Sashe 115
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata yarda da gaske auren za a mata ba sai da aka saka ta lalle gidansu ya cika da mutanen na bangaren Baba da Mamanta, sai dai duk wanda ya ganta ya kuma san yanayinta ya san bata maraba da auren ganin irin damuwar da ta shiga wanda ta haddasa mata rashin iya cin abinci, sai yawan kuka da tagumi, idan aka tambaye ta tace babu komai bata, babu yadda kanen mahaifiyarta ba su yi ba, akan ta fada musu idan bata son aure amman ta ki tace komai, Tumba kam sai karew take har da fadin wai ita ta kawo shi da kanta tace tana sonsa. Kudin da ya bata yace a siya mata kaya sai ta siyo mta atamfar roba 5 sai talkama da yan tarkace kamar budurwar kauye.
Tana jin yadda yan uwan suke labarin gyara gidan da suke je suka gani wanda za a kaita sai yabawa suke suna fadar ya gyara mata abunta ba laifi, suna ta saka masa albarka saboda yace baya son komai, gashi yayi duk wani kokari da ake na al'ada daidai gwargwado, sai dai abun da ya bawa kowa mamaki cewar da yai baya son tai walima a nan sai washe garin ranar da ta tare, wani abun da ya kara bawa Falmata haushi da bakinciki ko ganinsa sau daya tai be sake zuwa ba, sai dai yace yana gaisheta. Sai wasu mutanen da suke zuwa da sunan danginsa kana ganinsu ka san su ma ya ku bayi ne, masu neman a gurin Allah.
Ranar yau ta kama friday ranar da ake daurin aurenta, irin ranar da wasu mata sa'o'in suke jira suke dakon zuwanta, sai dai ita a gareta ta zama kamar ranar mutuwa ce, tana jinta kamar ranar da ta fi ko wace rana bakinciki ce a gurinta, tana jin cewar zata bar wata wahalar ne ta fuskanci wata, taya zata yi rayuwa da tsoho? Samun kanta tai da kuka tun safe ta kasa karyawa da komai har sai da Tumba ta jata gefe tana mata masifa.
“Wai Falmata so kike ace auren dole aka miki ne? So kike a fara zaginmu ni da mahaifinki? Me ke damunki wai? Kina ta kuka kamar wance aka cewa ga mutuwa? Aure ai abun so ne, kamata tai ki yi murna ki yi farinciki Allah ya kaiki gaba, kuma wata kila ma b dadewa zaki ba ya mutu tun da ya tsufa, idan kika tonawa babanki asiri ke da shi ne ni ba ruwana�
Jin haka yasa Falmata ta dago ta kalli Tumba.
“Umma da gaske auren min zaku min?�
“Gashi kina gani anjima za a daura aure? Ko so kike a fasa? Tsab Malam zai iya tsine miki Wallahi�
Falmata ta share hawayenta wasu na sauko mata ta bar Tumba a gurin tsaye ta nufi dakinsu, guri ta samu can karshen shimfidarsu ta kwanta tana ta hawayen da bata san ta ina suke zo mata ba, miyasa ranar yau zata zame mata haka? Why rayuwa ta zabi jefata a irin wannan halin? Me ta aikata duniya ta mata juyin masa? Hannayenta ta saka ta rumgume kirjinta tana jin wani irin ciwon kirji da ba zata iya misaltawa ba.
Ana saukowa daga sallah jumma'a aka daura aurenta, yan daurin aure na dawowa gida ya cika da guda sai ta rufe ido ta dukule cikin hijabi tana amsa sallamar da hawaye ke mata, Daman abun da take tsoron jin kenan gudar aurenta gudar da take jin sautin mutuwa zai fi sosuwa a kunnenta fiye da ita. A dolen dole aka cilas mata yin wanka ta saka sabon tufafinta, da mayafi aka kira wata local mai makeup tai mata makeup aka bata 500.
Misalim 5 na yamma tana zaune a dakin ta saka abinci a gaba ta kasa ci, kawarta Khadija ta shigo, tun daga bakin kofar Khadija ta fashe da kuka, Falmata ta fara nata kukan tun tana yi a hankali har ya ci karfinta, Khadija ta zo ta rumgume ta, tana jin kamar ace akwai abun da zata iya yi ta hana auren domin Falmata ta labarta mata komai, gashi bata son rabuwa da kawarta.
“Ki yi hakuri kin ji wata rana sai labari�
Khadija ta fada tana rike da hannayen Falmata, suna ta kuka aka rasa mai rarrashin wani, sosai Falmata ta ji sanyi har ta samu sha zobon da aka aje mata, sai ta kwanta jikin Khadija tana jin kamar ace mahaifiyarta na raye.
Abun da Falmata bata sani ba, shi ne kuka be shirya raga mata ba a wannan ranar da ya kamata ace ta zame mata ta farinciki amman ta zo mata a haka, cikin kuka da bakinciki.
A lokacin da motoci su kai layi bakin titin unguwar ne mutane suka fara tambayar diyar waye za a dauka, Falmata kam tana cikin dakin Baba da Tumba sai nasiha suke mata tana kuka, tun tana kukan na hankali har ta fara bawa mutane tausayi, ana kokarin fitar da ita daga gidan tana riko mutane tana kuka, har sai da Tumba ta saka hijabinta ta kama hannunta suka fita tare, dayan hannunta na rike da kawarta Khadija. Tafiya kawai take tana jefa kafarta a duk inda ta samu tana kukan da babu sauti har suka isa bakin titin yaran unguwar suna biye da su da sauran yan biki suna ta guda, abun ka da Amarya mai farin jini.
A lokacin da suka isa bakin titi sai kallo ya koma sama, Tumba ta saki ido tana kallon mayan motocin da aka jera na alfarma har kusan guda goma sha biyu.
“Jama'a ina motar mu?�
Ta tambaya gabanta na faduwa, Sai yan bikon su ka ce
“Su ne nan ai, amman ga motar da Amarya zata shiga can�
Sun nuna wata kafirar mota mai kyau fara sol kana ganinta ka ga sabuwar mota, a take kallo ya koma sama, daga Tumba har yan biki suka koma mamaki, ba ma kamar ita ta take ganin kamar mafarki take. Fitilar hannunta ta haska fuskar matar da ita dan kara tabbatarwa.
“To�
Ta fada cikin kunya, da tsoro, wata zuciyar na raya mata cewar wata kila arosu yai ko kuma abokansa ne manyan mutane suka yi masa kara. Kamar hawainiya haka ta nufi motar da aka bude musu ta shiga sannan aka shigar da Falmata da kawarta Khadija wanda ita ma mamaki ya kusa kashe ta.
“Shiyasa Tumba ta dage sai an yi, ashe saboda ta san mai kudi ne ta ci duniya�
Khadija ta raya a ranta, haka aka cika motocin har wadanda ba da su ba a bikin sun samu gurin shiga, unguwa ta dauka cewar Falmata ta auri wani hamshakin mai kudi, wasu na fadar wai ai hakurin da tai ne wasu kuma su ce Allah ya sa na kwarai ne. Tumba kam ciki ya duri ruwa ta rasa wane tunani zata fara yi. Ita dai tana ciki motar ana tafiya har suka shiga wata sabuwar unguwa ta manyan mutane, a zatonta wucewa za ayi, ba ta ankaro ba ta ga an kunna kai cikin wani katon gida. Mai bala'in kyau da daukar hankali, fentin gidan fari sol ga haske kamar rana, idan sama ne mai hawa daya an kawata ko'ina da fulawoyi.
“Kai malam gidan Malam Mu'azu za ku kai mu fa? Ya muka ga nan kuma?�
Tumba ta sauko daga motar tana fadar haka, gabanta sai faduwa yake.
“Nan ne gidan ai Inna�
Daga daga cikin matan da suka zo biko ta amsa ta.
“Ke Ta dela wannan ne gidan da kuka he kuka gani?�
Wacce aka kira da Dela ta girgiza kai.
“Aa ba wannan ba ne�
“Inna an canja wacan ne shiyasa, daman saboda ga a yi ma wannan fenti ba ne yasa aka ce a akaita can, sai gashi kuma an gama kamin lokacin�
Numfashim Tumba ne ya fara rawa ta ja kafa kamar wata marar lakka suka doshi cikin gidan dake ta kamshin turare. Bata raina kamta ba sai da suka nas kafarsu cikin falon da za a iya kira da aljannar duniya. Sanyi ac da katon tv ga manyan kujeru farare masu kawata ido da rudarda makiya suna musu marhabun...
03/12/2021, 18:56 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
Jirginsu na sauka direban Shattima na isowa, duk inda suka bi sai an kalli Shattima dake cikin shiga ta manyan kaya ga kuma Bappa da Kawu dan iroro dake biye da shi cikin shigarsu ta fulanin kauye, kana ganinsu ka ga fulanin ruga. Kawu dan iroro sai washe baki yake ganin a jirgi suka sauko abun da be taba tunanin zai faru, tun kam su karaso gurin motar Baba Adamu ya fito ya bude ma Shattima gidan baya a tunaninsa baya zai zauna kamar yadda ya saba. Sai ya ga sabanin haka ta hanyar nuna ma su Bappa mazaunin baya.
“Bismillah Bappa ku shiga mota�
Shi kuma ya bude front seat ya shiga ya zauna, Baba Adamu ya fisge motar kamar yadda ya san Shattima na son tuki. Bappa be tabbatar da Shattima babban mutum be ne kuma dan Babba mutum har sai da suka shiga masarauta, a nan suka rika kallon kallo shi da Kawu. Shattima da kansa ya sa a kira masa sarkin gida, sai ga shi ya zo da gudu ya zube gaban Shattima yana kwasar gaisuwa.
“Allah ya taimake ka, Allah ya kara maka lafiya�
“Sarkin gida ba bakina nan a basu masauki mai kyau�
“An gama dan sarkin da yafi wani sarki, an gama babbar giwa, Allah ya kara maka lafiya rai ya dade yai karko�