Sashe 46
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Suna dawowa daga asibitin falon sukai ma tsinke,wanda suna shiga sukai kicibis da Abdoul xube kasa ya sankare.......aguje suka isa gareshi suna jijjigashi,Amman baisan sunayi ba.
Tuni zakiyya ta rushe da kuka jikin malik har rawa yake ya lalubo wayarsa yashiga kiran dr............"babu lokacin gaisuwa kazo gida babu lafiya Abdoul ya suma ban san ma tun lokacin da yake ahaka ba."
Tusashi gaba sukai harda malik din suna kuka,ita harda kara shine dai yake kwallah.tausayin alfah ya kamashi tabbas bayan tafiyarsu yashiga tention ba karami ba,dama ba idasa warkewa yayi ba daga wancen kwanciyar da yayi.
Cikin kankanen lokaci saiga dr yazo yashiga dubashi,yafi awa akansa amman babu numfashin Alfah babu labarinsa.
Cire abun awon yayi yana dafe goshi yace ma malik.
"Malik saimun dangana da asibiti,abun babbane amman insha Allah bazata gagaraba"
Daukoshi sukai sukasa shi mota zakiyya kamar zata haukace don kuka.
Malik yace ta zauna gida fitarta hadarine ga rayuwarta.dole fa dawo ta dasa sabon babin kukan,saida dr yayo gayyar wasu likitocin suka dafkaka kanshi suna dubashi,kafin Allah yasa su iya gane matsalar.numfashinsa ya fara daidaita amman ciwon dake cikin cikinsa shine yajawo hakan,hanyar da zasuyi mashi maganin ciwo suke nema,koya farka zai iya sake sumar don ciwon ne aka fama.
Fitowa dr yayi yana share gumi hankalinsa atashe,meyaja har ciwon yayi girma haka zuwansu na farko yaga ciwon karamine,wanda har yace ma malik inhar yabar shan giyar zai warke tas,daker idan nan gaba Alfah ba ai mashi aiki ba don ciwon ya kusan zama wost koma yace yakai.
"Dr lafiya ya jikin nashi,Allah yasa babu wata matsala."
Malik ne hake fada cikin rudu da rikicewa.
Dafa kadarsa yayi yana riko hannunsa yace "cool down malik,insha Allah babu abunda zai faru kawai dai tambaya zan maka,daman ya jima da wannan ciwon ne kuma wane irin magani yake sha,don da alamar yana shan magani sanan yasha abunda ya tada ciwon.don raunin baya son cool water or heat,cikin biyu akwai daya."
Kan malik ya kulle wane ciwo yake magana akai,a iyakar saninsa alfah bashida wanj ciwo,to ya kai dr yake mashi maganr ciwo.?
"Kaga dr,nifa bansan Alfah da wani ciwo ba bai gaya mun ba,bacin ciwon xuciyarsa basan komai ba,wane irin ciwone yasamai don girman Allah dr karka bari narasa shi,bazan iya wata rayuwa mai dadi babu shi ba,dr kuyi iyakar kokarinku don girman Allah wlh ko nawane za,a biya"
Girgiza kai yayi yace mashi"malik kwantar da hankalinka Abdoul zaitashi da iznin Allah,amman dole sai munsan magnin dayake sha akan ciwon,ta iya yuwuwa kaine baigaya ma wa ba,dole sai munsan sa sannan musan abunyi,kaje gida dakinsa kayi bincike sosai ka natsu kaduba bazaka rasa maganin dayake sha ba,saika kawo mana shi.kuma kabar batun kudi Malik ni xan dauki nauyin hidimar rashin lafiyarsa,bazan mance da alkairin sa gareni ba koza,a shekara dubu don haka karka damu maza kaje kadawo."
_anan ina son jawo hankalinmu,yan uwa mu zama masu hallaci shi Alkairi abune mai kyau,duk wanda ya maka shi muddin kai dan halak ne,kuma mai rike amana dole wannan abun zai tsaya ranka,har kaima kaiyi burin mayar da wani alkairin bisa ga wanda akai maka,muguji mayar da sharri kan Alkairi wani zaimaka abun alheri,kaikuma zuciyarka babu Allah Aciki saika kudiri mayar mashi da sharri,wannan ba daidai bane akwai abunda za,ai maka duk kudinka da wadatarka zakaji dadi,mu zama masu amana da rike alkawari,duk wanda ya maka alkairi kokarta kaima ka saka mashi da makamancinsa,Allah yasa mufi karfin xukatanmu Allah ya tsare xuciyoyimu da aikata badaidai ba_
Haka malik ya juya ya nufi gida babu natsuwa kokadan,shiyasa ma yahau taxi don bazai iya driving ba.
Dakin alfah yayi ma tsinke duk wata drower dake dakin yaringa haukacesu yana dube dube,duk kankantar takarda saiya dubata duk ya gigice gani yake kafin yaje za,ace mashi Alfahn ya mutu.xufa yake hadawa yana hwaye,Allah yasani yana son abdoul bayason rasashi abdoul yasha wuyar rayuwa bai cancanci mutuwa yanxu ba.
Yafi minty talatin yana dubawa bai samu komi ba,ya tashi ya bude wadrop dinsa nan ma yayi mashi watsa watsa da kaya,daker da jibin goshi yasamu wasu kwayoyi cikin wata leda.daukosu yayi yana kallo bazai iya tantance ko namiye ba,don haka aljihu yasasu ya fice kamar walkiya.
Zakiyya ma bata san zuwansa da fitarsa ba tana can tana rokama Abdoul samun sauki,tayi salla takai raka,a goma data sallame zata tada wata saida taji kafarta tagaji ta zauna ta rarumo qurani tana karantawa,har bacci ya saceta.
Yana xuwa ya ba dr maganin yazauna yana jiran karin bayani,sun dade ahaka dashi yana dube dube da yan rubuce rubucensu na likitoci.
Sannan ya tashi zai fita malik yasha gabansa.
"Ina zaka bakaimun bayanin komi ba,kagaya ma maganin miye."
"Janje pharmacy ne"
"Aa ba wani inda zaka,wai dr kodai Abdoul ya rasune kuke boyemun"
Tausayin malik din ya kamashi yace"wallahi da ranshi inson saina gama bincikena sainaji ddin yimaka bayani yadda zaka gane"
Sakinsa malik yayi yana koma wa ya zauna kiran dadyne yashigo wayarsa,dauka yayi jikinsa amace "malik lafiya dai nazo gidanku na samu zakiyya take gaya mun halin da ake ciki,kuna wane asibitine oh ya Allah kakawo ma wannan yaron dauki"
Hawaye suka silalowa malik yace "A.J.S.K hospital dake round din Ni,imah hotel."
"Oky ganinan zuwa karka damu Allah yana sane da halin dayake ciki."
Dr yaje ya gama duk abunda zaiyyi sun tattauna da likitocin da suke duba Abdoul din tare,sun gano cewar giyar da Abdoul yasha ce baya tayi mashi wannan illar,kuma shi yasan haka shiyasa yake shan magani,da alama ma yagana da wani likita babba,don duk garin wannan maganin babushi irin na wajene da ake shigowa dasu.
Amman akwai allura guda da za,a iya mashi ya samu releif sannan in ya tashi sai yaci abinci yasha magninsa,zai samu sauki.amman duk randa irin haka ta sake faruwa ba makawa sai anma Alfah opretion.
Sunyi ma dady da Malik wannan bayanin saboda tashin hankali dadyn kanshi saida yayi hawaye.
Anmashi allurar sun saka mashi drip ya samu karfin jiki,sannan suka mashi Allurar bacci.
Mafarin kenan ma dady da malim suka samu natsuwa,har suka tattauna maganar dayake shirin idan dare yayi yaje ya sanar dashi cigaban da aka samu.
Amman yanxu sun bari gobe idan fiyah tazo sai suyanke abunyi.
Yesmin da fiyah suke cin tuwo suna fira,Amman hankalin fiyah baya kan firar ansata kurin take badan tana son firar ba,jitake gabaki daya bata jin dadin ranta.tarasa abunda yake damunta tunda suka dawo gida,gabanta kuma yake ta yawan faduwa ta rasa gane kanta.
Gajiya tai ta jiya lomar hannunta tatashi taje ta wanke hannu.
"Safiyyah mekikaci anan,banson wasa da yunwa zauna ku idasa cinyeshi."
Inji mama.
Hawaye suka balle mata tana cewa"wallahi mama na koshi,idan nacigaba da ci amai xan kikyaleni"
Sototo mamar da yesmin suke kallonta,"to miye na kuka anan daga magana sai kuka,ban skn sakarci fa ke baki girma rayuwarki haba mana saikace yar shekara goma."
Gefe jata ta zauna tana cigaba da kukanta ita harga Allah wani kunci take ciki,tarasa dalili batasan meke damun xuciyarta ba.
"Tashi anan tunda ba zaki bar kukan ba"
Sake barewa tai da wani kukan tama cewa"to wai mama banda lafiya fa,ni bansan meke damuna ba zuciyata ta cunkushe ko.........taduke tana kukan.
Shiru mamar tai tana kallonta saita sassauta fadan tace"zo nan to,zo kigaya mun mekikeji"
Matsawa tai kusada mamar ta dora kanta bisa cinyeta tana shashshekar kuka.
"Gaya mun yadda zan fahimta."
Cike da shagwaba tace"gabana yake faduwa sannan ban jin dadin jikina, yayi mun sanyi xuciyata ta cunkushe kwata kwata abincin baya wucewa wani abu ya tsaya mun ga makoshi,kuma ban san komiye ba mama"
Yesmin me zatai banda dariya ita wlh bata iya wannan shagwabar da Addarta keyi,haba ai ta girma amman ita bata jin komi.
Harararta mama tai ta ke cema safiyyah.
"Safiyya kina boye mun abu cikin ranki,halan kin fara soyayya ne ban sani ba"
Zunbur tatashi zaune tana murtsike ido tana kallon mamar.
"Eh haka nake nufi,saboda wannan yanayin dakike lissafi yayi kama da haka wata kila wanda kikeson ne yake cikin wani yanayi shiyasa jikinki yake baki,don haka sanar dani wanenen"
*ANZO WAJEN*🤭
Don't share it plssss i beg.
[9/17, 3:42 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSER*
*(ALFAH)*
WRITING BY.
MRS BB
MOM MUHSEEN.
WATTPAD NAME
HUMAIRA7531.
*DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS*
🅿️.........36