Sashe 32
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*"SOFIYYAH!!!"*
Alfah ya maimaita sunan cikin ransa kasan ransa yana cewa"nice name"
Hanyar fita tanufa tana dalla masa harara tace"angaya maka kowa ma irin kane,mtsss!"
Kankace tak Alfah ya fincikota yadan sha mur yace"ke kullum bakinki da magana ko,da alama kinsha rishin kunya kin koshi inbakiyi wasa ba Allah kinji na rantse zan danneki saina baki kinsha."
Yadda ya damke Mata hannun yasa idonta yakawo kwallah cikin rawar murya tace"dallah can sakemun hannu Kai inbanda mugunta babu abunda ka iya,kaima din da gani kashata ka koshi muguntar."
Sake damkar hannun yayi yana mamakin taushin fatarta kamar ta jarirai,
Kara ta saka tana kwalama malik kira wanda yaja gefe yana smile,
"Abdoul karfa ka karya Mata hannu."
"Babu ruwanka malik kabarni na koya mata hankali,tunda ita kullum.bakinta baya mutuwa."
"Wlh aka mun fada acid allah ya isana ban yafe ba,Kuma saina Kai kararka wajen Allah."
Yatsa yasaka ya d'alle Mata baki yana sassauta muryarsa da gajiya tasaka tayi laushi tubus kamar fulawa.
"Nima saina Kai karar taki kina mun sharri da abunda banba."
Kokowar kwatar kanta take idonta jagejage da hawaye"dallah malam ka kyaleni,aiba karya akai makaba inyanzu aka duba motarka sai ansamu kwalaben giya,waya sani ma ko harda wiwi.......sake d'alle Mata bakin yayi yana guma mata goshinsa ga Nata goshin.
Kuka tasaka mashi tana kiran malik,shikau yau abun dadi yake mashi,ganin Alfah yamai da abun nishadinsa.
"Harda koken ma duk za,a samu Amman in har ba samu kogudaba mezan maki."
Cikin jin azaba tace"ban saniba mugu azzalumi baka iya komi ba sai mugunta............kafarta yatake da kafarsa dake sanye cikin wasu combus hadaddu white and light blue.
"Wayyo kafata nabani na lalace wallhi ban yafeba Allah ya isana,yaya malik kana gani ko kana gani zai karyani kace masa ya kyaleni intai gida Anty fada zatayi min,na bani kafata Hannun zai ballemun.............hakanan haji bai kyauta ba sauke kafarsa yayi ya sassauta rikon hannunta daya malkashe shi tabaya,numfashi takeja tana zubar da kwallah. Samun kansa yyi da kalonta yana kallon fuskarta data baci da ruwan hawaye,hanky dinsa yafiddo cikin aljihun wandonsa yana tsane mata hawayen......juye juye take alamun bata so yadaina,Amman bai dainan ba saida ya goge su Tas sannan yace "daga yau kisake mun rashin kunya,hamisu budemun get din nan zanfita."
Ya kwalama maigadin su kira.
Bai saki hannunta ba har aka bude get din,maido kallonsa yayi gareta yana dage mata girarsa guda sama yace"muje badan halinki ba na saukeki gidan"
Da harararsa zatai saita fasa takauda kai tana cewa"ban so."
"Ashe kau zaki kwana nan gidan,,kuma duk dan iskan kwarton ki daya biyoki nan saina guntile kafarsa alqur an."
Malik dariya ya zauna kasa yanayi don wlh yau abun yabashi nishadi sosai.
"Karka sake cemun kwartayena niba yar iska bace"
Fizgota yayi daga jikin bangon ya nufi motar sa yana cewa"anje ance maki kwartayenkin karya akai maki wace macen kirkice zata ringa yawo gidajen maza Inba kwartuwa ba."
Kuka tafashe dashi cike da kunan xuciya,wannan kalmar takwartanci tana bakanta zuciyarta,sosai take kukan tana ma malik magana"Wallahi yaya malik inbaka mashi magana ba bazan idasa abunda kakeso ba, wannan ai cin fuskane gaban ka yake zagina yana aibata ni kanaji kakasa takawa."
Sai lokacin malik yataso yana daidaita fuskarsa yana son yadaina dariyar wajensu ya isa yana cewa"Itafa ba yar iska bace Abdoul kadai na cemata kwartuwa Haba don Allah."
Shikanshi dariyar yakeson yi amman ya danne yasha Mur yace"oh babu dadI Keenan nida take ma sharrin giya,bazan daina ba har sai Rana data daina gaya mun kalaman da banso."
"Shikenan zata daina amman saketa tatai gida dare yayi fada za aimata"
Wani kallo yayi Mata yace "tashiga nakaita kasan Dai ba abun hawa zata samu yanzuba saboda duhu yafara,inba dan arxikin kaba wlh bazata shigarmun mota ba kucaka kawai."
Saboda takaicin sa kasa agana tayi don ganin ma maganar kular da ita take,gashi anata Kiran salla ga wayarta akahe tasan anty nacan nakiranta hankalinta yatashi,bata san ma karyar da zatayi mata ba inta je,tsoran ta guda karta kira mama ta tambayeta kona biya gidan hakan zaisaka mama tayi tunanin yawo natai hankulansu yatashi daganan kashinta yagama bushewa wlh.
Malik ya kalleta yaga duk ta zama so coll banda kwallah babu abunda take cikin tausayawa yace "kiyi hkr ya kaiki kinga kinyi dare zakufi isa da wuri akan kice zaki hau taxi ya zu,kafinma kisameta kin kara bata wani lokacin."
Ba tace mashi komi ba don shima ya gama kular da ita over,bude mata gaba yayi tashiga kamar ta babbake takeji don haushi.
Saida tashiga San an Alfah ya tilla mashi key dinsa yace"ban ma kaiwa kaida takejin maganarka saika kaita ba shikenan ba ."
Kifa kanta tayi tana kuka tana data sanin zuwanta gidan.
Binsa malik yayi da sauri yarikoshi cikin yadan canza fuska yace"Wanda yace kace kaizaka kaita shizaisa ka kaitan yanzu wlh ban kaiwa saidai takwana bisa titi," ya aje mashi key din yashige yabarsa don yasan dole zaikaitan shi kawai so take su shirya kansu.
Fiyah kau ta gudirci cewa ita da sake xuwa gidan har abadan abada,cin kashin ya isa haka sai idan yasake ganinta sannan zai mata duk wulakancin daya ga dama.
Fuska babu walwala ya dauki key din yawucr ya shiga yatada motar sukabar gidan.
Kukanta take sosai saboda tasan yau Anty saita mata rashin mutunci.
Kasa jure sauraren kukan yayi yakalleta cikin sanyin murya yace"aini zanyi kuka bake ba,amman shine don ke raboce shine kike kuka don kijaman sharri,nida ban iya kukan ba Ko"
Kamar daman jiransa take tahau faa sa masifa tana cewa"Don kana ganina gidanka shiyasa kake mun duk cin kashin da ranka yake so ko,tau daga yau har gaban abada bazaka sake ganina ba balle har kaci zalina,kuma idan nace ban yafe ba kiran da karuwa da kake sai Allah yasakaa man."
Murmushi yayi yana kallon waje yana son kar murmushin ya bayyana yace"gaya man inda zan kaiki kokuma na kaiki kasuwar siyar da mutane."
Kirjinta yasake dukan tara tara babu arxiki tai saurin gaya mashi,sannan yadauki hanyar unguwar. hankalinsa kwance yake tukin hannunsa gudane yake juya sikiyarin dayan kuma yana shafa kansa sannan ya jujjuyashi gefe da gefe alamun dai kilan ciwo yake mashi kokuma gajiya ce ke dawainiya dashi.
Baisake mata magana ba haka itama bata sake mashi magana ba don cike take dashi,don ita tashin hankalin da zata. tadda agidan shine damuwarta.
Juyowa yayi yana kallonta harararsa tayi ta gefe ya miko hannunsa kamar zai tsole mata ido Mata saurin janyewa tana turo baki tana magana kasa kasa
Unguwar suka shigo tafara mashi kwatancen gidan har suka zo kofar get din. wanda mutane suka tarar cikinsu har uncke yahya da muhseen sai wasu abokansu,wani rugugin tashin hankaline ya taso mata kallonsa tai shima ita yake kallo hawaye suka wanke mata fuska tace"hankalinka ya kwanta yau za,ai ferfesuna gaidanmu burinka ya cika to bari kajii muddin labarin yaje ga babana har yayi silar dana bar makaranta ta kaida Allah,wlh baxan yafe maka bah"
Mrs bb ce
Mom muhseen.
[9/17, 3:38 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSER*
*(ALFAH)*
WRITING BY.
MRS BB
MOM MUHSEEN.
WATTPAD NAME
HUMAIRA7531.
*DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS*
🅿️..........27
Kuri yayi da idonsa akanta,yayinda kalamanta suke masa zafi cikin xuciya,yadda take furta mashi Allah ya isa take cemasa shida Allah.jinsu yake kamar ana zuba mashi dalma cikin ransa,dandanan zuciyarsa ta hau ransa ya b'aci baiso bayyana bacin ransa ba,yaso su rabu lafiya yadda bazata rikesa ba,shima kuma daya riketan zai yafe mata idan xuciyarsa ta huce,amman ta wargaza komi bazai iya jure zafafan kalamanta akanshi ba.
"Kabar kallona haka kabude mun nafita inyaso kome zasuyi mun suyi mun din........hannusa ya cire ya dalla ma fuskarta mari,idonsa yana rikid'ewa cikin muryarsa data canza amo yace"karkiga nayi sanyi kidauka ko lusari nakoma,inanan ayadda kika sanni nabarki da wannan kilan yazama silar fitar cikin rayuwata,ficemun amota ballagaza ya sunkuyo ta wajenta yana bude mata kofar wanda har gashin kasunbarsa saida ta shafi hancinta da bakinta,,,,,wani irin tsammm taji tsikar jikinra tatashi yana gama budewa,duk idon mutanen akanta.
Jitake inama ta tsaga kasa tashiga dawane idon zata kallesu ga hawaye share share sun bin ta,wane kallo zasuyi mata.
Bata da wani zabi daya wuce tafito,haka ta fiton jikinta a mace kafarta daya take dazun take ciwo har yaja mata d'ingisawa.
Mai mako taga yaja motar ya tafi saitaga ya fito yana nufo su uncle dke tsaye suna kallonta......"nashiga ukuna mezai gaya masu,karyaje yaja mun sharri zai iya yin komi don ya bata mun suna,suna ganina da mutunci suzo sudaina,kamar ta fizgoshi takeji amman ina yayiriga ya isa har suka gaisa dasu uncle ita dai tana tsaye kamar antsamota daga ruwan zafi,innalillahi kurin take kira don itace zata kawo mata dauki.
Can tajiyo muryarsa yana cewa uncle"na dawo daga wajen aiki shine tsotsai ya gitta na banketa,so sai na kaita asibiti aka duba ta ko tayi rauni,to Allah dai ya kiyaye kafarce ta dan bugu babu mummunan ciwo......tanata kuka bazata biyoni ba naga yadace na daukota don kar asamu matsala,kuyi hkr don Allah."
Uncle mamakine ya kamashi ganin Alfah don yasansa sosai,friend dinsa ne lokacin da sukai karatu Spain,amman ya lura baigane sa ba.
"A haba ba komi wlh ai tsotsai baya wuce rana,mu munanan hankula sun tashi anata nemanta,ga wayarta kashe abunda duk ya sake tada mana hankali kenan,ai angode Allah tunda komi lafiya xoki shige gida sofiyyah,sannu kinjiko."
Muhseen da ya kafeta da ido ya isa inda take yana ansar jikkarta yana mata sannu kamar zai dauketa,idon Abdoul yana kansu har suka zo suka rabasu zasu shige.
Uncle yahya yace"bazaki masa godiya ba."
Kallon cikin idonsa tayi kwalla tab ga idonta tace"thank you"ta wuce mujseen na biye da ita kamar jela.
Maido hankalin sa yayi ga uncle yahya suka sake gaisawa har zai wuce yace masa"kamar Alfah ko."
Jiyowa yayi da murmushin karfin hali yana kallon uncle din sosai.
Kafin yace"yahaiya quru!!"
Dariya sukai suduka suna sake sabunta gaisuwar cike da jin dadin ganin juna,nan fa suka hau hirar yaushe rabo kamar bazasu rabu ba karshe sukai exchange din contact yatafi.