Sashe 22
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wani lungu ta samu ta shige tana haki,kirjinta d'agawa kurin yake saboda tention.silalewa tayi k'asa ta fashe da kuka kalamansa suna sake dawo mata ras ga kunne,babu abunda yayi bala,in kuntata mata zuciya irin yadda yakirara karuwa tana biyo maza har gida..........cikin kuka tace"Allah kana gani niba haka nake ba,wlh niba yar iska bace kaga zuciyata kaga abunda ke cikinta,kasan niyyata ban fara wannan aikin don kusanta kaina da malik balle shi,hasalima banda abunda nake k'yama kamarsa.Allah kasani bana kaunarsa wannan kalamin ya sake jefaman k'insa,natsani kalamr karuwa balle a alak'anta ni da ita,kaida Allah Nasser wlh sai Allah yasaka man.bazan yafe maka ba.......kuka take iyakar karfinta tana kallon yadda guyawunta duk suka guggurje,banda zafi da rad'ad'i babu abunda suke mata,wani hamami da ya nusar mata hanci shine ya tuna mata da giyar daya antaya mata ga fuska,runtse ido tayi tana jin zafin hakan har cikin ranta.
Hawaye suka sake b'alle mata "d'an iska matsiyaci wlh Allah ya isana."
Tashi tayi tana d'an gasa k'afar ta fito titi,wani shop ta gani ta gangara taje ta siyo ruwa ta wanke fuskarta tas,amman har lokacin tanajin warin giyar yana nusarta,har wani tashin zuciya takeji.
Daker da taimakon mai wajen ta samu abun hawa,ganin yadda take bukatar taimako shiyasa yaga yadace ya taimaketa.
Tana sauka tayi kokarin daidaita kanta amman ta kasa,ciwo raunikan suke mata duk ta tattare rigarta sama.d'alha ke mata magana bata tsaya saurarensa ba ta shiga gidan tana kuka..........gabaki daya suka yo kanta da tambayar lafiya,yesmin na ganin halin da take ciki ta rushe da kuka tana cewa.
"Mama Adda taji ciwo zokigani wlh kafafunta duk sun gurje."
Mama dake cikin kitchen tana shirya ma baba abincin dare ta fito da sauri jalal dake saka takalman kwallo yace"garin yaya haka fiyah."
Kukan take tana jin inama ta sanar dashi abunda yafaru,amman tasan itace aciki inta sake wani yaji wannan labarin.
"Yaya motar muce ta kife wani mai mashinne ya shigar mana gaba,yawancin sauran y'an cikin motar suna asibiti ganin ni ban jigata sosai ba yasa nace ni akawoni gida."
Salati duk suke suna jajanta karyar data lafka masu,jalal yace "sannau aida anje dake anyi maki checkup ko kinji rauni k'ashinki."
Girgiza kai tayi tace"Aa yaya banji ba kawai dai wannan ne."
Sannu kawai suke jara mata tana ansawa daker. D'aki ta wuce ta cire kaya ta daura towel,ruwan zafi yesmin ta jona mata ga heater cikin d'akin tana ta mata sanni cikin tausayawa.
Sai lokacin tace"yesmin ina baban yake,ban ganshi ba."
Tace"Addana baba yafita kasancewar basuyi masa komi ba,yana gama cin abincin rana yatai wajen aikinsa."
Girgiza kai fiyah tayi tace"baba bai ko hutawa cikin iyalinsa ya kwana biyu bamu hadu ba,amman daga fitowa ya fice wajen aiki,mutanen da ko cigiyarsa ba suzo ba kwana biyu mts!me ma akedasu marasa mutunci."
Ruwan yana zafi ta juye mata ta had'a mata tace"Addana gashican kiyi wankan sai na tayaki shafa magani."
Cikin kulawa tace"sannu yesmin ngd kinjiko."
Murmushi tayi tana fita daga d'akin.
Haka Allah yayisu suduka kowa yana son d'an uwansa,idan abu ya samu guda kamar shi ya sama,kulawa suke da junansu sosai kuma wannan duk tarbiyyar mama ne.
💞💞💞💞💞💞💞💞
Alfah yana ganin ta b'ace masa ya dunk'ule hannu ya kaiwa bango naushi nan take hannunsa ya fashe jini ta samu hanyar fita,amman saboda zafin da zuciyarsa take masa yasa ko ajikinsa.......malik ya fito afirgice yana kallonsa,baima lura da hannunsa dake zubar da jini,cikin b'acin ran da bai tab'a ganin malik aciki ba yace masa.
"Abdoul wlh idan kasake wani abu yasamu yar mutane zaka sha mamakina,don wlh zan cire sanayya na yimaka rashin mutuncin da baka tab'a tunani........kai baka bin komi asannu,komi saika zafafashi idan ma karuwarce meya shafeka ne wajenka take zuwa.kai da kake zuwa club d'inka wani ya rik'eka kokuwa wani ya kiraka da d'an iska.......yarinya tana iyakar kokarinta duk don kai duk don kadawo cikin hayyacinka kagane daidai da ba daidai ba,amman naga alamar so kake ka nakasta yarinyar mutane."
Kamar Abdoul yasamu tv haka yake kallon malik,cike da tsananin mamaki da rud'ani.
Tunda Allah ya had'asu tsawon shekara tara kenan irin wannan tsawar da hargagin malik bai tab'a yiwa Alfah ba........kauda kai malik yayi ganin irin kallon da yake masa,cike da sassauta murya yace"inhar baka son musamu matsala karage wannan zafin ran,karage yiwa wannan yarinyar azaba kar tsotsai yasa ka nakasta ta."
Har lokacin Alfah bai samu damar tankawa ba,binsa yake da kallo kurin kamar wani status.
Har malik ya juya zai shige cikin gidan idonsa ya kai ga jinin da yake zuba ga hannunsa.......cikin tsananin tsoro da firgice ya dawo garesa yana niyyar rik'o hannunsa cikin wani irin sauri Abdoul ya kauce ya shige yabarsa nan,binsa yayi cike da tsoro yana kwala mashi kira amman bai juyo ba.
Shigewa yayi bedroom dinsa ya banko k'ofa yama rasa mezaiyyi sai ya silale kasa yadafe kai,yanzu zafin ya zame masa uku gana ciwonsa gana maganganun yarinyar nan,ga kuma wad'anda malik ya gama jera masa duk akan wannan kidahumar yarinyar..........tashi yayi yajawo first aid box yazo ya fara bawa kanshi treatment,tunda bayan tsawon lokaci bai tabajin ciwo ya yi yunk'urin tai makon kansa ba sai yau,hasalima kullum kokarin neman abunda zai zubar masa da jini yake,amman yau saiya tsinci kansa da bawa kansa kulawa........amman har lokacin wannan xafin na cikin xuciyarsa bai barsa ba,yana gamawa ya nad'e da bandage ya canza kayansa dasuka b'aci da jinin,ya kalli agogo nan da minty arba,in jirginsa zai fashi yana gama shirywa ya dauko bakin glass da fesing cap ya saka,ya rufe fuskarsa wadda duk da rashin murmushin da baisa ba,hakan bai hana ruwan kyansa fitowa ba......muryar malik yaji cikin rauni da danasanin kalaman daya gaya masa yace.
"Kayiwa girman Allah abdoul ka bud'e kofarnan wlh dressing kawai zan maka nasan maganganuna sun b'ata maka rai,kayi hkr ingama yimaka dressing din saimuyi magana............baigama rufe baki ba ya ji yabud'e k'ofar yafiro rataye da jikarsa,dayan hannun kima jaye da trolley sa bai kula sa ba yayi gaba sannan yace"inkana iya kaini airport bismillah inkuma baka iya wa naje na hau taxi."
Yana gama fadar haka ya wucesa zuwa waje.
Mamaki ya daskarar da malik,ganin sabon canjin Abdoul daya zo dashi yanzu.yajima kafin wani kayataccen murmushi ya kubce masa,yana daka tsalle yace "yesssss,wlh anfara nasara gaskiya ngd sofiyyah,wlh aikinki yana kyau."
Ficewa yayi da sauri yaje ya samai amota.
Har sukaje filin jirgi malik sai surutu yake masa cike da jin dadi,kuma yauce ranar da Alfah bai dakatar dashi daga surutun da yake masa ba,da dane cikin tawa zaice ko kamun shiru kona bar maka motar.
Har jirginsu ya tashi Alfah bai takama malik ba,sai kalma guda daya ce masa da ta sake jefashi cikin farinciki.
Cewar da yayi.....
_TAKE CARE FOR UR SELF_
koda Alfah ya zauna babu abunda yake sai tunani,kalaman yarinyar suke ta mashi amsa kuwwa cikin kunne, duk sanda yajisu sai yaji wata suka cikin kirjinsa.......
_macuci azzalumi mak'etaci baka san komi ba sari zallar cuta da shaye shaye,taya zakaji feeling din tausayi cikin ranka ai bana tantama inkace zakai kisan kai,don kuwa y'an shaye shaye kamarka babu abunda basa yi,wannan la,anannar giyar babu abunda bata sawa.wani ma saboda ita uwarsa yayi wa fyade._
Runtse idonsa yayi yana karairaya glass din dake hannunsa,jiyake kamar ya fashe..........
_wannan la,anannanr giyar babu abunda bata sawa. wani ma saboda ita uwarsa yayi wa fyade._
Ya sakejin kalaman suna sauka acikin kunnensa......duk'ewa yayi yana dafe kunnensa,wata dake bayansa ta lura da halin dayake ciki ta d'an tab'osa kad'an.
Afirgice ya d'ago kamar wani tab'ab'b'e ya zuba mata dara daran idonsa,babu arxiki tayi saurin koma wa inda take.
Durk'ushewar yasake yi yana jin kamar ya kurma ihu ko zaiji saukin masifar dake addabarsa cikin rai.
*kuyi hkr yau ban yi posting kan lokaci ba wlh bamu samu wuta ba shiyasa,kuma kuyi maleji dashi wlh banda time ne.*
Mrs bb ce
Mom muhseen
09034722970.
[9/17, 3:37 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSER*
*(ALFAH)*
WRITING BY.
MRS BB
MOM MUHSEEN.
WATTPAD NAME
HUMAIRA7531.
*DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS*
🅿️.........20
Malik ya kasa samun natsuwa saboda farincikin da yake ciki,so yake yasamu wani yayi sharing feelings dinsa dashi,fiyah ce ta fado masa ya lumshe ido yana murmushi mai kyau......zama yayi yana cigaba da murmushin,kafin tausayinta ya cika masa xuciya yasan tana can cikin halin ciwo wayarsa ya lalubo gaban aljihun rigarsa yana dailing no dinta,ta jima tana ringing ba adauka ba yabari bayan sallar isha,i ya sake kira.
Tashi yayi ya nufi masallaci don baisan rasa jam,I yana son ya sake rok'on Allah daya cigaba da basu sa,a akan Abdoul.don wannan nasarar tayau tayi tsananin sakashi cikin nishad'i inama zaisamu damar yin waya da mami ya bata labarin halin da d'anta mafi soyuwa agareta yakeciki,amman yaji kashedin Abbi bazai so yayi silar barinta wannan gidan ba bayan duk wadannan k'alubalen dasuka faru.
💞💞💞💞💞