← Book details Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 87

Sashe 86

Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*Agurguje*

Saida suka sake sati guda sannan suka koma Australia,tsakanin malik da zakiyya kam yanzu kamar maganadisu haka suka koma,dokin juna kawai suke su yanzu suke xuba nasu amarcin fiyah me zatai ba dariya ba idan suna hira da kiyya tace"Amman da kiringa kwarar kanki ba gashi ba kundinke abunku,ai bakisani ba shifa namiji wannan abun shine weakness dinsa,kuma dashi kina iya mallake mijinki wlh batare da wani boka ko malam ba,keda ki iya allonki kikuma kame kanki daga nuna mashi son abunsa.kidage da ladabi kina shagwaba da biyayya da kwantar dakai wlh babu abunda bazaki samu ba."
Zakiyya tace"bansan inada sha,awa ba fiyah sai ranar daya dawo daman ina barin gidanku naje na markada kankanata da ayaba a lafata madara ingaya maki,ga miskina nai masti daman intakaita maki sosai na gyara wajen na je nai wanka na saka wata rigar bacci da bantaba sawa ba,kullum yace insa sai ince saikace yar iska kumafa ina sane kawai dai nima kunyar nakeji,sai lokacin nake ganin ashe dai bakida laifi.nayi wankan turare daman gidan nai mashi turaren wuta.
Bargo nashige ina rawar dari da makerketa.
Ba kamar sadda najiyo shigowarsa oganka agigice ya yaye zanen nan najin haka nai wuf na fada jikinsa ina kuka bihakki da gaskiya,ina murza mashi kirjina ina nukurkusarsa sai kokarin cironi yake ina sake mannewa karshe na gigitashi over kafin nima ya gigitanin ke ranar naga abunda ya isheni nice na koma kamar wata mahaukaciya,dayayi niyyar barina zan rikice mashi ingaya maki ranar saida muka kai safe ammanfa jikina yagaya mun."
Fiyah dariya kawai take tana karawa haka suka cigaba da hirarsu.

Rayuwar tana xuwa masu yadda ya kamata kowane jiyake da matarsa kamar kwai,sannan kuma komi suke so har rawa jikinsu yake wajen kawowa.
Sadda zasu koma Nigeria fiyah na manne da babyn Abdoul ga mararta,amman daga ita harshi babu wanda ya sani saida suka sauka gida ai ranar ta kowane bangare jidasu ake mama kasa hkr tayi fiya ta shigo wajenta ta aika masu da abinci na musanman.
Mami da ni ima sunga tsaraba harta hauka sai dariya take yadda taga yaran nata duk masha Allah,kuma ta gano duk cikunna ne dasu basu sani ba abun yayimata dadi kamar ta sasu cikinta takeji yadda taga suna cikin farin ciki kuma mazajensu kowane kokari yake ya nuna kaunarsa ga matarsa.
Sai washe gari fiyah ta shiga gidansu dafarko ma bata gane gidan ba,saida taga yaya dalha ya fito zai alwallar azahar ta hangame baki tana kallon tsaunin gininsu.
Come da mamaki tace"yaya dalha"
Shima cikin murna da nuna jin dadin ganinta yace "aaah safiyya saukar yaushe kece haka tubarkallah"
Dariya tayi tace"karkaima kace na canza don Allah"
Cikeda dariya yace"aibama canza wa ba yadda kikasan inji akasaki aka wankoki"
Dariya tayi tana nuna gidan "yaya waye da wannan aikin"
Murmushi yayi yace"shiga daga ciki mama nanan baba ma yana kan hanyar dawowa yesmin ma tazo tun safe zasu baki labari bari naje sallah"

Kallon ginin taje tana mamakin har yashe akai wannan aikin bata da labari ko awaya basu gaya mata ba.
Shigatai tama rasa inda zata bi taga wata doguwar hanya ta bi tanan saiata cikin baban gidansu komi sabo wamda tasan ada basu dashi.
Wata kofa ta gani da zata sadata falon gidan tabita wajen tana tura kofar mama na zaune yesmin na mata kitso.
Mama bata san sadda taji wata kara ba yesmin tatashi daga kanta tai wake kofa suna rungume junansu.
Suna karadin ganin juna mama sakin baki tai tana kallonsu cike da ji dadi sai dariya suke suna makale da juna,suka idasa shigowa ciki fiyah ta saki yesmin ta nufi mama da gudu cike da kwaba mamar tace"bargudun nan karki isomun nan kina gudu baki gudun kije kija wata matsalar."
Xubewatai jikin mamar harda kukanta "mama nai kewarki wlh ba saa haka ai kewarku a saida aganku idai gaskiya bazanbi yaya Abdoul ba inanan wajenku"
Ta fada tana kuka.
Dariya sukaata mamar tace"kinanan kina wannan kukan ko safiyya,bakisan kingirma ba "
Share kwallar take tana kallon gidan cike da jin dadi yadda aka gyara ma iyayenta gidan yayi kyau yazama kamar ba nasu ba nada.
"Ama waye yayi wannan aikin wlh gidan yayi kyau ya hafu kamar indawo inyita zama nidake"
Yesmin na dariya ita da mamar tace"lallai Adda kice kema irin nawa zakiyi wlh nima ranar danazo haka nace"
Mama tace kuda nan gidan kuwa insha Allah Ai saidai yini ya kawoku ko idan wata ta haihu cikinku tazo wanka gida."duk sai sukai shiru don kunyace ta rufesu baba ne ya shigo da sallama har fiya tatashi zata ruga sai kunya ta kamata ta koma ta zauna don jitake kamar ta fada jikinsa yadda tai kewarsa.
Murmushi yake har ya iso ya zauna shima kowa ya gaidashi dayi mashi sannu da zuwa.
Idona ya ciwo da kwalla na sauko kasa ina gaidashi sai kukaya kubcemun mama da yesmin na dariya baban kuma murmushi yake cike dajin dadin ganin uwar tashi cikin koshin lafiya dagani bata cikin wata damuwa.
Cikin kulawa yace"xo yaki uwata kukan namiye bacin kin samemu cikin koshin lafiya kuma kema muna fatan haka"
Matsawa tai kusa dashi tana ajiyar xuciya "baba nai kewarku a nidai kace mashi karya tai dani yabarni wajenku."
Murmushi yayi yace"inbanda abunki ga inda mijinki ke aiki meye anfanin zamanki nan kuma uwata?"
Cikin kuka tace "baba nidai bana sin nesa nan wlh ina kewarku koda yaushe"
Dariya duk sukai mata yace"kiyi hkr uwata aure babu inda baya kai mutun,don haka kiyiwa mijinki biyayya inhar yace zaitai dake kibishi bazaiji dadi kice bazaki koma ba knjiko keda ma zaki koma makaranta"
Cikeda mamaki da jin dafin maganar baban ta dago kanta "dagaske baba,yafada maka ne ni baimun maganar ba kuma tsoro nake nayi mashi yace bazan koma ba shiyasa"
Murmushi yayi mta ganin ta daina kukan tana dariya yace"insha Allah munyi maganar dashi tunma kafin kudawo kedai kicigaba da mashi biyayya kina hkr nasan ki gwanar hkr ce kikara kinjiko"
Ta sadda kai tana cewa cikin sanyin murya "insha Allah baba"
Have"mijinki yana da halin kirki kiyimashi addua koda yaushe kikuma yi mashi godiya don shine da wannan aikin na gidan nan,ya kuma samar ma yayanku aiki mai tsoka yanzu haka yana legos,nima kaina babanshi ya budemun wajen furnitures na xuba ma ,aikata sosai kuma alhadulillah muna samu fiye da tunani gaskiya,haka mijin yesmin duk watan duniya shine siyen kayan abincin mu uncle dinkuma wannan kunsani tun kuna gida albashi yake ban na musanman duk watan duniya,ban haifesu ba amman kasancewarku suna jin dadin zama daku yasa suke mana wannan hidimar,ina sake jawo hankalinku daku dage wajen biyayya da nuna kulawa kuna hkr duk mai hkr zaici ribar zaman duniya Allah yayi maku albarka."
Duk muka ansa da ameen.

Ranar ina gidan har bayan salar isha,i nabasu tsarabarsu masu uban yawa mama harda fada wai duk ina zasu da wadannanen kayan.
Na ware na anty jamila da takwarata don ita akwati nai mata na daban.
Wajen ten da rabi saiga yaya Abdoul din dasu zakiyya da malik sun shigo gaida su baban.
Aikuwa nan aka dasa wata sabuwar firar duk da kunyar baba da Mama da Abdoul keji.
Sai wajen shadaya baba yace mutai hakanan dare yayi na fashe da kuka nace nidai saina kwana amma ya rufe idinsa yace inbi mijina.
DA man yes min tun da aka gama salar isha,i yaya muhseen yazo har muka gaisa dashi yana jana wai na koma baturiya irin yan kasar Australia.
Haka ina kuka nabisu ina cewa kuma gobe saina dawo na kwana.
Dari ya suka ringa man zakiyya na cewa duk son jikin na habibi ashe za,a iya barinsa akwana wani waje."
Hararar zakiyyar yayi yace"ba wani nan ko love dina aidai don kar ace bakice zaki kwana a yasa kikai kuka ko."
Bata kulashi ba ta shige shashen mami tana turo baki.
Zakiyya da malik suka kama mashi dariya

Wahse gari taje gidan Anty jamila bata dawo ba Sai can dare sosai yaje ya daukota sunsha hirar yaushe gamo.
agidanta ma tasan tana da ciki don har PT strip ta bata tace wlh tayi awo tana mata kallon mai ciki,saigashi kau ya nuna kasa boye murnarta tayi har saida yagane ya isheta da tambaya ta gaya mashi aikuwa asibiti suka wuce aka aunata saiga cikin wata uku cif jikinta mamaki ya kamata tana tunano urin abubuwan data ringayi ashe duk alamunsa ne taga murna wajen Abdoul har goyata yayi ya kawota har cikin mota don murna.
Wanna cikin yazo mata da sauki don bata komi saidai kwakwar mijin ta datake duk dare bata yarda idan ba,ai ba.
Chapter 86 · 0% Book details