Sashe 69
Andizo Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Babban palon gidan suka shiga komai tsaf-tsaf sai ƙamshi da yake tashi, jan ta ya yi zuwa wata ƙofa ya tsaya ya danna wasu numbobi, murya ta ji daga jikin kofar tana faɗin “Welcome back Mr J.”
Kallon shi ta yi a tsorace suka haɗa ido ya yi ƴar dariya y ce “Daɗina da ke shegen tsoro kamar farar kura, kin manta irin wannan ƙofar kenan?”
Numfashi ta ja ta ta ce “Allah na manta sai yanzu na tuna lokacin da ka yi kidnapping ɗina in da ka sakani irin wannan ƙofar ce.” Ta faɗa tana bin bayan shi ƙofar ta maida kanta ta rufe ruf, suna isa bakin gado ya faɗa kai buduf ya ce “My wife ƙi taimaka ƙi mini tausa please.”
Baki ta murguɗa ta zauna a kusa da shi ta ce “Kai kuwa Amour ka cika neman magana daga zuwa sai na yi maka tausa? Ni kam a gajiye nake ina son na huta.”
Tashi ya yi ya tsura mata idanu kamar yadda take kallon shi, daɗi ne ke ratsa zuciyarsa ya ga shi ga Khadija a matsayin matarsa ta sunna, ya janyo ta jikinsa ya ci gaba da kallon ta.ganin kallon ba zai ƙare ba ta ɓata rai ta ce “Alƙur'an kuruwata ɗaci ne da ita ato.”
Dariya ce ta kwace mishi ya ƙara matse ta itama sai ta taya shi, bakinta da yake matuƙar so ya sumbata ta lumshe ido, sake kai fuskarsa ta yi ya manna mata kiss mai tsayawa a rai har sai da ta zagaye ƙugunsa saboda da yadda ta ji jikinta ya ɗauki rawa, murmushi ya yi ya haɗe bakin nasu..
Sun fi minti goma a haka ta sakar masa komai ya dinga sarrafa ta yadda yake so, ganin zai wuce gona da iri ta tura shi tana mayar da numfashi, girgiza kai ya yi yana matsowa kusa da ita kamar mayunwacin zaki ya ce “No my wife karki mini haka Wallahi ji nake kamar na mutu.”
Saurin matsawa baya ta yi a tsorace ganin yadda ya koma mata cikin ƙanƙanin lokaci, bin ta ya yi ta ƙara matsawa hawaye suka cika mata kwarmin ido ta ce “Am sorry Amour Wallahi ni tsoron ka nake ji kuma ga shi na gaji bacci nake ji.” Ta faɗa tana sakin kuka. Bai ji maganar da take mishi da kyau domin ya riga ya rikice ya matso ya damƙo ta ta sa ƙara ta ce “Wallahi bacci nake ji na gani.”
A galabaice ya haɗa ta da jikinsa yana wani irin huci da ya ƙara tsoratar da ita ya ce “Please ki yi haƙuri da baccin.” Ya ƙarasa faɗa yana yin tafali da tufafin jikinta.
Duk yadda ta kai ga hana shi kasawa ta yi, wani irin salo yake mata mai wuyar fassarawa yana tafiyar da ita a hankali kamar yadda ya dinga kuka tana faɗa mishi, sai ta tafiya ta yi nisa ta fara jin azaba a nan ta dinga kukan da gaske ba wai na shagwaɓa ba..
Bayan ya samu kansa ya birgina gefe yana sauke numfashi wanda fitarsu yake jin yana ƙara jin nutsuwa, sosai ya yi mamakin 'yar ƙaramar yarinya ta ɗauke nauyinsa, ko Jennifer a baya da suke tsakar holewarsu duk jarabarta wani lokacin sai ta gudu ta bar shi, wannan shi yake haɗa su faɗa ya ce zai nemi wata macen su zama biyu amma ta haukace mishi ta ce za ta kashe duk macen da ta raɓe shi, ta gwammace ta dinga mishi kuka da ya haɗa jiki da wata bayan ita, a lokacin faɗa suka yi sosai har ya lakaɗa mata dukan tsiya jikinta ya yi kaca-kaca da jini, kuma a hakan sai da ya sauke abin da yake kansa sai da ya sumar da ita saboda tsabar mugunta sannan ya rabu da ita ya kira likitarsa ta duba ta, amma duk da haka ba ta daddara ba ta ci gaba da zama da shi saboda ba ta inda za ta je da ya fi gidansa. Wata rana ya je Nigeria ya dawo ya tarar ta kawo wani abokinta ya same su ranar mutuwa ce kawai ba ta yi domin dukan da ya lakaɗa mata ya yi biyun wanda ya mata na baya da kyar abokinsa da suka shigo tare ya raba su, amma da yake tana masifar sonshi ana janye da aka gama gyara mata jiki ta dawo gaban shi ta kama ƙafafuwansa tana ba shi haƙuri ta ce ba za ta sake yin hakan ba ta kasa jure rashin sa ne na tsayin sati ɗaya, maganarta ta ƙarshe ta fusata shi ya wanka mata mari ta kwalla ƙara amma taƙi tashi sai haƙuri take ba shi, sai da ta yi kwana biyar tana ba shi haƙuri sannan ta samu kansa ya sauko suka jone. Tun daga lokacin ta daina kula duk wani friend in dai namiji ne suak ci gaba da rayuwar farin ciki. Shigowar Andizo rayuwarsa shi ya kawo taɓarɓarewar alƙarsu musamman lokacin da ta mishi wa'azi mai kashe jiki, tun daga lokacin ya nisanta kansa da Jennifer ko ta zo ba ya kula ta, ƙarshe dai ya, saya mata motoci biyu da gida babba ya sa mata kuɗi masu yawa a account ɗinta ya ce shi ya daina yin zina addininsa ya yi hani da hakan, idan kuma mutum bai basa ba in ya mutu zai shiga wuta, ranar hauka tuburan Jennifer ta yi ta ce dole sai ya aure ta shi kuma ya ce mace ɗaya yake da ra'ayin ita ce Khadija, duk wata hanya da za bi ta ganshi ya kulle ta dinga zuwa gidan har ta gaji ta haƙura, idan har ta samu nasarar ganin sa to sai dai in sun shiga filin bal ne suna bugawa a nan ne za ta ganshi idan sun ci ta dinga murna haɗi da kukan yanke alaƙarsu da ya yi.
Ajiyar zuciya ya sauke bayan ya dawo daga duniyar tunanin da ya lula, a fili ya firta “Astagafurullahi wa atubu il aika?”
Kallon shi Andizo ta yi tana son, tashi amma ta ƙasa sai cije lips take ta nisa ta ce “Amour zan shiga toilet.”
Saurin kallon ta ya yi sai kuma ya tashi ya sunkuya ya ɗauke ta suka wuce toilet, gasata ya yi sosai tana mishi kuka har ya gama ta yi wanka shima ya yi ya naɗo ta a towel suka fito.
A kan carpet ya aje ta ya canja shinfiɗar ya sa wani sabo dari sol, wata ƙaramar riga ya ɗauko mata iya gwiwa ya sa mata shima ya ƙanana kaya na zaman gida ya dora jallabiya a kan kayan duk tana zaune a takure sia rawar sanyi take. A daddafe suak yi sallar azahar da la'asar suna gamawa ta jingina kanta da jikin gado tana jin yadda ƙugunta ke mata zugi. Juyowa ya yi ya ga tana gyangyaɗi ya tashi ya cire jallabiyar ya ɗauke ta ya kwantar, da sauri ta buɗe ido za ta tashi ya mayar da ita jikinsa ya ja musu blanket, goshinsa da nata ya haɗa cikin muryarsa mai daɗin sauraro ya fara yi mata daɗaɗan kalaman soyayya masu fasa kwanya.
“My wife baki ya yi kaɗan na firta miki kalmar godiya, tabbas ke ɗin kin kai na kira kira da sarauniyar zuciyata kum uwar 'ya'yana da za mu haifa nan gaba kaɗan, ban taɓa jin son wata mace ba wanda ya hana ni sukoni na rasa nutsuwa da hankalina sai a kanki Khadija, ke ɗin ta musamman ce a zuciyar Sultan my wife kin gama mini komai da kika zama matata abar samun nutsuwar nutsuwa da gangar jikina, ina matuƙar sonki Khadija zan miki duk abin da kike so komi wahalar shi matuƙar bai saɓa wa addinin Musulunci ba, ke ɗin tawa ce ni kaɗai ba iya a duniya ba har ma a gidan aljana. In ƙaunar ki da dukkan zuciyata wife I love you so much matar Sultan.”
Hajiya Khadija kalaman soyayya sun tsuma ta ba ta san lokacin da ta ƙara shegewa jikinsa ba, shi kuwa abin nema ya samu ya ƙara ba ta masauki ya ji gaba da fallasa mata sirrin zuciyarsa har bacci ya ɗauke ta, murmushi ya yi ya shafa lips ɗinta wanda shi yafi tsokane mishi idanu a fuskarta har bacci ya ɗauke shi..