Sashe 53
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hankalinsa yayi masifar yashi,suwaye su?metayi masu?mesuke nema wajenta,safiyyah bata da fitina bai tunanin zata dauko rigimar da har za,a saceta.
It can't be possible bin diddigin layin fiyar,don motar tuni ta b'ace mashi waya yayi da police mataimakin dady ya kira yasanar dashi halin da akeciki,ya tura masu location din inda yake expecting zasu je,don ga location din nan ya nuna mashi tsauni.
Duk da yadda jikinsa babu kuzari har wani jiriri yake gani,amman bazai iya barin rayuwarta tatai abanza ba,bacin yana da ikon taimakonta.
Gudu yake sosai yana kallon wayarsa addua yake Allah yasa karsu ga wayar su anshe ko su fasata,don ko kasheta sukai zai samu damar gano inda suke.
Ya na xuwa daidai tsaunin yatsaya yana kallon benen wajen,idan bazai manta ba wannan wajen shine wurin da abbi yacike mashi takaddunsa ya mallaka mashi wajen,tun kafin ya kammala digirinsa na uku.amman har Allah yasa mai aukuwa ta auku bai anshi takadun wajenba,ginine mai hawa hudu mai different part's,babban gidane wanda idan kana da mata hudu zasu iya zamanshi,babu wata takura ko kuntata.kowace zata samu isasshen apartment.........ajiyar xuciya yaja yana sake zeroying mind dinsa don sake nazarin wajen,tabbas wani daga cikin na jikin dadyne da wanan aikin to amman why?ya tambayi kanshi.
Fitowa yayi daga cikin motar yana kallon tsaunin yana sake zurfafa xuciyarsa wajen tunanin wanda zai aikata wannan aikin.
*UMMA*
sunan yayiwa zuciyarsa dirar mikiya,saurin bude idonsa yayi dasuka canza kala saboda tension,tabbas itace.
itace zata saka asace ta don tayi yukurin ceto rayuwar zakiyya,sunyi haka ne don susan inda zakiyya take,yes of course haka a bun yake.
Waya yakira ya sanar da yan sanda cewa suyi parking motarsu nesa danan,sai su iso dakafa.
Haka kuwa sukayi sanda suka iso saida suka zagaye gidan kaf,sannan ogansu da alfah sai wasu majiya karfi su uku suka nufi get din.
Maigadine yazo yabude yana ganinsu zai ruga suka daureshi jikin wani karfe tare da dademashi baki da sletip.
Abdoul yasan kan gida sako da lungu don awancen lokacin baya sti biyu baizo ba,don yana son ginin akwai ni ima sosai area.
Sando sukeyi tare da bin bango,ahankali wasu sukai hawa na biyu wasu sukai hawa na uku,ogansu da Alfah sukai hawa na karshe kuma anan yakejin jikinsa yana bashi nan suka tsareta,fatansa da tsoronsa karsuyi mata komi.
Kirjinsa banda duka babu abunda yakeyi,labewa sukeyi ahankali suna bin sako da lungu.
Maganganu sukaji cikin wani daki dake kulle.
"Yallabai inajin kwadayin yarinyar nan don Allah ka yarje mun nayi ko na minty talatin ne,kafin abunda muka shak'a mata ya dawo da ita cikin hayyacinta,tunda dai kaga duk azabar da ka gana mata bata gaya mana inda zamu samu ita zakiyyar ba..............duk yadda ogansu ya hana Alfah shiga kai tsaye kiyawa yayi,atsananin fusace da gigicewa ya banka kofar da iyakacin karfinsa...........su ukune dakin duk suka mik'e tsaye.
Idan kaga Alfah alokacin saiya baka tsoro ainun,saboda yadda yabirkice gabaki daya,wata shak'a yakaiwa mai maganar ya dangana shi da bango yaringa kai mashi naushi ta ko ina,kuma iyakar karfinsa yake dukansa.tuni mamman yayi hanyar tserewa agan yayi nasarar kame mutun guda,sai wanda Alfa ke duka kamar bazai barshi ba shima aka dauresu tare da dayan,aguje Abdoul yabi mamman gudu suke sosai cikin unguwar nan,ganin jiri na kwasarsa kuma tabbas mamman zai iya tsere mashi,kawai ya zaro bindigar daya ansa hannun ogan ya saita kafar mamman wajen steaminer dinsa ya sakar mashi harbi.Abdoul bai taba harba bindigaba amman yau saigashi shine a harba wa,bacin ma basan madannin ba yadaiji hannunsa kurin ga danna kunamar bingidar.
Dandanan mamman ya zube kasa yana shure shure,jini yana anbaliya daga jikin kafar tashi saiga sauran police din sun fito da abokan mamman din sun sasu cikin mota ansaka masu unka.
Ogansu ne yafito da fiyah dauke ga hannunsa bata cikin hayyacinta,jikin alfah rawa yake ya isa wajensu yana rawar jiki ya ansheta yasaka cikin kirjinsa ya rungume hawaye suna anbaliya akan fuskarsa.
Lallashinsa ogan yayi yace"don't mind yallabai,zata farfado kuje asibiti bari muji da su komi kenan daga baya saimuyi contacting juna"
Kai Abdoul ya iya daga wa don baya iya magana,yanan durkushe da fiya ajikinsa yana kuka,tallabo fuskarta yayi yana kallon innocent face dinta yana tuno murmushin da take mashi awaya lafin ya karaso inda take,baisan sadda ya sunbaci forehead dinta ba..........jikkarta wani daga cikin police din ya dauko yace"yallabai ga jikkarta nan"
Bai ansa shiba suka wuce da su harda mamman daketa ihu saboda wannan harbin.
Wayarsa ya lalubo yana karma yashiga layin malik,kiransa yake amman baya picking yakirasa yakai biyar,sarewa yayi don awana halin bazai iya driving ba.........landline dinsu ta gida ya tuna yasan zakiyya nanan sai kurin ua shiga kiran wayar,kamar tana gabanta kiran yashiga saigashi ta dauka.
"Assalamu alaikum...............baibata damar karasawa ba cikin tashin hankali yace"plsssss ki dauko key na mota bedroom dina cikin bedside drower dina na hannun gadu,kitaho yanxu inanan yayi mata kwatancen unguwar da yake......"
Jikin zakiyya yadauki karkarwa badai wani abun ya sake samunsa ba,sai kuka share share taje ta dauko key din motar ta fito tatadata maigadi yabude mata tafigeta aguje kamar zata sama.
Gudu take hawaye na xuba bazata taba yafewa umma ba arayuwarta,ta cutar da ita, ta cutar da abunda take so fiye da komi arayuwarta,bata tunanin tana son kanta fiye da son datake ma Abdoulnasser,muddin tarasa shi itama babu tantama za,a ita sarata don sonshi yariga yayi reshi acikin ranta yayi ganye harda fure yana fitar da y'ay'a,taya ma zata iya hkr dashi bacin da sonsa ta rayu.
Haka zakiyya taringa sabbatu tana kuka kamar ranta zaifita Allah ne gakaita garki lafiya.
Tasan ginin daya gaya mata don sun taba zuwa tare yana cewa hawa biyu zai cika mata da kayan more rayuwa hawa daya na yaransu ne dayan kuma zaizama nashine.
Murmushi tai da ta tuna da lokacin da yake sanar da ita,hango shi tayi kamar rungume da wata ajikinsa kansa yana soke cikin fuskar matar,daga nesa bazata iya gane ko wacece ba,amman tabbas macece kuma da alama kuka yake........innalillahi wa inna ilaihir raju,un kirjinta yabuga da mugun karfi,yayinda take furta wannan salatin tana sake murza idonta taga kodai gizone a gaskiya ba, wacece wannan?metakeji jikin habibin ta?daman Abdoul yana da wata yarinyar bayan ita,daman ya maye gurbinta da wata tun bayanxu ba.hazbunallahu wani imal wakil........sai kuka kamar me jitake bazata karasa ba,bata son ganin koma wacece.wata zuciyar ta hanata tafiya ahaka ta karasa tayi parking.
Fitowa tai idonta akansu hawaye kamar famfo muryarta har ta dishe tatsaya daga bayansu don kanshi ya rufe fuskarta bazata iya ganin ko wacece ba.
Daker ta iya tab'ashi afirgice ya dago yana juyowa ba shi take kallo ba,fuskar wadda take kwance jikinsa take karewa kallo,miyan bakinta taji ya kafe wani dunkulellen abu ya tokare wuyanta..........hawayenta suka karu sosai bakinta rawa yake ta furta "safiyyah"
Kallonta Abdoul keyi cikin yanayin da bazan iya gane wa ba,amman kamar harararta yake cikin jin haushi ya dauki fiya yaje yasata cikin motar ya rufe ya kallota tana nan tsaye kamar bishiya yace"let's go 2 d hospital she need emergency now"
Wani mahaukacin kishi da bakin ciki suka ciwo zakiyya tana fashe wa da kuka tace"bazan je ba,babu inda zanje taje can ta mutu inhar nice zan kaitan,ashe daman yaudarata kake Abdoul ashe duk wannan shariyar daman akwai abunda kake boyewa,wlh bazai yuwu ba saidai kazaba ni ko ita,taya na rayu da sonka shekara da shekaru sannan yanzu kazo kajuya mana baya,nice nan wacce ta fiddo ka daga cikin duhun da kake ba fiyah ba,inhar adalci zakai mun nice nadace da rayuwarka ba itaba,yaushe kasanta yaushe har tayi irin wannan girman cikin xuciyarka,har itan wacece da zaka sota..............jiyai kuzarinsa yana dawo saboda maganganun zakiyya,tana bukatar ansoshi kala daban daban amman bazai bata su yanzu ba,saidai zai gaya mata guda wadda yasan yau duk kaurin sunan da bacci yaci na barawo bai isa yadauketa ba.
Takawa yayi har gabanta idonsa yayi jaa sosai,har fuskar ma gaba daya kanshi har wata jiji tafito.tsaue yayi gabanta hannunsa cikin aljihu yace"zakiyya kike ko,kinga waccen"
Ya nuna cikin motar yana kallon fuskar zakiyyar,wadda tabi hanyar dayake nuna mata da kallo hawaye share share.
Cigaba yai da cewa"ta fiye mani ubana,ta fiye mani yan uwana ta fiye mani kowa aduniyarnan baci mahaifiyata,kinga acikin jerin wadanda na jero ke babu sunan ki,don haka karki sake kija da izzarta don ita din rayuwatace idan babu ita rayuwata takare,are u understand sauran maganar zan adana maki ba yanzu ba."
Ya wuce yabarta tada motar yayi yajata aguje yabude ta da kura anan.
Plssss kuyi hkr da rashin post ajiya I'm not feeling fine,ngd kuma da adduoin ku Allah yasaka da alkairi.
Don't share it pls I beg u
[9/17, 3:43 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSER*
*ALFAH*
WRITING BY
MRS BB.
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY.
09034722970.
🅿️..........44
Agaggauce aka ansheta sukai dakin taimakon gaggawa da ita,jiyake kamar yabisu ayi komi gabansa,rabon dayayi wannan rudewar bazai iya tunawa ba,tabbas yasa itadin wani sashece cikin rayuwarsa,a watannin baya baitaba kawo cewa cikin kankanen lokaci za,asamu mai iya dawo dashi cikin wannan yanayin ba,yariga ya sadudu da kyakkyawar rayuwa,ya dauka cewa ahaka mutuwarsa zata zo ta sameshi.
Kwatsam saiga sofiyyah yarinya mai hankali,natsuwa,hakuri,kamala,juriya,kauda kai mai da daukar damuwar wani ta zama tata.abu mafi soyiwa cikin halayenta shine hkr,tabbas tana da hkr sosai tataka rawar gani cikin rayuwarsa,don haka bazai zama butulu irin zakiyya ba,shi yasan abunda yake yasan ciwon kanshi,kuma bai zama cikin mutanen dake mance alkairin su ba.don haka saiyaga abunda ya turewa buxu nadi inhar akanta ne.
Bazaice baison zakiyya ba don akanta yasan me akekira da so.akanta ya rude kofar xuciyarsa atunaninsa daga kanta yariga ya rufe,baitaba kawo ko kadan cewar rayuwar zata canza ba,saigashi rana guda lokaci guda komi ya canza,zanen kaddararsa yagoge wani yafito.
Taya zai iya yakice fiyah daga cikin rayuwarsa ai tashigo kenan saidai mutuwa ta rabasu,amman yazaiyyi da zakiyya bazai iya wofintar da ita ba bazai iya tsallaketa yabarta ba,kodan hallacinta abaya da kuma yanxu da take kokarin wanke kanta gareshi,yana da buktar shawara da dogon nazari.