Sashe 43
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bata tashi daga baccin ba sai bayan azahar,tatashi tayi wanka ta dawo tayi sallar azahar tana bitar haddarta ta dade bata biya ba,yesmin ta shigo masu da abinci falon mama sun kallon wani film merlin,mama itama hada ita ake kallon.
Suna ci suna hira hankalinsu akan film din yayinda fiyah hankalinta nacan wajen tunanin karyar da zatayi ta fita anjima.
Mama tace"safiyya duk don na hanaki naman nan kike fushi"
Shagwabe fuska tayi "mama bafa haka bane,kawai dai tunanin exam nake wlh banyi wani karatun kirkiba,gashi ko time table bana da ita"
"Addana garin ya haka,to ya za,ai kisan lokacin da zaku fara,kinma tunamun jiya Anty rafeea tazo nemanki"
Mama tace"kitambayeta kila ita bazata rasa ba"
Murna ta kamata ganin ta samu hanyar da take so.
"Aa itama inajin ita tazo nema wajena,amman bari inkira Amatullah nasan ta siya."
Tana jawo wayarta kamr gaske.
Dandanan tayi wayar karya ta ajiye"mama tace ta siya zanje in ansa sainayi photocopy"
Mama tace"haka din za,ai maida hankali kigama kokinje kidawo kar babanku ya tadda bakinan"
Kamar zatai kuka tace"mama yanzun fa rana tayi kibari ayi sallar la,asar basai inje ba bafa nisa keda akwai ba unguwar tasu."
"Shikenan Allah ya kaimu anjiman bandai so kikai magaruba awaje shiyasa."
"Insha Allah mamana bazan Kai ba"
Haka suka cigaba da hirarsu suna kallansu har suka gama cin abincin.
Mama tana mitar baba baidawo gida yaci abinci ba,fiyah nadariya tace"Kai mama Kika Sani ko aiki ya mashi yawa yau."
Ana kiran sallar la,asar tatashi tayi salla tana gama wa tacanza kaya xuwa doguwar riga pink ta wani material da sukai ankodinsa su uku Anty da yesmin sai ita.
Yar karamar jikkarta tadauka ta saka wannan m.card din ciki,sannan ta fesa turare tafito tana cewa mama "mama zan tafi saina dawo"
"Baki tafiya da yesmin"
Bata fuska tai"Kai mama kamar dai wata wace zata bace"
"Aisaiki ta tafiyar tunda kinfison kiyi tafiya kedaya kamar mayya"
Ficewa tayi tana saurin nufar get din estate din.
Cikin Sa,a ta samu taxi bata tsaya ko inaba sai asibitin,ta biyashi ta fito tana kallon asibitin kamar wadda zataga zakiyya saman allon sunan asibitin.
Gefe guda taja tana fiddo wayarta don Kiran yaya malik ta sanar dashi ta iso..........motar data tsayace ta dakatar da ita daga kiran nashi,kallon motar take harta tsaya cikin parkin space din asibitin,kofar farko da aka bude ta driver malik ne cikin manyan kaya saidai banda hula,bayan wani lokaci kuma dayar kofar maizaman banza aka budeta,kafafunsa kurin yafara zirowa amman ta ganesa,bakuma donta taba tsaya wa kallon kafafun nashi ba,aa kawai tasan shikadaine wanda tasan cewa yana mu,amala da combus different colors inyau kaganshi da blue and white to gobe zaganshi da red and onother color din,da alama yana son sakasu.
Tsaye tayi bakin kofar shiga entrance din asibitin don tasan idan sunzo shiga zasu ganta,ba saita kira saba.
Dauke kanta tayi gefe don karma su hada ido dashi.
"Ah qanwata Ashe kinxo yanzu nakecewa bari na kiraki,karaso to saimu wuce cikin"
Jerewa sukai suna cigaba da tafiya yana mata magana.
"Yaya malik ina wuni"
Murmushi yayi yace"lafiya lau qanwata yasu little safiyyah"
"Wlh suna gidansu dazun da safe nabaro gidan,daga gidanmu ma nake"
Tunda takuya baya yake kallon bayanta,tayi halin ko inkula dashi har yanzun dai fushin take kenan,jinjinakai kurin yayi yana take masu baya.
Dakin da aka kwamtar da ita suka shiga,cikin ikon Allah da yardarsa tatashi nurse cema take bata tea abaki,kallonsu take daya bayan daya safiyya ta karasa kusada ita gefen gadon tana riko hannunta I donta yacika tab da kwallah.
Ogan kuwa yana jikin kofa ya harde kafafunsa,ya na tafaman danna waya alamun ko ajikinsa.
"Zakiyya ya jikin naki"
Kanta ta sadda kasa tana jin hawayenfa suna sauka saman hannunta.
Daker ta iya furta kalma guda biyu"dasauki,ya kikaje gida"
Ajiyar xuciya tasauke tana kallon yaya malik matsowa yayikusada su yace"zakiyya yajikin naki fatan kinsami sauki?"
Kwalla take fitarwa sosai muryarta tana rawa tace"nasami sauki yaya malik"
Shiru sukai banda shashshekar kukanta bakajin komi,likitane yashigo yana cewa"alhamdulilla harkun Kara so kenan gata nan tawartsake insha Allah,Amman zata ringa shan wadannan magungunan na kwana uku don mayen daya kamata ya idasa sakinta Allah yasawake Zan salameta yanzun,saiku tafi."
Yaya malik ne kurin ya iya bashi respond.
Ya anshi takardar magungunan yafita yatai pharmacy,za man kurame mukaita yi,shi wancen banda faman dane danne awaya babu abunda yake,zakiyya kuma kukanta take bilhakki da gaskiya.
Nai zuru Ina sakawa da kwancewa nikadai,har yaya malik yaje yadawo.
"Muwuce ko"malik yafada yana kallonsu itada fiyah,kallonsa fiyah tayi tace"ina zaku kaita yanzu,ince dai ba gidansu ba"
"Inbanda can Ina zamu kaita ne uwar tsarawa"
Cewar Abdoul cikin wata irin murya Mai amon mazan taka,wani kallon banza ta wurga Mai tace"to uban shishshigi kaji nakasa dakai?sai kabari nasanyo ka cikin maganata Sanan saika nuna halin naka."
Zaro idonsa yayi yana kallonta cike da bacin rai wanda yasan cewar ba itace takar xomon ba"karkisake kice zakimun rashin kunya,don Zan dagula ranki ne"
Tsaki taja tana sake maka mashi harara tanajin wani abu yana tokare mata wuya,kwallarta nason fitowa.
Kauda kai tayi tana ma malik magana"yaya malik,inaganin karka kaita gidansu,akwai matsala don Allah kakula da zakiyya ina neman Alfarmarka,domin tana bukatar taimakon wani,inda hali kar tasake fita ko ina"
Jinjina Kai yayi yace"shikenan safiyya duk vansan dalilinki na casa haka ba,amman insha Allah za,ai yadda kikace. Kamota muje mota"
Kamota fiya tayi suka nufi hanyar fita,dogon tsaki yaja yana wucewa yabarsu nan.
Fiyah tace"aikin banza ta tsukeka can Mai xuciyar karfe dabatasan tausayi ba"
Yana jinta baitsaya ba ya wuce motar dasukazo da ita,gaba ya bude yashiga,kamar zaifashe don haushi daidai da second guda ya bude idonsa yaga zakiyyar wata irin tsanarta yakeji,zaiga inda malik zaikaita don badai gidanshi ba,mezai zauna yayi gida daya da ita.
Bude masu bayan motar malik yayi fiyah tashigar da ita ta rufe.
Kallonta kurin yake ta glass banda yabonta babu abunda xuciyarsa keyi,amman bazaka taba ganin hakan akan fuskarsa ba,inbacin haushin dake kwance sama.
"Kika rufe ke bazaki shigaba"
Murmushi tayi tace"yaya malik aini nan gida Zan wuce,don bance xan dadeba gaskiya amman ina zaka kaita."
Shafa kansa yayi yace"banda wajen ajiye zakiyya daya wice gidanmu"
"Amman wancen zaibari kuwah"
Dariya yayi yace"rigima ce kurin zuyi dashi karshe baida yadda zaiyyi dani"
Numfashi ta sauke tace"shikenan,banda ishashshen lokaci yaya malik,zan wuce ga wannan m.card din ka ajiyesa wajenka ranar Monday muke fara exams,Zan samu time dazamuje ga daddy sai akunnashi ani meke ciki,nan da kwana biyu kenan,nasan xuwa lokacin zakiyya ta Samu sauki saitayi mana bayanin abunda yafaru da ita har aka biyota za,a kasheta."
"Hakane Allah yabiyaki ladar abun da kike yi,Zan mashi ajiya Mai kyau amman Nan da kwana biyu abokifa zaiyyi kewarki"
Shagwabe fuska tai kamar zata bare da kuka tace"yaya malik ban so plss kadaina"
Dariya yayi yace" tuba nake qanwata...........dallah malam kaxo kaja mutai,kobaka ga hadari ba."
Alfah ne ya leko ta window yana mashi magana,
Tsaki naja Ina cewa"inkaji haushi kaja da kanka mana amman bazai zo ba sai mun gama maganar da zamuyi."
Wani haushi ya kamashi daman ga kukan zakiyya daya isheshi ya cika mashi kunne,jiyake kamar ya maketa ko kukan uban me take mashi,fitowa yayi afusace yayo wajensu kamar jira ruwan yake Nan danan aka zuge da ruwa sama..........aguje Malik ya shige motar yabarsu tsaye kamar an shukasu,tsaye yayi gabanta yana jin ruwan yana sauka har cikin xuciyarsa,duk wannan zafin ran yaji yanemai ya rasa.
Juyawa nai Zan tari a un hawa don gasunan suna wucewa wasu babu kowa ciki,kasancewar muna bakin titi.
Jinai ya cabko min hannu gam,kin juyowar nayi Ina kokowar kwatar hannuna,fin cikoni yayi gabaki dayana wanda kiris ya rage ban afaka cikin kirjinsa ba, nai saurin turjewa. dagani harshI ruwan ya gamajike mana kaya abayata tabi jikina ta lafe kasancewarta roba iyakar guiwata.
Duk wani shaf na jikina ya gama bayyana,ban iya hada ido dashi ba amman sai kokarin ganin na anshe hannuna dake wajensa nake.
Kusancinmu yayi yawa kamar zai sakani cikin jikinsa..........."dalla sakemin hannu baka ga taxi na jira na ba,"
Sake kusantoni yayi na juya baya inajin Dukan kirjina yana sake yawa.......shangaba yayi yana kallon taxi din ya bude bayan motar yayi mun nuni da inshiga harararsa nai na shiga maimakon inga yarufo Kofar saikurin ya shigo shima.
"Yallabai zan iya tafiya"
Cewar Mai taxi din.
"Aa"kurin yace mashi duk na takire waje guda yabi ya isan da kallo........"duk haushina da kikeji yasa yau rashin kunyar taki tayi yawa kome? Kina gaya mun magana son ranki,kodan ban baki hkr ba"
Kauda kainai ina tuno ranar ina sake jin ciwo abun cikin raina.
Glass nake kallo yadda ruwan yake ake yawa........."karike hakrinka bana so"
Iska yafesar baison wanna shariyar "kinga"
Waigowa tayi tana juya idonta Wanda ita kanta bata San ma tana yi ba.
Kunshe ido yayi yanajin tsigar jikinsa tana tashi,sai yatuna da wata rana.
_idan kina juya mun idon nan my nour bazan iya jurewa ba,pls kidaina zaki cutar daraina_