Sashe 55
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Yallabai mun samu daidaiton numfshinta,sannan sanadin Allurar da sukai mata tagusar da hankali hakan ya jawo zata kwana biyu bata farka ba daga baccin da take ba,idan kuma jininta mai karfine alluran da muka saka cikin drip din suna iya daidaita mata hankalin ta kilan ta farka xuwa gobe,karka damu yallabai aita auna arxiki don wasu ma daga nan sun haukace wasu ma mutuwa suke,she is very lucky Allah yabata lafiya,saita warke za,ai bill din kudin."
Ajiyar xuciya yaja yana kallon hannunta da yatsunta dasuke mashi masifar kyau,zoben hannunta ya tsurawa ido kamar ya kai hannun ga bakina ya sunbata,amman yanajin tsoron kar xuciyarsa ta zurma dayawa karshe yazo yashiga tension,jin alamar za,a shigo yasa yatashi da sauri yana koma wa gefe yana zama saman plastic chair's................
Don't share it s i Beg
Abdoulnasser its for sale if u need it contact me on 09034722970.
[9/18, 8:46 AM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*
WRITTEN BY
MRS BB
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970
🅿️..........45
Idonsa bisa kofar shigowa malik ne farko sai dalha da yesmin,mamace last duk suka shigo mikewa Abdoul yayi yana sassauta fuskar sa cikin yanayin tarbar baki yace"sannunku mama,ha waje ki zauna"ya bata kujerar da yatashi akai.
Zama tai yana sake cewa "ina wuni mama" yana sunkuyar dakai cikin sakin fuska tace"lafiya lau ya muka sameku,ashe kuma haka abun ya kasance to mun gode yaro Allah yayi albarka,Allah ya saka maka da alkairinsa sannunku"
"Babu komi mama duk abunda kaima wani kamar kayiwa kanka ne,kaima akwai lokacin da zaizo kana bukatar taimako Allah shi zai turo mai taimakonka,shine kawai insha Allah likitan yace xuwa gobe ko jibi zata farka,saboda sun mata allurar maye idan jinin ta yana da karfi zata iya tashi nan da 18hours,ku kwantar da hankalinku babu wata matsala insha Allah"
Yesmin kwalla take sharewa ta isa ga fiyah tana rike hannunta "Addata sannu kinjiko,Allah zai baki lafiya baba ma yana maki sannu bai iya zuwa da yazo ai"
Abdoul tausayi ta bashi don da alama akwai kauna mai yawa tsakaninsu,ga kuma kamar da suke sosai dakaga fiyah kaga qanwarta..........mama tace"dalha sai mu wuce ita yesmin saita zauna kusada ita ko."
Malik yace"mama inhar ba dai yarda damune bakiyi ba ai babu bukatar haka,tai tafiyar ta gida gobe saita dawo insha Allah,karkiji komi munan ai"
Ajiyar xuciya tai tana satar kallon Abdoul,tabbas tagane yaron don tun baikai haka ba yake mutunta ta,inhar zata fito yaganta zai duka har qasa yace"ina wuni"idan unguwa zata zaice adawo lafiya,kirkinsa ba kadan bane,don yasha biya mata kudin taxi idan ta dawo daga wani waje suka hadu.
Kwatsam taji wannan mummunan labari yafaru dashi,ta dade abun bai bar kanta ba kuma har gobe ta kasa yarda wannan natsatstsen yaron kamili shine zai haka,akwai wata dai akasa.
Mikewa tai tace"aa yarona ai karka damu wlh nayarda daku sosai,wanda yyi maka wannan ai yafi gaban kace baka yarda dashi ba,naga kar atakuraku ne shiyasa amman tunda kace tatai shikenan Allah dai yayi maku albarka."
Fitowa sukai suduka malik zai mayar dasu Abdoul zaimasu rakiya,har mama ta bude kofa kenan ta kalli Abdoul ta danyi murmushi tace"Abdoul-nasser ko?"
Shima ya saki fuska yana shafa kanshi yace"eh mama baki manta ni ba ashe"
"Taya Zan mance da kai ai duk wanda ya mance alkairi to abin cikesa gaskiya,kaidai Allah ya warware maka damuwarka.ya kuma kareka daga sharrin masu sharri,Allah yayiwa rayuwa Albarka.karo na babu iyaka kasake taimakona ta hanyar ceton guda jinina"
"Haba kibar godiyar haka,ai safiyya kamar n,imah take wajena kibar damuwa"
Shiga sukai malik yaja suka bar asibitin,tunani mama take barkatai meyasa ta hana safiyya abunda tai niyya kwanakin baya na taimakon wannan yaron,tunda har ta nuna alamun tana son taimakonsa tabbas kilan tana da wasu dubaru,da haka ta faru zataji dadi don wanda ya maka kaima kayi kokarin yi mashi,haka dai taita tunani har suka zo gida.
Abdoul ya kwana asibitin don cewa yayi babu wata nurse dazai barma safiyya,idan ta farka cikin dare kuma nurse din tatai gantalinta fa,wazai kula da ita.malik dai dariya yayi yace to yallabai mukwana lafiya ni nayi nan,ya wuce yatai gida babu maganar xuwa wajen dady don dare yayi sosai,kuma yace in yadawo zaikirasa amman bai nemai ba.
Washe gari malik ya gama shirin xuwa office ya wuce dakin zakiyya yayi mata nocking kamar bazata bude ba saigashi ta bude tai tsaye tana kallonsa babu ko gaisuwa saida yace"zakiyya ba gaisuwa kuma"
Kauda kai tai gefe tana cewa can kasa kasa "ina kwana"murmushi yayi yace"kinga banine na kar xomon ba ko rayata ma ban ansa ba,kibari idan yadawo saikijuye haushinsa amman not me.yanzu kije kishiga kitchen kihada break za akaiwa fiyah,duk da bana tunanin ta farka."
Wani kallo take mashi mai cike da haushi tace"yaya malik,ni zan mata girki?lallai ta mutu bata ci ba wlh"
Kallon ta yake cike da mamaki "zakiyya"
Kallonsa tai sosai tace"yes abunda kaji yaya malik,wlh bana iya ciyar da reble dina kamar dai banda hankali"
Ransa yafara baci yasake cewa"i said go and cook her something"
Juya baya tai tana kunkuni "ni gaskiya yaya malik, bazan iya ba haba don Allah mijina fa takeso shine zan mata girki"
Cikin tsananin tsawa yace"zakiyya nace kije ki dora mata breakfast now,wlh har nadawo bakiyi ba zakisha mamaki na."
Ta tsorata da tsawar da ya mata tunda take dashi haka bata taba faruwa ba,hawaye suka xubo mata ta sadda kai kasa tace"kayi hkr zanyi zuciyata ce take cike da kunci shissa"
Sai tausayinta ya kamashi ya sassauta murya yace"idan xuciyarki tana cike da kunci zakiyya bakisan me zaki yi ta warware ba,bafa halinki bane kar son rai yasa ki aikata abunda zaki dade kina nadama,safiyya wani bangarene na rayuwar Abdoul,baza ki iya rabasu ba bazan ce suna son juna ba haka bazan ce basa son juna ba,amman tabbas suna ji da juansu,Abdoul yada baki tunani haka yake ji da fiyah.kuma abunda kikai mashi har yau yana kule dake,da zakiji shawarata dakin kauda idonki akansu,da kin saka masu ido kinga abunda Allah zaiyyi.nasan kina son Abdoul ni shedane amman kaddarar rayiwa ta hadashi da fiyah,ke kuma ta jefo wani babban shamaki tsakaninku.kiyi addua komi ya daidaita karki bata rawarki da tsalle,bana tunanin Abdoul yabar sonki zakiyya zan dai iya cewa kaso sittin aciki ya bare.don haka kisan mekike ciki muddin zaki ringa aibata safiyya kina fadar maganganu marasa dadi akanta,to ba Abdoul kadai ba nima nan zan kullaceki haka zalika zan canza maki,ya rage naki ki gyara tun kina da sauran lokaci,zanje store indawo kilan kingama time din"
Haka zakiyya tasha kukanta ta gode ma Allah ta lallashi kanta,hakika tana jin wani azabebben kishi akan Abdoul,amman ya zatai dole zata hkr zata koyi danne wa har Allah ya dorata kanshi,bata iyajin zata barshi muddin bashine yafurta dakansa cewa yabarta ba.
Jiki amace take hada breakfast din,kaza ta gasa mata tayi laushi sosai ta zauna ta zare kasusuwan,sannan ta soya dankalin turawa tayi mashi vegetable sos sai kamshi miyar take,sannan ta dafa ruwan zafi mai kayan kamshi sai tayi mata wainar indomi mai hade da kwai taji tarugu da albasa..........tagama ta hada su cikin basket taje tayi wanka,sanda ya dawo harta shirya tace"zan bika yaya malik inganota"
Murmushi yayi yace"kokuma ki ganoshi ba"
Sadda kai tayi tace"aa wlh suduka zan gano"
Dariya ta bashi yace ta samai mota,mayafinta ta yafa ta dauko basket din ta biyosa,babu laifi tayi kyau tunda ita ma daidai gwargwado kyakykyawace sosai.
Tunda yayi salla ya dan sake koma wa sai da kiran malik ya shigo ya tadashi,yayi mashi bayanin abubuwan da babu acan shopping mall dinsa da kuma wasu abubuwan,sun jima suna mgna yace zaije ya taho masu da breakfast.Abdoul yace ya taho mashi sa brush da merclean.
har sha daya tataho yinwa yakeji, wayarsa yake danna nawa yana duba wasu abubuwan,yaji kamar sautin numfashinta,kamar tayi motsi ko nishi.
Tsayar da idona yayi tam akanta yana kallonta,tsawon minty uku yaga ta sake motsawa tashi yayi yaje gaban gadon ya dora hannunsa bisa kanta yana mata addua,jiyai bakinta yana magana can kasa sosai saika kanga kunne zakaji abunda tace.
"Alhamdulillahil lazi ahyana ba,ada ma amataha wa ilaihir nushur,innalillahi kaina zai fashe mama kaina ciwo yake kinji mama"
Zuwa yanzu maganar tana fitowa adduar yake tofa mata akan da kuma fuskarta,ahankali take bude idanunta dasuka mata nauyi sosai,dishi dishi tafara gani hannunta mai kanula ta saka zata murza idon yayi saurin rikeshi.
"Akwai Canuler karki saka"
Kamar mafarki take taji sautin muryarsa,amman dakin juyawa yake da ita ta gaza yarda ma a ina take shin,hannunsa yasa yana murxa mata idon ahankali,kamar yasan haka take so dandanan ganinta yafara dawowa.
Dakin take kallo kafin ta dire idonta akansa,zaro manyan idonta tubar kalla tayi akanshi,wani irin yammmm yaji ajikinsa har saida ya lumshe idonsa yasake budewa still kallonsa take.
Kafin kwalwarta tafara mata tariya abunda yafaru da ita,.
Cike da rudani ta tashi tana waige waige duk ta firgice,idonta duk kwalla.
"Inane nan,mesu kamun?menai masu don Allah kai ina nike bangane ba,miye wannan nashiga ukuna"
Wata kara tafasa tana kiran "mamaaaaaa"
Hankalinsa yayi masifar tashi riketa hake tana fizgewa duk ta haukace mashi,jikin ai rawa yake daidai shigowar su zakiyya da malim,sai yasmin.
[9/19, 11:52 AM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*
WRITTEN BY
MRS BB
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970
🅿️.............46