Sashe 69
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe bakwai yabar gida ko malik ma bai gaya ma inda zashi ba,duk da yaga sai wani sha mashi mur yake baisan dalili ba.
Office ya tsaya ya fara rage ma kanshi wasu abubuwan don idan ya tafi wasu bazai yisu yau ba.
Ahaka har karfe goma ta buga ya tashi ya fito yabar sakon duk wanda yazo ace baya nan,ya kirasa awaya.
Maitama yayi kwana da motarsa ya nufa maganganun zakiyya suna sake dawo mashi dalla dalla,yana jin zafi da kunan abun duk yadda yake son daukar hukunci da hannunsa yasan hanashi za,ai amman tabbas idan yaga umma babu abunda xai hana bai kwalwa mafa maruka guda biyu da zasu fiddata daga cikin hayyacinta.
Sukuwa su zuwairat da Haulat da Ameena wata tsanarsu yakeji,jiyake inama zai ciresu daga jikinsu ace su ba yayan Abi bane,aman yasan kome sukai kome suka xama dole za,a kirasu da yaran Abbin.
Ya na shigawo yaga baban fiyah zai fita yayi saurin tsayawa yafito yana durkusawa kadan yace"baba ina kwana"
Baban bai nuna komi ba ya ansa cikin fara,a yace"anzo wajen Alh ko"
"Yace aa dama dadyne yake nemana ba wajensa zanje ba"
"Shidinma ya dace ka mance dakomi Nasser kaje kuyafi juna,komi yana da dalili haka kuma kaddarar mutum bai isa ya kauce mata ba,aduk sadda kaji ranka da xuciyarka suna raya maka wani abu marar kyau kayi saurin korar shaidan ka kuma yi auziyya kana hazbunallahu wani imal wakil,Allah ya daidaita lamauran kaje Allah ya maka Albarka"
Cikeda jin dadi Abdoul yce"na gode baba insha Allah zanyi yadda kace nagode sosai Allah ya kara girma"
Ya fiddo kudi aljihu baisan konawa bane yace"baba ka hau taxi don girman Allah karkace bazaka ansa ba,wlh badan komi nai ba alherine nayi maka badan baka dasu ba"
Murmushi yayi baban yace"don nayi maka nasiha nasser saika biya ni,kaga bani hanya ina sauri"
"Don girman Allah baba nima dankane inda hakkin baka abu ka ansa,don Allah baba ka ansa"
"Shikenan nagode Allah yayi Albarka"
Ahaka suka rabu ya wuce gidan dady yana satar kallon gidansu fiyah,har ya kasa hkr ya kirata lokacin ma tanata shirin fita don shadaya suke shiga.
"Gani kofar gida nazo nakaiki makarantar"
Xaro ido tai har yesmin na kallonta.
"Innalillahi kayiwa girman lillahi katai babu ruwana wlh idan baba ya ganka"
Dariya yayi yana bala,in son yaga ta tsorara kyautake.
"Mataoraciya to ai har baban ma mun gaisa dashi yanzu"
"Jana kake yanxun haka ma kana kan gado"
Wata dariyar yayi yace"I'm serious ki leko inanan unguwar dady nazo wajensa yana nemana"
Ajiyar xuciya taja tace"bakaji wlh har naji gabana ya fadi,ina shiryawa sai anjima"
Ta latse wayar don idan ta biye mashi ba lallai ta gama kan lokaci ba.
Abdoul gaban dady ga kuma Abbi shima ga mami ga matar dady Umma salamatu...............
Kuyi hkr don Allah nasan kuna hkr dani,ku kara kan wanda kuke ina ganin comment dinku kowa da nashi ra,ayin saidai zan baku hkr bisa ga wani abu guda.akoda yaushe marubuciya duk sanda xata dora alkalaminta don isar da wasu sakonni ga mutane,on ready ta riga ta tsara ga yadda lamuran da zasu faru,komi da kuke gani ahaka yataho,kuyi hkr idan kunga sabanin ra,ayinku haka labarin ya ke.
[10/9, 5:48 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*
WRITTEN BY
MRS BB
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970
🅿️..........56
Tunda ya gama sauraren duk wadannan evidence din da zakiyya tayi sanarar dauka idonsa kamar anzuba attarugu aciki,jijiyar kansa ta fito sosai kallo daya zakai mashi kasan cewa xuciyar ta motsa.
Mikewa yayi atsananin fusace zai fita dady yayi saurin rikosa yace.
"Ina zaka?"
Yana huci duk jikinsa rawa yake soyake kurin ya ganshi gaban umma da yaranta yayi masu dukan da zasu kasa sanin wace duniya suke.
"Zanje gidan ne"
Jawosa yayi ya zaunar kusa dashi yace"duk hukuncin da zaka dauka baikai wanda ubangiji ya daukar maka akanta ba,domin mariya yanzu haka tana gidan mahaukata na nan garin,hauka tuburan take wanda ko kayan jikinta bata barinsu saita fatattatakasu,tsirara take zama kaga kuwa kai bazaka iya yimata haka ba.yanzu haka ma ana shirin kaita gidan mahaukatan dake legos don tana niyar fin karfinsu anan.don haka ka godema Allah daya bayyana komi,sanan ka godema safiyya da yarinyar nan zakiyya.sun sadaukar da komin su dominka,wannan ya zama izna gareka da duk mai hankali.sannan ga mahaifinka nan kaje ka nemi yafiyarsa kuyafi juna komi ya wuce Allah ya kyauta gaba."
Kuka Abdoul keyi kamar yaro karami kasa motsawa yayi saidai Abbin da kanshi yazo ya rungumeshi yana kukan shima,wata irin kewar juna ce da tsananin kaunar juna ta kamasu.........bayan tsawon shekaru sai yau Allah yayi zasu sake ganawa,sai yau Allah ya bayyana sirrin daya boye sunsha kuka sosai suna rungume dajuna ni,ima da mami ma hawayen suke.
Daddy da umma salamatu banda hkr da nasiha babu abunda suke masu,hakika idan kagansu saika tausaya masu don kowa yayi kewar dan uwansa Abbi jiyake kamar ya bude kirjinsa ya saka Abdoul dinsa aciki.
Kira yake"kayafe mun yarona yafemun kaddararmuce tazo ahaka,babu wani tsumi ko dubara dole hakan zata faru,nayi kewarka har bansan adadi ba,nayi kukan rashinka har idona ya kafe da hawaye.............idan kanajin kalaman Abbi kai kanka saika zubar da kwallah,Abdoul yana shashshekar kuka yace"Abbi nima ka yafemun,xuciyata awancen lokacin ta gaza yardarmun cewar kana kaunata,xuciyata ta gayaman dama neman hanyar rabuwa dani kake,tunda har alakafa mun mummunan sharri irin wannan ka yarda tabbas kadaina sona,na yi iya yadda zanyi na koyama kaina tsanarka don ko sunanka bana son malik ya anbata mun,nayi rayuwa irinta dabbobi nayi abubuwa da basu dace dani ba,naso mutuwa lokuta dadama.nida kaina nake neman ta ninake kai kaina inda za,a bankeni.idan nai makaina rauni bana yarda naje asibiti don su dubani,malik yasha wuyata nayi masa abunda idan da wani dan uwana ne bazai iya zaman da malik yayi dani ba,Abbi nayi rayuwa cike da wahala kullum cikin kunci da bakar xuciya nake.xuwan safiyya rayuwata shine ya fara canzani,tasha wuyata ba yar karama ba idan na kamata kamar kato haka zan daketa,bana jin ko digon tausayinta.saboda lokacin babu wadda na tsana alokacin irin mace,bana kaunar ganinta idan har ta kusanto inda nake jinake tsaf zan kasheta..........nasha giya har babu adadi,kayan maye babu kalar wadanda ban sha ba,kafin malik da safiyya suyi nasara akaina.Abbi yanzu haka ina da illar da giya taimun,tayimun illar da bana tunanin zan warke,tamun tabo acikina wanda bazan iya shan ruwan zafi ba,haka bazan iya shan na sanyi ba.inko har nasha to gani can raina ahannun Allah.........rufe mashi baki Abbi yayi yana kwalla
"Ya isa haka ya isa Abdoul hakika na zama uba marar anfani,amman kayi hkr ba laifina bane mariya ta cuceni Allah ya isa tsakanina da ita ..........ka gaya mun duk abunda kake Abdoul komiye zan yimaka shi inhar bai take sharia ba,zan dawo maka uba fiye da wancen lokacin"
Ajiyar xuciya Abdoul yake yana kallon mahaifin nashi yace"Abbi safiyya nakeso,inason kaida dady kuje ga babansu kurukarmun shi ya bani aurenta,inasonta inajinta kamar raina idan ban sameta ni kaina bansan halin da zan shiga ba."
"Inhar don wannan ne insha Allah nida dadyn ka zamuyi iyakar kokarinmu muga mun samomaka ita,nima zanyi alfahari da ita matsayin sirikata.zan iya yinkomi don farin cikinka wanda bai take sharia ba,don haka Malam kabir ko cewa yayi na kwanta ya takani zanyi,don kuwa nasan nayi mashi abunda zai bukaci hakan"
Daddy ne yace"bama zai ce ba saidai wani abun na daban,to ita zakiyya fa Abdoul,kasan da cewar har gobe kai take so"
Sadda kai yayi yace"dady na sani amman tayi hkr bazan iya zabarta akan safiyya ba,zanmata addua Allah yabata wanda yafini".............ko bai bata wanda ya fika ba zaibata wani wanda xai jibanci lamurranta,wanda zai share mata kukanta wanda zai taushi xuciyarta akan rashinka datai,ni zan aureta inhar taba dama "
Daga bayansu sukaji wannan maganar,baki dayan su suka juya suna bin kofar shigowa da kallo,malik ne tsaye da zakiyya wadda idonta tuni ya gama lalacewa da kuka,da alamu taji abunda Abdoul ya fada.
Daddy ne yace"malik dagaske kake"
Riko hannun zakiyya yayi yajawora har cikin falon ya zaunar da ita gaban mami yace"dagaske nake Dady domin zakiyya mutuniyar kirkice,kuma inhar na sameta nasan nayi mata,saidai idan itace tace batayi dani"
Zakiyya jikin mami ta fada tana idasa kukanta Abbi yace"malik Allah yayi maka Albarka Allah yabaka abunda kake nema duniya da lahira,hakika kayi mana komi ka zama fitila agaremu Allah ya saka maka da mafifcin Alkairinsa."
Yana murmushi yace "Ameen Abbi nagode,maganar zakiyya fa anbani?"
Yafada yana sosa kai yana kallonta tana kuka jikin mami,
Duk saida suka mashi dariya Abdoul dai mamakin malik din yake,daman yana sonta kokuwa yanzu dayaji cewar ya fasa zaimaye gurbinsa aranta.
Mami tace"kubar mun diyata ta huce tukun,kubamu lokaci zakuji daga garemu kuma kai ta nuna Abdoul saika bayarda toshiyar baki,tunda kakimu don gidanki"
Sadda kai yayi yana murmushi,kunyar zakiyyar ma yakeji sosai amman ya ya iya da azalzalar da soyayyar fiyah kemashi.zai samu time ya lallasheta yasan zata huce.
Abbi ya shafa kanshi yace"yanzu ina zaka son"
Cikin wata irin kauna Abbin ya fadi shima ya shagwabe yana kwantawa jikin Abbin yace"office zanje in idaza ayyuka"
"Okay yaushe zaka dawo gida to"
Kalon malik yayi yana mashi alamar tambaya yaushe zai dawo.
Dari ya umma salamatu da dady sukai mashi shima malik din yana tayasu yace"ka tmbayeni yallabai"
"Shikenan xuwa dare daka tashi nan nakeson na ganka gida kajiko,kafinma ka dawo ankwaso maku kayanku tass za,a ajiye maku ana.amman abubuwan anfani kurim za,a dauko.kayan cikin gidan da gidan kanshi zanyi kyauta dashi.oky"
Jinjina kai Abdoul yayi yace"duk yadda kayi Abbi daidai ne,"
"Allah yayi maku albarka,kaje karka bata lokaci idan kadawo zamu sake tattaunawa."
Kowa kallonsu yake cikin jin dadi don ba tun yanzu wannan kaunar take ba,Allah ne dai ya kaddara sai haka tafaru.
Rungume Abbin yayi yana mashi kiss ga kunci yaje ya rungumi dady yana murmushi"nagode dady,thank you very much kayi kokari"
Wajen mami yaje itama ya rungumesu tare da ni,ima yana jin kewarsu sosai kallon zakiyya yayi wadda ta kauda kai bata son ganinsa.
Itama kissing goshinta yayi yace"thank you for everything kiyi hkr zamuyi magaa daga baya"
Tunkudeshi tai malik yana cewa"malam ya haka zaka wani shigema matata agabana,dalla wuce"
Tashi yayi guiwarsa tai sanyi yana masu saiya dawo.
***********