Sashe 59
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muryar ummu ce ta sake fitowa ras kamar lokacin take maganar.
"Zakiyya muddin kika bata mun shiri Allah ya isa ban yafe ba,ke ba Allah ya isa kadai ba zan maki ba tsine maki zan kishiga duniya,inhar nice uwarki duk abunda na tsara maki shizaki yi saba mani kamar kin zabi tsinuwata ne,duk lalacewa ta dai uwarki ce ni dole kuma kiyi abunda nace"
Shashshekar kuka zakiyya keyi tana cewa"umma kiban umurnin komi amman ban wannan,bazan iya yiwa Yaya Abdoul karya ba muddin wani abu yasamai ta silata Allah saiya saka mai,nikuma bazan yafe ma kaina ba.umma kiyi hkr ki ji tsoron Allah karki aikata abunda kike shirin yi"
Ji kake tas tas tas,an wanke zakiyya da kyawawan maruka har uku cikin bala,i umma kecewa.
"Harna haifi dan zai mun gardama,kedin wacece don ubanki kuma duk abunda nake ba donku nake ba,ko kunfi son ya hada komi ya handame shida uwarsa,to bazai yuwuba ko dayardar ki kobabu zan aikata kuma wallahi kika tona mun asiri bazanji komi ba don saka ancire wuyanki shegiya,kilan ma asibiti akaimun musayarki."
Dariya zuwairat da haulat sukai ummar tana cewa"haulat dake zamuje,don haka figarmun yar iska kikaimun ita mota inbaki iyawa kiramun mamman"
Shiru ne ya biyo baya saidai motse motsen abubuwa da akeji,an dauki tsawon awa guda babu wata magana,malik zai kashe dady ya daka tar dashi.
Saida akaci awa daya da rabi sannan sukaji magana tana fitowa,amman basu san kota waye ba ce "hajiya ai aikin ki baida matsala kawai kudi zaki xube sai kuma aljani gudunbala dake son kebewa da wanan"
Cikin kidima umma tace"ban gane kebewaba boka,budurwa ce fa ya zakace haka aa ban yarda da haka ba.har gara ya kebe dani gaskiya"
Kuka kefitowa daga cikin system din na haulat tace"wlh bazan yarda ba saidai idan zakiyyar ce za,a yi da ita umma nidai aa"
Tsawa bokan ya daka masu yace inhar bazasu yarda ba sutashi subashi waje shiba mutumen banza bane.
Haulat na kuka haka umma ta tusata cikin wani shegen daki da warina saiya saka gudawa.
Biyota bokan yayi yana washe baki,ya dauko wani hayaki yana mata har hankalinta yagushe sannan yayi abunda zai da ita,yagama yafito yana lashe baki.
Yace"sauran kudin aiki don Aljani kungunbala ya yaba da wannan kebewa yace aiki kam babu kakkautawa,"
Umma tace"godiya nake boka,ita wannan so nake asakar mata jini sosai wanda zai dauki hankalin mutun,na kwana uku sai adauke shi don plan dinmu yayi nasara,shikuma uban gayyar maigidan kenan sonake asaka mashi tsanar dan nashi,kuma duk abunda mukaje mashi dashi zai yarda ya aikata,sannan uwar yaron itama asakama maigidan tsanarta da ita da diyarta,boka sonake komi ya dawo hannun na nida yarana,matsayinda dansa ya samu nawa dan ya maye gurbinsa.kuma arufe baki kowa kar wanda ya tanka"
Wata mahaukaciyar dariya ce bokan yayi yace"shegiya la ananna,ke kinma fini shedancin shegiya kenan,Aljani kututu ya kara maki ni,ima Alh kwangila yadade yana kwasar ganima"
Kallonta zakiyya keyi cikin mamaki da al,ajabi harara uwar ta mata tace mawa kake bukata yanxu."
"Ki bada miliyan biyar ta ishemu xubdajini"
Babu musu haka ta fiddo kudin ta bashi tana mashi godiya,yace aiba sai yanada wani magani ba.tunda har Aljani kundunbala yasha romon diyarki saidai kuga aiki da cika wa,bari atado maku ita baccin wuya take"
Bokan daya fiddo haulat yace"hajiya makarin wannan sihirin shine yaje kunnen wani bayan ku,muddin wani yaji wannan sirrin to ina mai tabbatar maki kwabarki zatai ruwa rayuwarki tana cikin matsala,bayaga hukuncin da zaki fuskanta wajen mutanen dakike tare dasu,anan aljani kundunbala zai mutu inhar yamutu ta silar haka to yan uwansa zasu dauki mata ki akanki,don haka kija kunnen yaranki"
Kasa kasa zakiyya ke kuka tana Allah wadai da mahaifiyarta,har cikin ranta jitake inama ba itace ta haifeta ba,yo yama za,ai tayarda batare da daukar wani mataki ba,gyara zaman wayarta tayi dake cikin riga tana daukar komi.
Amman kasan ranta tanajin tsoron abunda zai faru da ummar,amman kuma tana ganin gaskiya bazata iya barinta ba,ko nanda shekara nawane zata bayyanashi,koma me zai faru yaje yayita faruwa ai ita taja ma kanta.
haulat har sukaje gida yana bacci.
Koda suka isa gida umma hanata xuwa ko ina tayi,gudun kartaje ta bude baki ta gaya ma wani.
Kasancewarsu tare yasa ta cigaba da daukar duk wasu wayoyi da umma keyi da Alh kwangila.
"Alh katuro yanzu da kwalaben giyar akalla katan guda ajera su acikin frig din sa,sannan maganin baccin shima karka manta dashi.insha Allah gobe komi zai kammala.dariya sukai ita dashi suka kashe waya."
"Don ubanki kallon me kike mun,jinin ya fara xuwa ne"
Kwallarta suka xubo ta girgiza kai kurin.
"Mai bakin hali duk cikinsu kece kika fita zakka,ko ubanki marigayi baida wannan halin to,banson gidan ubanda kika aroshi ba don nima ba naubane"
"Umma don Alla..........buge mata baki tai tace"zaki mun shiru kokuwa,banza kurin"
Haka zakiyya taita kuka tana biye da umma duk inda zata.
Kasancewar Abdoul sai dare yake dawowa kuma key dinsa wani yana wajen zakiyyar,don wani xubin ita da ni,ima suna mashi kwalema su gyaremashi dakin tas,har ya masu kyauta.
Waya Alh kwangila yayiwa umma cewar ga giyar ya aiko tafito itada xakiyar suka ansa hannun wanda ya turo.
Zakiyya kamar ranta zai fita haka take kuka,haka umma ta tusata gaba suka ni ta baya xuwa part din Abdoul din,ta bude masu suka shiga frig biyune daya falo daya uwar dakarsa.
Haka suka cikasu da kwalaben giya,sannan suka fito.
Akwai wani mujitafa dake hidima da Abdoul din duk sanda yadawo daga wajen aiki,shine ansar jikkarsa xuwa bedroom shine hada mashi ruwan wanka,shine hada mashi dinner da dai sauransu.
Dashi umma tai anfani ta danka mashi dubu dari biyar tace rabine ma inhar ya gama abunda zai mata to zata cika mashi dubu dari biyar din......wannan kudin suka janye hankalin mujitafa,ya saka ma Abdoul maganin bacci cikin lemunsa.
Hankalinsa yagushe ya daukai da kanshi yaje har kan gadon umma ya kwantar dashi,tare da cire mashi kaya dagashi sai gajeren wando.
Ranar zakiyya har sikewa tai saboda bakin ciki da nadama da dana sani.
Mafarin kenan washe gari umma ta tashi hankaulan gidan,taje takai Abbi har part din yaya Abdoul tananuna mashi giyar dayakesha,sannan tace yamun ciki ya kuma kaini anxubda shi gashinan jini ya balke mun,saboda alokacin jini nake fitarwa sosai har yana bin kafafuna.idan kaga yadda umma ke kuka zaka dauka duk duniya itace da gaskiya,wai Abdoul ya je mata kwartanci.............kukane sosai yake tashi don duk zakiyya ce take wannan bayanin,tana sake cewa "banbiye ma umma don ina tsoron tsinuwarta ba aa na biye mata ne don in dauki komi in ajiye wataran kowa yasan meyafaru,amman banyi don yaudararka ba yaya Abdoul"
Daga nan audio ya kare saura video
Xuface suduka sukeyi sun shiga wani irin yanayi na rudewa,wannan wace irin rayuwace saboda duniya ki wulakanta kanki,ki watsar da darajarki ki munana wani sabida son xuciyark...........
Dady yace"kunna video muga meke faruwa shikuma"
Sorry ford let update I love u more fans
[9/22, 6:48 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*
WRITTEN BY
MRS BB
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970
🅿️...........49
Danna video yayi yana ganin hoton mamman farko yafara yawo aciki,yana saka bindiga cikin wata jikka agefe saiga umma tana ta washe baki tace"karkuyi wasa kokadan mamman,wannan ce damarmu ta karshe da zamu cinma nasara.kaga dai duk wasu kadarori da muke son mallaka daga Alh yasaka mana hannu ciki,sing din lauyan sa kurin ya rage.shima dayaga saka hannun Alh bazaija da mu ba,karkuyi sakaki.ina mai tabbatar maku tunda har shikadai yafita yau zaku iya cinmasa ku gama mashi aiki."
Rungume ummar tashi yayi yace"bakida wata damuwa umma ina mai tabbatar maki yau zakiji kyakkyawan labarin mutuwarsa,ai ko gawarsa bazamu barta ba saimun tabbatar ya babbake ko kamanin sa baxa iya gani ba"
Dariya suka sake kwashewa daita har rana kissing kuncinsa,tace"Kwangila yace mun zai tura acire mashi birkin mota.......wayarta tai kara ta duba tace kaga dan halak shine ma ya turo mun sako,har angama aikin gaskiya shima yana da kaso mai tsoka,hanzarta kajiko........karar rufe kofa sukaji alamun kamar anajinsu.
Zaro ido sukai ita da mamman din,umma tace"maza jeka ga waye,karka barkowaye mamman,kakira abokan aikinka kowaye bance ko ragar masa ba muddin asirin mu yatonu kaikanka bazan kyaleka ba."
Dagudu ya fita daga dakin........daidai karewar video kenan.
Malik kansa akasa yana jin kofafin kansa suna toshewa,wace irin macece ita metake nema ta rasa cikin wannan gidan,wace irin hatsabibiya ce ita harta ke iya aikata irin wadanan abubuwan..........tunawa yayi da irin bakar rayuwar da Alfah yayi,da irin yadda ta bata mashi suna,duk mutanen dake ganinsa da kima da mutunci sun daina,ana mashi kallon dan iska wanda yarasa wadda zai nema sai matar ubansa,yadda rayuwarsa tashiga hadari baisan sanda kuka ya kubce mashi ba mai sauti,wanda rabon dayayi wannan kukan tun sadda yarasa gatan iyaye da danginsa,tunda kuma Abdoul-nasser alfah yashigo rayuwarsa duk wani kuka da kunci yayaye mashi,haske da farin ciki ya maye gurbin bakin cikinsa,amman kwatsam rayuwa tazo ta juya masu baya wannan la,anannar mata tajefa mashi abokinsa amininsa dan uwansa wanda yakejin bayada kamarsa ahalin yanxu,idan baiyyi kuka ba mezaiyyi.........lallashinsa dady yake wanda shima yaji kwallar sa tana cika idonsa.
"Karka sare dana,duk wani tsanani yanada sauki,kuma kadauka daman kaddararkuce tazo ta hannunta,hakika hajiya mariya babu shaidaniya irinta,kuma ta daukowa kanfa babban bala,i don nayi alkawari kozan karar dakomi nawa sainaga na sadata da gidanzaman ta na har abada."
Haka malik yayita kuka dady yana lallashinsa,daker yayi shiru yace yaje gida zai san yadda yayi yanemi ganin Abbi.
Haka malik yafito jikinsa amugun mace daker ma yake jan motar,gabaki daya tsoron duniya da rudin shaidan yashigeshi,mutane suna kai kansu halaka saboda son duniya da abun da ke cikinta.
Har yaje gida bai iya dawo wa daidai ba,ayadda ya hango dakin Abdoul idonsa biyu,agogo ya kalla shabiyu da minty goma.
Kome yake bai bacci ba da alama dai akwai damuwar data hanashi runtsewa,kallon bedroom din da zakiyya take kwana yayi shima akwai haske,itama batai bacci ba,to meke damun su suduka haka.
Baida natsuwar dazai fuskanci koguda acikinsu shiyasa ya wuce shima yayi wanka da sallar isha,i yasha ruwan tea ya kwanta yana sakawa yana kwancewa.
💞💞💞💞💞