Sashe 151
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 7 min read
“Ka taba ganin mutum ya gaji da ibadarsa? Wannan sallah da kake ganin duk musulmi kwarai ba ya yarda lokacinta ya fita be yi ta ba, hakan yasa ka ga ina kwatantan lokacin ta sai na yi, yin ta tana sakarwa mutun da natsuwa da kwanciyar hankali kuma yana kara kusantar da bawa ga ubangijinsa, sannan ibada ce da ake bawa mutun lada mai yawa a lokacin da yayi ta�
Yayi murmushi ba dan ya gane wani bangare na bayaninta ba. Shiru ne ya biyo baya kamin ta kalleshi ta ce.
“Tun da na zo garin nan ina kokari na koyawa kaina zama da mutanen cikinta da yin rayuwata irin na mutanen garin nan amman na kasa, ina ta kokari na cire Iya a raina amman na kasa, har so nai na yi ma kaina alkawarin ba zan taba tambayar inda take ba, ashe ba zan iya ba saboda soyayyar uwa ta fi gaban wasa, komai zata bata maka rai wata rana sai ka ji kana bukatarta a kusa da kai�
Wasim ya yi shiru yana kallonta sai hawaye take.
“Be zama lallai ki yi rayuwa tare da mu ba, zan tsaya miki ki samu irin rayuwar da kike so a lokacin da kike so, ko da kuwa kasar nan za ki bari gaba daya�
Kallonsa ta sake yi.
“Bana son wani ya sake aikata wani kuskuren saboda da ni, ka fada min ina Iya take?�
Mikewa yai tsaye yana kokarin kawar da maganarta ta biyu.
“Ba zan yarda na sake aikata wani kuskuren ba, dukan abun da zan aikata a yanzu Zabin Raina ne kuma ya zama dole ni ma a ba ni damar rayuwa kamar kowa�
Yana kawai nan ya fara tafiya ba tare da ya bata amsar tambayart ta biyu ba, binsa tai da kallo zuciyarta na hararo mata abun da take jin kamar ba ta shirya masa a yanzu ba.
FADIME POV.
Duk Yadda Shattima ya so ta sake ranta ta koma rayuwa kamar da, a duk lokacin da tunarabuwarta da Wasim maganar da yai mata cewar ba zai sake dawowa ba, idan ta tuna kalmar sai ta ji kamar zata mutu, gaba daya ko abincin kirki bata iya ci, har sai da Shattima ya kebe da ita a wani karamin falon Ammy ya saka gaba da rarrashi da komai sannan ta ci kadan, ko nama domin kazar da ya saka aka soya mata na musamman bata wani ci ba, a daren ranar ma sai da yai mata karatu kamar jiya, sannan tai bachi shi kuma ya tsareta da idonsa yana ta kallonta sai jin yake kamar ya dauke ta ya bude cikinsa ya saka a ciki ya rufe. Washe gari ta farka da wuri saboda tun a daren da zata kwanta Shattima yayi mata albishir da maganar zuwa gida Katsina. Ba laifi ta dan sake saboda tana marmarin ganin iyayenta, a dinning ma da aka kira a karya ta dan ci abinci da yawa, tana ta daukin cin abinci a dinning kasancewar jiya a dakin Nana aka kai mata komai a yau kuma sai Ammy ta aika aka kirata ta fito aka karya tare da Nana da Mama Fulani, daman Aliyu da Muhseen tun ranar da su kai gaisuwa suka juya a mota suka koma Abuja.
“Fulani a saka mata ido, Shattima ya ce bata cin abinci�
Ammy ta fada tana murmushi domin ya jadadda mata cewar ta kula da abinci Fadime baya son ta tafi gida da yunwa shi kuma ba zai samu shigowa gidan ba sai da suna kusan tafiya. A duk lokacin da Ammy ta kira Mama Fulani sai Fadime ta amsa tana ganin kamar da ita ake domin ita ma ta saba a gidan Inna da Bappa suna kiranta da Fulani. Shattima be kira Bappa ya fada masa halin da ake ciki na Fadime ba, shi ma kuma be kira wayarsa ya tambaye shi ba har yau. Ammy da kanta ta shigar da Fadime bangaren Mai Martaba suka gaisa, sannan yai mata goma ta arziki bayan ya tabbatar mata cewar tare da Baba Waziri zata je kuma idan zun tafi Katsina za su sauka a masarautar Katsina ne a hada tawagar da za su mata rakiya har gida, saboda ta jaddadawa Ammy abun da take tsoron Bappa yai mata wato duka ko ma ya koreta gaba daya, ita kuma Ammy tana ganin ko da ba zai mata komai ba ta cancanci karramawa mai girma daga gurinsu.
Cikin wani irin farinciki marar misaltuwa ta fito bangaren Mai Martaba, ba ta sha wahala gurin gane hanyar dawowa ba ta hanyar kwaliyar da aka kawata corridor da zai sada mutum da bangaren Mai Martaba da akai, ta cikin gidan matansa bayan wacan komar mai gate nata na musamman da baki suke zuwa ta can, ga kuma fadarsa a can gefe daya.
Ko da ta shigo falon sai ta samu Shattima shi kadai zaune rike da cup din ruwan sanyi, sabar murna da farinciki ya saka ta manta da ko shi waye da kuma inda take ta soma aro kadan daga halinta na baya tana yafawa.
“Yaro ya...�
Sai kuma tai saurin rufe baki tana kallonsa, sai ya bude mata ido ya watsa mata ruwan hannunsa.
“Yarinya yarinya... Mai Martaba yayi mata kyau�
Kyalkyalewa tai da dariya kamar ba ita ba, shi kansa be san lokacin da murmushi ya bayyana a kumatunsa, murmushin da ya bayyana fararen hakoransa saboda farincikin da ya gani a fuskarta.
“Ko ba haka ba ne?�
“Haka ne�
Ta fada tana dariya, sai ya mika hannunsa baya ya dauko sabuwar waya cikin kwali ya mika mata.
“Ga waya na siya miki, kin ga ba zan yi kewarki sosai ba, sai na rika kiranki da ita�
Hannu biyu tana ta karba tana kara fito da ido waje tsabar mamaki.
“Ni ni Fadime? Waya? Wanda ake shafe shafe touching ko?�
“Yeah Pretty�
Sai ta zauna gabansa cikin wani irin farinciki marar misaltuwa ta fara kokawar bude kwalin wayar.
“Handsome man, amman Wallahi ka biyani ni ma na shigo gari, amman boye ta zan yi ba zan bari Bappa ya gani ba�
“Ba za ki daina halinki ba ko?�
Sai tai masa gwalo kadan.
“Wasa na ke zan nuna masa, sai na ce amman kar ya karbe min ko? Zaka kira ni kuma?�
“Me zai hana ba dole na ji muryar Fatee na ba�
Ta yi dariya sannan ta mika masa.
“Kunna min ka nuna min yadda zan yi tabe tabe�
Yayi murmushi.
“Tabe tabe dai�
“To shafe shafe�
Ya sake yin murmushi.
“To touching touching�
Ta fada da dariya, karba yai ya kunna wayar ya ciro line mtn ya saka mata a wayar sannan ya soma nuna mata inda zata taba, be ko gama ba ta ce.
“Na ma gane komai har wanda baka nuna min ba, ba ni wayar�
A garin karba wayar ta fashi ta tsaga daga kasa, wani irin turo baki gaba Fadime tai.
“Ka gani ko? Daman ba da zuciya daya ka ba ni ba�
Wannan karon dariya yai, daman ana bada abu fiye da zuciya daya.
“Da zuciya nawa na baki?�
“Biyu mana, dayar tana cewa a bawa ni dayar na hanawa�
Camera ta shiga daman ta fi kwarewa can a lokacin da yake nuna mata, daukarsa ta rika yi hoto, shi dai be ce mata komai ba har tai mai isarta ta gama ta shiga daukar falon da hotunan Ammy da suke lake falo, duk abun da take idonsa na kanta wani irin abu yake ji kamar ya kamata ya rumgume.
“Ki je ki shirya karfe daya za ku tafi�
“Ba da kai ba?�
Ya daga mata kai alamar eh. Sai ta bata fuska
“Miyasa?�
Kafadunsa ya daga mata alamar shi ma be sani ba, domin ya so ya rakata sai dai yana jin kamar indan suka tafi tare ya baro ta zai fi shiga damuwa fiye da yai mata sallama a nan, duk da yana da tabbacin bayan tafiyarsa zata sake dawowa rayuwarsa. Dawowa tai kusa da shi ta zauna tana ta kallonsa, sai kuma ta ji kewarsa ta kama ta.
“Ni daman ba ni da sa'a sai na sabu da mutum sai ya tafi ya bar ni�
“Amman ai ke zaki tafi ki bar ni, ni da kuka ba ke ba�
Ya fada da fuskar zolaya.
“Dan Allah ka rika kirana kullum ka ji�
“Dolena ai Pretty�
Bata yarda ba da shi za a je ba har sai da lokacin tafiyar yai, ta ga Shattima ya kirata daman ya bata agogon da ya taba bata lokacin da za su yi wacan lafiyar da su Bappa, a nan ta saka masa kuka tana jin kewarsa.
“No no ki daina damuwa zan kawo miki ziyara ai?�
“Da gaske?�
“I promise�
Da kasa ya kama saka hannunsa ya share mata hawayena.
“Dan Allah ka zo ka ji?�
“Kin fara missing dina kenan�
“Kuma kullun ka kira ni karka gaji�