Sashe 23
Abdul Nasser Alfah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau suna cikin farin ciki don gaba ki dayansu suna kan tabarma tsakar gida suna hirar da suka jima basuyi na kwana biyi da babu baba.
Kowa ka kalla zaka gansa cikin Annashuwa da farinciki,amman fuskar fiyah da saukin walwala,duk motsin da zatai bak'ak'en kalaman Abdoul suke dawo mata cikin kanta,saidai ta fakaici idonsu ta goge kwalla,har baban ya lura yace"halan sofiyyah rigimarce ta motsa,meke damunki naga kwata kwata hankalinki baya nan."
Danne kwalarta tayi tace"aa baba ciwukan nne suke man zafi,inakuma son in kwanta."
Cikin tausayawa yace"Ayya sannu to,anshi paracitomal kisha ga mamanki zaki samu sauki saikije ki kwanta tunda kinci abinci."
Kamar jira take ta tashi ta shiga d'akin mamar ta dauko maganin tasha sannan tayi masu saida safe ta shige d'aki.
Koda taga misscall din malik bata bisa ba,don shima haushin sa takeji inbacin shi aida haka bata sameta ba,baida abun sanar da ita yasata tazo wannan marar imanin yakusan kasheta.......hawaye ta share tana jin wata zuciyar tana bata shawara akan ta rabu da wannam wahalar,ina dalili kana niyyar taimakon mutum shikuma baida aiki saina kashe kashe da neman makasarka.,bayi ta wuce tayo Alwallah daker tayi shafa,i da wutri sannan tatashi karatun kur ani tayi kadan,sannan ta ajiye tana jin kewar isalamiya na damunta,don lectures dinsu yanzu duk na yamma ne su suka hanata zuwa.
Kwanciyarta kenan malik ya sake kira dogon tsaki taja tana danne wayar da fillow,amman zuciyarta na son dauka don gani take tayi masa wulakanci........bayarda ta iya ta daga filon ta dauko wayar,daidai sanda ya sake kira.dagawa tayi tana kangawa ga kunne hawayenta kuma sunata zuba,cikin shashshekar kuka tace"nidai yaya malik wlh nagaji,nagaji hakanan da wannan masifar,Allah ya sani niba yar iska bace ban san ma me ake nufi da kalmar ba,amman zai ringa aibatani yana cewa inyi yawo tsirara."
.......sai kuka ya kubce mata duk yabi ya d'imauce ya ma rasa mezaice mata cikin kermar murya yace"kinga fiyah kiyi hkr don Allah kiyi hkr wlh Abdoul bai kyauta ba,kuma nima saida nai mashi fad'a bazai sake kwatanta maki irin haka ba,amman ki cire batun cewa kin gaji Ai daman inhar kana aikin lada dole zakasha wuya,kiyi hkr ladarki tana wajen Allah amman karkice kingaji karma zuciyarki ta sama ki fasa niyyarki."
Tana share kwalla tace cikin raunin murya"yaya malik baka ga fa yadda ya saka kafafuna su kai ba,kilama ban iya sake tafiya"ta sake rushewa da kuka......dafe kai yayi yana murmushi lallai akwai shagwab'a nan wajen,danne dariyarsa yayi yace cikin tausaya wa.
"Ayya y'ar kanwar malik,ya zakice haka kinga kidaina insha Allah babu abunda zai samu kafarki,kindai sha magani ko."
Cikin kuka k'asa-k'asa tace"uhm"
Ajiyar xuciya ya sauke yace"duk kin rud'ani wlh,nakiraki ina murna da d'okin samar dake wani labari kuma sai najiki ahaka."
Dandanan ta wartsake tana goge sauran kwallarta tace"gaya man menene."
Cire wayar yayi daga kunnensa yayi dariyar san ronsa sannan ya mayar yace"akan mutumenki ne."
"Mts!nikadai na ban son ma ni ko sunan sa inji."
Dariya yayi yace"sorry mana ansafiyya na,kiyi hkr kiyafe mashi kinjiko watarana da kanshi zaibaki hkr."
Zaro ido tayi kamar yana ganinta tace"wannan dan zafin kan lallai! kaima yaya malik ka fad'a don tsokana."
Dariya yayi yace"am serious kiyi ta mashi Addua zakisha mamaki,yanzufa yau abunda yayi ya ban mamaki sosai."
Yabata lbr abunda yafaru d'azun.
Itama tasha mamaki hartake jin ai yanzu ma ta ska k'afa cikin rayuwarsa har sai inda karfinta yakare,saita ga abunda ya turewa buxu nad'insa cikin jin dadi tace "Ashe abunda nake har zai iya canza sa zuwa haka yaya malik."
Cikin tabbatar wa yace"sosai ma kuwa yar kanwata,kisake dagewa inyadawo sai kidora daga inda kika tsaya,idan da halima kicanza salo."
Dariya tayi tace"kai yaya malik wai incanza salo uhm,zanyi dai bakin kokarina amman katabbatar da bazai sake shak'eni na."
Dariya yake sosai yace"bazai kara ba aiyau nai masa fad'a sosai wanda ban tab'a masa ba kuma baiyyi fushiba,don da yayi ba zai mun magama ba."
Tace"insha Allah i will try my best."
Sunjima yana janta da hira har saidantaji yasmin zata shigo ta latse wayar tayi adduo inta kamar kullum suka kwanta.
💞 *Australia*💞
jirginsu yana sauka mutanen sa suka zo suka d'auke shi zuwa hotel d'in da zai sauka,don saukar dare yayi zuwa safe aroud 9:00 zasu fara abunda ya kawosu.
Bin garin yake da kallo kamar ya canza mashi,alhalin ko kadan ma bashi yake kallo ba,in zaka tirkeshi bazai iya cewa ga abu da yake kallo ba,tsabar tunanine kawai,zuwa lokacin ya sausauta fuskarsa kodan mutanen da zai hadu dasu amman ba dan yabar jin wanan ciwon cikin ran saba,babu wanda yayi magana dashi ko saud'aya saidai hannu dayake anfani dashi wajen maganar,ko kuma fuskarsa da zai canza ma salo alamun dai bayar da ansar maganar da ake mashi.
KO kadan baison magana da kowa abunda yake damunsa kadai ya ishesa,koda suka isa hotel din mutanen suka kai mashi kayansa har room din da suka kama mashin,sannan suka tbayai yana bukatar wani abu yayi masu nuni da coffee kawai yake so.har wanda yaba umurnin coffen ya juya sai yadawo don yasan idan yazo irin wannan time d'in yana buk'atar mutuniyar tashi cikin ladabi yace"sir what of win?"
Idanunsa daya kalla yasa yayi saurin kauda kai,shikuma cikin fushi yace"I said only coffee."
Aguje yafita don sun san hali yanzu zai ci uban mutun babu wasa.
Zubewa yayi kan gafo yana kallon sama ko combus dinsa bai samu damar cirewa ba,ya runtse ido yana juya kai don kan nashi har ciwo yake masa,cikin wata irin so cool vioce yace"banzar yarinya kawai,win din zan sha ke nayi maki fyaden bayan na gama bulbula maki ita cikin ciki,wawuya kawai........zuwaan kuma wani killer smile ya kubce masah ni kaina saida yaban mamaki,saboda yadda yayi masifar fiddo masa duk kanin madarar kyansa cikin wani sauti yake magana kamar mai rad'a.
"Da Idonta kamar nawa,dakin sake kinsha ta sai uwarki ko ubanki ya yankaki,kafin kisanar dashi inda kika samota mts!yarinya yar mitsila ta samun rud'ani cikin kai."
Maganganun malik ne suka fara masa jeran giya,akwai maganar daya fad'a data sashi cikin shakku.
_Abdoul idan kasake wani abu yasamu yar mutane zaka sha mamaki na don wlh zan cire sanayya nayi maka rashin mutuncin da baka tab'a tunani ba_
"Me Malik yake nufi?meya had'asa da wannan yarinyar......"
Runtse idon sa ya sake yi wata maganar tasake shigarsa kenan.........aka turo k'ofar dakin mutumen daya zo dazun tambayarsa abunda zaisha.
Cikin ladabi yace"sir.......bai bari ya idasa ba yace"drop it inside"
Yaje ya ajiye ya fita ya barsa.
Mirginawa yayi ya yi rubda ciki yana sauke numfashi yana jiyo muryar Malik cikin kunnensa.
_yarinya tana iyakar kokarinta duk don kai duk don kadawo cikin hayyacinka,kagane daidai da ba daidai ba.amman naga alamar so kake ka nakasta yarinyar mutane._
Tashi yayi zaune dafe da kanshi da yake tsananta ciwo.
"Mekenan,ina bukatar nazari ina bukatar sanin komi kar tunani ya tarwatsamun k'walwa."
Wata xuciyar tace kaida kullum kake neman abunda zai kawo maka mutuwa aida kacigaba da tunanin.
Mik'ewa yayi yana jan tsaki kamar da wani yake magana cikin jin haushi yace"to ina ruwanki yanzu kuma na canza ra,ayi."
(😂😂wlh Alfah ya zare)
Wannan daren saida Alfah yayi da gaske kafin bacci ya iya surarsa,don yana da tarin tambayoyi bila adadin da yake bukatar amsar su.amakare ya tashi wajen six sannan yayi salla yana jin haushin rashin yinta akan lokaci ba.
Bayan ya yi sallar wayarsa ya dauka ya soma kiran malik wanda jiya bai samu damar kiran sa ba ya gaya mashi ya iso lfy.
Malik baccin sa ma yake don shi tun biyar daidai yayi sallar sa kuma cikin jam,i ya samu ladarsa full 27.
Ihun wayar yakeji daker yabude ido ya lalubota don jiya bai samu kwamciya da wuri ba saboda aikin da yasha kan computer don yau karfe goma inya fita zuwa company shida dawowa gida kuma sai six.
"Sai yanzu ka kirani yallabai"
Cewar malik dake kwance cikin lumtsetsiyar katifarsa.
Abdoul kamar baya so yake amsa shi "Ya kake?"
Murmushi malik yayi yace "yarda kake to,ina tambayarka kana sharewa."
Numfashi ya sauke yace"na sauka ban da caji,and kaina naciwo shiyasa na kwanta da wuri."
Jinjina kai malik yake yana jin duk sauran baccin yana fita daga idonsa,wani dadi ya kama malik,indane Alfah bazai iya masa magana har haka ba zaidai kirashi cikin shan k'anshi kalma guda zai furta mashi ataikaice cewa"na iso ba saika korani ba."
Amma yanzu har yana gaya mashi halin da yake ciki.cikin jin dadi yace "don Allah karka wuce kwanakin da kace don gidan yayi man girma."
Maimakon yaji ya gwalesa ko yaja tsaki ya kashe wayar sai yaji sab'anin hakan........."bazan wuce ba kilan ma kwana uku ya wadatar ka kula da kanka zanje yanzu na idasa abunda zanyi nafita."
Ya kashe wayar baijira me malik din zaice ba,shikanshi Alfah ya jimabyana kallon kansa ga mirrow,mamakinsa yake yadda ya canza daga jiya zuwa yau,shikansa baisan meyasa maganganun yarinyar sukai tasiri har haka cikin ransa ba,amman yazayyi ba umurnin kansa bane na zuciyar sa ne.
Mrs bb ce
Mom muhssen
[9/17, 3:37 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSER*
*(ALFAH)*
WRITING BY.
MRS BB
MOM MUHSEEN.
WATTPAD NAME
HUMAIRA7531.
*DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS*
🅿️.........21