Sashe 104
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Momy ta daki kirji tana kallom Sirleem da yai mata maganar. Sai da zauna ita ma ta zauna sannan ya labarta mata zancen auren kamin ya biyo mata da abun da ya faru.
“Mai napep din ya dawo ya fada min ya daina ganinki zai je ya tsaya ya jira amman ba zata fito ba, yana fada min haka na raya cewar wata kila sun gano ne, ko kuma kin fada musu, na so na kira ka sai ga labarin rasuwar Talba ya same shi shiyasa da naje gaisuwar ban maka magana ba, yanzu miye mafita?�
“I don't know, na tambaye ta idan akwai wanda take so, tace babu�
Sirleem ya fada yana dagowa daga jikin kujerar da yake zaune. Momy ta kalleta wani irin tausayin Falmata ne ya shiga zuciyar Momy fiye da da, bayan wannan wahalar da ake bata sai kuma ace za a aura mata tsoho? Wata kila shi ma mutumen banza ne, da zai zo yana azabbatar da ita.
“Ke baki da wanda kike so ne Fulani? Karki yarda a aura miki tsoho, karki yarda a aura miki wanda baki so, ki fada min idan akwai wanda kike so�
Falmata ta yi kasa da kanta kamar a zata ce komai ba, Momy da Sirleem suka zuba mata ido.
“Wanda nake so, ba so na yake d aure ba�
“Taya aka yi kika sani? Ya taba fada miki ne? Kuma idan ba son aure yake miki ba me zai saka ya zo yace yana sonki?�
Momy ta tambaya.
“Ai kin san akwai masu son mace da son banza, bana aure ba, musamman irinta da ake ganin kamar idan an tabata ba za ayi komai ba�
Sirleem ya bata amsa.
“Ke yanzu duk a cikin samarinki babu mai yi da gaske?�
Ya girgiza kai, alamar aa Momy ta sauke ajiyar zuciya, can kuma ta sake kallonta.
“Fulani zaki iya auren Ameer, yaron da kika gani ranar da kuka zo gidan nan wani baki haka?�
Falmata ta dago ta kalleta, Sirleem ma ya kalleta da sauri.
“Momy?�
Ta kalleshi.
“Na san me nake yi Sirleem i want to help?�
“Amman Ameer?�
“Yes�
“Ina da iko da Ameer duk da kasancewar ba ni na haife shi ba, kuma mahaifinsa ba zai musa min ba�
“Makaranta fa yake yi yanzu kuma baya ma kasar?�
“Na sani, na san abun da nake yi Sirleem, idan ba Ameer ba muna da wata mafitar ne akan yarinyar nan?�
“No Momy gaskiya a canja wata shawarar ba Ameer ba, Ameer yaro ne ba zai iya kula da ita yadda ya dace ba�
“Waye zai kula da ita yadda ya dace Tsoho?�
“Amman Momy ba ki yi tunanin kowa ba sai Ameer what if shi baya sonta?�
“Kai kana sonta? Zaka iya aurenta?�
Yayi shiru ya saka cewa komai domin tambayar ta zo masa kamar saukar aradu. Falmata ta kalleshi zuciyarta na bugawa da karfi tana jin kamar ya amsa da eh, duk da tasan bata da kwarji da haifar da zai so a jikintaz gashi ita ba yar kowa bace balle tace ko dan arzirkin gidansu ko sarauta wane ita.
“Ba ni da iko da kai Sirleem saboda Hajiya Balki tana nunawa kowa isa akan yayanta, ban isa na cilasta a ba saboda ita ko da kuwa ace ni din daga bangarenta na fito, balle kuma ina kanwar mahaifinka, kuma na san yadd Hajiya ta tsani talaka, ba zata saurara maka ba idan ka auri Falmata bayan ta zaba maka Nana a matsayin mata, ko da ace zan iya cilastaka Falmata ba zata samu jindadi a gefenka ba saboda Hajiya, zata ma iya cilastaka sai ka sake ta, yarinyar nn tana bukatar kula, mutumen da zai bata ilmi ya kula da ita, idan ta auri Ameer zata dawo karkashina ne�
A take Sirleem ya datse maganar yana duban agogon hannunsa.
“Momy daman na biyo da ita ne ta fada miki abunda ya faru saboda kar ki ga bata zo ba, bari na wuce akwai abubuwan da zan yi�
Wani kallon mamaki da rashin fahimta Momy tai masa, har za ta yi magana sai kuma wata zuciyar ta hana ta, ba tare da ta ce komai ba ta mike tsaye ta haye sama. Da kallo Sirleem ya bita sai da ta haye sama sannan ya kalli Falmata.
“Tashi muje�
Falmata ta mike tsaye ta ni bayansa har suka isa gurin kofar ya bude mata ta fara fita sannan shi ma ya fita. Sai da ya fara shiga motar sannan ta zagaya ita ma ta shiga yai ma motar key tare da danna horn tun kamin ya yi ribas. A wata kemis ka kaita suka duba kafar suka bata magani tare da yi mata allura sannan suka fito. Be shigar motar ba ya tsaya yana kallonta.
“Zai fi ki hau Napep da ace na sauke ki a gidanku, wata kila za a iya kara miki doka ko?�
Ta daga masa kai alamar eh. Sai yaja wani dogon numfashi ya sauke.
“Teema, ki yi hakuri da abun da zaki ji ko ki gani, kuma ki min afuwa ina son nai magana da mahaifinki gaskiya�
“Dan Allah karka yi maganar ka bashi da wani amfani a gurinsa sai ma kara jamin duka da zai yi, zan hakuri da duk yanayin da zan samu kaina, na yarda wannan rayuwar a haka ita ce kaddararta, kuma na san Allah be manta da ni ba, zai min mafita inshallah, na gode da duk wani abu da kai min, cikin har da saurarena da bani lokacinka, bayan taimako na kudi da gudumawa da ka bani Allah saka maka da alheri, ina son na bi zabin mahaifina, wata kila auren tsohon shi ne kwanciyar hankalina, na gane yadda rayuwata take tafiya, ba zan taba samun abunda nake so ba, kuma na hakura da komai zan rumgume kaddara�
Sirleem ya kasa ce mata komai sai kallonta yake yana jin wani yanayi marar dadi. Ta share hawayenta.
“Ba zan taba mantawa da kai ba, babban mutumen sananne yayi hidima da ni, ya taimaka min yayi mini gata kamar uba, Allah ya saka maka d alheri Sirleem kuma ina maka fatan alheri sai wata rana�
Ta sauke kanta kasa hawaye na zuba.
“Ba zaki sake fitowa ba ne?�
“Bana jin za a sake barina na fito, sai dai na san ba za a hanani kallonka a waya ba ko a tv, ba zan manta da kai ba, na gode kuma dan Allah kai min godiya gurin Momy ita ma ta rike kamar ya, babu kyama babu nuna tsangwama�
Sai da ta share hawayenta sannan ta juya ta fara tafiya wasu hawayen na sauko mata tana jin kamar ta fasa ihu domin ta san ba zata sake ganin Sirleem ba sai a hoto. Da kallo ya bita ya rasa tunanin da zai fara? Maganar Momy ko kuma ya kyale ta tabi zabin mahaifinta kamar yadda ta ayyana? Kalamanta sun ratsashi, sun shiga zuciyarsa sun dada masa tausayinta. Sai da tai nisa sosai da inda yake sannan ta tari Napep ta shiga tana fada masa inda zai kaita. Tun da ta shiga cikin napep din sai ta ji kamar ta samu gurin da zata fasa kurjin damuwarta ta ji sanyi, damuwarta ta soma mata aiken hawaye babu kakkautawa.
“Allah ka kwanar min da hankalina, ka saka min natsuwa a cikin zuciya da ruhina, na tuba ka yafe ni ya Allah�
Shine kawai abun da take ta maimaitawa tana kuka sosai har Mai Napep din sai da ya juya ya kalleta, daidai inda aka saba aje ta ta bukaci ya sauke ta, ta fita ta zaro dubu daya cikin kudin da Shattima ya bata ta mikawa mai napep din ya cire kudinsa ya bata canjinta, ta karba ta kama hanyar gida, tana tafe tana dingishi dayan hannunta rike da ledar maganin da Sirleem ya siya mata, hawaye kuma be fasa mata zuba ba, kirjinta sai zafi yake tana jin zuciyarta kamar zata rabe gida biyu.
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:54 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
Bakin gate din gidansa ya tsaya yai horn sau biyu, mai gadin ya fito da gudunsa ya bude masa gate, a hankali ya shiga da motar ya faka a yalwantaccen parking space din dake gidan. Sannan ya bude motar zai fita.
“Ina zaka?�
Ta tambaya tana kokarin kai hannu ta taba shi, be kula ta ba ya fita ya rufe ya zagaya side din da take ya bude mata.
“Fito mun kawo gida�
Ta mika masa hannunta alamar ya rikata ta fito, samun kansa yai da kallon hannun ya yan dakiku sannan ya mika mata nasa hannun ya riko nata, tafin hannunsa na shiga cikin nata sai ta tsaya cak ta fasa fitowar tana sauraren sanyi da take jin yana ratsa hannunta, a hankali ta zame hannunta tai wani sukuku kamar ba ita ba, can kuma ta fara lalabe ta ta yunkura zata fito sai kanta ya bugu da motar.
“Careful...�
Yana kokarin taimaka mata ta fito, tsaye tai ta saka dayan hannunta tana taba goshin.
“Be yi jini ba...�
Ya fada yana kallonta, bata ce komai ba, gaba daya yanayinta ya canja.
“Waye kai?�