata sa ci wani abu ta leka cikin gidan, Amo ce tsaye bakin kofar bandakin ta rike ciki sai tsalle take jini na fita bakinta.
“Wuta jama'a wuta a cikina, jama'a ku taimaka min wuta�
Inna dai na tsaye bakin bukkarta tana kallon ikon Allah, Amo kam sai yawo take cikin gida tana fadin.
“Wuta a cikina jama'a wuta a cikina wayyo ni Allah ya na shiga uku Fulani ki yafe min, mutuwa zan yi�
Wani irin tsalle ta daka ta dire kasa ta mulmula tana kuka, idan tai tari babu abun da ke fita bakinta sai jini, kana ganinta kasan bata cikin hayyacinta. Tashi tai zaune ta cire rigarta ta kwance zanen ta koma daga ita sai under skirt, ta rike cikin sai ihu take. Da sauri Fadime ta juyo ta dawo daga waje ta tsaya tana zaro ido kamar za su fito waje.
“Kenan ita ce mayyar? Ashe da gaske ne da mutanen nan suka ce ta kama musu da?�
Ta sake bude baki mamaki ya gama kasheta, sam bata dauka idan ta dawo gida Amo zata tarar a matsayin matar da Wasim ya daka ba. Jin ihun Amo yasa ta sake lekawa, sai ta hangota tana ta rawa.
“Wuta a cikina ki taimaka min Aisha wuta a cikina, yau na ga bala'i na hadu da da ukuba, yau na ga wanda ya fi karfina, Fulani ki yafe min dan Allah, Allah ka yafe min ka taimake ni na tuba ba Allah�
Ta nufi gurin Inna tana dafe da ciki sai kuka take irin kukan na azaba na fitar hayyaci wanda ya wuce ayi masa hawaye ita kadai ta san irin azabar wutar da take ji a cikinta gidan ma daker da sudin goshi ta kawo balle kuma yanzu da take jin abun kamar yana kara mata. Tana matsawa Inna ta kara matsawa gefe tana mata kallon tsoro domin ita sam bata ma gama fahimtar abun da Amo take ba, daga shiga bandaki ta fito sai ta fara rawa tana fadin wuta a cikinta. Kan kace kwabo gidan ya fara cika da mutane saboda irin ihun da take tana fadin wuta a cikinta.
“Ki yafe min Aisha, watan tonon asirina ya kama, yau duk wanda na ci sai na amaryar da sunansa, Wallahi wuta ce a cikina dan Allah ku min rai ku yafe min, yau na shiga uku na ga bone bone ta gan ni�
Wani irin numfashin wahala take tana dafe da ciki gaba daya ta kasa natsuwa jin take duniyar na juya mata ta ma kasa gane inda take.
“Fulani ki yafe min dan Allah Wallahi ba zan kara ba, na shiga uku wuta a cikina jama'a wuta wuta wuta�
Fadime najin ta sake ambatar sunanta ta auna nesa da kofar gidan dan kar ma Amo ta ji kamshinta. Cikin gidan be wadatar da ita ba ta nufo waje rike da cikin kamar wata mahaukaciya.
“Wuta a cikina jama'a, ku taimaka min�
Haka ta nufi mutanen dake tsaye kofar gidan tana fadi, kowa yai chirko chirko yana kallonta, sai wadanda suka shiri da ita ne suka nufota suna fadin lafiya.
“Ba lafiya, ba lafiya wuta a cikina, na ci Shamsu na ci Maniru, ku ce Zainabu ta yafe min yaron nan shi kadai ta haifa kuma ni na ci shi Wallahi...�
Tsayawa sukai cak kamin su juya da sauri kowa ya koma baya sun kallonta, ita kuma ta mike tsaye tana kallon Inna wacce ta fito rike da zane zata daura mata ta ce.
“Aisha ki yafe min, Wallahi ni na cinye ƴaƴanki, ɗa tara ni na cinye su, wasu sun ba su zo duniya ba, wasu kuma sai sun zo, Fulani ce kawai ta gagareni, shanun Malam da suke mutuwa idan Fulani ta fita da su kiwo Wallahi duk ni ce, yau na shiga uku yau komai sai na fada, jama'a wuta a cikin cikina�
Inna tsaye tai a gurin kamar a datasa, idonta ya cika da hawaye zuciyarta kuma ta cika da mamaki da tsoro.
“Ni na cinye yayanki, na ci ɗa tara, idan dare yayi ni ake hawa saman rufin dakinki ko na Fulani nai rawa, har makota ina lekawa, wata rana tare da Laraba muke, ita ma ta ci na ci, na hada kai da ita saboda na samu kama kurwar Fulani amman innaaaaa abun ya gagara yau na jawa kaina bala'i, Wallahi wuta ce a ciki yau na shiga uku�
Ta buga hannunta a kasa tana tarin da yake kokarin hanata magana.
“Yaron daga ya kawo ni a babur na cinye shi, na kama kurwa wata mata daga hawan mota tana can na aje a dakina, na cinye dan makocinmu Dahiru na cinye kanensa tun be zo duniya ba, duk barin da Aisha tai da yayanta da suka mutu ni ce Wallahi ni ce nake cinye su�
Ta mike tsaye tana ta rawa, ba rawa ta jindadi ko murna ba, irin rawar nan ta azabar ciwo domin ita kadai tasan abun da take ji a cikinta, kamar an zuba fetur an kunna wuta haka take jin cikin mata, yadda take fadar abubuwan da take ita kanta bata san tana yi ba, domin idan wutar ta motsa mata ta laso mata zuciya sai tai ta barin zance.