Sashe 90
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Zai fa iya yuyuwa haka din ne, waya sani ko ita take cinye matan Shattima? Wannan matar fa zata iya daukar maita domin ta mallaki komai, kuma gashi ta yi har da mijina�
Hajiya Babba ta tabe baki.
“Ai ni na san wacece Ammy, muguwar mata ce Wallahi, zata iya komai�
Wayar Hajiya Babba ce tai ringing, sai da ta fara kai dubanta kamin ta kai hannu ta dauka, ganin number Mansur second son din Hajiya Hafsa babbar yayarta.
“Salamu alaikum Mansur�
Sai ya amsa daga dayan bangaren.
“Na'am Hajiya ya gida?�
“Lfy kalau ya Hajiya?�
“Wallahi gata nan ba lafiya, jikin yayi tsanani sosai yanzu haka muna asibiti, shiyasa ma na ce bari na kira ki?�
“Subhanallahi me ya same ta?�
“Hawan jini ne ya taso sai numfashin nata na dan sarkewa, kuma bata iya motsa hannun�
“Tun yaushe?�
“Jiya dai abun ya fara amman yau yafi tsanani yanzu haka bata san inda take ba�
“Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, gashi bana gari Wallahi, amman gobe zan dawo zan iso Kaduna inshallah Allah bata lafiya�
“Amin Amin Allah kawo ku lafiya�
Ta sauke wayar cike da damuwa domin ita kadai ce yar'uwar data rage mata a raye wanda take kallo tana jin sanyi.
“Wai Hajiya ce ba lafiya suna asibiti?�
“Subhanallahi ba a rabu da Bukar ba kuma a haifi Abu? Wannan abu Allah ya mana saukinsa, abubuwa sai faruwa suke marar dadi, daman bata da lafiya ko da kika cewa Mai Martaba ita zaki je dubiya�
“Wallahi lafiyarta kalau, wai abun jiya ya fara zuwa yau�
Ta sauke ajiyar zuciya tana kara jin abubuwan sun mata nauyi fiye da da.
“Ina ganin ni Kaduna zan wuce kai tsaye in yaso sai ku ku wuce Yola, zama ai be gan ni ba�
“Ki tafi Hajiya, ni kuma zan yi duk abin da ya dace da yardar Allah zan kara bincika mana wani wajen�
“To Hajiya Talatu dan Allah ayi kokari�
“Karki damu Hajiya kamar dai baki san wacece ni ba�
“Allah ya kyauta�
Shine kawai abun da Jurry ta fada ta mike tsaye ta fice daga dakin.
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:53 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 0314795884 Abubakar Hadiza Gt bank, then send the evidence via 08036126660*
FADIME POV.
Sai da ya zauna sannan ya aje mata akushi dake cike da kayan marmari.
“Yau ka ce zaka kai ni gida�
Ta fada tana kallonsa.
“Eh amman sai Baba na ya yarda�
“Ai kai kace yau ya yarda�
Ta fada da muryar dake nuna tana daf da fashe masa da kuka, domin har ga Allah zaman garin ya isheta.
Shiru yai yana kallon yadda idonta ya fara tara hawaye, ta rame sosai kamar wanda tai ciwo kana ganinta kasan akwai tashin hankali da kewa a tare da ita, be son ya sake fada mata wani wanda zai sakata kuka ko tashin hankali a yanzu, domin shi kanshi baya son wani bakincikin ya rabe ta.
“Baka ce komai ba�
Shiru be ce komai ba sai kallonta yake, kamar mai saka a abun da zai fada mata.
“Kai kace yau zaka kai ni gida, miyasa kake saba alkawari? Kuma miyasa ka ce idan ina tare da kai babu abun da zai same ni? Na san yanzu Inna da Bappa suna can suna nemana, ko ma su dauka na mutu�
“Zan kaiki gida amman sai Babana ya amince, bana son wani abu ya same ki ne�
“Ni babu abunda zai same ni kullum haka kake cewa, ni dai ka kai ni yanzu dan Allah�
Ta fashe masa da wani irin kuka mai ban tausayi. Wasim ya kalli kakansa dake zaune yana cin abincin ya soma masa magana da yarensu.
“Yarinyar tana son ta tafi gida�
“Ta jira har sai shugaba ya amince�
“Zaka iya tirsasashi ya amince�
“Ba zan masa haka ba, saboda kai ka karya mana doka, wannan horo ne wanda zai zame maka izina a nan gaba�
“Amman miyasa laifina zai shafeta?�
“Saboda ita ka aikata abun da ka aikata, karka sake tambayata�
Wasim ya sauke ajiyar zuciya tare da maida dubansa gurin Fadime.
“Ki karya sai na kai ki gida�
“Da gaske?�
“Na zan miki karya ba�
Ta kai hannu da sauri ta fara cin yayan itatuwan da kullum take karyawa da su, domin abincin garin baya mata dadi saboda basa saka sinadarin girki, (Magi) sai dai gishiri da wasu abubuwan na mutanen da. Tana cikin ci Liya ta shigo dakin, Fadime ta zabura kamar wacce tai arba da mutuwa.
“Wayyo na ba ni�
Wasim ya juya a hankali ya kalleta, daga inda take tsaye ta risina tana yi ma kakansa gaisuwar ban girma sannan ta karaso inda Wasim yake.
“Ina son nai magana da kai�
Ta fada da yarensu, dauke kai yai daga barin kallonta ya cigaba da kallon Fadime da ke mata kallon tsoro.
“Ki ci zan tafi na kai ki gida yanzu�
“Na koshi, dan Allah ka ce ta tafi ta bar nan�
Cewar Fadime cike da tsoro, uffan Wasim be ce ba ya kama wuyan hannun Fadime ya fito da ita daga dakin.
“Duk abun da na ce ki yi zaki yi?�
“Eh Wallahi ni ba zan sake saba umarnin kowa ba�
Yayi murmushi daman ya san za a rina indar Fadime ce, be sake ce mata komai b ya zagaya da ita ta bayan dakin kakan ya rikata.
“Rufe idonki, komai kika ji karki bude�
“To�
Ta rufe idon da sauri, sai ya rikata kamar yadda ya rika Zainab ya saka bakinsa a goshinta ta yadda b zata iya bude idon ba ko da ta so yin haka. A hankali ta ji kamar suna daga samawa daga kan faifai sai kuma ta ji sun sura a guje kamar iska ya dauke su.
“Wasim�
Ta kira sunansa dan tabbatarwa idan yana nan, sai ta ji shiru be amsa ta ba, kuma ba su daina bin iskan ba, hakan yasa ta fara kokarin bude idon, sai ta ji idanuwan a like gam kamar an saka mata super glue.
“Na bani Wasim...�
Nan ma dai shiru, sai ta fara lalabe har kan fuskarsa ta ji alamar yana nan tukuna hankalinta ya dan kwanta, kamin tai wani yunkuri ta soma jin abun da suke kai yana yin kasa kamar suna sauka. Sai jin kafafuwanta tai cikin ciyayi, a karo na biyu ta sake yunkurin bude idon ta kasa har sai da ya dauke bakinsa daga goshinta, da sauri ta bude idon sai ta sauke su akan Wasim dake ta faman sakar mata murmushi.
“Na san babanki ba zai bari ki sake fitowa ba, ni kuma saboda gudun wani abu ya same ki dole nai nisa da ke, zan yi marmarkin kuma zan rika ziyartar ta hanyar da be zama lallai ki gan ni ba�
Juyawa tai a hankali tana karewa guri kallo, sai a lokacin ta gane inda take, bayan gidansu na zana ne ya aje ta da inda gonaki suke, gashi safiya ce babu wanda zai ganta. Hannunsa ya kai ya kama fuskarta yana kallon cikin idanuwanta.
“Kina na raka ki gurin babanki nai masa bayani?�
“Kam Wallahi ubana zai ci, ka tafiyar ka dai�
“Bana son babanki ya doke ki�
Ta yi shiru tana tunanin irin hukuncin da Bappa zai mata. Can kuma ta kalli Wasim tana tuna abun da ya fada mata.
“Da gaske ba zan sake ganinka ba?�
“Zaki sake amman kamar da ba, kuma be zama lallai Bappa ya barki ki sake fitowa ba�
Sai ta ji wani iri, tausayinsa ya kamata.
“Zan iya satar kafa na fito ba?�
Ya daga kansa sama yana murmushi kamin ya sake kallonta.
“Ba kin ce ba zaki sake kin jin magana ba?�
Sai tai shiru tana kallonsa kamar marar gaskiya.
“Fateme ina son na fada miki wani abu, ki saka a ranki ina kaunarki tun a ranar da na bara ganinki ba tare da kin sani ba, rayuwarki da mu'amalarki tana burge, wannan rawar kan da mutane suke ganin rashin natsuwarki da shi, ni burge ni kike kina saka ni nishadi, ko da baki kusa da ni idan na tuna da ke sai na samu kaina cikin nishadi da marmarin ganinki ina kaunarki sosai Fateme, duk da na san addininmu da al'adarmu ba daya ba ne...�
Tun da ya fara maganar ta ji kanta na juyawa yana wani hayaki, zuciyarta ta buga da mugun karfi for the first time in history wani ya furta yana sonta yana kaunarta tana burgeshi.
“Wayyo zuciyata...�
Ta dafa zuciyar ta fadi kasa zaune dafe da zuciyar dake buga mata da mugun karfi. Risina Wasim yai yana kallonta, suna hada ido sai duk taji ya cika mata idon kunya da nauyinsa sun yi rufeta, sai ta saka hannayenta ta rufe fuskarta tana wani irin murmushi da bata san ta ina yake zuwa mata ba. Ta dade a haka kamin ta bude idon, a zatonta zata ga Wasim ne tsugune a gaban ta kamar dazun sai ta ga babu kowa sai ita kadai. Da sauri ta mike tsaye tana kabe jiki tana waige waige.
“Yau ko na shiga uku ga dadi ga wuya Wallahi sai Bappa ya doke ni�