Sashe 165
Fulani Part 1 complete Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta kara yin lamoooo a jikinsa tana jiran ta ji kira'arsa a kunnenta sai ta ji yana kokarin sa hannunsa cikin rigar bachinta.
“Minene haka?�
“Shine sai an tattaba mutum?�
“Eh haka ake yinsa�
Ya janta ta yi sama sosai sai ya saka bakinsa cikin nata yana kissing a hankali, yana kissing yana shafa bayanta sai wani yarrrr yarrrr yarrrr take ji tana jin wani bakon lamari na kusantarta, bata hana shi kissing din ba saboda ta san ba zata iya ba, kuma bata son gantsara masa cizo kamar na jiya. Ya dade yana ta bautawa bakinta sannan ya cire bakinsa ta dan samu salama, tashi yai zaune ya cire rigar bachinsa sannan ya koma ya kwanta yana shafa ta tare da jan hannunta ya kai kirjinsa sai ta ji shi babu riga, da sauri ta janye hannun ta tashi zaune.
“Ni bana son haka?�
Hannunsa ya kai ya nuna bedside lamp ta yadda zai iya ganin fuskarta ita ta samu ganin ta shi. Hannunsa ya kai yana shafa gefen fuskarta sai wani lumshe ido yake.
“Minene�
“Karatun da zan koya miki ne ai�
“Aa ni bana so�
“To zo ki kwanta�
“Zaka kara ai�
“Ba zan kara ba�
“Sai ka rantse�
Ya fara janta, kallonta yai ya ga a bakin gaskiyarta take nufi domin har gyara zama tai wanda hakan ke nuna ba zata kwanta ba matukar be rantse ba.
“Wallahi, amman Baby ba a son yawan rantsuwa, ni kaina ba a saka ni rantsuwa kawai dai ina miki ne saboda ina kaunarki, ki daina haka�
Bata dai ce komai ba ta koma ta kwanta a jikinsa domin tana jindadi ta kwanta a kirjinsa.
“Ka min karatu?�
“Babba ko karami?�
Shiruu tai tana tunani Qira'a ita ce karama wacan shine babba, zuciyarta ta ayyan mata, sai ta ce.
“Karami�
Murmushi yai ya kai bakinsa saitin kunnenta ya soma karanta mata wani bangare daga Suratul Baqara, sai ya tabbatar bachi ya dauke ta sannan ya matsa kadan ya raba jikinsa da nata ya sauka saman gadon yana kallon fuskarta.
“Rigimammiya�
Ya fada yana murmushi ya dan kwanto saman gadon yai kissing dinta ya shafa fuskarta a hankali, sannan ya mike tsaye ya fice daga dakin. Kasa ya sauko ya kunna tv ya kai volume din kasa gaba daya, sannan ya hada ma kansa tea ya zauna yana ta sauraren yadda jininsa yake gudana domin ya saka ma ransa zai yi kuma be samu damar hakan ba. Ya dade a zaune har kusan 1am bachi be ziyarce ba, daman can idan irin haka ta taso masa cikin dare abu ne mai wahala ya iya yin bachi, 1:30am ya kashe kallon ya dawo dakinta ya shiga bathroom yai alwala ya fito ya saka jallabiya ya shimfida prayer mat ya fara nafila, sai kusan 3am ya sake komawa saman gadon ya kwanta ya ja Fadime jikinsa yana ta kallon fuskarta.
“Na auri shagwababbiya kuma yar rigima dole na yi hakuri�
Ya fada murya can kasa yana sa dayan hannunsa ya ja hancinta.
“I love you�
Ya furta yana kissing din goshinta sannan ya rumgume ta tsantsan yana addu'ar nemo inda bachi yake.
Washe gari ma shi ya rigata tashi sai da yai alwala sannan ya tashe ta, sai ta soma wani lankwashe tana mike kamar ba zata iya tashi ba, daman ko a gida haka take wani lokacin idan Bappa ya tashe ta tai sallah, sai dai yana ganin ta fara haka sai ya tsaula mata carbi ko ya watsa mata ruwa dole ta farka da sauri, Inna ce mai hakurin tashinta har sai ta gama mikar ta tashi.
Shattima na ganin haka ya san bachin ne ya saukar mata da kasala, sai ya saka hannunsa ya dauke ta cak ya shiga da ita bandakin ya kunna fanfan ya saka ruwa ya wanke mata fuskarta sai bachin ya wartsake. Sumbatar kumatunka yai ya ja zirin hancinta.
“Baby ki yi alwala kai mu yi lattin sallah�
“To�
Ta amsa tana kallonsa ta madubi, sai sake sumbatarta sannan ya fice, binsa tai da kallo sai da ya fice tai dariya.
“Wallahi aure yana da dadi, da a gida ne Bappa zai ce tashi tashi.. Ko ya tsaula min carbi kara ma Inna tana lallaba ni amman shi Shattima dauko ni yai ya kawo bandaki ya wanke min fuska, bawan Allah gaskiya yana so na sosai�
Ta fada tana jin wani dadi a ranta.
“A yanzu Bappa sai ya ga wanda zai tsaula wa carbin sai yayi marnarina ma�
Sai da ta fara wanke bakinta sannan tai alwalar ta fito. Da kansa ya saka mata hijabi sannan suka soma sallah, bayan sun sallame ta mike tsaye ta durkusa tana masa ina kwana.
“Lafiya kalau, an tashi lafiya�
Ta amsa tana dariya kamar yadda yake domin ta ji abun wani dabam, zaunar da ita yai kusa da shi yana azkar ita kuma ya mika mata wayarsa dake da copy alqur'ane a ciki tana tilawa, sai da rana ta fara fitowa sannan ya karbi wayar ya kwantar da ita a cinyarsa ta soma bachi shi kuma ya shiga karatun alqur'ane.
Ba laifi yau ma mutane sun yi zuwa gidan ciki har da Kausar da Rima da Nana da kawayensu, sai kuma sauran yan'uwan da ba su samu zuwa ba, a yau ma ta wuni tana karbar baki kowa sai yabawa yake da ita, domin ta yi abun kai ta natsu kamar ba ita ba, wadanda ake nuna mata a matsayin yan'uwan Ammy ko Mai Martaba kawai take gaisarwa, domin bata manta hudubar Hajiya Maryam ba, karku so ganin yadda ta rika sakewa da Mama Fulani kamar daman can ta santa ko sun saba, har da su tambayar Ataa da Aliyu da Muhseen.
“Sun zo daurin aure amman ba tsaya ba suka tafi�
Mama Fulani ta amsa mata, sannan ita ma ta shiga yi mata nata karatun na yadda zata zauna da kowa. Ba kamar jiya ba yau kam tun da yamma kowa ya watse sai dai ta yi sa'a Shattima ya shigo gidan tun kamin ayi magariba, bakin kofar falon ya tsaya yana kallon yadda ta sha ado doguwar rigar shadda.
“Zo ki tarbe ni mana�
Ta yi dariya, sannan ta taso ya ware mata hannayensa sai ta zo da gudu tana masa ayoyo ta rumgume shi sai ya daga ta sama.
“Look at you Baby kin yi kyau�
Ta yi dariya domin ita kanta ta san ta yi kyau, be sauke ta ba har sai da ya tsotsi bakinta, sannan ya riga hannunta suka zauna ya rumgume ta kamar zai saka ta cikinsa.
“Yau kam ba zancen rantsuwa ba zan cuci kaina ba�
“Ni kuma ba zan yi bachi ba�
Yayi murmushi ya ciro wayarsa.
“Bari na kira Bappa mu gaisa ko?�
Ta daga masa kai da sauri.
“Eh dan Allah�
In few minutes ya kira Bappa suka gaisa sannan ya bata wayar ita ta gaisa da shi sai wani zumudi take kamar zata shige cikin wayar.
After sun ci abinci sun yi komai sukai shirin bachi, sai dai wannan karon zaunawa yai a falo suna kallon tv kamin ya kashe komai ganin ta fara hamma suka nufi dakinta.
Kwanciya tai kamar jiya tana sauraren yadda ya fara taba ta, sai ta tashi tana bashi rantsuwa.
“Aa ba zan rantse ba, ai na fada miki ki daina saka ki rantsuwa ko?�
Sai tai narai narai da ido tana kallonsa, tashi yai zaune ya matsa kusa da ita sosai yana mata wasa a hankali yana kissing dinta, ta yi ta kokarin hana shi ya ki hanuwa gashi tana jin sakon yana ratsata tana jin wani yanayi mai dadi, sai da ya tabbatar ta fara sakar masa jikinsa sannan ya kashe lamp din ya kwantar da ita sai yai firgigit ta tashi.
“Ni dai gaskiya yan iska suke wannan abun ba da mutanen kirki ba, Inna ta taba fada min duk wanda ya tattaba ni na masa ihu�
“Yes a waje take nufi ba da gidan aure ba, wannan abun ai shi ake kira da aure, kuma na kin ce kina son yan biyu ba?�
“Eh�
“To ki daina min musu, idan ba haka ba yan biyu ba za su samu ba�
Shiruuuu tai tana ta sauraren yadda yake aika mata da sakwanni, cikin hikima da gwarewa, hakan yasa ta saki jikinta sosai tana jindadin yadda bakinsa da hannayensa suke ratsa ko'ina na jikinta. A tunaninta iya haka za a tsaya sai ta kara sakin jiki tana jin komai zamzam. Sai da ya gama aika mata da sakwannin sannan ya isar da kansa gareta. A lokacin ne ta fara kiran Allah tana rikonsa, shi kansa da farko ya ji yadda gurin yake sai da sanin halinta yasa be saurara mata ba, domin ya san idan ya barta gobe ba zata yarda ba, kara ma idan zafin ne ta ji gaba daya tun a yanzu.
“Wayyo mutuwa, Bappa kai, Inna, Wayyo na na bari dan Allah kai hakuri, Ammy Nana ke Shattima... Na fasa auren Wallahi na fasa�
Haka ta rika kiran sunayen mutanen ciki har da na shi, domin azaba ta saka ta manta a tare da shi take, shi kam be jinta balle ya tausaya mata, abun ka da an dade ba a hadu ba kuma gashi yar gidan Mai fata ta gyara ta, hakan yasa be ji ciwo da yagar da take masa ba balle ihunta.