Sashe 52
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Malik saida yaje store yaduba yadda abubuwan suke tafiya sannan yaje company shima yarage wasu ayyukan kafin yakira dady don yaji yaushe yake zaune su idasa sauraren wannan Audio din.
"Malik kabari sai dare yanzu haka ma ban garin,amman immediately dana dawo zan kiraka"
"To daddy Allah yadawo dakai lafiya,ni sonake ma muzo da Abdoul yaji komi"
"Aa karka zodashi yanzu bayada lafiya,tattalinsa ake idan har yaji ayanzu komi zai iya faruwa,kabari ya kara samun lafiya inso samune lokacin sun daidaita da safiyya abun zaifi sauki,duk yadda yahau zata iya sassauto dashi kagane menake nufi ko"
Malik yace"hakane kuma dady shikenan Allah ya dawo dakai lafiya"
Sukai sallama ya cigaba da aikinsa yana ganawa da costomers daga kasashe daban badan,kullum kamfaninsu kara cigaba yake yanzu haka yaga wasu schedule da Abdoul din ya rubuta cewar zai bude reshen kasuwancinsa can Australia,sannan zai ake fadada store dinsa zai sake hude wani wanda yafishi kayan nagartattau kuma masu kyau.amman baikai ga sanar da malik din ba shine dai yaga takardar cikin drower dinsa na adana muhimman abubuwansa.
An sallami baba jikinsa alhamdulillah,yana dan taka kafar amma ba sosai ba,sun bashi yar sandar dazai ringa dogarawa har xuwa sanda zai take dakansa.
Muhseen ne yazo daidai sanda zasu tafi gida,mafarin kenan ya daukesu amotarshi suka taho gida,yesmin keta mashi surutu duk da kasancewarta ba mai magama ba sosai amman saita samu kanta da yiwa muhseen din labari,har saida mama ta kwatseta sannan ta bari.
Dariya muhseen din yayi yace"mama kibarta inajin dadin hirar,munada irinta gida ai ba takura man tai ba,"
baba yace ta kyalesu.
Dole mama ta samasu ido tsayawa yayi yayi musu siyayya mai sunan siyayya,ledoji uku manya babu wanda ya damu don basusan cewar nasu bane da tun wajen baba yayi fada.
Muhseen kau ya kudiri yau bazai tai ba saiyayi ma baba maganar fiyah,don yagaji da dakon kaunarta bacin ita bata shi tae a,hakan dazai mata shine zaisa dole ta kulashi ahankali tasoshi ga baya.
Cefane ne leda guda sai dankalin turawa tiya uku sai naman miya na dubu biyar,sai fruits cike da wata leda ayaba ce kankana ce gwandace da abarba harda apple.
Saida sukaga yana shigo dasu yesmin nataya shi sannan suka san ashe su yasiya mawa nan fa aba yayita fada yana cewa ya dauke yakai can gidansu meyaa zaiyyi dawainiya dasu har haka.
Mama dai shiru tayi don ranta yabata wani abu,amman babu kyau zargi tabari maganar tafasu sannan.
Anan muhseen yadade har akai sallar la,asar bayan yadawone yashiga zaima baba sallama yadurkusa yana sosa kai yace"baba zan tai ubangiji ya sa kaffarane Allah kuma ya kiyaue gaba"
Sosai baban yaji dadi yaringa saka mashi albarka tare da mashi addua mai kyau,kasa tashi yayi bakinsa kuma sai yayi nauyi, sai sosa kai yake yana yake.
Baban ya lura kamar akwai magana bakinsa sis yace"muhseen kana da abun cewa ko?kaga karka damu kamar jalal kake wajena sanar dani damuwarka koda banda magani ainabaka shawarar data dace matsayina na wanda yaga jiya yaga yauko"
Yana yake yajinjina kai yace "hakane baba,daman........dam.....daman wata magana ce nakeson yi dakai"
Ya tsura mashi ido yace"inajinka cigaba"
Sai soke kai yake kasa yace"akan safiyya ne baba"
Murmushi yayi yace "laifi tayi maka halan,ainasanta dashegen rawar kai"
Shima murmushin yayi yace"aa baba,daman sonake kaban ixinin xuwa wajenta zance Allah yasa mun kaunarta da jimawa"
Yafada kamar zai shige cikin kasa don kunya.
Murmushi baban ya cigaba dayi yana jin dadin maganar da yazo da ita,don zaiyyi farin ciki ace yarsa kamar fiyah ta dace da samun miji kamarsa.
"Muhseen kenan katabbata abunda kafada haka yake,muddin dagaske kake kana sonta to insha Allah babu wata damuwa ai safiyya diyatace kuma na isa da ita,zata soka don haka nabaka izinin zuwa wajenta zanyi magana da yayanka yahaya tashi kaje Allah yasa muji alkairi"
Haka muhseen yabar gidan cike da jin dadin daya jima baiji ba,yaushine ya samu damar barje gumin soyayyar sa ga diyar daya jima yana dakon sonta,har yaje gida yana cikin nishadi.
Abdoul gajiya yai da zaman gidan gashi zakiyya ta isai da salo salon munafurci,daga tayi mashi wannan sai tayi mashi wannan,batasan kara hauda fushinta take aransa ba,waje yafito ya hau saman motarsa ya kwanta yana karewa unguwar kallo,amman gabaki daya tunaninsa yatafi wajen safiyyah.
Wayarsa ya fiddo yana danna wa tsaki yaja daya tuna ashe baida no dinta kwata kwata.
Lumshe ido yayi yana tuna ranar da malik ya rubuta mashi mo dinta ga waya ya goge su shikuma,xunbur yayi ya sake dauko wauar yana dana digit din number din,tabbas idan bai manta ba haka suke amman bari ya jaraba yagani.
Kiran ta yashiga yi tanata ringing harta tsinke yaja tsaki baiyyi fushiba yasake jarabawa,yanzu kuma bata shiga ba.yi yake kamar zai haukace don haushi kamar yajefar da wayar yakeji.
Cikin Sa,a aka dauka lokacin tana daidai bakin hanya don feea ta rigata tahowa gida,yau ana wuyar taxi kodan hadarin dayake ta haduwa kadan yarage azubar da ruwa garin don kiris yakejira wannan hadarin.
Sallama tayi don bata da no din"na makara ban kira da safe ba, da rana kuma baccin rana ya daukeni shiyasa na manta sai yanzu nasamu damar kira ykk"
Tanajin haka tagane shine murmushi tai badan ta shirya hakan ba tace"nikuma bana maraba dakai,bcos ina akan hanya bana waya ahanya"
Shafa sumarsa yayi yace"whare are u now"
"Oh nima i can't say"
Cikin lallashi yace"pls I'm serious kina ina bakiga hadari ba ko sokike ruwa yabaki kashi"
"Yes inaso"
Dirowa yayi daga kan motar yace"pls tell me kina ina zan daukokine shiru tai tana kallon sama hadarin a gaske yake,kuma bata a aniyar samun taxi don haka dole ta gaya ma shi inda take.
Motar yashiga wayar na kan kunnensa yace"karki kashe wayar kin mun kwatance ni bakone"
Dariya tayi tana biye mashi suna hira yana bin hanyar datace mashin tananan.
Yana cikin tsananin nishadi saurarenta dayake har take mashi dariyarta dake dimautashi yarasa gane kansa.
Hangota yayi bakin titin tana waigennhanya murmushi yayi yana rage gudun motar,magana zai mata awayar yaga wata bakar mota ta zo daidai setinta tabude motar sun jata ciki da sauri bata masan haka ba saida tajita anjta da karfin tsiya.
Wani irin bugawa kirjinsa yayi ganin motar data dauketan ,number motar yabi da kallo kafin ya taka wani uban speed yabisu yana opreting phone dinsa yana binsu da gudu.....................
TAUFAH AKWAI MATSALA FAH.
DON'T SHARE IT PLS I BEG U.
BCOS ALFAH ITS FOR SALE 300 NAIRA ONLY GAMAI BUKATA YA TUNTUBI WANNAN NO DIN 09034722970
[9/17, 3:43 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSER*
*ALFAH*
300 naira only if u need
Contact me 09034722970
WRITING BY
MRS BB.
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY.
09034722970.
🅿️..........43