Sashe 18
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bata ma sanar da malik cewa tana hanya ba,kawai dosar gidan tayi saida tazo bakin kofar shiga abunda ya faru jiya itada Alfah ya fad'o mata arai.
Turus tayi kirjinta yana dukan tara tara,wayarta ta fiddo ta maka mashi kira tace"Allah yasa wannan tafasheshshen abokin naka baya nan,don wlh inhar yana nan baxan shigoba ya idasa karya mun k'afa."
Yar dariya malik yayi yace"oh matsoraciyar kanwata to baya nan kina iya shigowa."
"Aa yaya malik karkamun wayau kamar jiya."
Dariyar yake yace"Allah I'm serious he is not here"
Ajiyar zuciya tayi ta shiga da bismilah don bata shirya wata hayaniya dashi yanxu ba,har saita ga baba ya fito.
Yana cikin main falon su akan computer yana aiki daga shi sai singlet.
Kunya taji ta kamata ta d'an juya baya,murmushi yayi ya jawo rigarsa dake gefensa ya saka yace"to sarkin kunya kina iya juyowa yanzu."
Idonta ak'asa ta idasa shiga falon tana yabawa da tsarinsa zama tayi kan oneseater tana kallon wani chanis films da sukeyi wata tasha.
Gaisawa sukai yana jajanta mata akan abunda ya faru dasu,taji dadi sosai malik yana da kirki,kuma ya iya mu,amala da mutun kallonsa tayi tace"ina wannann mugun yake."
Shafa sumarsa yayi yana idasa aikinsa kanan ya rufe computer yace"yau Alfah yaje supervision na store d'insa da company,yau ya tashi da rigima daker idan bai kori wasu ba,don ni banma san fitar sa ba saida nakira drivern sa yace suna tare."
Tab'e baki tayi kurin tana wasa da yatsunta kamar ba ita ta tambayesaba.........mukullin mota ya dauko yace "zomuje akwai inda zamu yanzu,kash ko ruwa ban baki ba sorry don Allah."
Tashi tayi tana smile dinta kamar yadda ta saba tace"no karka damu yaya malik banga tashan ruwa ba tukun,muje bana jin k'ishi bare yunwa."
Fita sukai yaja motar suka bar gidan,wata unguwa suka nufa maidan nisa,sanan suka tsaya bakin wani get aka bude masu suka shiga,gida ya had'u sosai do fiyah irin wadannan gidajen ba bak'inta bane don duk irinsune a unguwarsu.
Bai bata halin tambayar inasuka zo ba.ta bisa abaya suka shiga kofar da xata sada su da cikin gidan,duk jami ai sun kewaye gidan da alama dai babban mutunne ubangidansu.
Babban falone mai kujeru royel set biyu sai k'amshi yake,zama sukai yana danna wayarsa zuwacan yakafa ga kunne yace"eh Daddy munzo muna nan main falo."
Daga haka ya kashe wayar kallonta yayi cikin tsokana yace"wajen yankar kai na kawoki mai cire kan yana zuwa yanzu."
Duk da ta san wasa yake hakan bai hanata jin faduwar gaba ba,yak'e tayi tace"uhm yaya malik kenan,zatonka zanyi tunanin wani abu ko?ai yardar dana maka ba raguwa bace na yarda dakai 100% don haka duk inda zaka ce muje bazan maka jayayyaba,don nasan bazaka iya salwantar da ran kanwarka ba."
Kalamanta sunyi masifar faranta mashi har ya kasa cewa komi ya dora mata idanunsa yana kallonta,murmushi akan fuskarsa.
Kawarda kai tayi gefe kafin suji alamun shigowa,wani kukune d'auke da tire na wasu kuloli masu kyau da plax da cups.
Ajiyewa yayi yabar falon yama gaidasu still har lokacin idonsa akan fiyah,wadda takejin duk ta takure saboda kallonda malik yake mata,fitowar Daddy ya ceceta daga kallon da malik yake jefanta dashi.
Duk saukowa sukai daga kan kujerar suna gaidashi.......cikin fara,a da karramawa yake ansa masu yace sukoma su zauna amman suka k'iya dole ya k'yalesu.
"Abdoulmalik bakuci komi ba naga."
Kansa akasa yace "Daddy nidai i'm oky wlh."
"To ai ka yi serving din ta ita ko."
Fiyah cikin ladabi tace"Aa daddy wlh nima na k'oshi kayi hkr."
"Shikenan tunda kun k'icin abincin gidana,malik naji duk abunda ka sanar dani jiya abunda yasa nace kazo mun da yarinyar don naji ta bakinta."
Malik yace"fiyah ki sanar dashi abunda ya faru yadda zai fahimta."
Cikin natsuwa ta fada masa iyakar abunda tasani wanda taji bakin mama,katseta yayi cikin mamaki yace"kardai kice mun mahaifinki malam kabir El-ladan."
Colin tabbatar wa tace"eh Daddy shine tun jiya yana wajensu anyi anyi su sakesa sunk'iya kuma sunk'i fadar abuda yafaru,jiya bamu samu isashshen bacciba."
Jinjina kai daddy yakeyi cike da gamsuwa da kuma jimamin abun.........yace"am ya sunan ki diyata,cikin ladabi tafada masa ya ciga ba da cewa "sofiyya wannan lamarin tsohuwar gabace tsakanin mahaifinki da yayana wato Alh muazzam.zan iyacewa tun kafin a haifeku wannan gabar take,kuma har gobe yaya yana kan tsanar babanki saboda wani dalilinsa marar tushe.amman yanzu tunda dai naji haka zanyi kokarin ganin koyau ko gobe babanki ya fito,zanje na bibiyi yaya naji ko babanki ya aikata mashi wani abun,inhar bashida laifi sofiyya insha Allah babanki zai dawo gida cikin k'oshin lafiya."
Godiya taringa yimasa harda kwalarta cikin tausayawa yace"kibar kuka,kinjiko ai babanki abun ataimaka masa ne don kuwa mutumen kirkine,nima ai a unguwar taku nake nasanshi yasanni tun shekarun da suka wuce,duk unguwar nan nake gaya maki kowa yasan sa da mutunci ya iya rik'e mutuncinsa,kasancewarsa mutun shidaya talaka marar karfi hakan baisa ya wulakanta kansa ba,baita zuwa kofar gidan wani wai maulaba ko bara.aa bayayi taye yake iyakar karfinsa yake hidimta ma gidansa,wannan dab'iar ce taja masa bak'in jini cikin unguwar,don su ganinsu tunda baida shi dole yazo ya durkusa masu yana masu maula su bashi awulakance yana masu godiya,shikuma yak'i hakan shiyasa kowa yakejin haushinsa baya sonsa amman hakan baisa ya yi abunda suke so ba,nai maki alkawarin malam kabir zaidawo gida kinjiko diyata,ai babanki nawane zanyi iyakar kokarina kuje Abdoulmalik,ka kara bata baki kajiko.anshi wannan ki kaiwa maman ki kice inji Alh mawalle."
Kudine ya bata rafar yan dubu guda daya hawaye take sharewa tana girgiza kai tace"aa daddy fad'a zatayi mun yaya jalal kuma zai dakeni."
Jinjina kai yayi yace"Allah yayi maki albarka zanzo gidan da kaina karki sanar danita kinzo nan."
Har bakin mota ya rakasu saida fiyah tashiga sannan malik ya kewa daddy bayanin kokarin fiyah akan Alfah,kuma za,adace insha Allah shikanshi daddy yaji dadin bayanin yace mashi"to don Allah malik ku rik'e amana karka bari wani abu ya sameta,tunda iyayenta babu wanda yasani,muddin sukaji babanta ko kofar gida bazai barta tasake fita ba,ya gwammace tabar zuwa makarantar,don haka kazama mai kulawa Allah yabada sa,a still har yanzu inkuna bukatar taimakona kuna iya nemana zanyi iyakar yina akanku."
Ahaka sukai sallama malik yatada motar suka fita.
Nasiha yake mata dabkalami mai dadi da kwantar da hankali,yana sakowa da tsokana da ban dariya har yasamu ta sake yace"gida zan kaiki ko makaranta."
Cikin sanyin murya tace"ban gama lectures ba school zaka kaini." Tafiyar so silent har suka isa makarantar,yace"mubar komi sai baba ya samu fitowa fiyah,don munfi samun natsuwa."
Tana cikin motar bata kai ga fitowa ba tace"inason information akan zakiya da inda zan sameta,karka damu yaya malik hankalina ya kwanta daba yanin Daddy zamu iya cigaba da kokarin mu kafin lokaci ya kure mana zan shiga aji kamun sending komi ta waya,ngd sosai ka isa gida lfya........harta saka kafarta guda waje yace"bakiji ba."
Juyowa tayi ya sakar mata lallausan murmushi mai sanyaya xuciya,gabanta yafad'i tayi saurin ficewa tana rufe k'ofar.ko waigowa bata yi ba har saida taji yabar wajen ajiyar xuciya tayi ta shige aji.
Bayan sunfito wajen karfe hudu harda rabi feea ta rugo ta rik'e hijab din fiyah tace"washh Allahna naka maki,kinban wuya yau wlh kinga irin neman da nayi maki makarantar nan,ina kika shiga haka."
Ajiyar xuciya fiyah tayi tana cewa"sakeni tundaba sata nai maki ba."
Dariya tayi tace"waceni nace kinman sata kawai dai inada magana dake,mushiga mota ko mu gama tattaunawar sanan mutai."
Kallonta take cike da tuhuma kafin tace"wlh nagaji gida nakeson naje mezai hana mubari idan munje gida saiki tambayi mominki kizo gidanmu."
Jinjina kai tayi tace "shikenan muje to yau bazan bari kihau tax ba."
Murmushi fiyah tayi tana wucewa gaba kawai hakanan taji tun batasan me feea zata gaya mata ba taji kirjinta yan bugawa,har sukaje gida daker take maida ma feea ansar labarin datake bata.
Mrs bb ce.
Mom muhseen.
[9/17, 3:37 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSER*
*(ALFAH)*
WRITING BY.
MRS BB
MOM MUHSEEN.
WATTPAD NAME
HUMAIRA7531.
*DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS*
🅿️.........18.