Sashe 93
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:53 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
Lalabe take tana nufar inda take zaton kofar bukkar take sai kiran sunan Inna take tana kuka. Kamin ta karasa Inna ta shigo da sauri sai tai tsaye cak ganin tana lalabe ga idonta a bude.
“Fulani?�
“Inna akwai rana?�
“Akwai rana mana, baki gani ne ke?�
“Bana iya ganin komai sai duhu Inna, Inna kina ina?�
Inna ta karasa kusa da ita ta taba hawaye na sauko mata.
“Inna bana ganin komai sai duhu kawai�
Cewar Fadime tana fashewa da kuka, a lokacin ne wani irin tashin hankali ya samu Inna, sai ta rasa inda zata saka kanta, kukan data fashe da shi ne yasa Bappa shigowa bukkar yana tambayar ba'asi, da farko be yarda Fadime bata gani ba domin abun ya zo masa kamar almara, ya kuma san halinta da rashin jin zata iya yin hakan dan ta razana mutane, hakan yasa shi daka mata tsawa.
“Hiyy yo in baki bar wasan nan ba ina dauko sanda in buge miki kai�
Duk da irin tsoron Bappa da take ji be hana ta magana ba, sai ta kamkame Inna hawayena na mata zuba gwanin tausayi.
“Wallahi bana ganin komai Bappa dan Allah ku kai ni asibiti, dan Allah ku kai ni kar na makance gaba daya, wayyo Allah na�
Ta sake fashewa da kuka, Inna na rike da ita itama tana nata kukan, Bappa ya tsaya mata kallon mamaki kamin ya kai hannunsa a fuskarta yana yawo da shi, sai dai har yai ya gama bata san yana yi saboda bata ganin da gaske.
“Inna...Inna dan Allah ki kai ni asibiti kin ji�
Inna ta kasa cewa komai sai sakin Fadime tai ta fito waje, Bappa ya sake kai hannunta a fuskarta.
“Nawa ne nan?�
“Bana ganin komai Bappa dan Allah ku kai ni asibiti�
“Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un�
Bappa ya furta ganin da gaske take, a take labari ya canja, unguwar ta dauki wani sabon zance, Fadime ta dawo amman ta makanci, mutane sai shigowa ganinta ake, wasu na Allah ya sawwake wasu na fadin a kaita babbar asibitin Katsina ganin abun ya shafi idanu, hankalin Bappa da Inna duk yabi ya tashi, gashi ita kadai Allah ya bar musu idan suka rasa ta ko kuma makantar ta bita har karshen rayuwa sune a matsala da kuma wahala da ita. A take Bappa ya saka Naggensa daya a kasuwa ya tallata a unguwar wani bafulani dan'uwansa ya siya a wulakanci, shanuwar dubu dari da hantsin ya siyeta a dubu 80k.
Yana shigowa da kudi Inna ta shiga ta dauko hijabinta ta dauko na Fadime ta saka mata, aka kira musu wani mai achaba ya dauke su biyu, Bappa kuma ya nufi bakin tashar garin ya samu wani, kan babur suka isa garin Kaita, sannan suka shiga motar Katsina. Duk abun da ake Fadime bata ganin komai sai da ji murya ko sautin mota.
Direban be sauke passengers dinsa ko ina ba sai cikin tashar Katsina, Inna ta fito motar rike da hannun Fadime, Bappa na gaba suna baya har suka isa bakin gate din tashar suka samu Napep suka shiga, be sauke su ko'ina ba sai General Hospital Katsina, dake Muhammad Dikko Road, sai da suka fita sannan Bappa tambaye shi nawa za a biya shi, ganin kamar baki ne yasa ya tsaga abun da ransa yake so ya fada musu. Bappa ya dauko 1k ya bashi ya karbi canjinsa sannan suka nufi cikin asibitin, duk tafiyar da ake Fadime na lake da littafinta a cikin Hijab da dayan hannunta dayan kuma yana rike da Inna.
Da tambaya suka isa gurin da ake karbar kati suka biya suka karba sannan suka koma bin line mika katin, matar na kallonsu tace.
“Kun yi latti, abun da ake zuwa tun safe? Sai dai ku jira likitan yamma idan ya zo, ko kuma ki bari gobe da safe ku sake dawowa�
“Dan Allah ki taimaka min�
Fadime ta fada tana jin kamar ta fashe da kuka, domin jin take kamar da sun ga likita ya bata magani ido mata zai bude.
“Babu wani taimakon da zan iya muku, ko dai ku dawo gobe ko kuma ku jira likitam yamma ya shigo, domin lokacin tashin likitan safe yayi�
“Inna ki saka baki dan Allah�
Cewar Fadime tana riko hannun Inna da kuka, Inna zata yi magana Bappa ya tari numfashinta.
“Shikenan zamu jira har yamma, ai dai za su zo dai ko?�
Ta watsa masa wani kallo.
“Idan ba za su zo ba karya zan maka ne?�
“Aa Hajiya dan tabbatarwa ne kawai�
Bappa ya fada yana ja da baya, daman can ma'aikan asibiti idan sun ga alamar kai wani bagidaje ne sai su fara neman wulakantata, kalilan ne masu kirki da mutuncin a cikinsu. Komawa su kai can gafe kasa suka zauna kamar wasu mabarata.
“Ba a zama a nan ku koma daga waje�
“To�
Suka sake mikewa tsaye suka fita wajen gurin suka zauna a kujerun dake gefen gurin, Bappa na gafe Inna na hagu an saka Fadime a tsakiya bata komai sai hawaye, ashe gani ma wani abu ne, duk abun da ake yau bata ganin komai, idonta a bude yake amman duhu take gani. Lallai bayan ni'imar musulunci da imani babu abun da ya fi ji da gani. Idan Allah ya hada maka duka to ya maka babbar kyautar.
 Suna zaune a gurin Shattima ya shiga gurin ba tare da ya kalli inda suke na balle ya san da su, a natse ya wuce yana wani irin takun kasaita kamar asibitin Mai Martaba, kana ganin tafiyarsa da yanayinsa da siffarsa da yadda yake zuba kamshi kai kasan babban mutum ne dan babban gida.
Sai da ya gama abun da zai yi ya fito yana tafiya kamar dazun, black T-shirt ce jikinsa sai red blazer suit ya rike lab coat din a hannu yana tafiya kamar baya son taka kasa, da sauri Inna ta mike tsaye ta tare shi.
“Malam dan Allah ko kai ne likitan ka taimaka mana?�
Kallonta yai na yan dakiko kamin ya kalli Bappa da shi ma ya mike tsaye, daga kam Bappa idonsa ya sauka akan fuskar Fadime da fuskarta ta jike shakaf da hawaye. Be ji kamar ya san ta ba, ko ya taba ganinta ba kai tsaye zuciyarsa ta raya masa ita ce yarinyar da Ra'ees yaje nema masa, kuma ita ce yarinyar da ya kade a mota.
“Me ya faru?�
Ya tambaya yana kallon Fadime, yadda take kallon direction dinsa sai ka rantse da Allah tana ganinsa, shi kanshi abun da ya zata kenan sai dai ya san kukan da take ba zai saka tai saurin ganeshi ba.
“Wannan yarinyar muka kawo asibiti, a duba idanuwanta�
Cewar Bappa yana matsowa da Fadime, haka yake kiranta yarinya ko kuma yace Fulani be taba nuna yarsa ba ce, kara ma Inna ta kan nuna wani lokacin, sai a lokacin Shattima ya gane cewar bata gani, domin kallon da take mishi ba irin na normal mutane ba.
“Miya samu idon?�
“Wallahi ba mu sani ba, dazu da safe abun ya same ta�
Bappa ya fada yana kokarin tare Inna dake son dauko dogon labari. Hannunsa ya kai yana yawo da shi a fuskarta sai ya g bata motsa idon ba alamar bata gani kenan.
“Ku biyo ni�
Da sauri suka bi bayansa Fadime na rike da hannun Inna, yana gaba suna biye har y shiga office dinsa dake cike da sanyin ac da kuma kamshin tsadaden turarensa, sai da ya zauna sannan yai musu izinin zama, Bappa ya zauna daga can gurin kofa Inna da Fadime kuma suka zauna a kujerun dake gaban teburin.
“Miya samu idon na ki?�
Inna zata yi magana ya daga mata hannu yana kallon Fadime.
“Komai be samu idona ba, haka kawai idona ya rufe ina cikin rubutu sai na ga duhu�
“Kin shafa wani a idon ne?�
“Aa�
“Wani abu ya fada miki a idon ne?�
“Aa�
“Daman can idon yana miki ciwo ne?�
“Aa�
“Kina jin ciwo ko kaikayi a idon ne?�
“Aa bana jin komai�
“Me kike lokacin da abun ya same ki?�
“Rubutu�
“Wane irin rubutu?�
Ta ciro littafin daga cikin hijabinta ta mika masa, sai ya kai hannu ya karba still yana kallonta.
“Ya kai awa nawa yanzu da abun ya same ki?�
“Yau da safe ne, ni ban san ko awa nawa ba ne�
Ya ya buda littafin ya fara dubawa rubutun hausa ne, sai dai tana good handwriting, kana ganin kasan tarihim rayuwarta ne take rubutawa domin be yi kama da gata ba ko novels. Farkon ya karanta sai kuma ya tsakalla tsakiya ya kuma duba inda ta tsaya sannan ya sake kallonta.
“Me kike ji yanzu a ido�
“Duhu kawai�
Ya dauko wata yar karamar fitila ya zagaya gefenta ya matsa kusa da ita ya saka hannunsa ya bude idon ya haska, dayar ma haka yai mata sannan ya koma ya zauna yana kallon Inna.
“Am ina ganin likitan ido ya kamata ya ganta�
“To a ina zamu gan shi?�
“Ina zuwa�