Sashe 111
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ke kin san inda kike kuwa? Kin san wacece Hajiya Babba?�
“To ina ruwana, ai gaskiya ce ko a kotu zan fadi haka, idan ba ku yarda ba ku ba ni qur'ane na rantse�
“Bayan wannan kin san wani abu?�
Ammy ta tambaya
“Aa ban san komai ba�
“Idan kika min zan saka ayi miki mummunan hukunci�
Take hantar cikin fadimr ta kada hankalinta ya tashi, ta fara lalaben inda zata samu hannun Shattima ta rike.
“Wallahi ban miki karya ba, gaskiya na fada Allah shine shaidata, ko Shattima?�
Shattima ya kasa ce mata komai sai tunani yake, shi kansa ya tsorata da labarin bare kuma Ammy da ta kasa boye tashin hankalinta.
“Bayan shi fa?�
Fadime ta yi shiru tana nazari abun da zata fada jin ance za a yi mata mummunan hukunci.
“Akan Hajiya Babba ko akan Iya?�
Ta tambaya gudun kar ta dauko wani zance ta saba.
“Me Iya tai?�
Ammy ta tambaya daman bata manta zancen na dazun ba da take fadar wai kar a dauka ita ma mayya ce kamar iya.
“Iya ita kuma mayya ce, kuma ita uwar Wasim ce�
“Ya akai kika san Iya mayya ce?�
“Shi Wasim din daya kawo ni sai yacw ga ajiya nan na kawo miki idan kin ga dama ki cinye idan kin ga dama ki aje, kin ga kenan Mayya ce ko? Kuma yace kin ki amayar da kankarar maita kina cin mutane sai tace har yanzu bata ci kowa ba sai wanda ya shiga gabanta ya hana ta cikar burinta, tace wani mutu take bibiya ta cinye Matansa yanzu kuma yayansa take bibiya, har tana ta jin tsoro tana cewa an min aike ne yace a a, kuma har da wannan muguwar yarta tare suke maitar, kuma fa wannan Zainab din ashe ita ce na kai garin su Wasim, ta dauko hotuna saboda ita na makance fa, amman Wallahi Ammy baki ga wulakancin da take min ba�
“Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un�
Shine abun da Ammy take ta fada tana dafe da kirjinta sai Fadime ta kara rike kame rigar Shattima ta rike. Ammy za ta yi magana Shattima yai mata alama da tai shiru da hannunsa sannan ya rika hannun Fadime.
“Tashi muje n kai ki gurin Jekadiya ta kula da ke zamu yi magana da Ammy�
“Ita ta kwarai ce, tsoro nake ji dan Allah karka kai ni inda zan cutu kaji?�
“Ta kwarai ce na santa na san halinta�
Yaja hannunta suka fita, falo ya fito da ita.
“Jekadiya�
Jekadiya ta mike tsaye da sauri ta nufo inda yake.
“Ga bakuwa ku zauna da ita a nan a kula da ita, duk abun da take so ayi mata�
“An gama toron giwa, Allah kara maka lafiya da imani�
Ta kama hannunta, Fadime ba dan ta gamsu da ita ba ta sake ta sai dan babu yadda za ta yi. Juyawa yai ya koma ciki, wannan karon a tsaye ya samu Ammy hawaye a sauko mata a ido.
“Shattima yarinyar nan mutum ce?�
“Mutum ce Ammy, zaki iya tuna lokacin da kika fadawa Ra'ees ya nemo min mata?�
“Ita ce yarinyar, ni ma ban san haka ba sai a haduwar ta farko, Ra'ees ya fada min ke kuma kika kara fada min�
Ammy ta zauna bakin gado tana kallon danta.
“Shattima muna cikin makiya, Me ka fahimta game da abun da take fada?�
“A zancen Iya yayi daidai da labarina mutumen da take bibiya wata kila ni ne�
“Ba wata kila Shattima kai ne ma, shiyasa ta tallata maka yarta, saboda ta san ita take cinye maka mata? Kenan ita ta cinye su Luma? Amman matar nan bata da imani�
Ammy ta lumshe ido sai ga hawaye ya sauko mata, daman gudun shiga irin wannan halin yasa shi boye mata sai gashi Fadime ta tono komai.
“Ashe akwai abun da Allah ya gani ya hana zuciyata natsuwa da ita, shiyasa tun farkon zuwanta na kasa samun kwanciyar da ita...�
Hawaye Ammy take babu kakkautawa, Shattima ya dawo kusa da ita ya zauna.
“Gudun sakawa kanki damuwa yasa ban so kika ji maganar nan ba�
“Irin wannan abun ba a boyewa Shattima saboda abu ne na daukar mataki, kana tunanin ido za a zuba mata tana cinye matanka da yayanka a kyaleta?�
“Hukunta ta zaki yi Ammy? Kina da wata shaida ne akan hakan? Maganar Fadime kadai bata isa hujja ba, kiran dana ayi ma Falmata ma ina son na kara bincikarta ne, idan ta tabbata hakan na san irin hukuncin da zan dauka ta cikin ruwan sanyi�
“Muna zagaye da makiya, daga kai sai Nana Allah ya ba ni, kuma ake son a hana mu samun farinciki a kawarmin da kai alala rayuwar Nana mi nai wa Hajiya Babba? Me na tsare mata? Miyasa zata min haka? Ba ni kadai ba har da Mai Martaba? Mijinta uban yayanta?�
“Nana ta fada jiya, a lokacin da aka rufe Sardauna ita sa aka juya case din zuwa kisan kai, Nana tace ta ji tana waya tana fadar sai kin shiga damuwa kuma sai rayuwarta ta lalace ba sata ba har abun da yafi sata sai ta yi�
Ammy ta kalli Shattima cikin tashin hankali tana jin kamar kanta ba zai Iya daukar maganar ba.
“Nana bata fada min wannan ba...!�
“Ta ce baki saurarenta ba kina cikin fushi da ita saboda abun da ya faru, wannan kadai ya isa ya saka na yarda da maganar Fadime, tana son a rufewa Nana baki saboda kar ta fadi maganar ne, wata kila kila kuma Sirleem ne take son a saka mata soyayyarsa, ni daman na gani kuma zuciyata ta ayyana min Sirleem ba son Nana yake ba, domin baya bata irin kular da ta dace�
“Allah sarki Yata... Ina ta tsanarta ina jin kamar nai mata baki, saboda irin abubuwan da take, ashe ba yin kanta ba ne, ban taba mata uzuri ba, saboda tana bata min rai...!�
Ammy ta fada hawaye na sauko mata, tana tuna lokacin da Nana take fada mata ta yi satar sarka kuma bata san dalilin daya saka tai ba, ta san be dace tai ba, hannunta ne yake mata kaikayi.
“Tana nuna mata so kamar uwa, har Nana tana ganin kamar tafi sonta fiye da ni... Muna cikin makiya, ina tunani da addu'ar Mai Martaba ya samu sauki amman Hajiya Balki nema masa mutuwa take tare da kai? Ban taba tunanin Hajiya zata iya haka ba, na san bata so, saboda kishi gaskiya ne, nima ina kishinta, amman Wallahi babu hassadarta a raina, ban taba jin kyashinta ba, ban taba mata fatan mugun abu ba, shiyasa ban kyamace ta ba a lokacin da danta ya nemi auren Nana wata kila da wata manufar ne�
Ammy ta dantse bakinta saboda kukan da yake son subuce mata.
“Shiyasa tai wa yarinyar Falmata sheri? Ashe wata manufar ne? Mutum abun tsoro, ita kanta Hajiya Talatu ban zata za ta iya haka ba, balle Jarma da yake kanensa, ashe zai iya cutarda dan'uwansa har a nemi rayuwarsa saboda abun duniya mai karewa?�
Shattima ya kalleta.
“Ammy dan Allah karki saka damuwa a ranki, Allah yana tare da mu, kuma ya ga zuciyarmu babu wannan cutar a ciki, wata kila shiyasa ya bayyana mana komai cikin sauki kuma ta hanyar da ba mu yi zato ba�
Ta rumtse idonta hawaye na sauko mata, kamar ba gobe. Shattima ya kalli agogon hannunsa.
“Karfe 10 jirginmu zai tashi, ina son na koma Katsina na fadawa iyayenta halin da ake ciki, zan bar ta a nan, Ammy sai kin yi hakuri da halinta kuma Idan aka fadi wata magana a gabanta tana recording ne�
Ammy ta bude idonta ta kalleshi still hawaye sun ki daina sauko mata.
“Allah yai maka albarka Shattima, Allah ya kareku daga dukan shari, yai muku mafita, dan Allah ka tsare addu'a sosai da sosai�
“Da bana addu'a wata kila da ban kawo haka ba, bana wasa da addu'a saboda bana son nai nisa da Ubanjigina, kuma inshallah zan kara dagewa... Ammy kar a gaji da ita tana da yawan requesting�
Ammy ta yi murmushi har lokacin hawaye be daina sauko mata ba.
“Karka damu, ko dan abun da tai mana za a kula da ita, balle kuma na lura tana da muhimmanci a gareka�
Yayi murmush ya mike tsaye, Ammy ta bishi da kallo har ya fice. Sai da ya kawo tsakiyar falon sannan ya kalli Jekadiya ya ce
“Fito da ita�
“To ranka ya dade�
Jekadiya ta riko hannun Fadime suka fito daga falon suka bi bayan Shattima.
“Ina zamu je?�
“Shattima ne yace a fito da ke?�
“Ina zai kai ni?�
“Wallahi ban sani ba, baiwar Allah�
Ta fadar Ammy Shattima ya bi hakam yasa Jekadiya ta bi bayansa har cikin fadar, tsaye ta same shi yana lasa waya da alama su yake jira. Jekadiya ta tsaya nesa da shi ta duka kasa tana jan Fadime ta duka.
“Jekadiya tafi zan kira ki...�
“To ranka ya dade�
Jekadiya ta mike tsaye ta fice da sauri, Sai da Jekafiya ta fice sannan Shattima ya juyo yana kallon Fadime fuskarsa dauke da murmushi.
“Kana nan Shattima?�
Yayi shiru be ce mata komai sai murmushi yake yana kallonta, wani gefen ta tafi tana lalabe sai ya bi bayanta yaja gyalenta sai ta juyo da sauri ta taba shi, hannayenta ta kai har kan fuskarsa tana lalabe, shi dai yana tsaye kamar hoto sai murmushi yake sakar mata kamar tana ganinta. Yatsanta na fada bakinsa ya cigeta kadan.
“Asshhh�
Ta dauke hannun da sauri. Sai ya matsa kusa da ita sosai yana kallon fuskarta.
“Zan tafi yanzu�
“Karka dade ka dawo anjima�
“Dole sai na kai gobe�
Ya fada a hankali yana kallon lips dinta. Kamar ta san yana kallon lips din sai ta mutsa su a hankali.
“Tau idan ka je sai ka dawo ka dauke ni ko ka zo da su ko?�
“Eh�
Ya kai bakinsa gefen fuskarta ya sumbaci kuncinta na baren dama.
“Ba zan yarda Wasim ya dauke min nishadi ba, kin min da abubuwa da yawa�
Yana fadar hakan ya kai hannunsa ya taba tafin hannunta, a take ta sake jin sanyi, da sauri ta janye hannunta tana turo baki gaba.