Sashe 11
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Banda wata alak'a da Alfah sai abota ko nace amintaka,na had'u da Abdoul wajen dawowarsa daga taron siyasa ya wakilci Abbi wajen taron rantsar da wani minister.abunda kuwa ya had'a mu shine Richard card na waya,go slow ya tsayar dasu nikuma Ina bin layin layin motoci ina masu tallar wani sabon layi da kuma katin waya,Ina daidai motarsu naji drivern yakirani abunka da maison ciniki aguje na iso har ina ingije wani mai Babur,ya dunga antayo man zagi nibama tashi nake ba,cinikin da kekirana nake ma hanzarin isa gareshi.Ina shashsheka nace.
"Gani"
Driver yajuya baya yace"yallabai gashi nanawa zai mik'o."
Abdoul dake baya hakimce yasha wat a arniyar gizner yace"anso duka kona na wane."
Jinai kamar anmun gafara,don kuwa wannan cinikin yayi masifar yimun dadi Ina rawar jiki na ciroshi duka na mika mashi daman na 5k ne kawai.
Maimakon naga 5k fiyah sai naga 15k kankace me tuni idona yacika da kwallah,godiya zanyi Amman baibani dama ba yamiko min card dinsa yace on Tuesday inasamai maitama around 6:30 haka suka barni da farinciki kamar me,ranar har kukan dadi nayi.
Don ban tab'a samun kyauta makamanciyar irin wannan ba,na shigo Abuja cikin bakin talauci da rashin gata,nine buga can nine buga can,haka nake rayuwa.
Shago na Kama Ina za man haya,duk bayan wata uku nake biyan dubu goma sha biyu.
Aranar da ana gobe zanje wajensa, sai naga dare ya jima bai kare ba,har gajiya nai da kwanciya haka dai har gari ya waye,na fita buge bugen dana Saba,don wanan kudin bai hana ni fita nema ba.
Still titin na nufa na hanyar lugbe na had'a omona ina wankin glass Ana bani naira dari...........inata aikina har sadda lokacin tafiyata yayi shagona na koma na unguwar gwagwalada nashirya na hau taxi zuwa maitama estate.
Numfashi ya sauke idonsa akan na fiyah datayi shiru ta na saurarensa yace"kinga munsaki layin Maigida Abdoul-naseer mun Kama wani ko,inason na baki ansar tambayarki kafin mukoma ga asalin abunda ya zaunar damu kafin lokaci yayi."
Gyara zama tayi fuskarta duk tayi kalar tausayi tace"yah malik kenan duk hasashena akan alakarka da.....Abd...abokinka Ashe ba haka bane inson inji naka labarin rayuwar don har ciki xuciyata ahaka ma ya nuna mun kasha wuyar rayuwa."
Ruwa yasa Mata ya mik'a mata yana murmushi Mai kyau da tsari yace"abun kuma yayi mun yawa hajiya sofiyyah,kibari na karashe maki na mutumen mana tunda naji sunansa ma wuyar fada yake maki."
Dariya ta d'anyi tasha ruwan kad'an tace"uhm Ina jinka ka cigaba."
Cigaba yayi da cewa"sanda muka isa unguwar daker jamian tsaron dake area wajen suka barni na k'ara gidan,don card din daya bani duk address din naciki.
Sanda naga wannan daula ta gidan numfashina saida yaja,najinjina irin mahaukatan kudin da aka narkar wajen,maigadi nagaida yana tambayata wanake nema.
Kallon card d'in nayi nafada ma shi sunansa yace to nazauna nan bari yaje yasanar dashi aciki.
Inanan zaune yaje ya hadawo yace muje nakaika masaukin bak'i,haka nabisa baya Ina sake kalle gidan kamar Wanda yazo daga riga.
Haka nazauna tsawon awa guda cikin wani tsalelen falo sai fitar da ni'ima yake ga k'amshi kamar me.
Amman fa ankawo mun lemo da kayan cinye cinye.
Babu jimawa saiga shi ya shigo fuskar nan kamar gonar auduga,sai Fara,a yake tashi nai Ina mayar mashi da martanin murmushi Zan zauna k'asa,saurin rik'oni yayi yace"haba dai abokina,meye haka tashi don Allah zauna anan kusadani."
Haka muka zauna kujera guda ya mik'o mun hannunsa mukai musabaha.
Bai jani da nisa ba yace"hakikanin gaskiya abokina na yaba kwarai da hankalinka da natsuwarka da kuma jajircewarka,gaskiya ka burgeni kabani sha,awa domin ba kowane matashine kamar ka zai iya yawon siyarda card ba,sanan ba kowane zai iya yawon wankin glass ba Ana bashi naira dari har yayi godiya ba."
Kallonsa nai nace"ka ganni rannan ne yallabai."
Kafad'ata ya dafa yana dariya yace"bama rannan ba ABDOUL-MALIK na sha ganinka different places,naganka kana jan taxi don har dauka ta kayi,sanan kayi gadin NI'IMA MEMORIAL SCHOOL kafin akoreka,sannan ka siyar da youghout da purewater.......duk nasani,dalili kuwa shine nasa ana bibiyar Mani Kai."
Idona kamar zai fad'o nake kallonsa cike da mamaki daker na iya cewa"yallabai.......not yallabai kakira ni da ALFAH ko ABDOUL-NAS don inajin dadin sunyen fiye da tunani."
Shiru nayi Ina jinjina karamci da mutunci irin nashi kallonsa nasa ke yi nace"Amman taya haka,menayi maka mai dadi yasa duk haka tafaru."
Donet d'in dake cikin bowl da aka kawo Mani ya dauka ya gutsira yace"ranar da ka d'aukoni motatace ta tsaya nabaro driver DA maigyara bakin hanya nikuma na tsayar dakai ka kawoni gida.
Akan hanyar ne naji wani Wanda kuka gaba dashi yana ce maka,malik kadai baka gajiya yau kaine wannan aiki gobe kaine wancen,wlh ni bazan iya wannan wahalar ba duk inbi inkare ga aikin wahala.gara inzauna har sadda aikin office zaizo,Kai ko kunya bakaji wace mace xata soka kana wannan Sana,ar haba shiyasa duk aka gujeka."
Ansar daka bashi ita ce tayi masifar yimun dad'i cewar dakai.
"Ai babu babban malalaci irin Wanda zaikwanta sai anciyardashi sannan kake maganar wahala,duk namijin dayasan ciwon kanshi dole yayi wahala wajen Neman nakanshi,sannan aikin office daka ke magana,inhar ba hanya gareka ba bakasan wani ba babu ta yadda za,ai kasameshi kuma ni na gode ma ALlah daya bani rai lafiya da nake iya Neman na kaina har na iya yiwa wani alheri.
Basai naje nayita maula ana cimun fuska azagan azagi iyayena sannan aban awulakance,ahaka ahaka Allah zai bud'aman don yace tashi in taimakeka."
Wannan maganar itace tasa naji kayi masifar burgeni kuma naji sha,awar taimakon ka saida nasa akaringa bimun Kai aka tabbatar mun da Cewar kai din jajirtaccene kuma jarumi Mai yin iyakar kokarinsa don ganin ya rufa ma kanka asiri.wannan yasa nace Zan taimakeka zaka zamo abokina aminina kuma d'an uwana,don haka daga yau kadawo d'anan gidan kuma kai zanba wa amanar company nina da store Dina,don nauyin dake kaina yayi mun yawa,Amman tamabayata anan malik itace inane asalinka kuma ina iyayenka,sannan miye matakin karatun ka?..............
😊sorry wlh banda caji Ku hadu gobe.
Comment and share
Mrs bb ce
Mom muhseen.
[9/17, 3:36 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSER*
*(ALFAH)*
WRITING BY.
MRS BB
MOM MUHSEEN.
WATTPAD NAME
HUMAIRA7531.
*DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS*
🅿️.........12