Sashe 63
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Hannu ya mika baya ya jawo ledar wayar daya siyo mata,da jikkarta yana tasowa ahankali ya mika mata.
"Ga jikkarki nan,wannan wayace waccen bata aiki ta samu matsala."
Kallonsa tai dandanan ta gano damuwa kwance afuskarsa har tana iya ganin idonsa dasuka dan canza.
"Baka da lafiya ne yaya Abdoul"
"Meyasa kika kasa gaya mana aure zakiyi,oh sorry wanan ba hurumin bane Allah yasa alkairi ya bada zaman lafiya"
"Nagaidaka baka ansa mun ba,na tambayeka lafiyarka shima baka ansa mun ba,kana mun wata magana daban.baka ga yadda yanayin ka yacanza ba"
Dafe gefen kanshi yayi dake ciwo bai iya bata ansa ba,ta sake cewa.
"Karinga daukar komi da sauki,ba komi ake zafafawa irin haka ba kai koda yaushe in abu yana damunka bakasan kayi addua ba,bakasan ka roki ubangiji ya yaye maka ba,saidai zafin rai da zuciya.wannan ba shine zai saka abunda kake ji ya sauka ba saima sake tun xura ranka cikin bacin da hakan zaiyyi,idan zakaji shawarata aduk sanda wani bacin rai ya sameka karka manta anbaton sunan Allah,domin shine kwarin guiwarka shine zaisa kaji ranka yyi sanyi,shawara ce ba tilasci ba idan banyi shishshigi ba zan iya sanin abunda yake damunka koda inada abunyi akai"
Kalamanta jinsu yake kamar saukar kankara cikin xuciyarsa,duk sanda take magana xafin dayake ji cikin ransa yana raguwa,shin taya zai mallaki wannan yarinya mai tarin abubuwa marasa karewa,tabbas samunta matsayin mata shine abu mafi sa,a da muhimmanci itace ake cewa hasken rayuwa,hakika rayuwarsa data yaransa zata zama abun koyi ga sauran mutane.
Jingina bayansa yayi yana ajiyar xuciya sau biyu,ya juyo yana kallonta idonsa cikin nata muryarsa da rauni tayi laushi sosai kamar mai jin bacci yace.
"Sofiyya"
Wani jirrrrrr taji ga jikinta tana runtse ido tana anbaton sunan Allah,saboda abunda taji bata taba jinsa akanshi ba,daker tace mashi batare data kallai ba "naam"
Numfashi yaja yana dan ja baya yadda zaiji dadin kallonta,satar kallonshi tai taga ya xuba mata idanunsa dake narkar da yar xuciyarta dabata da karfi akanshi yanxu.
Kamata yayi tana kallonsa murmushi yayi yana cewa"baba yace mun karna sake xuwa kar wanda yaba aurenki yaganni yaji babu dadi"
Dagowa tai taxuba mashi idanunta,lumshe nashi yayi yanajin kallon har tsakar kashi.
"Karki cinyeni pls"
Sai lokacin taji kunya ta kamata ta juyar dakai tana jiya abun da yace mata aranta,to menene abun damuwa don baba yace haka.
"Kince nafada maki ko kinada abunda zaki iyayi akai"
"Amman meyasa zaka damu akan haka?"
Shiru yayina dan wani lokaci kafin yace"inason na ringa xuwa muna gaisawa,so nake mu kulla xumunci shiyasa duk na damu"
"Uhmmm"
Bata sake magana ba don in akan wannan ne bata da tacewa,tunda har baban ya furta to dagaske yake akan hakan.
"Akwai Sabon layi aciki na maki register zaki cigaba da anfani dashi,idan ina bukatar magana dake na kiraki,zan wuce sofiyya nagode da gundunmawar da kika bayar cikin rayuwata Allah ya baki zaman lafiya da wanda zaki aura,naso ace nasamu wata dama da zan nuna maki godiyata da kuma ladar abunda kikaimun,hakika na yanke kauna da sake rayuwa irin wadda nayi abaya,na fidda tsammanin zan dawo Abdoul-nasser din da nake ada,saigashi cikin lokaci kalilan lokacin da banyi tunani ba kin kawar mun da wannan tunanin,tun ina kaucewa har hakan ta gagara.donAllah ki yafeni abisa maganganuna nabaya akanki,bisa kuskurene,kuma insha Allah bazan taba manta wa dake cikin raina ba aduk sanda na tuna dake zan maki fatan alkairi.
har yau ban cire rai ba da samun irin damar danake kwadayi daga gareki,lokaci yana xuwa idan ina da rabo amma.
kar aga kin jima kina iya shiga gida"
Shiru tai shima yayi shirun yanajin halbawar xuciyarsa,yana jin kamar zairasa wani bangare daga cikin jikinsa,kana sarawa yake baison tatafi amman baya son abunda xai saka aimata fada.
Can yajiyo muryarta kamar tana rawa cikin sanyinta wanda yasake haddasa masa wani irin cikin ransa,.
"Yaya Abdul wace irin damace karasa"
Ajiyar xuciya yayi yana saka key din motar jikin makunnin yace"ta riga ta wuce idan darabon kiji idan nasake samu may be zakisani"
"Shikenan yaya Abdoul nagode nima,amman karka manta da maganganun mu na baya akan alfarmar danake so kaimun,don Allah ka auri zakiyya domin tana sonka........."kekuma fa bakisona?"
Cigana tai batare data tanka ba.
"nibazan iya fadar irin son da take maka ba,nasan dai tayi nisa acikin duniyar kaunarka,kuma ta cancanta da zama matarka.........."ke kuma fah"
Runtse idonta tai tanajin kamar yana zaneta da dorina saboda yadda takejin kuna akan abunda yake fada,girman kai baxai barshi ya iya furta mata yana sonta ba,sai itace xata xubda kimarta da darajarta tace mashi tana sonsa,abunda batajin zata iya koda hakan nanufin kwanciyarta gadon asibiti.
"Koda ba aimun miji ba bana jin hakan zata faru tsakanin mu"
Cikin sauri yace mata"why"
"Saboda ban tsara haka araina ba,hasalima ni ba irinka nake mafarkin aure ba,kayi hkr"
Baitaba jin ta bata mashi rai irin hala ba,kasa magana yayi yatada motar yana jiran ta fita yafigeta yabar wajen ko zai samu saukin wannan ciwon da tasake jiwa xuciyarsa.
Saida tayi maganar taji bata kyauta ba,taji gabaki daya hankalinta yatashi.
Har hakan ya nuna ga fuskarta jiyowa tayi zatai magana.
Ya daga mata hannu cikin wata murya mai nuna bacin ransa yace"plzzz out"
Jikinta yayi masifar sanyi ta fice kuka nason kubce mata,kamar antada tiyagas haka Abdoul yatada kura wajen yatafi.
Aguje tashiga gida ko kallonsu mama dake tsakar gida batai ba ta hige dakinsu,adakin ma toilet ta rufe da kuba ta zauna kasa tana kuka mai taba rai..............
*don Allah kuyi hkr wlh yau kwance na yini banda lfiy,wannan ma karfin haline plsss kuyi mun uxiri lafiya na gaba da komi
💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*
WRITTEN BY
MRS BB
MOM MUHSEEN
FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970
🅿️.............52
"Kayarda da maganata babansu,wlh nayi imanin safiyya bazata taba bujirewa bukatarka ba saboda radin kanta,ta hango abunda mu bamu hangaba,anacewa abunda babba yahango yaro ko yahau rimi bazai hango ba,amman wannan karin maganar tasha banban da abunda yafaru,babansu ka godewa Allah daya baka yarinya tamkar da dubu safiyya nada hankali,tana da biyayya tana hangen nesa uwa uba hakurinta da kawaicinta,ta gaya mun cewa wlh bacin yadda taga yasmin ta shiga wani hali saboda jin abunda kayanke tsakanin safiyya da muhseen,da bazata taba nuna ma kowa bata sonsa ba,zata auresa kodan tayi maka biyayya tasan kuma bazata tabeba don kau mahaifinta ta yiwa abunda yakeso,kaduba kaga wannan zamani yadda wasu yaran suke jefa rayuwarsu cikin halaka saboda iyayen suna matsawa suyiwa yaransu auren dole,kanaji diyar yadikko harira har yau ba aganta ba saboda auren dolen da suke shirin yimata bata so,mafarin ta gudu kenan yau wata uku.sannan danginku kasan anyi haka diyar kawu shazali data yi yunkurin kashe mijin itama ta kusan kashe kanta,gobara ta saka agidan Allah ne kadai ya fiddasu basu mutuba suduka,saboda bata sonsa kuma yaki rabuwa da ita tagwammace sumutu suduka data cigaba da zama dashi,kaduba maganata babansu kuma kayi shawara da wani wanda kasan zai gaya maka gaskiya,idan kana ganin ni tawa ba komi bace"
Tatashi zata bar mashi wajen don iyakar kulewa takule,ganin yadda yake yunkurin aurar da diyarsa mafi soyuwa garesu ga wanda bata so,bacin ga wanda ke sonta kuma bazai amunce da hakan ba.
"Dawo nan mamansu"
Badan ta so ba tadawo don iyakad shekarun dasukai atare irin haka na jimawa bata faru tsakanin su ba.
Babu ma,auratan da basa samun sabani saidai ace na wasu yafi nawasu.
Dawowa tai ta zauna tana jiran abun da zaice.
"Inbanda ke wagareni dazai bani shawara irin wannan dakika ban?"
"Uhm babansu kenan na dauka kaima ai kayarda da maganar nan da akecewa mata tunaninsu kalilan ne,basu iya bada shawara ba"
Murmushi yayi yace"to aa banyarda da haka ba,don tawa matar tawice anan indai fagen hangen nesa ne da kuma tanadin abunda zai daidaita zaman takewar iyalinta,nakuma ji dadin wannan shawara kuma hakika nayarda uwata wajenki duk ta dauko wadannan halayen"
Sadda kai tai tana murmushi"uhm Babansu kadai fadane amman safiyya kam ai kaine gaba daya"
"Insha Allah zansan abunyi hakika da munyi kuskure babba,Allah ya kara rufa mana asiri."